Sashe 58
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dik a tsorace take, amma sai ta daure game da cewa. "Menayi kuma? And ka manta sunana Omaish ne ba Maysh ba!". Ta kai karshen maganar tare da É—an juyo da kanta gefen da yake tana kallon yadda yake shakan kamshin hair spray É—inta mai shegen daÉ—in kamshin dake tsananin kwantar da hankali yana wani lumshe ido.
Shiru bai amsa mata ba, sai jin saukar hannunsa É—ayar ta yi a kanta, kan ta farga ya zare pin da ta tsoke jelar gashinta da shi dan kada ya warwaro. Take gashin nata ya watse har kusa da mazaunanta tsawonsa. Sama ya kara yi da hannun nasa ya tura cikin gashin nata. Tamkar wanda ya fita hayyacinsa ya fara faÉ—in. "I really like this ur hair, so cute". Yadda ya yi maganar zaka rantse wanda ya yi tatul da giya yake a cikin maye.
NI KAM NA CE BA DOLE KA SO GASHINTA BA, SABODA KALAR GASHIN SWEETIE KO MAKIYINTA YA GANI YASAN YA HAÆŠU BARE, SAI MA IN YA SHA GYARA GOLDEN ÆŠIN NAN TA KARA FITOWA SOSAI, SAI KU GA TANA WANI IRIN ÆŠAUKAR IDANU, ABIN BA'A MAGANA, KO ITA BATA BURGEKA BA DOLE GASHIN NAN NATA YA BURGEKA, GASHI MAFI TSADA ADUNIYA DA BA KASAFAI AKA FIYE SAMU BA, YANA DA WUYAR SAMU SHIYASA MASU IRINSA A MANYAN KASASHEN DUNIYA SUKE FITA NA DABAN A CIKIN AL'UMMA!.
Dik da tana a tsorace da yanayinsa bai hanata ta ce. "Na gode, amma ai kaima naka yana da kyau, ya yi baki sosai har yana É—aukar ido".
Shiru bai amsa mata ba, sai kara tura hannunsa da ya yi a cikin gashin nata. A hankali ya gangaro da lips É—insa zuwa saitin É—an bakinta, kamar zai yi kissing É—inta kenan ta yi gaggawar sanya hannu ta daddage ta ture shi da karfi sakamakon motsin da ta ji alamar mutum yana shigowa arear. GabaÉ—aya ya fice a hayyacinsa ya hau binta da kallon mayen sha'awarta da take neman zautar da shi a daidai wannan lokaci, idanunsa dik sun rikiÉ—e sun yi jajir, har wasu siraran jijiyoyi ne suka bayyana a gaban goshinsa, tamkar wanda aka zarewa laka, jikinsa dik ya mutu bashi da wani kuzarin kirki, har yar zufa ya fara haÉ—awa, irin mayen kallon da yake binta da shi sai ku zaci ba shi bane.
Ai tana ganinsa a wannan yanayi ta watsa da gudu zata bar wajen kenan Robot suna shigowa dan tattare kayan abinci su gyara wajen. Karo ta ci da robot dake a gaba, take ta yi baya-baya zata faÉ—i tana sakin yar kara saboda yadda ta buga kanta a wannan kirjin nasu na karfe wanda yasa har wani siririn jiri ta gani.
Cikin zafa yasa hannu ya tarota tare da jawota ta faÉ—a jikinsa, cikin zafan da bai san ya aka yi ya É—auki zafi hakan ba ya É—ago da kallonsa a kan robot É—in, wani irin harara ya dalla mashi wanda bai san ya yi bama. To su robot ina ruwansu ma da ana harararsu, ba sai ka kwana kana yi har idanunka su faÉ—o ba, abin da ba mutane bane, can maka kai ka sani, su dai wucewansu suka yi suka hau yin aikinsu.
Jin tana yar kuka ƙasa-kasa ne yasa ya dawo da kallonsa a kanta, sai luguiguita gaban goshinta take yi tana turo baki. Slowly ya kai hannun nasa wajen, a hankali ya ɗan lugiguita mata tamkar yana shafa kumatun jariri.
Oh ni Princess Teema, da yake tana ji da shi a ranta sai ta mance da ta ji ciwo ta hau Jin sanyi da daÉ—in laushin hannunsa a wajen, har da É—an lumshe ido. Bata ankara ba ta ji hannunsa a saman wuyanta yana É—an yi mata kamar tafiyar tsutsa. Da sauri ta waro idanun nata waje, kai tsaye sai cikin nasa da suka yi balain kara rikitata, dan gabaÉ—aya kwayar idanunsa sun sauya.
A É—an ruÉ—e ta ce. "Big Bro in son in je É—aki in kwanta". Tamkar zata yi kuka ta faÉ—i maganar. Shiru bai amsa mata ba ya cigaba da shafa wuyanta a hankali yana jin tamkar ya sanya tongue É—insa a wajen, dik ya susuce bawan ALLAH, ya zama tamkar ba shi ba. DaÉ—ina da sha'awa kenan, ba ruwanta da girma da izzarka, sai in bata motsa ba, tamkar yaro karami haka yake mayar da kai!.
Jin bai amsa mata bane yasa ta yi kokarin yin gaggawar barin jikinsa, kafin ya yi wani yunkuri ta watsa da gudu, bayanta ya bi da kallo, kamar zai dawo da ita jikinsa, sai kuma ya fasa ya tsaya shiru yana karɓar wuta daga cikin zuciyarsa da kuma cikin wandansa.
