Sashe 60
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ai tana cewa ko ya kyatsa ne sai da ya juyo a miliyan ya kalleta, nan ne fa ta fara rarraba ido tana tinanin me ma'anar abin da ta faÉ—a. Kawar da kallonsa daga kanta ya yi ya cigaba da abin da yake yi.
Ganin hakan yasa ta ce kila ba wani abin mai zafi ta faɗa ba, sai ta cigaba da cewa. "Big Bro to ni bana so, kada ka sake taɓa mun jiki, domin jikina na mijin da zan aura ne kawai, kuma shi kaɗai yake da iko da jikina, kuskure ne wani ya taɓa mashi".
Yadda take maganar nan sai ya ji tamkar ta zuba petir a cikin zuciyarsa ta kyasta ashana, ta yaya zata ce jikinta na wani namiji ne?.
Ita kuwa da bata ma san yana jin zafin maganar tata ba sai ta cigaba da cewa. "Addinina ya hana hakan, kuma nima bana so, dan taɓa mun jiki tamkar cin amanar mijin da zan aura ne, so nike yi in kaiwa mijina jikina sabuwarta ba tare da wani ya taɓa ba, kuma In Sha ALLAH haka ɗin ne zai faru...........".
Bata kai karshen maganar ba sai ji ta yi ya bugata da jikin sofa da take zaune, ya shake mata wuya da karfin gaske ya kuma yi mata runfa da lion chest É—insa, take ya fara wani irin huci tamkar zai kama da wuta, dama a kan tsini yake, sai ya kara tunzura.
Zazzaro mashi idanu ta yi, jikinta na rawa sosai ta fara kokarin ture shi da hannayenta kamar a kama a karya. Kara shaketa sosai ya yi, idanunsa sun kaÉ—a jajir. With harsh voice sosai ya ce. "Okey dama kula maza kike zuwa yi a waje? Har ni zaki faÉ—awa jikinki na wani ne? Ke kin isa? To tin wuri ki faÉ—a mun waye a cikin ranki tin ban kasheki na fitar da zuciyarki na duba waye a ciki ba!!".
Tana son ta ce ita fa bata kula kowa, amma babu halin yin magana, tana son yi mashi bayani ita fa mijin da zata aura take nufi ba wai wasu take kulawa a waje can ba, amma babu dama.
Jikinsa na wani irin tsuma ya sake daka mata tsawa. "Ba zaki faÉ—a mun wanda kike ikirarin jikinki nasa bane?". NI KUMA NA CE TO TA YAYA ZATA FAÆŠA MAKA BAYAN KA SHAKETA BA HALIN YIN MAGANA?.
Daga bayansa muryan Smart ya katse shi da cewa. "Blood lafiya me ta yi maka?". Ya yi maganar tare da karisowa wajensu da sauri. Yana zuwa ya sanya hannu ya fara ƙoƙarin ɓanɓaro hannun Big Bro daga wuyarta yana kara tambayar lafiya kuwa.
Haba cikin fushi da zafin rai Big Bro ya ce. "Har ni zata cewa wai jikinta ba nawa bane na wani banza can daban ne! To ta faÉ—a mun wanene wancan É—in in ba haka ba in kasheta in ciro zuciyarta in cire koma wanene a ciki!".
Tin da ya fara magana Smart ya tsaya cak yana kallonsa, lallai yau dik zafin kishinsa ya tabbatar da ko rabin ɗan uwan nasa bai kai ba, amma kuma ya shiga tinanin cewa to meyasa Sweetie zata ce tana son wani bayan tana da aure? To ko dai basu da aure a tsakaninsu ne? Ya jefawa kansa tambayar cike da zaƙuwar son jin amsa.
Sai dai kuma jin alamar Big Bro zai iya yin kisan kai ne yasa shi dakatar da dik wata tinani ya fara ƙoƙarin kwatar Sweetie yana mai baiwa ɗan uwan nasa hakuri. Sai faɗi Big Bro yake yi yana kara nanatawa wai ta ce jikinta na wani ne, a kan me zata ce jikinta na wani ne? To wlh koma wanenen take ikirarin jikinta nasa ne sai ya kashe shi.
Kasa kwaceta a hannunsa Smart ya yi, da dai yaga karfinsa ba zai iya kwaceta ba sai ya ce. "Blood bafa jikinta na wani take nufi ba fa, tana nufin naka ne, irin zolayar masoyan nan take yi maka, please ka saketa da bakinta zata faÉ—a maka, ka saketa kada ta yi mata illah".
Cikin tsawa ya ce. "Ai so nike dama in yi mata illar tin da har ni zaka kalla ta ce jikanta na wani ne!! Na wani fa! Kuma a gabana zata faÉ—i haka!".
Cikin tausasawa Smart ya ce. "Ba nawani nace maka take nufi ba, saketa zata faÉ—a maka da bakinta, na shi ne kike nufi ko sister?". Ya tambaya yana kallonta yadda take zaro ido tamkar zata margaya lahira.
