Sashe 92
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hannun ta ɗaura saitin zuciyarsa ta fara shafawa a hankali-hankali, cikin natsuwa sosai, ga madarar shagwaɓa da ya fi na Pretty daɗi da ɗaukar hankali ta ce. "Cool down king of my heart!". Tana magana tana cigaba da shafa saitin kirjinsa tana kallon fuskarsa.
One thing about Sweetie, sarai tasan Big Bro yana balain san shagwaɓa tin farkon zamansu, saboda tana ganin yadda yake biyewa Ronnie idan yana yi mashi, in Ronnie yana shagwaɓa zai iya ɓata awa yana sauraronsa, a jininsa son shagwaɓa take, and dik abin da Ronnie yake so da ya haɗa da shagwaɓa wajen tambaya zai aminta. Sannan tana da lura sosai, ta lura da shi matuƙa a lokacin zuwan Pretty empire ɗinsu, idan tana shagwaɓa har satar kallonta yake.
Kun san meyasa bata yi mashi? Bawai bata iya bane, abin da ya yi Pretty shi ya yi ta, sai dai magana ake ta ilimi da basira a wajen, tin farkon haihuwarsu na faɗa maku Sweetie ta fi basira a lokacin da na yi bayani kan kalar gashin kanta, na faɗa maku masu irin wannan gashi baiwa da basirarsu daban take, tasan halin Big Bro fiye da Ronnie a yanzu, dan tana da ɗabiar karanta mutum sosai, dik wani motsinsa tana karantarsa fes, ranar da ta ce jikinta na mijinta ne da gangan ta yi wannan furuci dan ta tabbatar da abin da take zargi a kansa, tana karantar zuciyarsa a dik lokacin da ya yi motsi, tana sanin abin da yake so tin kan ya fahimci yana so. Amma dik da haka bata yi mashi abubuwan da yake so sosai, misali irinsu shagwaɓa, saboda gudun shaiɗan ya yi galaba a kansu, tasan tana son shi, kuma tasan bata iya controlling kanta a kansa, sannan tasan ko rantsuwa ta yi ba zata yi kaffara ba yana sonta shi ma, shiyasa take jan baya ta rufawa kanta asiri kada abin ya zarce kaifin kwakwalwarta da iliminta shaiɗan ya buga masu ganga, amma ta tara mashi shagwaɓa kala-kala a dik time da suka mallaki juna, dik wani abin da yake so dangane da mace ta sani kuma ta iya, kawai ba zata gwada yanzu bane sai gaba, abin da yasa yanzu ma ta yi mashi wannan shagwaɓa dan tasan hakan kawai zata yi ta ceci Bilal shi ma ta cecesa daga aikata kisan kai!!.
Kawai tsareta da ido ya yi, da alama suman tsaye ya yi jin yadda take yi mashi magana cikin wani sigar da bata taɓa yi ba. Kallon Pretty Smart ya yi a ransa yana faɗin da ma ita ce ta iya irin wannan madarar soyayyan, ita kuwa Pretty dake kwance saman shoulder ɗin Mahnoor harara ta dalla mashi tana kwaɓe fuska irin shirmen banzan nan, ɗauke kansa ya yi dan shafawa kansa lafiya.
Dik wanda yake a cikin parlon nan sai da ya gyara tsayuwa yana kallon wannan pure love mara mix ɗin. Take waɗan da suke ganin kansu matsayin cikakkun ƴan love irinsu Jaish and Mahnoor, Jawad and Chuchu, su Aneesa da dai sauransu dik sai suka ji ai bama su iya komai ba ashe. Su Sareena take suka yi mugun raina kansu a wannan ɓangaren, Omaid da Obaid tv suka mayar da Sweetie. Guyson ma dai fatan Mahreen ta iya wanna pure love ɗin yake yi.
Dr Raj kallon Zee ya yi irin kallon nan na kinga madarar kauna ko?. Shi kam Ramish kara ja gefe ya yi ya zauna saman sofa yana kallonsu, yana jin shi É—an love ne ashe shi ma ba komai bane a gaban su babban yayansu, ga in da ake love madararta.
