Sashe 63
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan ne ya fahimci guyson yana da banbanci da su nesa ba kusa ba, ya ce mata in aka barshi haka ya taso za'a samu gagarumin matsala, mutumin da in manya suka yi mashi faÉ—a saboda tsabar zuciya suma yake yi, dan a tarbiyarsa bai taso an koya mashi yi wa manya rashin kunya ba, dan haka idan suna yi mashi faÉ—a dole ya shanye wanda haka take iya tunzura zuciyarsa ya datse harshe waje ya sume, tin fa yana yaro ake magana, akwai lokacin da ya datse harshen nan a waje ya yi wa Omaid wata duka a bayan kunne, duka É—aya sai da Omaid ya suma, shiysa a lokacin da sun gansa ya fito da harshe waje ya datse zasu yi ta kansu, wannan dalilin yasa King Badeen ya ce wlh za'ayi bakin mugu sosai idan aka barshi ya taso a haka, dan ma yana da tarbiya, dan haka dole a sassauta mashi wannan zuciya.
Wannan dalilin yasa King Badeen ya haÉ—a mashi wata magani, kun san sarakuna da magunguna na 5 and 6, sun haÉ—a mashi maganin kashe zafin zuciya sai dai kuma zuciyar ta yi sanyi sosai, ya koma kaman rago, baya son yawan magana, za'ayi ta yi mashi abu yana shanyewa, ya zama kuma hakurin tasa ta yi yawa over to over, amma da yake karfi a jininsa take, har yau idan ya ce zai yi faÉ—a ba karamar fafatawa ake yi da shi ba, sai dai za'a jima ba'a ga faÉ—arsa ba, sai an kaisa bango an kuresa. Batu kan ciwon cikinsa kuma wani abin ne na daban wanda ya zo ya tadda kashe mashi zuciya da suka yi, sai abin ya haÉ—e mashi yasa har yake kukan wannan ciwo, amma da Omar na farko ne wlh dik azabar ciwon cikin nan zai iya shanyewa ba zai yi kuka ba, sai dai sun raunata zuciyarsa sosai da baya iya jurewa, bawan ALLAH.
KaÉ—an kenan daga abin da ya faru da Omar namu na amana a baya, mu cigaba a hankali komai zai warware.
Da sauri momma ta nufi wajen dressing room ɗinta. Jim kaɗan ta fito ɗauke da wani kwalbar magani, Jaish dake tsaye ne ya miƙa mata hannu, miko mashi ta yi ya karɓa, a gaban guyson ya tsugunna tare da warware marfin kwalbar ya ajiye a gefe. Sannan ya ɗago kan guyson ya ɗaura a saman laps ɗinsa, Momma kuma ta koma gefe saman kujerar dake kan shinfiɗar ta zauna tana binsu da kallo. Sau ɗaya ake bashi maganin a shekara, da shekara ta yi karfin maganin zai mutu sai an sake bashi wani in ba haka ba ya koma asalin yadda yake.
BAN SO ACE SUN SAKE KASHEWA GUYSON ZUCIYA BA TARE DA YA LALLASA MAHREEN YA KOYA MATA HANKALI BA, AMMA BA KOMAI, 99 DAYS FOR THE THEIF ONE DAY FOR THE OWNER, AKWAI RANDA ZAI KAMATA NE, SOON ZASU DAINA KASHEWA GUYSON ZUCIYA IDAN BIG BRO YA ZO, DAN KUWA ZASU GA ASHE MAI IRIN ZUCIYAR GUYSON SHI AKE SO, TIN DA GA DAI BIG BRO YA GIRMA DA IRIN ZUCIYAR BAI YI ÆARNA SOSAI BA, KUMA INA JIN A JIKINA BIG BRO BA ZAI BARI SU CIGABA DA KASHEWA ÆŠAN KANINSA WANDA YA GAJESA ZUCIYA BA ATO. UHM KU DAI MU JE ZUWA.
Sai da suka tabbatar da sun sanyaya mashi zuciya sannan Jaish ya ɗaukesa sai saman bed ɗin momma ya kwantar da shi, yaron da tin tasowarsa ko da sunan wasa baya murmushi, amma sanadiyar wannan magani da suke bashi suka kashe mashi zuciya ya zama mai murmushi sosai, kuma ta yadda zaku san guyson ya fita daban, ko a ɓangaren karatu, ya fi su Omaid kaifin ƙwaƙwalwa da basira, ga zunzurutun zallar madarar ilimi boko da arabiya gabaɗaya ya haɗe, ɗan baiwa tamkar Big Bro ɗinsu.
-------------------------------🔥
Ita kuwa Mahreen kai tsaye side na Uncle Abbas ta nufa hankalinta a kwance, nan ta isko su Mahnoor, Dr ya yi kokari Sareena ta farfaÉ—o daga suman da ta yi, nan fa aka hau kallon kallo ana tambayar me ya sameta jikinta ya yi zanen bulala ruÉ—u-ruÉ—u haka?.
Sai dai anyi mata tambayar duniyar nan kaf bata iya bada amsa ba, tsoro da shakkar amsawar ma take yi, saboda tana ganin tamkar idan ta faÉ—a aljanar zata sake dawo mata again, shi ne ta ja baki ta datse gam abinta, tana wani irin kunkuni kasa-kasa.
Hegiya Mahreen da ta san komai sai ƙoƙarin danne dariya take yi, sai ma da su Omaid suka shigo ɗakin, tamkar zata saki fitsari a wando saboda dariyan da ya ciyota, da ta ga Obaid babu abin da ya zo mata ranta in ba Marrabuka da ta ce mashi a daren jiya ba. Ai tana tina wannan ta watse da dariya har da ɗan dafe ciki. Sai da Mahnoor dake a kusa da ita ta taɓata ne ta farga ashe a wajen dubiyan marasa lafiya ta zo, take ta shanye dariyar ta natsu tsit tana kallonsu, su kuma suna ta faman tambayar Sareena meyake damunta? Bama su lura da su su Mahreen ɗin ba.
