Sashe 40
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaro mata idanu da ya yi ne ya sanyata dagatawa da yin maganar. Kallonta ya cigaba da yi alamar bai da niyyar yin magana. Hakan yasa ta fara ƙoƙarin cigaba da yin maganar tana ɗan in-ina. Dik yadda suke da Kamran ta kwashe ta faɗa mashi.
Ai damko gaban rigarta da karfin gaske ya yi, wajen wuya kenan, da karfi ya fiagota ta faÉ—o jikinsa, har sai da ta buga kanta da wannan lion chest É—in nasa mai kama da dutse, É—an tsuke fuska ta yi saboda wani irin zafin da ta ji ya kai mata karo, a hankali cike da fargabar abin da zata tarar ta É—an É—ago kan nata suna fuskantar juna, ita yake ta faman kallo kamar zai cinyeta da ido. Ita ma zuba mashi ido ta yi tana jin tamkar ta sumbaci lips É—insa.
Unexpected daga bayansu suka ji tapi rap-rap-rap. Da sauri ita ta juya, shi kuma Big Bro yadda kuka san sassaƙasa a wajen aka yi, bai iya motsawa ba, ita kawai yake kallo babu kyaftawa.
Smart ne rike da hannun Pretty suka shigo cikin ɗakin, shi ne ya saki hannun Pretty yana zubawa waɗan nan taurarin biyu tapi. A zabure Sweetie ta yunƙura zata bar jikinsa tana wani kara zazzare ido. Bai dakatar da ita ba, sai harara da yake bin Smart da shi. Ciki Smart ya ƙariso yana faɗin. "E yanzu kam ta tabbata ka nuna mana wariyar launin fata, wato sai da heartbeat ɗin taka ta zo ta dawo da bugun zuciyar sannan zaka farfaɗo ko?......" Bai ƙarisar da maganar ba sakamakon pillow da Big Bro ya rarumo ya harbesa da shi a fuska.
Capke pillown ya yi tare da rungumowa a kirjinsa yana cigaba da zolayarsu. Da sauri Sweetie ta nufi barin gadon, ta wutsiyar ido Big Bro ya kalleta while shi kuma Smart ya kalli irin kallon da yake yi mata, take Smart ya gane Big Bro baya son ta tafi ne, amma kuma saboda miskilanci irin nasa ba zai iya buÉ—ar baki ya dakatar da ita ba. NI KAM NA CE AI DAMA SHI BIG BRO BAI TAÆA DAKATAR DA SWEETIE BA, INA AI BAYA NEMAN WANNAN ALFARMA, SAI DAI YASA KARFI WAJEN DAWO DA ITA DA MAGIC!.
Yau da alama baya jin yin amfani da magic É—in ne, sai ya zuba mata ido, har cikin ransa baya son ta fita, dan yana son yi mata wasu Æ´aÆ´an tambayoyi, bai san meyasa yake jin zafin cewa da ta yi tana son Kamran ba, zuciyarsa ta yi zafi sosai tun farfaÉ—owarsa, dan ya farfaÉ—o ne a dai'dai lokacin da suke yin wannan magana ita da Pretty, waye Kamran? Wannan suna ta tsaya mashi a ransa sosai, haushin jin maganar tasu ma tasa yaki buÉ—e idanu, dan yana jin tamkar zuciyarsa zata kone saboda É—aukar zafi.
"Heartbeat ɗinmu ba sai kin sauƙa ba, kin ga bashi da lafiya, bari in sanya a kawo mashi abinci sai ki taimaka mashi ya ci ko?". Cewar Smart, yana magana yana kallon ɗan uwan nasa, dan ya lura ko kaɗan Big Bro baya son Sweetie ta matsa daga kusa da shi, shiyasa ya yi mata wannan dabara.
Cikin sanyin murya ta amsa da okey. Hannun Pretty Smart ya riko tare da jefawa Big Bro pillown hannunsa a saman fuskarsa shi ma kamar yadda ya yi mashi, sannan ya ce. "Bari muje mu sa a kawo maku abinci". Ya faÉ—a yana juyawa.
