Sashe 57
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wucewa Sweetie ta yi ta bi bayan Big Bro, da sauri Ronnie ya rufa mata baya, ita kuma Pretty ta tsaya tana dallawa Smart harara da waÉ—an nan dara-daran idanun nata. Gentle ya tako ya iso gabanta, hannu yasa ya É—an shafi lallausan kumatunta. "Kin yi kyau sosai my happiness, amma waye ya yi maki wannan dressing É—in?".
Hannu ta dunkule ta kai mashi duka a kirji kafin ta ce. "Ni ba zan taɓa yin abin kaina ba kenan sai in wani ne ya mun?". Yadda ta yi maganar ya fahimci abin ya ɓata mata rai.
Ƙoƙarin rungumota ya yi dan ya bata hakuri, amma sai ta zulle mashi ta wuce dining area ta barshi a tsaye a wajen. Da sauri ya juya ya bi bayanta.
A kusa da Ronnie ta zauna, robot suka yi serving É—insu, sai satar kallon Big Bro Sweetie take yi, ya yi balain kyau.
Bayan Robot sun kammala zuba masu, spoon Big Bro ya É—auka tare da É—ubo abincin zai kai É—an bakinsa, da sauri Sweetie ta yi bismillah tare da matsar da É—an bakinta ta cinye abincin bata bari ya kai bakinsa ba. Ta wutsiyar ido ya É—an saci kallonta, har ajiyar zuciya a hankali ya sauke ganin irin kyan da ta yi.
Ronnie ne ya ce. "Sis ya muka yi dake kafin mu zo nan a kan kallon yayana?". Hararar wasa ta wurga mashi kafin ta ce. "Ya kuwa muka yi?". Ta yi maganar tana taunan abinci.
ÆŠebo nasa abincin Smart ya yi zai kai baki kenan Sweetie ta sake matsawa zata cinye nasa Pretty ta yi gaggawar kai nata baki zata hana Sweetie kenan Smart ya janye spoon É—insa yana faÉ—in. "Sweetie kawo bakinki in baki, dan Pretty daman fushi take yi dani, ba zata ci mun abinci ba".
Harshe Sweetie ta fitar ta É—an yi wa Pretty gwalo kafin ta matsa kaÉ—an, Smart ya kawo mata spoon É—in, zata cinye abincin kenan hannun Big Bro ya shiga tsakanin bakinta da spoon na abincin, hakan yasa ta sumbaci hannunsa maimakon ta ci abinci.
Ai Ronnie bai san time ɗin da ya furta wow da karfi ba, idan ka ga Big Bro at the first place ba zata taɓa zatan yana kallonsu ba, zaka yi zatan abicinsa kawai yake ci, ashe yana ganinsu, ga shi ya hanata ci.
Da sauri Smart ya ce. "Wai menene haka blood? Meyasa kake shiga tsakanina da sis ne?".
Shiru Big Bro bai amsa masu ba, sai wani irin harara da ya dallawa Sweetie wanda ya sanya bata san lokacin da ta ja baya daga yunkurinta na cin abincin Smart ba, ta koma saman chair ɗinta da kyau ta zauna tana turo baki, ita a dole ya ɓata mata rai.
Ita kuma Pretty miƙewa ta yi a fusace zata bar wajen. Sai dai kafin ta tafi sai da ta zago ta in da Sweetie take, ta ɗaga hannu zata kwala mata rankwashi a kai kenan hannun Big Bro ya sake shiga tsakaninsu a karo na biyu, hakan yasa ta rankwashi hannun nasa, yana dai duke da kai yana cin abincinsa bai ɗago ba.
A karo na biyu Ronnie ya sake furta wow, abin ya ƙayatar over. Juyawa Pretty ta yi tana wani irin gunguni ta nufi waje abinta, ajiye spoon ɗin Smart ya yi da sauri ya miƙe ya bi bayanta yana hararar Big Bro kamar shi ya saka mashi ita ta yi fushi. Shi dai Big Bro abincinsa kawai yake cigaba da ci bai ce komai ba. Lokaci guda Sweetie ta saki cool smile na ganin yadda ya tare mata Pretty bata rankwasheta ba, abin ya yi mata daɗi over.
Spoon É—inta ta É—auko ta É—ebo abincin, sai ta kaiwa Big Bro saitin É—an bakinsa, cike da kulawa ta ce. "Na cinye first spoon É—inka, to ni ma ga nawa ka ci".
Shiru bai amsa mata ba, babu alamar zai karɓa ya ci ma, ganin hakan yasa ta ɗan haɗe fuska tare da janye spoon ɗin daga gabansa, zata kai bakinta kenan Ronnie ya ce. "Bani in ci sis".
Kakalo smile ta yi kafin ta miƙo mashi, da yake yana da left side na Big Bro ita kuma tana ta right side ɗinsa kusa da Smart kenan, yadda suka zauna ɗin shi ne Ronnie da Sweetie sun saka Big Bro a tsakiya, and Sweetie tana kusa da Smart, Pretty tana kusa da Ronnie sannan Sweetie and Pretty sun saka Smart a tsakiya, haka suke.
Kasancewar Ronnie yana ta left side yasa dole ta gaban Big Bro zata miƙo mashi abincin, haka ta miƙo mashi, ya buɗe baki zai karɓa Big Bro ya tare bakinsa, slowly ya kai ɗan bakinsa ya cinye abinci yana kallanta ta wutsiyar ido. Wani irin kyakkyawan murmushi ta saki har sai da dimples ɗinta suka lotsa. Shi ma Ronnie murmushi ya yi, da sauri ta maida spoon ɗinta ta ɗebo abincin ta hau ci tana farinciki.
