Sashe 115
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da sauri Obaid ya amsa mata da yauwa! Shi kuma Omaid sarki ji da kansa ga class na balai kai ya É—an jinjina mata kawai.
"Dan ALLAH É—akin Aunty Mahnoor nike nema ban san in da yake ba". Ta faÉ—a tana bin Sareena da kallo, sai kuma ta kalli Omaid a sace ta sake kallon Obaid a sace, dan taga tamkar yadda Smart and Big Bro suke mugun kama haka Obaid and Omaid suke, sai kanta ya shiga ruÉ—ani.
Cikin salo da nuna class Omaid ya ce. "Kin baro part É—inta a baya, kafin wannan kafin na mama na Yah Jaish ne a wajen, ma'ana da kin fito part na momma sai na su"........ Obaid and Sareena kallonta kawai suke yi suna sake satar kallon Omaid É—in, basu yi zaton kwarin gwiwarsa ya kai har haka ba.
Kai ta jinjina kafin ta ce. "Nagode sosai". Tana rufe baki Obaid ya ce. "Ko dai in rakaki ne kar baki gane ba?"...... Kai ta É—an girgiza. "A'a zan gane In Sha ALLAH nagode". Ta faÉ—a tare da juyawa.
"Baki ji ba". Omaid ya faÉ—a yana zura hannayensa cikin aljihun wandon jikinsa. Wani irin zazzaro idanu Sareena and Obaid suka yi suka kalli juna, shi kuwa Omaid ko a jikinsa, dan ya yarda da kansa, yana jin zai iya takara da yayansa.
Juyowa Sweetie ta yi tana kallonsa. A natse ya tako zuwa gabanta, ya ɗaure fuskar nan tamau irin ba wasa nan, dan ma kada ta raina shi. A gabanta ya dakata, hannu ya miƙo mata yana ware tafukansa.
"Omaid by name, what of you?". A natse ya faÉ—a.......... Mamaki ne tamkar su Obaid za su sume a tsaye, gani suke yi Sweetie bazata kula shi ba, dan sun ga bata kula kowa a gidan, hasalima bata fitowa sai dole!.
Kasancewar daga ganin fuskarsa ta san É—an momma ne yasa ta san kanin Big Bro ne, dan haka bata kawo komai a ranta ba, ta bashi hannun tana faÉ—in. "Omaish amma you can call me Sweetie".
Ya ilahi, ai su Obaid kara zazzaro ido suka yi suna mamakin yadda aka yi Sweetie ta amsa Omaid? Kai abin da mamaki, basu san ita kallon kanne King Of her heart da take yi masu bane yasa ta kulasu, ba dan haka ba wlh ko hauka take ba zata kula wani namiji ba, dan tasan waye jarumin nata, a kan kishi babu abin da ba zai yi ba.
Ɗan jinjiga hannunta a cikin nasa Omaid ya yi, sai kuma ya ɗan shafa skin ɗinta da babban yatsarsa yana jin wani irin sonta a ransa kafin ya ce. "Kina da kyau sosai, and kina da unique abubuwa masu matuƙar ɗaukar hankalin da ba'a saba gani ba, a zahiri ban taɓa ganin kalar gashin kanki ido da ido ba, sannan ban taɓa ganin kalar lips ɗin ba, ina dai gani a film sometimes, irinku basu da yawa a duniya gaskiya".
Sosai ta ji daɗin kalamansa har sai da ta saki ƙayataccen murmushin da ya sanya kyawawan dimples ɗinta suka lotsa, sai ta ji ya burgeta, kun san zuciya tana mugun son yabo.
Cigaba ya yi da cewa. "Harta wuyarki unique ne da bamu saba gani ba, and gurun wuyar ya yi balain yi maki kyau, sannan dimple É—inki ba kamar namu bane, very unique and kyau ajin karshe, kin cancanci a baki sarauniyar kyau ta dik duniya". Har lokacin bai saki hannunta ba, ga shi cikin kwantar da murya yake maganar tana ratsa zuciya.
Ko kusa ko alama bata kawo komai a ranta ba, ta É—an saki jiki da shi tana kara cewa. "Nagode sosai brother, kuma kai ma ai kuna da kyau sosai, dik gidan nan daga Big Bro da Yah Omerish sai Yah Omar da ku, kuna da kyau......".
Hannunsa dake cikin aljihu ya fitar tare da É—aura yatsa É—aya a saman lips É—insa yana faÉ—in. "Shiiiiiiii".
Kura mashi ido ta yi tana jiran jin me zai ce, shi kuma kallonsa a kan purple lips ɗinta da suke wani sheki na musamman tamkar wacce akai wa kiss....... "Kada ki yi saɓo mana ƴan'mata, kuskure ne ki haɗa kyanki da na wani a gidan nan, ke ɗin karshe ce, zan iya cewa ni mai sa'a ne da kika kulani, dan naga baki kula kowa".
Slowly ta É—an zame hannunta daga rikon da ya yi mata, dan ta ji yana É—an shafa mata skin sai ta tsinci kanta da jin tsikar jikinta na tashi......... "Ni nasan Big Bro ya fini kyau, abin da ya yi sa kuma shi ya yi ku, dan haka ni ba zan yarda na fiku ba".
Jingina kai ya É—an yi, har lokacin babu alamar murmushi a kan fuskarsa ya ce. "To shikenan tin da kin ce haka, amma dai kin yarda ke kyakkyawa ce ko?".
Kai ta girgiza. "A'a ban yarda ba gaskiya, dan har yanzu ban ji daga bakin wanda in ya faÉ—a zan gamsu ba (Big Bro)"............. Nisawa ya É—an yi kafin ya ce. "Zan gamsar dake in kika bani dama"......... Jinjina kai ta É—an yi kafin ta ce. "Shikenan na baka dama, amma yanzu ni bari in je wajen Aunty Mahnoor".