Yana fita Sweetie ta dawo da kallonta a kan Big Bro, already shi dama ita yake kallo, sai suka É—an yi shiru kamar wasu masu tinanin wani abin. Can ya É—an motsa hannunsa wajen yi mata alama a kan ta zo. Matsawa dab da shi ta É—an yi, sai ta ga lokaci guda ya É—an canza haka, kamar wanda bashi da lafiya, ya É—an yi so sillent haka kamar ba da karfinsa ya farfaÉ—o ba, ya zama mai rauni yanzu!.
Abu biyu ne suka kashe mashi jiki wanda bata san da su ba, na farko ɗacin dake cikin zuciyarsa wanda shi kansa bai san ya aka yi ya tsinci kansa da jin wannan ɗaci ba, dan kawai ya ji ta ce tana son Kamran, so jikinsa ta yi sanyi mara dalili, dan a yadda yake gani wannan ba dalili bane. A ɓangare guda kuwa so yake yi yasan wanenen Kamran ɗin da yazama sisters dik suke son shi?!.
Sun É—an shagala da kallon juna sai ji suka yi motsin buÉ—e door. Shi dai bai motsa idanunsa ba, amma ita ta kai kallanta wajen. Robot masu kawo mashi abinci ne suka shigo É—auke da manya-manyan try masu shake da kayan abinci kala-kala, kun san Big Bro da kaunar farin kala, gabaÉ—aya abincinsa harta spoons fararene, su cooler da sauransu.
Zasu nufi dinning area ta yi gaggawar dakatar da su, ta ce su kawo saman carpet dan bashi da kwarin jikin da zai iya nufar saman dinning, ya É—an yi mamakin jin hikima da hankali game da sanin yakamata irin nata, ya kara jinjinawa yarinyar nan sosai.
Sai dai kuma Robot ɗin sam-sam basu kulata ba, dan sun karɓi umarnin Smart da ya ce su kawo abinci, kuma su sun san a in da suke ajiye abinci. Ganin basu kulata ba zasu wuce dining area ne yasa ta yi gaggawar dawo da kallonta a kansa, har lokacin bai kyafta idanunsa daga kallon da yake yi mata ba. Ɗan marairace mashi fuska ta yi ba tare da ta yi magana ba!.
Ɗan gyaran murya Big Bro ya yi wanda ya ja hankalin Robot ɗin gabaɗaya suka juyo kansa. In a cool way sosai ya ce. "Kubi umarninta a koda yaushe". Yana gama faɗar hakan suka juyo da kallonsu a kanta, suna jiran jin me zata ce masu, su fa a tinaninsu da Smart da ya fita ya yi masu magana a yanzu, da Big Bro mutum ɗaya ne, sun ɗauka Smart ne ya dawo ya kwanta, kun san babu wanda ya taɓa ganinsu a tare sai Sweetie, Pretty and Ronnie, shiyasa kowa yake ɗauka Big Bro ne kawai.
"Ku kawo abincin saman carpet". Ta sake faɗa tana ɗan sakin murmushi, ta ji daɗin matsayin da ya bata, ya ce Robot su rinƙa bin umarninta, wannan abu ya yi mata sugar, a ranta ta ce lokacin neman tsokanar kowa ya yi, Robot zasu tsaya mata ba mai cutar da ita, dama gudun kada a kakkarya mata kasusuwa ne yasa ta ɗagawa su Father's kafa kwana biyu bata je church da'awar ba, to yanzu dole gobe ta je da bodyguards guda huɗu kuma dikka Robot. Tina hakan yasa ta tuntsure da dariyar da bata san ta fara yi ba, ta kuma manta in da take, dariya sosai ta shiga yi kamar zararriya, dan ba abin da take tunawa face irin shakiyanci da rashin mutumci da ta tana da masu, in suka ce zasu taɓata Robot dai ba ruwansa da su Father's ne, sama-sama da su zasu yi, sai sun nunawa iska da rana su sannan su maka da ƙasa ato.
