Sashe 48
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kofar ya nufa, kamar sauran kofofin empire É—in yake, dikkansu da É—anyar gold aka yi su. A dab kofar ya tsaya, gabaÉ—aya wajen dim light ne, babu haske sosai, slowly ya kai hannunsa zai murÉ—a handle na kofar, sai kuma ya dakata game da kasa kunnansa a jikin kofar.
Wani irin tari mai tsananin karfi ne yake fitowa daga ciki, ga wani irin numfashi dake fitowa da karfi-karfi tamkar numfashin gajiyayyar sa. Shiru ya É—an tsaya na a kallah 1 min yana sauraron wannan tari har sai da aka daina yi, kafin daga bisani yasa hannun ya murÉ—a handle É—in, a hankali ya tura kofar ya shiga daga ciki, sannan ya mayar da kofar ya rufe.
GabaÉ—aya dim light ne a É—akin, amma kana iya ganin irin kayan alatun dake a ciki, dan gold dake jikin kwalliyar headboard na bed É—in gabaÉ—aya yana wani irin kyalli ne, dik in da akwai gold a É—aki da dim light É—in nan ya É—an haska shi kyalli yake yi.
Kai tsaye wajen bed É—in ya nufa, a side drawer ya sanya hannu ya É—auko remote, kunna wutar É—akin ya yi, lokaci guda haske ya gauraye ko'ina.
Wow! My people kun ga É—akin nan kuwa? An zuba kayan more rayuwa fiye da tinanin mutum, king bed dake cikin É—akin kawai abin kallo ne, harta carpet dake a cikin É—akin wani irin laushi ne da shi, kana takawa kafarka na lumewa cikin lausasan gashin jiki, tamkar É—aki wata yar sarki wacce ake ji da ita kamar Auta kenan, haka É—akin nan ya haÉ—u.
Wuwwurga eyesball É—insa ya shiga yi yana nemanta, dan ya ji tarinta before ya shigo, kuma tabbas yasan ita ce, dan ita kaÉ—ai take rayuwa a wannan waje.
Shiru ya natsa cikin tinanin ina ta yi to? Kamar wanda ya yi yunkurin zai cigaba da ta fiya, ya taka step É—aya gaba, sai kuma ya yi wani irin juyawa bayansa da karfin gaske tare da capke glass dake hannunta wanda ta yi yunkurin caka mashi a wuya.
Saboda irin damka da ya yi wa glass É—in yasa ta fasa mashi hannu sai jini ya fara malala. Sai huci take yi tamkar zata kama da wuta, tana wani irin binsa da mugun kallo da idanunta da suka yi jajir tamkar wuta gwanin ban tsoro, bakinta da hancinta dik jini suke zubarwa, tarin da take yin nan ne ya haifar mata da zubar jini daga baki da hanci, alamar rashin lafiya mai tsanani ne a tattare da ita, ko kaÉ—an babu kuzari a tattare da ita, dan sai wani tangal-tangal take tamkar zata faÉ—i kasa, tana wani irin jujjuya idanu, kamar suma take son yi amma tana kokarin kame kanta dan ta cutar da shi ta É—auki fansa, dik ta galabaita over, da alamar fitar hayyaci a tattare da ita.
Muryarta na rawa sosai, tamkar tana a cikin maye, da kyar ta fara faɗin. "Ni ce ajalinka, ba zan taɓa bari ka rayu ba, bakin shaiɗani azzalumi mara imani! Ko na mutu sai ƴaƴana sun ɗauka mun fansa a kanka! Kuma burinka na mulkin zalunci a duniya ba zai taɓa cika ba, dan a kullum gaskiya ita ke nasara, karya rugujewa take, faɗuwarka na gab da zuwa.........". Bata iya kai karshen zazzafar sambatun nata da take yi ba kawai idanunta suka karisa rufewa ruf, lips ɗinta dake ta faman kerma suka tsaya cak, take ta sakar mashi glass ɗin da suka rike ta sulale kasa a wajen.