Mama dai taɓe baki ta yi tana kallon ikon God, ita kuma Heleena tinanin ranar da zata yi wa Smart irin haka ta shiga yi, dan Sweetie ta yi mugun burgeta. Take zuciyar Ronnie ta yi wani irin fes, yau burinsa ya cika yayansa ya faɗa tarkon kaunar sister ɗinsa, sai ya ji ai wanna faɗa da suka yi shi alkhairi ce a garesa tin da ya ga irin wannan lokaci da ya jima yake jira.
Ɗan rankwafo da kansa saitin face ɗinta Big Bro ya yi, yana kallon cikin idanunta sosai, ya kara matsar da ita jikinsa da kyau. Tongue ɗinsa ya fitar, a natse ya hau lashe hawayen da gabaɗaya ya ɓata mata fuska. Ya ilahi ya lillahi, ai zuƙatan jama'ar parlon nan gabaɗaya narkewa ya yi, Smart ɗan neman rigima waje ya samu saman sofa ya zauna tare da ciro wayarsa daga aljihu ya fara yi masu video, har da cewa su Dr Raj su matsa kada su shigan mashi video.
Sai da ya lashe hawayen nata fes, sannan in a cool way sosai ya ce. "Meyasa kike kuka bayan kuma kin san na hanaki yi?". Dik suna jin abin da ya faÉ—e, santin voice É—insa gabaÉ—aya suka hau yi, harta mazan ALLAH ALLAH suke yi ya sake yin magana mai tsawo, bare kuma matan da babu wanda bai kwaÉ—aitu da voice na Big Bro da kuma salonsa ba.
Turo mashi baki gaba ta yi. "Ba kaine ka sakani kukan ba?". Cikin wani irin shagwaɓa mai jan hankali ta yi maganar. Ɗan zaro mata idanu ya yi. "Dana yi me?". Ya tambaya ta hanyar motsa lips kawai ba tare da wani sautin murya ya fita ba, da yake tana a kusa da shi dab sai ta gane me ya ce!.
Zame hannunta daga saitin zuciyarsa ta yi tare da mayarwa bayansa, ta rukunkume shi da kyau, cikin sigar nuna cewa ita macece cikakkiya ta ce. "Muje É—aki zan faÉ—a maka me ka yi ka sakani kuka".
Ai malam Big Bro kara susucewa ya yi, dama wai ya lafiyar kura bare tai zawo, tuni komai ta motsa, ya zo har wuyan da baya jin zai iya jurewa, kun san shi ba kunya ke garesa ba, gara ma ita, dan haka sai ya É—an rage tsawonsa ya É—auketa cak sai saman lion chest É—insa, sai kuma a lokacin ya iya tuna wai mema yake yi ne?. Amma dik da ya tina bai sauketa ba, ya kalli Smart tare da É—aure fuska sosai kafin ya ce. "Yanzun nan ka kai mun my pleasure hospital".
Smart da shegen neman ɗan uwan nasa da tsokana ne ya miƙe tsaye, yana ɗaure fuska shi ma ya ce. "Ni ba zan iya kaisa hospital ba king of my heart........"
Ai bai iya kai karshen maganar ba ya haÉ—iyeta saboda wani irin kallo da Big Bro ya danna mashi, abin like kada ka kuskura ka sake kiran wannan sunan, wato sunan Sweetie ce kawai, ita kaÉ—ai zata kirasa da shi. Harara Smart ya dallah mashi kafin ya ce. "Mai da wukan king of our heart, zan kaisa hospital yanzu kuwa".