Tsabar dariya har da buga jikin mattress É—in tana faÉ—in. "Is my time now". Ta faÉ—a cikin dariya tana dafe ciki. Unexpected idanunta suka sauka cikin nasa, ai a wani irin miliyan ta haÉ—iye dariyar tata game da haÉ—e natsuwarta waje guda, sannan ta ce. "Sorry Big Bro". Ta faÉ—a tare da sauke ajiyar zuciya.
"Zo ka ci abinci ka ji?". Ta sake faɗa tana kallon yadda yake ɗan limshe idanu yana wani ɗan ciza laɓɓansa irin ga samu ga rashi haka, ba wai ciza laɓɓa na ɗaukar zafi ko ya fusata ba, irin dai ya ji sha'awar wani abin kuma ya rasata. TO ME KENAN?.
Hannunsa ya miƙa mata alamar ta kama ta taimaka mashi ya miƙe. Hannunta ta sanya ta riko nasa, da kyar ta fara jansa, sai dai a maimakon ta jasa ya miƙe, sai ta tafi gabaɗaya ta faɗa saman faffaɗar kirjinsa, golden hairnta gabaɗaya ya rufe mashi fuska, ƙoƙarin ɗagowa ta yi sai kuma ta kasa, hakan yasa ta saki jiki ta kwanta tana mayar da numfashi sama-sama tamkar waddan ta ci gudu ta ƙoshi.
Hannunsa ya É—aura a saman bayansa, yasa É—ayan hannun nasa kuma ya tattare gashinta dake kan fuskarsa, cikin sanyin murya sosai ya ce. "Ina Kamran É—in yanzu?".
Mamaki ne ya dira a ranta, har yanzu bai manta maganar ba, ALLAH mai iko, kome yasa ya riki zancen a ransa? Ta jefawa kanta tambayar!. Ya yi maganar shi kuma yana watsa mata jelar gashinta a bayanta, yasa hannu ya É—an É—ago kanta daga kirjinsa.
"Kamran ni ma ban san in da yake ba, shi muke ta nema tsawon lokaci". Ta faɗa tana sake ƙoƙarin miƙewa, ga mamakinta sai ta ga a yanzu ta miƙe tsaɓanin ɗazun da ta gagara motsawa, da alama dai ɗazun shi ya riketa.
A bayyane ya sauke nannauyar ajiyar zuciya kafin ya yunƙura da ita a jikinsa ya miƙe zaune. A hankali ya ɗan juya tare da zuro kyawawan ƙafafunsa dake cikin bargo kasan bed, sannan ya zuba mata ido ba tare da ya yi magana ba. Da sauri ta bar jikinsa dan ta gane nufinsa, miƙewa ya yi tare da zare bargon ya yi jifa da shi a saman bed ɗin, miƙewa ta yi ta ƙarisa wajen da Robot suka ajiye abincin.
Shi kuma toilet ya nufa, ta yi mamakin ganin yadda yake tafiya normal kamar ba yanzu ya gama nuna mata bashi da kwarin jiki ba, wato dai yana da shi, da gangan dama ya ce ta zo ta taimaka mashi ya miƙe. Bin bayansa da kallo ta yi a ranta tana kara jinjinawa kyan halittarsu shi da Smart.
Ta yi nisa cikin zurfin tinani ya fito sanye da white bathrobe wanda ya tsaya mashi har gwiwa, kansa na nannaÉ—e da towel, fuskarsa ta kara wani irin haske na musamman, ya kara kyau sosai.
A gaban mirror ya karisa ya tsaya tana kwance igiyar bathrobe É—in. Sake baki ta yi tana kallan yadda ya tsaya a wajen, a tinaninta lotions zai shafa sai ta ga akasin hakan, domin bincike-bincikensa ya hau yi.