Suna kammalawa Ronnie ya miƙe ya bar wajen, ita kuma sai ta juyo da kallonta a kansa, cikin natsuwa da tausasawa ta ce. "Big Bro baka yi magana a kan mom ɗina ba". Tamkar zata saka mashi kuka ta yi maganar.
Miƙewa tsaye ya yi tare da nufar hanyar fita, har ya kai bakin kofa ya ɗan dakata ba tare da ya juyo ba ya ce. "Zan kawo maki in soon".
Wani irin zabura da ta yi, da gudu ta miƙe, cikin tsantsar farinciki ta tafi ta faɗa saman faffaɗar bayansa tana wani uban murmushi tamkar bakin ba zai rufu ba, tasan tin da ya ce zai kawota tamkar ya kawota ɗin ne ya gama, baya magana biyu.
Tsalle ta daka ta manna mashi sumbata a wuya, sannan ta sake shi tare da raɓawa gefensa da gudu zata yi waje dan ta je ta sanar da Pretty mom ɗinsu ta kusa bayyana, zasu ganta.
Sai dai tana raɓawa gefensa ya yi zafan sanya hannun ya riko hannunta, da karfi ya fisgota ta faɗo jikinsa, har sai da ta ce wash dan ta buga kai. Kura mata idanu ya yi na ƴan sakanni kafin ya ce. "Ina zaki je bayan kin sumbaceni?".
Da sauri ta É—ago kanta daga kirjinsa, zazzaro mashi ido ta É—an yi a kan fuskarsa. "Pretty zan je in faÉ—awa......". Bata kai karahen maganar ba ya............
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
-------------------------------------------🔥♥ï¸
ZABUWAR DUNIYA STEP ONE!.🔥🔥🔥
Da sauri ta É—ago kanta daga kirjinsa, zazzaro mashi ido ta É—an yi a kan fuskarsa. "Pretty zan je in faÉ—awa......". Bata kai karahen maganar ba ya É—aura yatsarsa É—aya a saman É—an bakin nata, kallonsa a cikin idanunta babu ko kyaftawa.
Tana kallon cikin nasa idon, slowly ta mai da kallon nata saman É—an bakinsa. Kara jawota jikinsa da kyau ya yi, yasa hannunsa É—aya ya dafe bangon dake kusa da su, sai ya É—an rankwafo da kansa a kanta kaÉ—an. Zazzare ido ta shiga yi tana rarraba kallanta daga kan kwayar idanunsa zuwa É—an bakinsa da yake son motsawa kamar yana son faÉ—in wani abin.
Yadda suka tsaya sun yi kyau ace mata da miji ne kuma masoyan juna sosai, sai dai kash babu aure a tsakanin namijin da ba musulmi da mace musulma, sai dai macen da ba musulma ba da namiji musulmi. Shi fa Big Bro dik abin da zai yi wa Sweetie gani yake yi daidai ne, dan addininsu ba wai ya hana masu bane kun sani, ita kuma Sweetie idan tana a tare da shi rasa control ɗin kanta take yi, kai tana ma da kokari fa, kuma ta yi namijin kokari gaskiya, ta taso a makauniya, ga rashin uwa, amma dik da haka ta yi kokarin kare kanta har ta kawo yanzu, kun ko ga ta yi kokari, yanzu sharrrin soyayyar Big Bro yake ɗebanta shiyasa ko ya taɓata bata iya hanasa, bama zata iya hanasa ba, saboda shi abin da ya yi ra'ayi kawai yake yi, sannan ita yarinya ce under age wanda a yanzu zuciyarta yake a buɗe sosai, a kan abin da zuciyarta yake so babu abin da ba zata iya aikatawa ba, dan yanzu bata wani san ciwon kanta ba!.
--------------------------🔥
"Big Bro idan kana kallona haka kana rikita mun tunani". Ta faɗa muryarta na ɗan rawa. Shiru bai amsa mata ba, kuma bai zare kallonsa daga kanta ba, sai ma kara rankwafo kanta da ya yi, gabaɗaya ya yi mata runfa ya rufeta ruf ba'a iya ganinta, dama gata yar karama a gabansa. NI KAM NA CE MOM TWINS TA WARKE TA ZO TA ƊAUKE YARTA TIN KAN BIG BRO YA LALATA MATA ITA!!..🥱
"Ni ka daina kallona kana bani tsoro da irin wannan kallonaka mai kama da mutum ya mutu ya bar idanunsa a buɗe, ko kyaftawa baka yi, kamar idon gunki, kana ɗaga mun hankali". A shagwaɓe sosai ta yi maganar, bata ma taɓa yin magana cikin wannan sigar ba.
Ai malam Big Bro tsintar kansa ya yi a wata duniyar da ko a mafarki bai taɓa zuwa ba, wani irin iska mai ɗumi ya furzar daga bakinsa kafin ya rankwafo mai gabaɗaya a kanta, slowly ya kwanto da kansa a saman shoulder ɗinta wajen gefen kyakkyawan wuyanta. Ɗan tsorata ta yi tare da kara zaro idanu.
Hannunsa dake sama waist É—inta ta baya ya É—an motsa shi kaÉ—an izuwa kasa wajen mazaunanta. Lokaci guda ya ja wani irin dogon numfashi tare da saukar mata da shi a hankali, har cikin ranta ta ji É—umin numfashin nan nasa.
Can kasan makoshonsa cikin wata iriyar muryar da bai taɓa magana da irinta ba ya ce. "Maysh meyasa bakyaji ne?". Ya faɗa yana wani irin goge lausasan lips ɗinsa a sama wuyanta.