Sashe 91
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aikuwa kun san Ronnie renon Big Bro kuma É—an wrestling, zakarar Black World ba zai yafe ba, cikin fushi ya juyo ya É—auke Uncle Taheer da gigitaccen marin da sai da ya sanya shi yin tangal-tangal zai faÉ—i, take kunnuwansa suka É—auke ji na wucin gadin. Sai da ya É—auki minti É—aya kafin ya dawo daidai, shi ne har su Ronnie sun juya zasu tafi ya cakumo wuyar rigar Ronnie É—in, daga nan suka kafa kokawa, daidai lokacin da Bilal ya iso wajen a time É—in Ronnie ya yi wa Uncle Taheer one blow seven die da ya sanya shi suma.
Kun san modarawa da haɗin kai, ka taɓa ɗaya ashirin zasu tarun maka, to shi ne Bilal ya shiganwa Uncle Taheer shi da bai san waye Ronnie ba. Dik da Bilal yake horarre kuma dakken jami'i karfinsu ya zo kusan ɗaya da Ronnie, amma Ronnie ma ya ɗan ɗarasa, hakan yasa suka gwabza faɗa suka jiwa juna ciwo, Bilal da ya ga Ronnie zai iya kashesa sai ya ɗauki wani kwalbar decoration ya bugawa Ronnie a gaban goshi, shi ne ta fashe take jini haka.
Sai magiya guyson yake yi masu a kan su daina sun ki kula shi, da ya ga an fasawa Ronnie goshi ne ya zunduma ihu mai sautin da ya ja hankalin kowa, to tin da family suka zo su Dr Raj sun yi kokarin raba faÉ—ar abin ya ci tura, dan Ronnie ba wasa ba, renon Big Bro ya gwada masu banbancin kwanji. ABIN DA YA FARU KENAN.
Ai Sweetie tana ganin jini a jikin Ronnie ta nufesa da gudu tana ambatar sunansa. Daidai lokacin Bilal ya zo da gudu ya rarumi Ronnie sama zai buga shi da kasa, irin É—aukar unexpected É—in nan ya yi mashi.
Gabaɗaya mutanen dake wajen babu wanda zai iya ce maka ya ga giftawar Big Bro a tsakaninsu sai suka gansa ya tari Ronnie da Bilal ya yi jifa da shi, yau ransa ya yi mummunar ɓaci, sabida ko shi bai taɓa kwanta hakan a kan Ronnie ba, yadda yake kaunar kanin nan nasa, wlh basu isa sun zubar mashi da jini a banza ba.
Cikin fushi ya sauke Ronnie kasa, Bilal na tsaye bai san ya aka yi ba sai jinsa ya yi ya yi sama, kafin ya farga Big Bro ya bugasa da kasa har sai da kafarsa ta bada wata iriyar sauti alamar karaya.
Da karfi Smart ya ce. "Subhanallahi komai kuma ya lalace". Ya kai karshen maganar tare da afkawa tsakiyar parlon da gudu dan in ya barsu ya karawa Bilal duka É—aya sai mutuwa, yanzu ma haka Bilal kam ya fita a hayyacinsa.
GabaÉ—aya parlon salati suka saka, Pretty ta matsa ta rungume Mahnoor tana zazzare ido, sabida ita tasan kokawarsu bata kyau ne, ga É—an banzan tsoro. Ita kuma Sweetie kan Ronnie ta yi da gudu tana ambatar sunansa.
Big Bro yana shirin sanya kafa ya take wuyan Bilal a kasa Smart ya yi zafan rikosa ta baya yana faÉ—in. "Please Big Bro, for give him, nasan dik yadda aka yi su suka tsokani Safras, dan bashi da neman faÉ—a, amma please ka yafe masu".
A cikin fushi ya hankaɗe Smart da karfi, sabida bai ga dalilin da zai sanya ya yafewa wanda zai dubar da jinin Ronnie yana a raye ba. Hannu yasa ya cicciɓo Bilal sama ya kara yin jifa da shi da karfi wanda hakan yasa Bilal numfashinsa ta ɗauke cak. Tsoro ne ya kama gabaɗaya mutanen parlon, Sharifa mai cewa tana son Big Bro ne jikinta ya hau kerma.
Heleena kuwa ruɗewa ta yi, ta kalli Smart ta kalli Big Bro, ta ga kamannin har ya ɓaci. Da gudu Ramish ya fito daga room ɗin king, ganin abin dake faruwa ba karamin ɗaga mashi hankali ya yi ba, da sauri ya kariso cikin parlon dan sanin me yake faruwa?.
Dr Raj dai baya ya ja yana salati yau za'ayi kisan kai a cikin family, Smart da baya gajiya da ƙoƙarin dannan ɗan uwan nasa ne ya sake nufar Big Bro da gudu yana ƙoƙarin rikesa, a karo na biyu ma sake hankaɗe Smart da karfi ya yi.
Hakan yasa Smart ya miƙewa tsaye ya kalli Sweetie dake rungume da Ronnie tana bashi hakuri ya ce. "Sister dakatar mana da heartbeat ɗin nan naki kada ya yi kisan kai, karya kashe kaninsa da kansa". Shi fa Smart yanzu ya gano idan ba Sweetie ba babu wacce zata yi yin gaggawar tausar zuciyar Big Bro cikin ƙanƙanin lokacin, shiyasa ya ce bari ya daina wahalar da kansa yana shan azaba.
Sai a lokacin daga ita har Ronnie ɗin dikka suka kai kallonsu a kan Big Bro, ganin yadda yake huci suka fahimci ransa ya ɓaci. Smart yana faɗin hakan gabaɗaya kallon family ya dawo kan Sweetie, har suka sanya ta ji kunya.