Wlh parlon nan yadda kuka san babu kowa a cikinsa, dik sun yi tsit, saboda yau sunga abin da ya goge masu hadda gabaɗaya, Sareena, Heleena, Aneesa, Mahnoor and Chuchu dik maimaita sunan King of my heart suke yi a cikin ransu, sunan ya tafi da su, watau Big Bro shi ne sarki a zuciyar Sweetie. (SAI DAKE SWEETIE ƳA A GIDAN AISHA BAITA JIDDA MUMCY AND SECOND MUMCY AISHA SULAIMAN!. WATAU MUMCYS KUNA NAZA BAKACITY FA BAMA CAPACITY KAWAI BA HAR DA BAKACITY, NASAN KU KUKA YI WA SWEETIE WANNAN HUƊU BA TA CUTAR BAWAN ALLAH BIG BRO, TO BA ZAMU YARDA BA, MU ƳAN TEAM HANA RUWA GUDU MUN YI ALLAH WADARAI DA WANNAN ABU KUMA SAI MUN HANA RUWA GUDU, GA SHI TA JA ƊAN MUTANE ƊAKI ZATA LALATA MASHI TARBIYA.😑)
Bai sake bi ta kan kowa ba ya wuce da ita É—aki abinsa. Da kallo kowa ya bi bayansa, sai da ya kure masu sannan ji kake kowa na sauke ajiyar zuciya, yau sun ga balai sun kuma ga power of mace tagari!. Nan fa Smart ya kalli Ramish kafin ya ce. "Ita kaÉ—ai ke iya dakatar da wannan yayan naku, ko suma ya yi da ya jita a kusa zai farka, sai ku yi taka tsantsan, yanzu tattari su Bilal zuwa hospital, kai kuma Ronnie zo mu je, dan da kaina zan kaika in kula da lafiyarka kada a mun ta su Bilal nima".
Murmushi Ronnie ya yi kafin ya nufosa yana faÉ—in. "Ina ai ba zai yi maka ba kai kam". Girgiza kai Smart ya yi. "Kafi kowa sanin yadda muke kwashewa da shi, kai dai mu je". Yana magana yana kara É—aure faska, ya kai karshen maganar tare da riko hannun Ronnie zasu nufi waje kenan muryar mama ta katsesu da cewa. "Kenan ya daki su Bilal a banza?".
Ba tare da Smart ya juyo ba, yana cigaba da tafiya ya ce mata. "ÆŠakinsa na part na momma zaki iya zuwa ki faÉ—a mashi ko ki ramawa Bilal É—in".
Ai tin daga nan ji kake gum ta datse bakinta da jiga-jigan makullai, sabida dik iskancinta mugun tsoronsa take yi, shi kansa Smart tsoronsa take yi, daurewa ta yi dan balai ta yi mashi magana. Shi dai Ramish bawan ALLAH shiru ya yi yana bin kowa da ido, da ka gansa kasan yana da dauriya ce kawai, amma bawan ALLAH'N nan yana cikin damuwa kam, idanunsa jajir da su.
Sai bayan Smart ma ya fita ne Mama ta kalli Ramish kafin ta ce. "Ka sameni a ɗaki kaiku, and 5 mins kawai na baka". Tana gama faɗar hakan ta wuce ɗaki, so take ya zo ta yi mashi faɗa dan in baku manta ba tin bai san cewa ba mahaifiyarsa bace ya kaurace mata, wasan ɓuya ya koma yi da ita, in yasan zata je waje baya zuwa, dik dan kada ta tsaida shi da masifarta.
Bayanta ya bi da kallo har ta kurewa ganinsa, a ransa ya ce. "Shiyasa bata damuwa dan ina cikin damuwa? Dik wata uwar duniya zata so ɗanta ya samu abin da yake so matuƙar ba cutarwa ce a garesa ba, amma ni tawa uwar ita take son rabani da abin da nikeso, tana kuntatawa rayuwata, ashe ba ita ta haifeni ba dole ba zata rinƙa jin wani tausayina ba, ba shakka naga aya". Ya kai karshen zancen zucin nasa tare da miƙewa da sauri ya nufi room na king alamar ba zai je kiranta ba kenan, dan shi yake jinyar daddyn nasu.