Ko kaɗan bai ji zafin yankar dake hannunsa ba, sai ya yi jifa da glasa ɗin gefe guda, ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ɗan rintse idanunsa, can cikin kwakwalwarsa ya fara tina irin azabar da ya gana mata, bai yi tinani zata kawo yanzu ba tare da ta samu matsala a kwakwalwa ba, dan ya yi ta tsoratata da abubuwan tsoro kala daban-daban, ya sanya mata maciji a jiki, ya haɗata kwana da kunamu amma basa cizonta, ya razanata ta hanyar wurgata kasan bene, kafin ta isa kasa ya dakatar da ita da magic, ya turo ruhanan tsafinsa su zo zu hanata barci suna gana mata azaba da razanarwa, dik wannan kyan ɗakin na banza ne, dede da minti ɗaya bai taɓa barinta ta huta ba, amma dik da haka bata taɓa jin ta sare zata bashi spender ba, saboda tsabar taurin zuciya da taurin kai irin nata, ga kafiyar balai ita ma. Har mutuwa ya nuna mata ido da ido, amma ta ce sai dai ta mutu ba dai ta bashi spender ba, dan shi ɗin azzalumi ne, tana ganin irin zaluntar mutanen birnin da yake yi ta window, tsabar zalunci ya taɓa kulleta cikin wani ɗakin duhu shekara guda bata samu ganin haske ba, ga shi ɗakin ba wajen kwanciya, a tsaye take ko ta tsugunna a kan kafafunta, amma babu kwanciya, ALLAH yasa tana da sauran kwana a gaba, da wlh matar nan ta jima da mutuwa!.
Tsugunnawa ya yi a gabanta, ya kurawa fuskarta idanu, dik da su Sweetie basa wani kama da ita sosai, amma akwai blood sosai. Kurawa É—an bakinta irin na Sweetie ido ya yi, dik bakin nata ya bushe sosai, ya kuma É—an tsastsage.
Almost 5 mins yana kare mata kallo kafin ya miƙe tsaye, yasa hannu ya ɗauketa cak, daga in da yake tsaye ya yi jifa da ita kai tsaye sai saman bed ɗinta, ajiyar zuciya ya sauke kafin ya juya ya fita, har ya fita ɗin sai kuma ya juyo ya dawo, wajen bed ɗin nata ya nufa, yana zuwa da hannu ɗaya ya saɓata a saman shoulder ɗinsa, ya nufo waje da ita.
Kai tsaye ya nufi sauka kasa. Kun tina wannan ɗaki da ya taɓa kai Sweetie zai cire mata ƙwaƙwalwa? To nan ya kai mom twins a yanzu, saman wannan gado da ya kwantar da Sweetie, a nan ya kwantar da ita, sannan ya kira drs daga cikin robot ɗinsa guda biyu ya basu umarnin kula da lafiyarta, dan ya lura tana cikin ciwo sosai over, daga haka ya fito ya koma bedroom ɗinsa.
Zaune a tsakiyar bed É—insa ya isko Smart yana rike da É—ayar wayarsa, kamar video call yake yi. Zama ya zo ya yi a gefen bed É—in hannunsa na cigaba da zubar da jini kaÉ—an-kaÉ—an, amma Smart bai lura da hakan ba.
"Tashi mun a bed zan yi barci". Ya faÉ—a yana kara É—aure fuska, kuma bai kalli in da Smart yake kai tsaye ba. Ba tare da Smart ya lura da hannunsa ba ya ce. "Dik sauran filin nan bai isheka ba?".
Harara ya dalla mashi ba tare da ya yi magana ba.
"Cool dawn in ji heartbeat É—inka, to ni dik ba ma wannan ba, Please ku gaisa da familyna, my mom and my dad, sai my uncles guda biyu". Ya kai karshen maganar tare da juyo mashi da screen É—in wayar. Da gangan Smart ya ce iyayensa bai ce iyayensu ba, dan yana so su gaisa, yasan idan ya ce iyayensu to fa Big Bro zai saka gardama wanda daga karshe zai ki gaisawa da su, shiyasa ya yi mashi hakan.
