← Book details Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 106 OF 130

Sashe 106

Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Ni na koshi da abinci". Ta faɗa a sanyaye. Ɗaure fuska sosai ya yi. "Ko kin koshi sai kin ci, dan haka wuce mu tafi". Cikin bada umarni ya yi maganar. Ɗago kai ta yi ta kallesa, take ta ji ta sha jinin jikinta ganin yadda fuskar nan tasa take matau babu alamar wasa, ya haɗe gerar sama da ƙasa.

Kara jin shakkarsa ta yi ya mamayeta dikkan ilahirin jikinta, dole ba dan ta so ba ta wuce gaba ya rufa mata baya suka nufi waje. Kai tsaye dining suka nufa, umarni ya bata ta zauna sai ta faÉ—i abin da zata ci ya zuba mata. Mamakinsa ne ya kamata, yana dai nuna mata kulawa da soyayya, amma kuma yanzu ya zama masifaffen gaske, wai meya birkitasa haka ne kwana biyu? Ta jefi kanta da wannan tambaya.

Zama ta yi tana turo baki. "Mezaki ci?". Ya faÉ—a fuska a É—aure tamau, dik wannan kyakkyawar murmushin nasa mai É—aukar hankali yau kwata-kwata babu shi a kan fuskarsa, sai ta ga ya koma mata kamar su Smart.

Da kyar ta iya faÉ—a mashi me zata ci, buÉ—e kayan abincin ya yi, ya zuba mata daidai da ra'ayinsa ya tura gabanta. ÆŠan É—agowa ta yi ta saci kallonsa, sai taga ai ita yake kallo, jawo plate É—in ta yi ta hau tura abincin tana turo baki, tsareta ya yi da kallo har sai da ce mashi ta koshi.

Da buɗar bakinsa ya ce. "Bai mun ba wannan koshi, dole kicinye abin dake plate ɗinki dikka". Wani irin faɗuwar gaba ta ji da tsoro, tamkar zata yi kuka ta ɗago kai ta kallesa, yau ta tina da shagwaɓar da take yi wa bappa, ai bata san lokacin da ta turo baki game da shagwaɓe fuska ba. "Yah Omar wlh na koshi, cikina kamar zai fashe fa".

Haba ai tana zuba wannan shagwaɓa ta narka iron heart ɗinsa, take ya jisa a wata duniya, bai ma san lokacin da ya ɗan shagwaɓe mata fuska ba shi ma ya ce. "A'a to ki kara kaɗan"....... DA ALAMA YARAN MOMMA AKWAI SON SHAGWAƁA.

Ta yi mamakin jin yadda ya yi magana, a ranta ta ce kenan idan aka bisa a hankali ne yake da saukin kai? In aka nuna faɗa kuma shi ma sai yazama zaki? Ta jefi kanta da wannan tambaya. Hakika haka ne, komai zafin mutun in ka bishi da sauki dole ya sauko, abin da hankali da natsuwa bai kawo ba tashin hankali ba zai kawo ba, koda Omar ya koma asalin Omar ɗinsa da zarar ta bisa a hankali da shagwaɓa da tausasawa wlh zai sauko, dame Sweetie take cin riba a kan Big Bro? Ai saboda tana binsa a yadda yakeso da tausasawa ne shiyasa.

Omar shagwaɓa a jininsa take saboda goyon kaka ne shi ɗin, dan haka in ta bisa a hankali har shagwaɓa ya dinga yi mata ko ya koma ainahin Omar ɗin nasa. Ita ma ta gane wannan karatu yanzu, sai take jin a ranta zata yi maganinsa ta wannan hanya tin da ta gano rauninsa. To ALLAH yasa kada a gari yin maganin nasa ki afka ramin........... Na dai yi shiru

Kara turo mashi ɗan baki ta yi. "Cikina fa zai fashe ne, in kuma ya fashe kaga mutuwa zan yi"......... With the same voice da ta yi magana watau shagwaɓa shi ma ya ce. "Ga shi kuma banason ki mutu ba, to shikenan kara spoon ɗaya ina ganinki"........ Satar kallonsa ta yi a yadda ya yi maganar, still dai fuskar a ɗaure tamau. Spoon ta ɗauko ta yi cokali gudan da ya ce kafin ta ajiye tana sauke ajiyar zuciya.

Ruwa ya zuba ya turo mata yana yaba mata ta yi kokari. Godiya ta yi mashi, ta karɓa ta sha tana ajiyar zuciya. "Mu je in rakaki ki kwanta dare ya yi". Tamkar zata ce ya bari zata tafi da kanta, amma sai ta tina yanzu ya zama masifaffe, dan haka sai kawai ta miƙe ta yi gaba. Bayanta ya bi yana kalle mata albarkatun jiki har suka kai room ɗinta. Sai da ya tabbatar ta kwanta, ya yi mata addu'ar barci, sannan ya manna mata sumbata a goshi, yana yi mata bye-bye ya fito daga ɗakin ya ja mata kofa.

Harara ta dalla mashi tana turɓune fuska har ya fita, sannan ta ja barga tana faɗin masifaffe kawai, waye zai auri yaro irinka? Ni wlh manya nike so, ta kai karshe tare da jan tsaki ta juya baya ta kwanta shiru har barci ya yi awon gaba da ita.

Shi ma a nasa ɓangaren yana komawa ɗakin barci ya je ya yi zuciyarsa fes yana ta farinciki yau beb Mahreen ta zama mallakinsa.