Tamkar wadda kwai ya fashewa a ciki ta saki Ronnie ta nufi in da Big Bro yake, yana tinkarar Bilal dake kwance baya motsi ne tamkar wani zaki. Daidai zai sanya hannu ya shako wuyar Bilal ya É—agasa sama ta yi gaggawar shiga tsakaninsu, tamkar zata yi kuka, ta É—an tsuke fuska wajen cewa. "Please Big Bro, ka barsa haka, kaga baya motsi ko?".
Hannu yasa zai tureta gefe guda ta yi gaggawar faÉ—awa jikinsa, dan in ba haka ta yi mashi ba ita ma jifa da ita zai yi.
(Big Bro ɗan ikka mai rai ne asuway, yana yin abin da kwata-kwata isn't kamatable, to ni dai bari in haɗa kayana, zuwa gobe zamu ga zai iya tsalleke wannan runguma ya yi jifa da ita ne, ko kuma dai family zasu sha mamaki?🤔 Sweetie ta san ya kan tsiya, ta ce kada ya taɓata, amma yanzu da yake cutarsa zata yi har da rungumesa bawan ALLAH, ba komai zamu rama ne!.)
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
Hannu yasa zai tureta gefe guda ta yi gaggawar faÉ—awa jikinsa, dan in ba haka ta yi mashi ba ita ma jifa da ita zai yi. Zazzafar runguma ta yi mashi tare da rukunkume shi da karfi yadda ma ba zai iya zareta daga jikinsa ba!.
Ai gabaɗaya kallon jama'ar parlon ne ya koma kansu, yau sun ga ikon God, gyara tsayuwarsa Smart ya yi yana kallonsu, dan shi ya rigada ya gano raunin ɗan uwan nasa, dan yanzu ransa fes sun samu wadda zasu rinƙa amfani da ita dan juya akalar Big Bro, abin ya yi mashi sugar.
Sareena da Sharifa kallon juna sukayi, a tinanin Sareena Pretty ce, sai da ta lura da kalar gashin kan Sweetie sannan ta iya banbantawa, Omaid da Obaid dik iskancinsu sai da suka sha jinin jikinsu suka natsu tsit, dan ko da sunan wasa basu taɓa kallon duka irin wanda Big Bro ya yi wa Bilal ba, a ransu suka ce lallai ya tabbata da gaske wannan renon gunguma-gunguman bakaken aljanu ne, irin wannan zalinci da fusata haka? Basu taɓa sarawa mutum a wani ɓangare na mugunta ko iya horarwa ba, amma yau sun ma risinawa Big Bro ne bama sarawa ba!.
Dik cikin parlon nan babu wanda ya taɓa kallon irin wannan duka da fusata na Big Bro, shiyasa dik suka ja gefe, har Ramish baya ya ja, dan shi ma mugun shakkar yayan nasu yake yi, Smart ɗin nan dai shi kaɗai ya iya gwada tinkararsa, shiyasa da suka ga Sweetie ta matsa ta rungumesa gabaɗaya suka saki baki sunana mamaki, gani suke yi kasheta zai yi yadda ya ɗauki zafi haka, baya ji baya gani, tamkar wani baby haka ya hankaɗe Smart dake matsayin jarumi ma bare kuma yar wannan abin, a cewarsu kenan.
Dik da yake a cikin fushi sai da ya wani irin É—auke wuta na É—an lokaci, ji ya yi tamkar wanda aka watsawa ruwan kankara a zuciyarsa, dama kun san ya É—an jibgi Bilal É—in, so ya É—an fara hucewa, shiyasa zuciyar ta yi sanyi daga runguma.
A tinanin Smart zai zareta daga jikinsa ne, sai suka ga yasa hannu ya rungomota da kyau a jikinsa. Ai tin daga kan su Dr Raj har zuwa kan su Sareena, su Sharifa sai da kowannensu ya saki baki yana ganin ikon God, wasu daga cikinsu tambayar kansu suke yi dama yayan nasu yana da mata ne? Wasu kuma suna faɗin kai kaga wata iriyar soyayya, su Dr Raj kuwa faɗi suke yi lallai Sweetie ta cika mace, ko me take yi wa Big Bro ya yi mata irin wannan mahaukacin so haka? Amma koma dai menene wannan ta cika macen da kowani namiji zai yi burin samu, wacce zata iya tsai da miji a natse, ta san kuma yadda zata yi mashi ya sauko ko bai shirya ba, lallai irin wannan macen suke buƙata a rayuwarsu su sarakan zuciya.
Jin ya rungumeta yasa ta fahimci ya É—an sauko kenan, É—ago kanta daga kirjinsa ta yi, fuska dik ya yi jagaje-jagaje da gawaye, idanunta jajir ta sauke kan fuskarsa, while shi ma ita yake kallo babu ko kyaftawa.
"Please king of my heart ka barshi haka ka ji?". Cikin kuka ta faɗa tana shessheƙa ga wani madaran shagwaɓa da ta zuba mashi dik dan ta taushi black heart ɗinsa. Aikuwa wani irin bugawa da zuciyarsa ta yi jin wannan shagwaɓa, kun san shi da shagwaɓa na 5&6, ga wani sunan da ta faɗa mashi wai king of my heart, oh God ai bai san lokacin da ya jinjina mata kai alamar to ya barshi ba. ALLAH MAI IKO, IDAN KA YI HAKURI A RAYUWA KOMAI MAI WUCEWA NE, WAI YAU SWEETIE KE CEWA BIG BRO YA BAR ABU KUMA YA CE YA BARI? KAI KU CE ALLAHU AKBAR.