Sashe 114
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sake dunkule hannu Omaid ya yi ya daki ɗayar hannun tasa. "Koma wanenen na tabbata yana bibiyarmu ne, dik abin da muke shiryawa yana laɓe mana, amma zan ganosa ne, wlh sai ya ɗanɗani kuɗarsa tin da ya yi niyyar kashe mana ɗan uwa, mu da muke son poison ɗin ta wahalar da shi ta yadda kawai sunan Pretty ne zai ɓaci a gabansa, amma sai a nemi kaisa lahira? Mu cewa muka yi bamu sonsa ne? Wlh ba zan bar wanda ya yi niyyar kashesa ba".
Sareena ce ta ce. "Wlh da Yah Omerish ya mutu da rayuwata ta zo karshe nima". ........ Siririn tsaki Omaid ya ja yana cigaba da kai kawo a tsakiyar É—akin.
"Gaskiya akwai bakaken shaiɗanu a gidan nan masu kaifin ƙwaƙwalwa da saurin aiki, ji yadda suka canza plan ɗinmu izuwa nasu cikin ƴan sakanni, wlh ba zan yafe ba, koma waye ne asirinsa zai tonu ne soon, kuma ga shi babban abin takaicin ma naga Yah Omerish bai tsani Pretty ɗin ba, ina ganinsa ya je parlon daddy ya ɗaukota, na laɓe ina jinsu ya ce wa daddy wai ya yarda da ita ba zata kashe shi ba, na ji raina ya yi mummunar ɓaci sosai Obaid".
Miƙewa tsaye Obaid ya yi. "Yanzu yaki uku ne a gabanmu, gano wanda ya sanyawa Yah Omarish poison ya yi amfani da plan ɗin mu, da kuma gano aljanin da ya raina mana wayau, sai kuma farraƙa soyayyar Yah Omerish da Pretty".
Sareena ce ta amsa da. "Gaskiya akwai sauran aiki a gabanmu, amma yanzu mu fara da Pretty, kawai mu sa a kasheta ne ko? Dan na tsani ganinta wlh". ....... Dogon tsaki Omaid ya ja. "Dallah ku yi mun shiru wawaye kawai, ke Aunty Sareena narasa wani irin ƙwaƙwalwa ne dake, Pretty ɗin zaki kashe ko? Kada ki manta yar uwar wanna matar Big Bro ɗin namu mai kama da aljanun tsakar daren nan ne fa, fuska kamar na ɓauna, ai kika kuskura wani abin ya samu Pretty, wannan matar Big Bro ɗin ne zata ta da hauka, tana tayarwa kuma kin san me zai biyo baya, dan wlh ina da tabbacin bakaken aljanu ne suka shayar da Big Bro tun da ance tin yana jariri ya ɓata, sam ba nonon momma ya sha ba, dan zalincinsa tai yawa, karamin aikinsa ne ya rataye mu, kina ga fa irin jibgar da ya yi wa Yah Bilal, duka biyu bai sake motsawa ba, ai dik abin da zamu yi babu ruwanmu da taɓa lafiyar Pretty, sai dai mu tunzura Yah Omerish shi ya yi mata laifi ta tsanesa tin da shi mun shirya tai mashi laifi ya tsaneta shirin bata yi ba".
Ya kai karshen maganar yana harararsu, dan ya tsani wauta da shirmen Sareena, bata kawo shawari mai kyau, kullum kanta a toshe.
Yana kai karshen maganar Obaid ya karɓe da cewa. "Kana da gaskiya, idan muka yi wa Pretty wani abin wanna mahaukaciyar matar Big Bro ɗin ne zata fara hauka tana kukan ƴar uwarta, kuma kun san a kanta wannan mugun babu abin da ba zai iya ba, kuna ji dai ya ce dik wanda ya sata kuka to kwanansa ya kare, shegiya mai kama da aljanu, kyanta har ya yi yawa, da idaunta kamar na mujiya, ni wlh nama fi tsanarta".
Sareena ce ta ce. "Ba dole ka tsaneta ba tin da kaga ba zaka samu ba, ka ganta kyakkyawa".......... "Kai Aunty Sareena kina da gane abu wai lokaci, ALLAH badan Big Bro ya aureta ba hmmmmm, da ko zata mutu sai na aureta, wlh yarinyar ta haɗu, kina ganin gashin kanta kuwa? Ai ni a kallon gashin kanta kawai sai in ɓata wuni guda, kina ga lips ɗinta, kalarsu masu ɗaukar hankali, ALLAH Big Bro yana morewa shiyasa ba zai so ta yi kuka ba". Cewar Obaid
Harara Omaid ya dalla mashi. "Dalla yi mana shiru, kai baka ce baka da lokacin mace ba? Yanzu kuma a kan wannan aljanar kake sanbatu? Ina kyan a wajen? Gashin nata kamar na ifiritu".
Harara shi ma Obaid ya dallah mashi kafin ya ce. "Ka dai faÉ—i gaskiya, wlh kai ma nasan ka kyatsa, dan babu wanda ya ganta bai yi magana ba, har su Yah Raj na ji suna zancen gashi kanta, ko makiyi yasan ta haÉ—u yarinyar nan, gata yar caras, ni babu abin da yake kara É—aukar hankalina a kanta ma irin kirjinta da gashin kanta". Ya kai karshen maganar yana dafe saitin zuciyarsa alamar ya tina abin da ta bugi zuciyar tasa. WATAU KO! AKWAI BALAI A TSAKANIN BIG BRO DA YARAN NAN AYSUWAY! KUN JI SWEETIE SUKE SO! KAI JAMA'A WASAN YANZU ZAI FARA FA.
