Sashe 107
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ɗan turo baki ta yi, a shagwaɓe sosai ta ce. "To ai kana bani hot kiss na barci kullum, yau baka bani bane kake tunanin zan yi barci?"......... Nisawa ya ɗan yi kafin ya matsar da face ɗinsa, a forehead ɗinta ya manna mata sumbata har lokacin bai buɗe idanu ba.
Kukan shagwaɓa ta saka mashi tare da cewa. "Kullum a baki kake bani ai, amma shi ne yau zaka bani a goshi? To ni bana so"........ Tamkar mai raɗa ya ce. "Omnish ki barni mana, barci nike ji sosai, kwanta ki yi kema da safe kome kike so zan yi".
Mamaki ne tamkar zai kasheta ta kara waro ido da kyau a kansa, dan ko da sunan wasa bata taɓa sanin cewa Smart yasan ainahin sunanta ba, bai taɓa kiranta da shi ba, lallai ta kara tabbatarwa ransa ya ɓaci. Shi kuwa saketa ya yi tare da juya mata baya ya kara jawo bargo, ya yi wa kansa alkawari in har bata gane kuskurenta har ta bashi hakuri ba ba zai sake taɓata ba, dan ma tasan ba dan jikinta ya aureta ba, kuma dik karfin sha'awar da suke da shi suna iya controlling kansu, ba wai haka suke kamar dabbobi ba!!.
A maimakon ta bashi hakuri sai ita ma ta juya mashi baya tana hawaye, a shirme da yarinta irin tata, wai shiyakamata ya bata hakuri, dan haka ita ma ta yi fushi, yana jinta tana kuka amma ya danne kamar bai ji ba, da ta isheshi ma sai ya ja bargo har kansa ya rufe, ya toshe kunnensa daga ta ciki. KAI JININ SARAUTA DA JININ SARAUTA NE SUKA HAÆŠU, KOWA SAI JI DA IZZA, NI KAM ZAN GA YA ZA'AYI A SHIRYA TIN DA KOWANNE YANA JIRA A BASHI HAKURI, AMMA BATU NA GASKIYA PRETTY CE DA LAIFI, SMART YA FITA GASKIYA, GARA YA NUNA MATA KUSKURENTA, DAN TANA YI MASHI ABIN DA TAKE SO YANA YAWA, SO GARA YA FARA NUNA MATA KUSKURENTA!.
Sai around 1:30 barci ɓarawo ya ɗauketa. Fahimtar ta yi barci ne yasa ya miƙe zaune tare da yaye bargon, gefe ya ajiye game da juyowa kanta. Ɗan kura mata idanu ya yi, a fili ya ce. "Rigimammiya kawai, ban taɓa tinanin akwai ranar da zaki yi kuka a gabana in iya shanyewa ban rarrasheki ba, amma yau kin sa na yi". Ya kai karshen maganar tare da kai hannunsa saman kumatunta ya goge mata ragowar hawayenta, a hankali ya gyara mata kwanciya, dan ta dunkule waje guda, ya gyarata tare da manna mata sumbata a saman ɗan lips ɗinta. Can kasan makoshinsa ya ce. "Kome kika mun sonki ba zai taɓa raguwa a raina ba, i really love you more than a word can say".
Saukowa kasan bed É—in ya yi ya nufi toilet É—insa. Wanka ya sake yi tare da É—auro alwala ya fito, nafilfili ya fara yi, shi ne har karfe 4 bai kwanta ba, bayan ya idar da karatun Alqur'ani mai girma ya fito ya nufi bedroom na momma, a bakin door ya tsaya.
A hankali ya fara knocking, a tinaninsa tana barci, ashe tana kan dadduma baiwar ALLAH, wai mace mai irin halin momma ta yaya ALLAH ba zai taimaketa ba a rayuwa, yaro irin Big Bro kawai ALLAH in ya baka ai an sallameka, bare ga su Smart, Jaish kawai ya fi su Bilal komai da komai, ga su guyson kwautar ALLAH, ance ku zama na kirki ku mori duniya da lahira kuna ganin kamar wasa ne, ai in kazama na kirki wlh ba zaka taɓa sanin ta in da ALLAH zai baka sakayya ba, kawai zaka yi ta ganin alkhairi ne palala ta ko'ina, hmmmm ALLAH ka sa mu zama irin momma completely.
Da yake jaruma ce bata da tsoro tana daga kan dadduma ga Alqur'ani mai girma a gabanta tana karatu ta ce. "Shigo mana". Bafa ta san waye bane, amma saboda tana gaban UBANGIJINTA rike da Alqur'ani ta yarda babu wanda zai iya cutar da ita a wannan waje, shiyasa da confidant É—inta ta ce a shigo.
Turo kofar ya yi ya shigo, ta É—an yi mamakin ganinsa, hakan yasa tana kai aya ta rufe Alqur'ani tare da juyo da kallonta a kansa. A saman sofa ya zauna yana faÉ—in. "Momma barka da dare"........ Cikin zolaya ta ce. "A gidanku ne daren ko?". Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce. "To barka da safiya".
Still cikin zolaya ta ce. "Yaushe garin ya waye?". ....... Dafe kansa ya yi, tamkar karamin yaro ya ce. "Momma ki bari mana, ni to me zan ce? To barka da tsakiyar dare".
Murmushi ta yi tana faɗin. "Ai sai ka faɗa, meyahanaka barci?". Ta yi maganar tana kallon face ɗinsa sosai, dayake akwai haske a ɗakin, ta ga alamar damuwa sosai a kan fuskarsa, kamar yana buƙatar wani abu kuma bai samu ba haka, har ta ganosa, tina yanayin Pretty and yanayin yaran nata ta yi, a take ta gane matsalar, dan ma ga idanunsa jajaye har yanzu basu washe ba.