Ita kuwa bata zame ko'ina ba sai sama gabaɗaya, dan tasan Pretty na a wajen, sai dai kuma ta yi danasanin zuwa wajen, saboda manne da juna ta isko Pretty da Smart, ya haɗe bakinsu yana shanyewa sister ɗinta baki, ko da yake ita ma Prettyn yar air ce, ta yi lamo a jikinsa tana karɓar sako, bama ka iya ganinta, gabaɗaya ya rukunkumeta, shi da ya zo rarrashi ya zarce.
Da gudu ta hauro dama tama zumuÉ—in zata faÉ—a mata Big Bro zai kawo masu mom É—insu. Ai tana ganin haka ta ja wata uwar birki, a hankali ta fara ja da baya da baya har ta sauka kasa. Kai tsaye É—akinsu ta koma, tana zuwa ta haye bed É—insu ta kwanta tare da shigewa cikin bargo.
Take zuciyarta ya fara tunano mata irin kyakkyawan lips ɗin Big Bro da yadda yanzu ya matsa dab da ita, ta jima tana kwaɗayin ɗan bakinsa, sai ta ji dama ita da shi ne Pretty da Smart da ta gani a yanzu, ta ji da bata rabu da shi yanzu ba, tamkar ta tashi ya koma wajensa haka ta rinƙa ji a ranta, ita kanta wani irin azabbaben sha'awarsa ne ya rufeta, sai dai karancin shekaru yasa bata gane menene bane, sai ta zaci sanyi take ji, ta wani takure jikinta waje guda tana cigaba da tinaninsa.
Yanzu ta gama gane son Big Bro mai tsanani ya kamata, maganar Ronnie ya tabbata kenan, ita kaɗai ta rinƙa sakin murmushi kamar wata zararriya, da haka barci ya yi awon gaba da ita.
Can cikin barci around 5 sai ta ji tamkar ana taɓa jikinta. A zabure ta waro idanunta waje, kai tsaye sai cikin nasa idanun, yana zaune saman bedside drawer, wutar ɗakin a kunne, kamar ya gagara yin barci ne bawan ALLAH, ta tsokalo mashi abin da baya jin rarrashi, dama ga shi almot 34 years bai taɓa kwatanta kawar da kishinsa ba, infact a kanta ma abar ta fara motsawa.
Ya kwanta zai yi barci ne gabaÉ—aya barci ta gagara zuwa, ya rasa sukuninsa, idan ya rufe ido kawai lips É—inta yake kallo suke yi mashi gizo, ga abar taki kwanciya, ya juya gabas da yamma kudu da arewa dik babu sauki, ya rasa mafita ta yadda shi kansa bai san ya aka yi ya zo É—akin nata ba. Ya kuma yi sa'a yana shigowa ya yi tozali da kyakkyawa flat tummynta a buÉ—e, cibiyarta a waje, a cikin barci ta mirgina ta janye kayan nata suka yi saba wajen ya bayyana.
Ai kara rasa natsuwarsa ya yi, gabaÉ—aya ya fita a hayyacinsa, shi ne ya zauna a wajen tare da kai hannunsa ya fara shafar tummyn nata yana wani irin sakin numfashi mai É—umi kuma mai nauyi.
Wani irin zabura ta yi ta miƙe zaune na ganinsa da ta yi, hannu bibbiyu tasa ta hau murje idanunta da suka yi jajir, wai so take ta tabbatar ba mafarki take yi ba ko? Ta murje idanun nata sosai kafin ta warosu. Sai dai kuma tana warosu sai a kan fresh face ɗinsa dab da ita, ya matsota sosai tamkar zai shige jikinta.
Zabura ta kara yi tare da É—an ja da baya, muryarta na rawa ga barci ta ce. "Big Bro are you okey? Meyahanaka barci?". Shiru bai amsa mata ba, sai kara matsawa dab sa ita ya yi. Ja da baya ta kara yi tana cigaba da blinking eyes É—inta, dan har yanzu gani take a mafarki take ganinsa.
Shi kuwa cigaba da matsota ya yi yana wani irin jan numfashi har ya hauro saman bed É—in. Da ya ga ba zata daina ja da baya ba zata iya faÉ—uwa, sai ya sanya hannunsa ya riko waist É—inta ta baya, sannan ya kwanto kanta wanda hakan yasa dole ta yi baya ta kwantasaman bed É—in.
Haba ai ya samu abin da yake so, sai ya kwanto kanta ya yi mata rumfa da lion chest É—insa, a saman wuyanta ya manna É—an bakinsa ya hau bata hot sumbata a wajen yana wani irin lumshe idanu.
Haba yanzu ta gama tabbatarwa kanta gaske ne ba mafarki bane, dan haka sai ta fara ƙoƙarin rabasa da jikinta tana ambatar sunansa da ɗan ɗaga murya. Sai dai ina, baya jinta. Tsoro ne ya shigeta ta fara bubbuga bayansa da hannunta dikka biyu tana cigaba da kiran sunansa.
Ai bata ankara ba sai jin tongue ɗinsa ta yi a saman wuyanta yana wani irin lasheta game da sauke mata wani nannauyar numfashi mai ɗumi. Wani irin juya mata cikinta ya yi, jikinta ya hau kerma tana son yin ihu amma tamkar an rike mata makogwaro. Can kasa sosai ta ji yana faɗin. "Maysh you're too much, please don't say no to me". Yana gama faɗin hakan ya sanya hannunsa a saman kirjinta yana ƙoƙarin laluɓar tula-tulanta wanda hakan ya yi balain razanata da ɗaga mata hankali ya sanya ta daddage ta zunduma wani irin razanennen ihu wanda ya sanya Pretty dake kusa da ita razana har ta kai mata duka a gadan baya tana faɗin. "Wani irin iskanci ne kina barci kina ihu?".