---------------------------🔥

Kwance ya iskota a saman bed sanye da camisole and short sleeping set, irin rigunan nan ne masu siraran hannu tamkar vest suna tsayawa a waist, sai kuma karamun short iya gwiwa, ta yi kyau sosai a cikin kayan, ga launinsu pink sai suka kara fito da kyanta.

Barci ya yi awon gaba da ita wajen jiransa ya dawo, kusa da ita ya zo ya tsaya, a natse ya yaye bargon da ta lulluɓa. Sai da makogwaronsa ta yi sama ta sake yin ƙasa ganin irin kayan dake jikinta, santala-santalan cinyoyinta a waje. Wani irin yawu mai sauti ya haɗiya kafin ya ɗan rankwafo kanta kaɗan. Hannu bibbiyu ya sanya kamar zai ɗauketa sai kuma ya fasa, saboda a yanayin yadda ya ganta kamar already ta yi dinner, kun san Pretty bata wasa da abinci.

Kashe wutar É—akin ya yi tare da kunna dim, dare ya yi sosai baya jin shi ma zai iya cin wani abin. Zagawa ya yi ta É—ayan side É—in ya kwanta tare da ja masu bargo. Tamkar jira take yi ya kwanta ta mirgino ta dawo jikinsa, wani irin ajiyar zuciya ya sauke, hannu bibbiyu yasa ya rungumeta, a hankali ya fara shafan bayanta har izuwa saman mazaunanta da suke É—aukar hankali.

Cikin barci ta ce. "Yah Omerish uhmm uhmm ka bari mana"......... Can kasan makoshinsa ya ce. "Baki son in rinƙa taɓaki ne?". Kai ta jinjina mashi alamar e. Ba musu ya zame hannunsa daga jikin nata, ya kwanta shiru yana jin wani irin azababben shaawarta dake neman yi mashi illah.

Jin haka yasa ta tuna faɗar da Mahnoor ta yi mata a kan kula da miji, dik irin kular da kuke ga take bashi Mahnoor ta sakata, ita take koya mata komai, ta ja mata kunne sosai a kan hanashi taɓata da take yi, ta ce mata in dai tana hanasa to wlh kara aure zai yi, tina hakan yasa ta ce. "Yah Omeris".

Can kasa-kasa ya ce. "Ma'am my wifey"............. "Fushi ka yi da ni?". "A'a meyasa zan yi fushi dake?". Kai ta É—ago ta manna mashi sumbata a kumatu tana murmushi. Shiru bai amsa mata ba, hakan yasa ta matsar da face É—inta dab da nasa, slowly ta capko lips É—insa na kasa, kissing É—insa ta fara yi cikin wani irin salo mai jan hankali sosai.

Shiru alamar ba zai biye mata ba tin da ta ce ya daina taɓata, hannunsa ta kama ta ɗaura a saman...........

Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.

🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘

ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
Shiru alamar ba zai biye mata ba tin da ta ce ya daina taɓata, hannunsa ta kama ta ɗaura a saman mazaunanta tana shagwaɓe mashi fuska.

Sarai ya fahimci so take ta gyara kuskurenta, tasan ta yi ba daidai ba, amma sai ya rabu da da ita kamar bai sani ba, ba wai baya son taɓata ɗin bane, so yake ya gwada mata ba a kan taɓata zai iya aikata komai ba, ma'ana ba zata iya buɗar baki ta bashi hakuri ba sai dai ta yi ƙoƙarin saukar da fushinsa ta hanyar surar jikinta, idan har ya biye mata yau to har abada ba zata koyi bada hakuri a kuskure ba, kullum ta yi mashi laifi zata yi amfani da surar jiƙinta ne dan ya sauko, yazama tamkar bai san ciwon kansa ba, hakan ba karamar rusa zamansu zai yi ba, yana da kaifin kwakwalwar hangen nesa shiyasa yaki biye mata har sai ta gane kuskuranta da kanta ta faɗi ga kuskuren nata ta bada hakuri.

Lumshe idanunsa ya yi yana jin wani irin azababben sha'awarta dake neman yi mashi illah, ita kuma kissing ɗinsa ta rinƙa yi amma yaki biye mata, a ranta take jin kamar fushi ya yi da ita, shi kuma ya ce a'a bai yi ba.

Zame bakinta daga nasa ta yi ta kwantar da kanta a saman kirjinsa shiru, idanunta ne suka cicciko da kwallah, ALLAH sarki bata saba da irin wannan yanayi na fushinsa ba, shiyasa idanunta suka ciko da kwallah, amma ko kaÉ—an bata ji kamar zata bashi hakuri ba, dan bata É—auki abin da take yi mashi a matsayin laifi ba, kun san jinin sarauta na gudu a cikin jininta ita ma, sai izzar balai.

Yana jinta ta fara ruwan hawaye, amma sai ya yi tamkar bai ji ba, daga karshe ma ya gyara ya É—an juyar da ita suna fuskantar juna, idanunsa a datse tamkar mai yin barci. Kurawa kyakkyawar face É—insa idanu ta yi tana kallon yadda ya kara kyau sosai kwana biyun nan.

Hannu tasa ta ɗan shafi kyakkyawar sajensa kaɗan kafin ta ce. "Yah Omerish". Ba tare da ya buɗe idanunsa ba ya amsa mata da na'am. "Fushi kake yi dani dan na ce kada ka taɓani?"........ Still bai buɗe idanunsa ba ya amsa mata da. "Meyasa zan yi fushi dake? Barci nike ji kawai, kwanta ki yi barci dare ya yi".
Chapter 106 · 0% Book details