Omaid da yasan sun ganosa shi ma dan ba zai sameta bane yasa yake kusheta sai ya ce.........
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only please.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
Omaid da yasan sun ganosa shi ma dan ba zai sameta bane yasa yake kusheta sai ya ce. "Ku bar dik wannan zance mu koma kan abin dake gabanmu". Jinjina kai suka yi Obaid yana faÉ—in. "ALLAH ya bani irinta, ni kun san meyasa ma nike mara maku baya a kan plan É—in nan?". Ya tambaya yana kallonsu.
Kai suka girgiza mashi a tare alamar basu sani ba. "So nike idan Yah Omerish ya rabu da Pretty sai in aureta tin da tana kama da matar Big Bro".
Siririn tsaki Omaid ya ja tare da cewa. "You're not serious, ai idan zuciyarka tana son abu kawai ka nemo ka bata babu ruwanka da madadi, ai tin da matar Big Bro ta shiga raina sai na sameta, ba wata madadi da zan yi mata, ita nike so! Kuma ita zan samu, wlh kome zan yi sai na yi ya rabu da ita na aureta!!".
Ai wani irin dirowa kasan bed É—in a miliyan Sareena ta yi, da gudu suka karisa gabansa ita da Obaid, suna zazzaro ido Obaid ya ce. "Omaid anya baka sha wani abin ba kuwa? Matar Big Bro fa? Kasan me kake cewa kuwa? Ita zaka aura? How to?". Dik a ruÉ—e suke magana, ga alamar tashin hankali a kan fuskokinsu.
"To shi Big Bro É—in malaika ne da ba za a shiga gonarsa ba? Wlh matarsa nike so, ta mun kuma sai na sameta dik balainsa, yanzu haka na gane ba matarsa ta gaske bace budurwarsa ce, basu kai ga yin aure ba, dan na ji suna magana, zan wuce É—akinsu na ji yana cewa kada ta faÉ—awa momma basu da aure, dan haka tin da budurwarsa ce wlh takara zamu yi, ni da shi wanda ya iya allonsa ya wanke, wanda ya iya soyayya ai shi yake sace zuciyar mace, zai sha mamakina". Tashin hankali!!. With his full confidence ya yi maganar, babu alamar wasa a kan fuskarsa, dama can da yake kusheta so yake yasa Obaid ya cireta a ransa shi kuma ya ida nufinsa, amma tin da sun ganosa ya fito da zancen fili kowa ya ji, akwai kura kuwa!.
Daga Obaid har Sareena an rasa mai bakin magana, Omaid ya goge masu hadda, balain can, wai takara zasu yi da Big Bro, e lallai akwai ta kam, lahira tana da manyan baki daga Kingdom of Power gaskiya!!. Anya Omaid lafiya yake kuwa? Anya bai sha wani abin ba?.
Ganin sun daskare a tsaye suna kallonsa ne yasa ya ce. "Ku ai matsorata ne, wlh ko da wuta Big Bro yake yawo a bakinsa sai na kwace soyayyar budurwar nan tasa"....... Omaid bai san da gaske kusan da wuta Big Bro yake yawo a bakin nasa ba, saboda in dai ya juya magic eyes É—insa to fa yawun bakinsa tamkar acid take, tana lalata abu sosai, har karfe tana lalatawa, amma idan ya so tana zama mai taushi tamkar wanda ya zubawa Smart, shi fa Master ne da ya koya ya karanceta ba wani ya basa ba, shiyasa na ce maku baya tofar da yawunsa a wajen, wai kun lura dik abin da yaran nan zasu danganta Big Bro da shi hakan ce ko kusan hakan a kansa?.
Obaid ne ya ce. "Omaid please kada ka ja Big Bro ya yi maka illa, ba zan iya jura ba". Murya a É—an raunace ya yi maganar. Omaid zai yi magana Sareena ta rigasa da cewa. "Kai Obaid akwai saurin karaya ga sakawa mutane rauni a zuciya, ka bar jarumai suna magana".
Shiru Obaid ya yi a ransa yana tinanin yadda zai sanya Omaid ya cire tunanin Sweetie a ransa shi kuma ya sameta, dikkansu dai suna so su kashewa É—ayansu kwarin gwiwa a kanta dan shi ya sameta.
Kafewa Omaid ya yi a kan muradinsa cike da kwarin gwiwar zai iya cin nasara, Sareena na kara karfafa mashi gwiwa, dan ita ma kunga suna tsayawa tsayin daka su tayata yaki a kan abin sonta, bata taɓa kawo masu kukanta basu share mata hawaye ba, dan haka dole zata goyi bayansu ita ma, saboda team ɗinsu a tare suke babu juyawa kudurin ɗaya baya, wannan alkawari ne!.
A daidai wannan lokacin Sweetie ta faÉ—o É—akin bakinta a É—auke da sallama, tana neman É—akinsu Mahnoor ne, kun san bata san kan family part ba, so shiga É—akuna take yi kawai tana duddubawa ko zata ga Mahnoor, iya É—akin Mahreen da na Momma ta sani, ko parlon King sautin hayaniya ta bi ya kaita can.
A tare suka juyo da kallonsu a kanta, a tare kirjin Omaid and Obaid suka buga, kallon juna suka yi kafin su sake mai da kallonsu a kanta. Sanin cewa da larabci suke magana a kingdom É—in yasa ta ce. "Sannunku". Da larabci.