Katse mata tinani ya yi da cewa. "Momma cappuccino nike so, zan tashi da azumi ne"........ Da sauri ta katse shi da cewa. "Saboda meyasa zaka tashi da azumi?". Tambayarta da alamar tuhuma.
Shiru ya ɗan yi, dan dalilin yin azuminsa ya ji ta ɗan yi mashi nauyin faɗa ne, dama zai yi azumin ne dan kaucewa shiga wani hali, Pretty tana caza mashi kai, and ya yi alkawarin sai ta gane kurenta zai sake taɓata, so gwara ya rinƙa yin azumi, da daddare ya kwana sallah dan gudun matsala.
"Na gane, meyasa kake tinanin Omnish ba zata iya É—aukarka ba? Meyasa zaka cutar da kanka har haka? A'a bana so, babu wani azumin da zaka É—auka kana da mata". Ta faÉ—a tana kallon fuskarsa.
Dik rashin kunyarsu yau ya tsinci kansa da jin nauyin yin maganar nan da ita, sai ya ɗan yi ƙasa da kai.
"Da safe ka turo mun Omnish É—in, ba zan yarda da shirmen nan naku ba, a tinanina Omnish zata kai 15 years a yanzu ko?"....... Kai ya É—an girgiza kafin ya ce. "A'a sai dai 13 ko 14, kawai suna da cikar halitta ne amma basu da wani shekaru".
Kai momma ta É—an jinjina saboda ita kanta da jin shekaru sai ta ji tausayinsu ya kamata, dan tasan ba iyawa zasu yi ba. Amma sai ta ce. "Ka bita a hankali zata iya, a hankali zata saba"...... KAI UWA DABAN TAKE WLH, ALLAH YA KARA MASU LAFIYA, WAÆŠAN DA SUKA RIGAMU GIDAN GASKIYA ALLAH YA HASKAKA MAKWANCINSU, MU KUMA ALLAH YASA MU CIKA DA KYAU DA IMANI.
Yau sai ga Malaman Smart da sunkuyar da kansa kasa irin kunyar nan. "ALLAH ya yi maku albarka, a dik lokacin da na É—aga idanu na kalleku sai in ji tamkar na fi kowa sa'a a duniyar nan, ina alfahari da ku Æ´aÆ´ana". A tausashe ta faÉ—a, so take ta canza masu topic na hira, dan taga ya É—an takura.
Ajiyar zuciya ya sauke jin kalamanta, a natse ya sauko daga sofar, kusa da ita ya dawo, a saman shinfiÉ—ar ya kwanta tare da kwanto da kansa a saman laps É—inta, yana kallon fuskarta kafin ya ce. "Momma munfi ki alfahari, saboda ba kowa bane yake samun uwa irinki, sai an tona, dik kece kika zama silar zamanmu abin alfahari".
Hannu ta kai tana shafa kansa. "Baka faɗa mun sunan ɗan uwanka ba! Ni ban san meyasa fuskarsa take bani tsoro ba, idan muka haɗa ido da shi ina jin faɗuwar gaba kamar akwai wani abin da yake damunsa ko yake faruwa da shi a ɓoye, na gagara zama in yi magana da shi, saboda in yana kusa dani ina fuskantar faɗuwar gaba sosai, ni nasan ba lafiya yake ba, a jikina ina jin hakan, amma ban san tayaya zan iya tambayarsa ba".
Tin da ta fara magana ya tsareta da ido har ta kai karshe, sannan ya nisa sosai, dik abin da ta faɗa gaskiya ne, shi kansa yana zargin akwai abin da yake faruwa da ɗan uwan nasa, dan yana jin hakan a jikinsa, wai lokacin sai ya ji tamkar ana amfai da wani ɓangare na jikinsa, kun san su identical haka suke, dik lokacin da Big Bro yake magic Smart yana jin tamkar ana amfani da jikinsa, dan shi baya magic, sai ya ji zuciyarsa ta ɗau zafi, ransa ya ɓaci sosai ko da babu abin da aka yi mashi, to ɓacin ran daga zuciyar Big Bro take fitowa, dan in zai yi magic fa dik wani black heart sai ta motsa.
"Momma ni kaina ban san zunansa ba, amma kada ki damu babu wani abin da yake faruwa da shi, ba dai kina addu'a ba?". Kai ta jinjina mashi. "To In Sha ALLAH babu wani abu na sharri da zai faru, ki cigaba da addu'a, batun sunansa anjuma zan tambayesa, dan ni da Big Bro nasan shi".
Shafa kyakkyawar face ɗinsa ta yi. "ALLAH ya yi maku albarka". Da amin ya amsa kafin ya miƙe saboda an fara kiraye-kirayen sallar asuba. Sallama ya yi mata ya fito ya koma bedroom ɗinsu. Saman dadduma ya koma ya zauna yana tinanin gaskiyar momma lokaci ya yi da zai mai da Pretty cikakkiyar mace, saboda hakurinsa ya fara kai karshe.
------------------------------🔥
07:00AM. A hankali ya waro idanunsa da suka yi mashi nauyi tamkar barcin bata isheshi ba, yana waro idanun nasa ya wurga balleyes ɗinsa saman sofarta. Ɗan nisawa ya yi kafin ya yunkura ya miƙe zaune yana cigaba da kallon room ɗin, ga wani sanyayyar kamshin dake tashi mai kwantar da hankali.