← Book details Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 103 OF 130

Sashe 103

Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Nasan ba zaki zo ba dama, because of your religion, i hate it more and more, ki daina yin addinin ma". Wani irin faÉ—uwar gaba ta ji ya dira mata a rai, ta daina yin addini kuma ya tsanesa, da matsala gaskiya.

"Please ka daina cewa haka, zaka sakani kuka fa". Ta tura mashi har da alamar emoji. "Na daina to, amma kada ki sake yi mun maganar religion naki kin ji?"...... Kai ta jinjina tamkar tana a gabansa. "Ba zan sake ba, to ka ce kana sona"........ I love you. Ya turo mata har da emoji na heart. "Love you too King of my heart".

"Give me a hot kiss before na yi barci, wayata ba chaji". Shi ne sakon da ya sake turo mata. Emojin kiss ta tura mashi alamar kiss. "Ba irin wannan ba, real kiss I need". Ya turo mata. Kirjinta ne ya sake bugawa da karfi, sai ta rasa me zata ce mashi. Tana tsaka da tinanin abin da zata ce sai ga voice note É—insa. Jikinta har yana rawa wajen buÉ—e voice É—in dan ta ji me ya ce........

NI KAM SALON SOYAYYARSU NA SAKANI JAJJABI, ƊAKI ƊAYA SUKE KWANA AMMA KUNGA WATA SALO.🤔

Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.

🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘

ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍
"Your balls are in my eyes, even when I close my eyes, I can see them, they are so beautiful, they are so captivating, I really like them, and I like your boobs too". Shi ne abin da ya faɗa a cikin voice ɗin cikin wata iriyar muryar da bai taɓa yin magana da ita ba, tamkar yana cikin maye.

Sosai tausayinsa ya kamata, domin bai saba da irin wannan yanayi ba, dik ita ta koya mashi komai, tasa ya buÉ—e zuciyarsa, tasa ya zama haka.

Tana tsaka da tinani wani sakon ya sake shigowa wayar. "Maysh, as the night wraps the world in its quiet embrace, I just want you to know that you're the last thing on my mind and the first in my heart. I hope your dreams are as beautiful as your smile, and your sleep as peaceful as your soul. I miss you more than words can say. Sleep well QUEEN OF BLACK WORLD. Good night, Queen of my heart". Tin da ta koya mashi love ya bi ya susuce a kanta.

Wani irin madarar daɗi mai sahihin garɗi ta ji na jin kalamansa, ba abin da ya fi burgeta kamar Queen of Black World da ya ce, burinta zai cika ta gyara birnin ta cigaba da yin da'awarta. Dan haka jikinta na rawa ta hau yi mashi typing kamar haka. "King Of My heart, your words wrapped around my heart like a warm blanket on a cold night. Knowing that I live in your heart brings me so much peace and joy. You are my calm, my comfort, and my forever. Sleep peacefully, my king, and let your dreams carry you to me. I love you more than you’ll ever know. Good night, my everything". Da sauri ta tura mashi.

Har wani ajiyar zuciya ya sauke na ganin abin da ta rubuta, karancewa tsab ya yi kafin ya yi switch off na wayar, ya miƙe ya mayar da ita chaji kafin ya dawo ya kwanta. Ita kuma shige-shige ta dinga yi a cikin wayarta har karfe 1 ya yi, sai da ta ga wayar ta ɗauke sannan ta miƙe ta nufi jikin chaja ta jona, sannan ta nufi toilet. Alwala ta ɗauro ta dawo, a gaban bed ɗinsa ta tsaya, kasa-kasa ta ambaci sunansa dan ta tabbatar da ya yi barci ne ko bai yi ba.

Jin alamun ya yi barci ne yasa ta fara karanto addu'oi tana tofa mashi na É—an lokaci, sannan ta nufi saman dadduma dan yin Sallah.

--------------------------🔥

Sai around 8 na dare Jaish ya dawo, tafiyar da bai sanar da kowa ba sai Momma kunga ai babu damar kwana, part ɗinsa kawai ya wuce, yana shiga a gurguje ya yi wanka, time ɗin Mahnoor bata nan tana wajensu Chuchu, bama tasan ya dawo ba. Shirya ya yi cikin satin pjs launin light ash, ya yi matuƙa kyau over, kai tsaye fitowa ya yi ya nufi room na king, a lokacin karfe 9 na dare ta yi.

Bayan sun gaisa da King da brothers ɗinsa Smart Tiger and Black Tiger ya fito ya je wajen momma. Ita kam ya ɗan jima suna hira har wajen 9:30, sannan ya yi mata sai da safe ya fito. Room na Mahreen ya shiga, nan ya iskota ita da Mahnoor a ɗakin, Mahreen na kwance ta bata baya, ita kuma sai faman lallaɓata take yi tana tambayarta me yake damunta.

Suna jin sallamarsa Mahreen ta miƙe da sauri, tana sauke idanu a kansa ta fashe mashi da kuka, kallon juna suka yi shi da Mahnoor kafin su maida kallonsu a kanta. A kule Mahnoor ta ce. "Okey ni dama kima mannawa hauka kenan ko? Tin ɗazun nike tambayar meyake damunki kika ki faɗa mun, amma yanzu kina ganinsa kin saka kuka ko?".