Kara É—aure fuska Big Bro ya yi, kamar zai ce a'a sai kuma ya É—ago, da kyakkyawar fuskar Mommah ya fara cin karo, lokacin guda ya wani irin jan dogon numfashi, slowly ya sauke, É—an kura mata ido ya yi na Æ´an mitocin da ba zasu gaza 3 ba, sai kallansa Smart yake yi.
"Barka da rana É—ana". Mommah ta faÉ—a fuska babu yabo babu fallasa. Shiru bai iya amsa mata ba, saboda gabaÉ—aya ya ji tongue É—insa ta yi mashi mugun nauyi tamkar an É—aÉ—É—aure mashi .
Ganin hakan yasa Mommah ta miƙawa King wayar, nan ma dai Big Bro bai ce ko uppan ba, kallonsu kawai yake yi, da king ya ga bashi da niyar yin magana sai ya miƙawa uncle Abbas wayar dan a tinaninsa haushinsu Big Bro yake ji shiyasa yaki yi masu magana.
Zama suka yi suna tattaunawa a kan Big Bro da Smart ɗin, Smart ya ce su fara gabatar masu da adduoi na musamman saboda ya fahimci matsalolin ɗan uwansa suna dayawa, dan haka suna buƙatar addu'a sosai, to shi ne suke wannan zaman sai ga kiran Smart ya ratso wayar Mommah.
Karɓar wayar uncle Abbas ya yi tare da kawota saitin fuskarsa yana faɗin. "Wanene yaya?".
Ai wani irin zaro ido da Big Bro ya yi sai da dara-daran idanunsa suka razana uncle Abbas ya saki wayar nan ta faɗi ƙasa. Da karfi Big Bro ya furta. "Dad!!!!". Ya faɗa tare da miƙewa rike da wayar a hannunsa.
Da sauri shi ma Smart ya miÆ™e yana tambayarsa lafiya kuwa? Sai dai ina, babu amsa, sai ma cigaba ya yi da ambatar Dad cikin É—aga murya, abin da ya yi mugun É—aurewa dikkansu kai kenan! Uncle Abbas É—in ne daddynsa? Kun dai san me Daddy yake nufi a wajen Big Bro, kuma kun san mutum É—aya yake cewa daddy, wato daddynsa na Black World, wanda ya renesa kenan, shi kaÉ—ai yake kira da wannan suna kuma ya aminta da cewa shi ne mahaifinsa. BABBAR MAGANA KENAN, TO FA , HOW COMES UNCLE ABBAS ZAI ZAMA DADDYN BIG BRO NA BLACK WORLD? HOW? TA YAYA WAI?!!. TO NI KAINA CAKWAKIYAR RAWANIN ZALINCI TA FARA SAKANI ZAZZAÆI DA CIWON KAI, UNCLE ABBAS KUMA? TAYAYA NA CE WAI?!!!! HABA MANA! RAWANIN ZALINCI KU BAR KWAKWALENMU SU SARARA PLEASE 🥺 WANNAN SARKAKIYA DA SANYA CIWON KAI YAKE! DAGA WANNAN SAI WANNAN! KAN PRINCESS TEEMA YA KULLE FA MY PEOPLE'S, A KAWO MUN AGAJI 🥺
Ɗaukar wayar king ya sake yi tare da juyo da screen ɗin a kan fuskarsa yana faɗin. "Abbas lafiyarka kuwa naga ka jefar da qayary?". Daidai wannan lokaci network ta yanke, gabaɗaya call ɗin ya katse, hakan yasa Big Bro ya sake kokarin kiransu, amma ina hakan bai yiwu ba, bata shiga, wani irin jifa da wayar ya yi ta daki views na room ɗin ta faɗi ƙasa, take ta yi raga-raga.