Sashe 39
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Harara Pretty ta cigaba da dalla mata tamkar idanunta zai faɗi ƙasa ba tare da ta yi magana ba. "Aunty Pretty, dan ALLAH mana, na tuba kuma daga yau Aunty sama Aunty ƙasa zan rinka ce maki muddin zaki kula mana da yayanmu, please ki yi mashi salon kauna ta yadda zai ci abinci dayawa!".
"Idan na yi mashi hakan me zaki bani?". Pretty ta faÉ—a tana yaye bargon da ta rufe jikinta. "Mekike so Æ´ar tsanar Yah Omerish?".
"Wai ni Sweetie kin rainani ko?". Da sauri Sweetie ta toshe baki tana faÉ—in. "Na isa in rena princess Omnish? Ai wane ni! Yanzu dai please yayanmu yana jin yunwa na sani".
"To idan na je na sa ya ci abinci na dawo zan faɗa maki me zaki bani kin ji?". Ta faɗa tana miƙewa zaune. "E na ji kuma na yarda, jeki ɗin dai".
Tana turo baki ta miƙe ta fito daga ɗakin ko ɗankwali bata ɗauka ba. Kai tsaye ta nufi escalator tana cigaba da turo baki. Da sauri Sweetie ta biyo bayanta ta laɓe a jikin kofa tana leƙanta, so take taga ta jawo Smart sun baro bedroom na Big Bro dan ita kuma ta je ta yi mashi addu'oin da ta saba yi mashi kafin ta kwanta, tana jin kunyar zuwa ta samu Smart a cikin ɗakin, dik da baya hanata yiwa Big Bro dik abin da take so, amma tana jin nauyin ya ga kullum tana zuwa wajensa har cikin dare.
Shi dai Ronnie yanzu ya dai'na hira, da ya ci abinci zai koma bedroom É—insa ya yi barci da wuri dan ya tashi around 2 ya fara nafilfili yana yi wa Big Bro addu'ar ALLAH ya tashi kafaÉ—unsa.
Bakinta a É—auke sallama ta shiga cikin É—akin. Yana zaune saman sofa yana duba yanayin tsarin makarantun birnin da hospitals É—insu, jin sallamarta yasa, a natse ya É—ago da kallonsa a kanta kanta. Kura mata idanu ya yi har ta iso gabansa.
Tana ƙarisowa ta faɗa jikinsa ba tare da ta yi magana ba. Musulmin ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce. "Beb menene kuma?".
Tamkar ba yanzu ta gama cewa ba shi take so ba, ta sanya hannu ta hau shafa kwantaccen bakin sajensa dake nan luf da shi. "Yah Omerish ka tashi mu je in baka abinci a baki ka ci ka ji?". Tana magana tana kara shafe mashi saje har izuwa wajen soft lips É—insa da suka É—an kara red sosai.
Ya sha mamakin kalamanta, dan banda zancen chocolate and tea babu wani canza dake haÉ—asu sai in rashin kunyarta na kusa idan ya yi magana ta bashi amsa ba respect. Addu'a ya yi a cikin zuciyarsa ALLAH yasa ta sauya ne yanzu, ALLAH yasa ta koyi kyawawan halaye daga Æ´ar uwanta.
Bai dawo daga duniyar tunanin da ya afka ba sai ji ya yi ta sake cewa. "Da kai'na fa zan baka abaki, please ka tashi ka ji?".
Idanunsa a kan ɗan bakinta ya ce. "Da gaske?". Kai ta gyaɗa mashi alamar e. "Waye ya koya maki wannan karatun?". Turo baki ta yi game da ɗaure fuska sosai, ta yunkura zata bar jikinsa tana faɗin. "Oh kenan ni komai sai an faɗa mun zan yi maka ko? To shikenan mun ɓata".
A hanzarce ya riƙota kafin ya ce. "Sorry to, mayar da wukar sarkin saurin fushi da tsiwa, ko dan na ji ya ɗanɗanon abincin da zaki bani a baki yake dole in ci yau, muje to". Ya yi maganar tare da miƙewa da ita a jikinsa. Kwanto da kanta a saman shoulder ɗinsa ta yi tana jin wani irin daɗi yana kara lulluɓeta, da haka suka nufi waje.
Ai Sweetie tana ganin giftawarsu sun wuce ta yi saurin fitowa ta haura sama. Bata ɓata lokaci wajen afkawa ciki ba, a hanzarce ta rufo kofar tare da juyawa ta nufi bed ɗinsu. Hayewa ta yi ta matsa dab da Big Bro. Yana kwance tamkar gawa, tana jinjinawa kokarin irin na Smart da har wanka yake yi mashi ya canza mashi kaya, hakan yasa zuciyarta ta yi wa Smart kyautar waje mai muhimmanci, shiyasa kuka ga ta damu har ta rarrashi Pretty da ta je ta sanya ya ci abinci, yana da muhimmanci a wajenta ne dan yana kula mata da masoyin da bata san tana son shi ba!.