Ai bata san lokacin da ta shiga gyaɗa kai sama haɗe da ɗaga gera sama alamar e jikinsa take nufi ba na wani ba. "Yauwa blood ka ji naka take nufi, Please ka saketa". Ya kai karshen maganar tare da sanya hannu ya fara ƙoƙarin ɓanɓare hannunsa daga wuyarta. Da kyar ya iya ɓanɓarewa, sai wani irin huci Big Bro yake yi. Ai da gudu ta yunkura zata miƙe tana wani irin tari.
Cikin tsawa ya ce. "School É—in ma ba zaki sake zuwa ba, daga yau ko wajen main parlor ba zaki sake fita ba". Ya yi maganar yana pointing É—inta da yatsarsa. Zata gudu ita dai Smart ya yi gaggawar rikota yana faÉ—in. "Kada ki je ko'ina, tsaya tare da shi, kawai ki faÉ—a mashi cewa wasa kike yi mashi jikinki nasa ne, dan sanin kanki ne gudunki ba zai sanya ki tsira ba, dan kin fini sanin halinsa". Ya kai karshen maganar yana sakinta dan ma kada shi ma ya samu rabonsa, dan ya lura Big Bro karshe ne a kishi.
Muryarta na rawan ta ce. "Wa...... Wasa nike yi, jikina ba na kowa bane face naka". Da kyar ta iya idasa maganar, tana faÉ—i ta juya zata bar wajen. Cikin tsawa ya kuma cewa. "Ba zaki sake zuwa school ba".
Da sauri ta juyo ta sauke kallonta a kan Smart. Jinjina mata kai ya yi alamar ta ce wa Big Bro to kada ta damu. Jikinta na kerma ta ce. "Badamuwa na yarda". Murya na sarkafewa ta faÉ—a.
Dik da haka bai huce ba, sai huci yake yi ya ce. "Da su waye kike alaƙa a school ɗin dama?". With harsh voice ya yi maganar.
"Babu kowa, ni bana kula kowa". Yasan bata karya, gaskiya kullum take faÉ—e, amma dik da haka zuciyarsa bata yi sanyi ba, ya koma saman sofa ya zauna yana cigaba da huci.
"Kawo mashi ruwa mai sanyi sis". Smart ya faɗa yana kallon Big Bro. Da sauri ta wuce ta nufi dispensar dake wajen, ruwa mai sanyi ta ɗebo ta kawowa Smart. Da hannu ya nuna mata Big Bro a kan ta kai mashi, tsuru-tsuru da ido ta yi tana tsoron zuwa. "Babu komai je ki kai mashi". Ya faɗa ƙasa-kasa ta yadda Big Bro ba zai ji ba.
Nufarsa ta yi kirjinta na dukan uku-uku. Sai dai ko da ta karisa ta miƙo mashi ruwan bai karɓa ba, sai kallo da yake binta da shi mai wuyar fassaruwa. Juyo da kallonta a kan Smart ta yi, alama ya yi mata da ta zauna ta bashi ruwan a baki zai sha.
Cike da tsoro ta zauna a gefensa, muryarta na rawa ta fara ce mashi ya yi hakuri ba zata sake ba kafin ta kai mashi cup É—in sai tin É—an bakinsa. Juyo da kallonsa a kanta ya yi, ta wani marairace mashi fuska tamkar zata yi kuka.
ANYA ZAI SHA WANNAN RUWA KUWA? RAN MAZA YA ÆACI, WAI NA CE BA, IN BAN DA ABINKA BIG BRO ME NA DAMUWA DAN TA CE JIKINTA NA MIJINTA NE? ME A CIKI TIN DA KAI BAKA TAÆA CEWA KANA SONTA BA, TO NI NA FAÆŠA JIKIN SWEETIE MALLAKIN MIJINTA NE. NA YI NAN🥱
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
-------------------------------------------🔥♥ï¸
ZABUWAR DUNIYA STEP ONE!.🔥🔥🔥
Shiru ya É—an kura mata ido na Æ´an sakanni kafin ya É—auke kansa yana sauke numfashi a hankali-hankali.
Jiki ba kwari ta miƙe tsaye ta nufi sauka wajen, Smart ya so dakatar da ita, amma sai ya yi zurfin tinanin cewa ya kyaleta shi ne zai sa Big Bro ya fahimci kuskurensa, idan yazama kullum zai yi abu kuma shi za'a baiwa hakuri to ba shakka ba zai taɓa fahimtar yana yin kuskure har ya koyi gyaran kuskurensa da bada hakuri ba, dan haka Smart sai ya bi bayanta, a ɗaki ya iskota, nan ya ce mata ta ja baya da Big Bro, kada ta sake matsawa kusa da shi sosai, saboda yana son su koya mashi sanin kuskure da kokarin yin gyara.
Ta ji daÉ—i sosai, dan haka sai ta ja baya da shi, kwata-kwata ta daina bari suna yawan haÉ—uwa, za dai ta je wajen cin abinci, amma ko kallonsa bata yi, yana sane da ita amma bai nuna kamar yasan fushi take yi da shi ba, shi dai tun da yana samun damar ganinta shikenan bai wani damu dan bata yi mashi magana bayan gaisuwa ba.
Shi ma sai ya mayar da hankali kan shirye-shiryensa na tafiya Crown of Power da kuma tsara tsari a birnin nasa kafin ya tafi, da wanda yake son ya kula mashi da birnin kafin ya dawo, bai sake bi ta kanta ba.