Takowa ya yi ya kariso ciki, da gudu Mahreen diro kasa ta nufesa, tana zuwa ta faɗa jikinsa tana kara sautin kukan nata. Ɗan rungumeta ya yi, cikin sigar rarrashi ya ce. "Waye yau kuma ya taɓaki?".

Saukowa kasan bed É—in Mahnoor ta yi ta nufosu ita ma. Mahreen kuwa cigaba da kukanta ta yi taki basu bayani, ba yadda Jaish bai yi da ita ba, amma taki bashi bayani, da ya ga hakan sai ya gane dik yadda akai abu ne mai matukar nauyi yasa bata faÉ—a mashi ba, dan tin da ta iya faÉ—a mashi guyson ya yi kissing É—inta tofa sai dai in sama da wannan ya yi mata yasa ta gagara faÉ—a mashi.

Dan ya tabbatar da zarginsa yasa ya ce mata. "Omar ne ya yi maki laifi ko?". Da sauri ta gyaɗa mashi kai sama alamar e tana kara tsanta kukan nata. Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya rabata da jikinsa, rarrashinta ya fara yi, sai da ta yi shiru sannan ya ce. "Kada ki faɗawa kowa komai, idan ya yi maki laifi ni zaki rinƙa faɗawa dan in rama maki, yanzu ma zan rama maki ko da ban san me ya yi maki ba, kin ji ko?". Kai ta gyaɗa mashi tana turo baki.

Shiru ya ɗan yi yana tinanin me guyson ya yi mata da zafi haka? Can wata ɓangare na zuciyarsa ta ce to ko dai ya nemeta ne? Da sauri ya girgiza kai, dan su basa zina, babu wannan, kuma shi yasan waye guyson, ba zai taɓa nemanta ba, wani abin dai mai zafi ya yi mata.

Ganin ya yi shiru ne yasa Mahnoor ta ce. "Yaushe ka dawo?". Ta yi maganar tana kallan kayan jikinsa, a nan ta fahimci ya É—an jima da dawowa. Sake Mahreen ya yi ya riko hannun Mahnoor yana faÉ—in. "Zo mu ke É—aki, kajin bappa kwanta ki yi barci abinki, zan zane Omar".

Jinjina kai ta yi tare da wucewa saman bed, fita suka yi suka ja mata door, sannan suka nufi room É—insu. Suna tafiya a hanya ne Jaish ya ce. "Mekike tinanin Omar ya yi mata da nauyinsa yasa ba zata iya faÉ—a mana ba?".

Shiru ta É—an yi, sai kuma ta ce. "Ina tinanin ko dai ya yi kissing É—inta ne". Kai ya girgiza. "Ba kiss bane, ranar da ya yi missing É—inta ai ta faÉ—a mun, kina toilet ne yasa baki ji ba, amma ta faÉ—a mun".

Mamaki ne ya rufe Mahnoor, bata san rashin wayo da shirmen Mahreen har ya kai ta iya faÉ—awa suruki yayan miji wai ya Omar ya yi kissing É—inta ba, gaskiya dole ta yi mata faÉ—a, dik da shi Jaish matsayin kanwa ya É—auketa, amma gaba idan ta san me miji yake nufi kunya da danasani zata yi, yazama dole ta yi mata faÉ—a sosai.

Muryarsa ne ya katseta da cewa. "Ina zargin ko dai kirjinta ya taɓa ko wani abin makamancin hakan". Ya faɗa daidai lokacin da yake tura door room ɗinsu. Ciki suka shiga Mahnoor kunya ya hanata yin magana, sai ta canza topic ɗin hiran da cewa. "Baka bani labarin Jimeta ba, shin bappa ya bamu aurenta ne?".

Kai ya girgiza a lokacin da yake zama a gefen bed, ya jawota jikinsa kafin ya ce. "Bappa ya rigada ya aura mata wani wai Faisal ita tin sati biyu da suka wuce, dama suna shirye-shiryen zasu zo su É—auketa ne, na yi takaicin wannan abin, yanzu haka da bappan muka taho ya zo É—aukarta".......... ÆŠan zabura Mahnoor ta yi, har tana haÉ—e words wajen cewa. "Bappa ya zo? Kuma ya aurawa hamma Faisal Mahreen? Tab lallai akwai balai kuwa, ni dai yanzu kaini in da bappa yake in gansa kafin mu yi maganar aurenta". Cike da yanayi biyu a kan fuskarta ta yi maganar, farinciki da kunci, farincikin zata ga bappanta, da bakin cikin aurawa Faisal Mahreen da aka yi.

Shiru ya É—an zuba mata idanu na kamar 2 mins kafin ya ce. "Natsu ki ji wani labari". Tsai da kallonta a kansa ta yi, cikin natsuwa ya ce. "Da gaske ne bappa ya baiwa Faisal auren Mahreen, kuma last two weeks za'a É—aura auren sai ALLAH ya yi wa gwaggo matar arÉ—o rasuwa a ranar (mahaifiyar Nenne) dalilin É—aga bikin kenan, dama za'a É—aura auren ne kafin a zo a É—auketa".

Zabura Mahnoor ta yi game da zunduma salati, wannan shi ne kana naka ALLAH na nashi, gwaggo dai ta koma ga ALLAH ta bar Nenne. Take idanun Mahnoor suka cicciko da kwallah tana salati.
Chapter 103 · 0% Book details