Kai shi ma ya É—an jinjina. "Thank you for your time and I really appreciated yadda kika bani kulawa, idan ba damuwa anjuma mu haÉ—u a garden zan gamsar dake cewa ke É—in kyakkyawa ce". Yana magana yana binta da wani irin kallo mai wuyar fassaruwa, ta kasan ido yana satar kallon surar jikinta.
"Idan Big Bro ya barni zan zo". Ta faÉ—a tare da É—an ja baya...... Ai su Sareena tv suka mayar da su, kallonsu kawai suke yi babu kakkautawa. Tamkar zai sake yin magana, sai kuma ya jinjina mata kai kawai, sallama tai mashi ta wuce ta nufi waje. Bayanta ya bi da kallo yana jin zuciyarsa na kara narkewa a kanta, har sai da ta kurewa ganinsa, nannauyar ajiyar zuciya ya sauke tare da juyo da kallonsa a kan su Obaid da kusan suman tsaye suka yi a wajen.
"Why are you staring at me like that?". Ya faÉ—a yana dawowa cikin É—akin.......... Da sauri Obaid ya ce. "Omaid sai yau na tabbatar da baka tsoron mutuwa, kana wasa da bomb yaro!". ....... Siririn tsaki ya ja yana zama a gefen bed. "Sai kuma ka yi ai matsoracin banza malalaci, ni ku zo mu cigaba da abin da yake gabanmu hai". Ya faÉ—a babu alamar tsoron Big Bro a ransa, tamkar an zare mashi tsoro ne, irin like ji yake yi babu wani shege sai shi.
A gefe-gefensa suka zauna dan cigaba da yin magana, basu san shi ma Big Bro yana can yana ƙoƙarin bincikar wanda ya yi poisoning ɗin ɗan uwana ba, dan wlh kun san dai ba zai kyale ba ko?.
Shiru suka yi suna jiran jin me zai ce, sai da ya ɗan yi gyaran murya kafin ya ce. "Zamu jefi tsuntsu biyu ne da dutse ɗaya gobe da daddare, zamu aiwatar da plan ɗinmu a kan Yah Raj, sannan zamu aiwatar da plan B a kan Pretty wanda bata isa ta shallake wanna ba wlh, dole aurensu zai rabu cikin ƙanƙanin lokacin". ME KUKE TUNANIN ZASU AIKATA?.
Jinjina kai Sareena and Obaid suka yi alamar maganar tanai masu sugar. Shoulders É—insu ya riko yana faÉ—in. "Ku matso ku ji shirin". Matsawa suka yi suka haÉ—e kai, raÉ—a ya fara yi masu a kunne yadda babu wanda ya iya jin me suke faÉ—e. Wani irin makirin murmushi Sareena da Obaid suka saki suna faÉ—in. "Wlh wanna plan É—in ya yi, komai ya yi daidai!".
Jinjina kai ya yi tare da miƙewa ya nufi waje yana faɗin. "Sai ku shirya, zamu yi amfani ne da matar Yah Jaish tin da kunga suna shiri da ita, so kunga koda komai ya kwaɓe ita za'a tuhuma, ni bari in je duba yadda zamu yi amfani da ita cikin ruwan sanyi, naga kamar tana shiri da Yah Omar ma, bari dai in zo".
Cike da murna Sareena da Obaid suka tafa hannu suna dariya, buƙata zata biya, Obaid zai samu Pretty idan suka rabu da Smart. Gidan sarauta gidan cakwakiyar gaske, kai nifa dan wlh ina ɗan taƙaita wasu abubuwa ne, dan kada book ɗin nan ya yi yawa over, in ba haka ba da zan ware dik wani tsarin da na tsarawa littafin nan cakwakiyar kai na zai ɗauka ta daɗi ba! Mu je dai zuwa ina ɗan taƙaitawar ma ba matsala!!
AFTER SOME MINUTES.
SWEETIE.🔥
Babu kowa a É—akin da ya shigo, ya É—an yi mamaki ya kuma duba time. 12:30. To ina ta je a wannan lokaci? Sai kuma ya yi tinanin ko dai wajen Pretty ta je ne? Dan ya lura hankalinta bai kwanta ba. Wucewa ya yi ya rage kayan dake jikinsa, ya je ya duba aikinsa komai ma tafiya yadda ya tsara da kyau.
Ya rage daga shi sai bot short a jikinsa, ya nufi dressing room É—insu domin ya É—auki towel da yake yawa a jikinsa. Yana sanya kai ita kuma tana sanyowa zata fito. Karo suka yi kanta ya bugi lion heart É—insa. Baya-baya ta yi tana tangal-tangal zata faÉ—i.
A natse yasa hannu ya capko wuyar rigarta ya jawota gaba, tafiya gabaÉ—aya tai sai saman kirjinsa. Wani irin cool ajiyar zuciya ya sauke, ita ma dai shi ta sauke. Slowly ya fara bin kayan jikinta da kallon. Abaya ce ta Zunaira launin ash mai É—an duhu, kasancewar tana da haske sai ya yi mugun yi mata kyau, ta yi rolling veil a kanta, sai tashin kamshi mai kwantar da hankali take yi.
Har cikin ransa ya ji irin wannan shiga ta kwanta mashi a rai, dan ta yi daidai da maganin zafin kishinsa, kunga ta rufe jikinta kaf babu wani kayansa da wani zai gani, hakan ya mugu-mugun burgesa over. A garin ƙare mata kallo idanunsa suka sauka a kan kirjinta yadda wuyar abayar ta yi kasa.