----------------------🔥
Tsawon kwanaki uku Sareena tana jinya kafin ta dawo normal, a waɗan nan kwanaki ukun Obaid sai ƙoƙarin gano wanda ya yi mashi wannan ɗanyen aikin yake yi, sai dai bai kai ga ganowa ba, amma yana dab da ganewa, saboda ya tina wasu abubuwa da ya gani a jikin wanda ya yi mashi, cikin abin da ya tina har da jallabiyar dake a jikanta wanda kuma in har ya canka daidai to jallabiyar guyson ne, dan shi kaɗai yake sanya irinta a gidan, tasa daban da ta kowa dama, very soft and babu design na kwalliya ko kaɗan a jikinta, su nasu akwai design, dan haka yana kyautata zatan jallaniyar guyson ne, amma yana son tabbatarwa kafin ya je kai tsaye ga next plan ɗinsa.
Ita kuwa Mahreen tana can tana ƙoƙarin shirya masu wani abin, dik da ta ga Sareena ta yi laushi, amma hakan bai yi mata ba, so take ta kara mata wani azaba, yanzu Sareena bata walaƙanta su Zee sosai, sai dai bata shiga harkarsu sam-sam, ko magana baya haɗasu, da farko dai tana mutuntasu, amma tin da Obaid ya ce mata yana zargi wannan abin shirya masu aka yi, saboda ya ga zanen bulalar jikinta irin nashi, sai ya ce mata wlh su biyu aka shiryawa wannan abin, kuma ya sha alwashin sai ya nemo koma wanene ya aikata masu wannan aikin, idan ya kamasa sai dai uwarsa ta haifi wani wlh. Ta so ce mashi tana zargin Mahreen, saboda ita kaɗai ce ta taɓa faɗa da ita, amma saboda tsoron balain Mahreen yasa ta ja baki ta yi shiru, kada azo ayi bincike ya zamana ba Mahreen bane balai ya dawo sabo a tsakaninsu, wannan dalilin yasa da ya ce mata ko akwai wanda take zargi ta ce mashi babu kowa, ta rufawa wanka asiri, and tasan waye Obaid sai ya nemo koma wacece very soon shiyasa bata ce Mahreen take zargi ba.
Ita kuwa Heleena tin da ta zo bata fita waje ba, tana part na Momma, bata saba da hayaniya da shiga jama'a ba, kun ga gidansu daga ita sai Smart and iyayensu suka taso, kuma shi ma Smart ba wai sun yi rayuwa kaman yaya da kanwa bane, kun dai ga irin rayuwarsu, kowa yana side É—insa, to haka suke har zuwa lokacin da suka rabu, so ta saba rayuwa ita kaÉ—ai a É—aki, yanzu ko abinci a É—aki ake kai mata, tin dai da ta zo bata fito ba.
Chuchu and Jawad suna can suna fama da jarabarsu, har yanzu kuma Chuchu dai shiru babu ciki, shiyasa yanzu Jawad ya fara shiga damuwa sosai, har yana shirin É—aukarta su je Dubai su ga likita, dan ya san waye a cikinsu yake da matsala.
A ɓangaren Mahnoor da Jaish ma dai har yanzu basu samu ciki ba, zargin Jaish ba gaskiya bane ba, bata da komai kawai kulawace take samu yasa ta kara kyau, ciki kam shiru babu, amma shi Jaish bai wani damu sosai ba, dan ya san ALLAH yake badawa a dik time da ya so, kuma yana son yara sosai, karfin tauhidi ne yasa baya nuna damuwa sosai.
Aneesa da Yah Rizwan soyayyarsu ta yi karfi sosai ta yadda har King ya san da zancen, sai dai Mama bata sani ba, dan ba zata yarda ba, zata ce bata son Rizwan, kada ku manta a lokacin da za'a aurawa Aneesa Jawad ta ce ba zai yiwu ba, bata son haÉ—a jini da uncle Abbas, shiyasa King bai sanar da ita bama, dan yana fama da kansa bayan son ta kara mashi zafi a kan zafi.
------------------🔥
A yau Sharifat ta diro a Kingdom of Power cike da É—aukin son ganin Ramish da kuma shukawa Leesharh rashin mutunci bayan bata san cewa yanzu Leesharh princess take ba, bata ma a kingdom É—in. Tin da ta diro take tambayar kawarta Sareena ina Ramish, sai dai su ce mata ta duba side É—insa kila yana a ciki, shakkar zuwa wajen take yi yasa ta ce Sareena ta rakata, amma ita Sareena ta ce ba zata je ba, dan basa shiri ko kaÉ—an.
Guyson tin da momma ta bashi wannan magani ya sake komawa yadda yake, shiru-shiru mai hakuri da kamala, ga sanyin hali, sun sake kashe mashi zuciyar again. Ya dawo jure dik iskancin da Mahreen take yi mashi, yana hakuri da ita, in short ma kome take yi burgesa take yi kamar da, sai ya yi ta kallonta yana murmushi kawai, sai dai daga wannan rana bata sake gigin ce mashi yaro ba, dan Jaish ya yi mata faɗa sosai, ya ce in ta sake ce mashi yaro sai ya zaneta, dan ya tambayeta me ta yi mashi ya ɓata rai har haka, babu kunya ta ce wai dan ta ce mashi yaro ne yake fushi.