Zubawa face ɗinsa idanu sosai na tsawon mintoci ta yi, ya kara haske da kyau sosai, sai wani irin sheki face ɗinsa take yi, matsawa dab da face ɗin nasa ta yi, a hankali ta fara kwaranyo mashi addu'oin da ta saba tana tofa mashi har tsawon mintuna 20, ko kaɗan bai motsa ba. Bayan ta kammala ta kara matsawa ta ja mashi bargo zuwa saman Lion chest ɗinsa ta lulluɓa mashi, sannan ta rankwafo kansa kamar mai san sanar mashi da wani abin na sirri. A wani irin slow ta ɗaura face ɗinta a saman nasa, muryarta can kasan maƙoshinta ta fara sambatu kamar haka. "Meyasa? Meyasa zaka ɗauki tsawon wannan lokaci ba tare da ka farka mun ganka kai ma ka ganmu ba? Muna kewar komai naka, muryarka kallan da idanunka suka mana mai cike da kyau da ɗaukar hankalin nan dik muna kewarsa, ka yi sauri ka tashi tin kan Omaish ta yi hauka, dan na kusa yi, in har baka tashi na zan zama zararriya, please our one and only Big Bro, wai don't you know that we love you over to over ne? Da gaske nike yi idan har baka tashi ba to zan zama zararriya ne, kuma ba zan...........".
Bata iya ƙarisa maganar ba jin sautin muryarsa ya daki dodan kunnuwanta da cewa. "Ba zan taɓa bari ki zama zararriya ba ai, dan ni zan wahala".
A razane ta raba fuskarta da nasa tana zazzare idanu, ko kaÉ—an bai motsa ba kuma lips É—insa ma basu motsa ba, sai dai kuma wlh zata iya rantsuwa ainahin voice É—insa ce ta yi wannan magana! To ta yaya kenan?.
(Da na yi niyyar dasa aya a nan, amma saboda na ce zan dai'na dakatawa a wajen da yake da daÉ—i zan rinka gotawa kaÉ—an yasa zan É—an gota.)
Tana zazzare idanu sosai. Tamkar zata watsa da gudu ta bar ɗakin, sai kuma ta dake tana karanta addu'oi a cikin ranta ta kara matsawa kusa da shi sosai, ƙasa-ƙasa ta ce. "Big Bro ka dawo garemu ne?". Shiru ba a amsa mata ba. Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ce. "Ashe gizo ne".
Ta kai karshen maganar tare da É—an kwantowa a jikinsa kaÉ—an, tasa hannun ta shafi lallausan kumatunsa tana kallan face É—insa sosai. "Kana da kyau over to over, komai naka kyau ne da shi, bakinka gwanin É—aukar hankali, kamar in sumbaceka nike ji".
Unexpected ta ji ya ce. "Zan ji daÉ—in hakan". Zabura ta sake yi, a wannan karon bata san lokacin da ta nufi sauka kasan bed É—in a miliyan ba, sai dai kuma tamkar daga sama ta ji ya sa hannu ya damki hannunta. Da karfi ya fisgota ta faÉ—a jikinsa, still idanunsa a rufe ruf. Ai tsabar tsorata bata san lokacin da ta wage baki zata zunduma mashi ihu ba, kawai sai ji ya yi ya sanya hannu ya toshe mata baki tare da kara matseta gam a jikinsa.
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
Zazzare idanu ta hau yi, jikinta ya fara kerma, take ta tina da mafarkinsa da ta yi daren jiya, ta ji tsoro sosai, hankalinta a tashe ta fara faɗin. "Big Bro please kai ne?". Yadda ta yi maganar abin tausayi kuma abin dariya, a tsorace wai kai ne, (A'a bashi bane, ni ne Fatima Zahra😒) Wato kenan tasan na wancan rana dai bashi bane.
Ya jima rungume da ita haka ta kasa motsawa kafin daga bisani ya ɗan sassauta riƙon da ya yi mata, slowly ta ɗago da idanunta ta sauke a kan kyakkyawar fuskarsa da ta sha gyara wajen Smart and Ronnie. "Please our only Big Bro ka yi mun magana mana! Ka buɗe idanunka in ganka". Ta kai karshen maganar tana gimtse bakinta cip.
Almost 5 mins da yi mashi maganar kafin ya É—an motsa lips É—insa, slowly ya furta. "Wanenen kuma Kamran?". Ya yi maganar tare da waro idanunsa gabaÉ—aya a kan fuskarta. Ai tsabar razana saura kaÉ—an ta saki fitsari a wando, idanunsa sun koma yadda suke, amma sun kara girma sosai wanda kuma shi ne ya razanata. Bata san dama can haka idanun suke da girma sosai ba, baya warosu ne kawai, kullum suna É—an lumshe. Ya farfaÉ—o cikin lafiyarsa kuma cikin hayyacinsa sosai.
"Am..... In...... Dama shi É—in..... Am wani ne..... A'a a'a yayanmu ne ..... A'a dai abokinmu ne...... A'a É—an uwanmu ne....... Ummmmm mijin sisterta ce".
Tun da ta fara kwaɓa mashi wannan karya words ɗinta na haɗewa ya tsare ɗan bakinta da kallo, sai da ta kai karshen da for almost 5 mins kafin ya ɗan motsa lips ɗinsa wajen cewa. "Omaish meyasa kike karya bayan kuma ke kike ƙoƙarin hanawa a baya? Faɗa mun alaƙarki da shi da har kika tsorata dan Omnish ta ce shi take so ba Omerish ba?". BABBAR MAGANA, WATO KENAN YANA JINSU DIK ABIN DA SUKE YI! YA JI HIRANSU A CIKIN ƊAKI KAFIN TA FITO! TAB TO TA YAYA?.
Ganin da gaske shi ya farfaɗo, kuma lafiya lou yake sai ta ɗan saki jiki, sannan kuma ta nemi waskewa, kwantowa a gefen jikinsa ta yi, can kasan maƙoshinta ta ce. "A da can da shi muka yi rayuwa a forest, shi yake kula da mu, shi yake kawo mana fruits har ma ya ɗaukemu mu je yawo........".