Sashe 1
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
 ======🔥🔥🔥===========
MALLAKIN🔥
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸
Tsit wajen ya yi babu wanda ya iya motsawa almost 3 mins for silent. A hankali Smart ya ja doguwar numfashi tare da saukewa, sannan ya juyo da kallonsa a kan iyayen nasa da suka kasa motsawa daga in da suke, yau ga abin al'ajabi.
Muryar Smart na É—an sarkewa ya ce. "Mommah dama kina da wani yaro ne bayan ni?"..... Sai a lokacin ta ja dogon numfashi alamar ta dawo cikin hayyacinta ita ma, tsayar da kallonta a kansa ta yi, tamkar mai raÉ—a ta ce. "Kai nike shirin yiwa wannan tambaya, waye shi? Daga ina ka É—auko shi? Meyasa yake kama da kai?". Tamkar ba ita ta yi maganar ba, da kyar ta iya motsa bakinta.
"Momma i don't know him, kawai ganinsa na yi ya shigo bedroom É—ina zai É—auki Æ´ar tsana na dakatar da shi"........... A É—an ruÉ—e Mommah ta ce. "Omerish ya za'ayi kace baka san shi ba? A É—akinka fa muka gansa, please before zuciyata ta shiga wani hali tell me who's he?".
King dai tamkar ruwa ya cinyesa, saboda a duniya babu wani sarki da ake tsoro biyun Black Tiger, ya san labarinsa sosai, amma bai taɓa sanin face ɗinsa ba, yana jin labarin King Lucian wanda akewa lakabi da Black Tiger, so kun san baban Black Tiger shi ma da Black Tiger ake kiransa a da, to shi King Zuhair labarin baban yake ji, bai san Black Tiger can ya mutu yanzu ɗansa bane.
Ace sarkin da ake mutuwar tsoro, wanda bashi da tausayi bashi da imani, ga bala'in karfin sojojin yaki wai ace yana kama da ɗansa Smart, abin ya yi matuƙar jijjiga shi!.
Zubawa face É—in Black Tiger idanu Mommah ta yi, a cikin ranta take ji wlh wannan É—anta ne, jininta ne, sai dai tambayar da take yi wa kanta a nan shi ne ta ya aka yi ya zama É—anta? Tasan dai Smart shi ne É—anta na farko! Kuma wannan ba zai yiwu ace kanin Smart bane, sai dai su zo mate, kenan da shi da Smart identical twins ne tamkar Omaid and Obaid?.
Lokaci guda ta ji kanta ya sara mata, saboda yadda tinaninta da kaifin ƙwaƙwalwarta ya bata wannan amsa, tabbas wannan tinani nata shi ne gaskiya. Dafe cikinta saitin mararta ta yi, a hankali ta ɗan yi taku step biyu baya, murya can ƙasan makoshinta kamar wacce take a cikin maye ta ce. "Tabbas ɗana ne, idan har na canka dai'dai twin brother ɗinka ne".
Dawo da kallonsu King and Smart suka yi a kanta.
"Mommah me kike faɗe ne haka? Do you mean wannan ɗan uwana ne?". Ya yi maganar tare da yunƙurawa zai miƙe.
"Tabbas abin da nike nufi kenan, wannan ɗan uwanka ne Omerish, dama ni nasan ba yaro ɗaya na haifa ba, dole akwai abin da ya saɓa, daddyn Zunaira idan baka manta ba a lokacin da nike da cikin Omerish ko an mun scanning ba'a ganin cikin, anyi gwajin duniya ba'a gansa ba, da farko ma cewa aka yi babu cikin, daga baya aka ce ruwa ne kawai ya cika mun cikina shiyasa ya yi girma, har Dubai mun je amma ba'a ga Omerish a cikin cikina ba, kuma da aka zo za'a mun aiki a cire ruwan da yake a cikin cikin nawa sai suka ce basu ga ruwan ba kuma! Ka tina bamu taɓa ganin abin da yake a cikina ba har muka haifesa?".
Ta jefawa King tambayar tana kallonsa, idanunta sun cika tab da kwallah. Jinjina kai King ya yi kallonsa dai a kan Black Tiger, saboda al'ajabi ya hanasa dai'na kallonsa. Sai a yanzu ya tuna tabbas cikin Smart ya zo da gargada da babban matsala mai tafe da abubuwan al'ajabi, babu ma wanda ya zaci Mommah zata kai labari, sun sha fama wanda kuma har suka haifi Smart bata huta ba, tabbas akwai wata a ƙasa, sun yi scanning ya fi sau a kirga, amma ba'a iya ganin ainahin abin da yake a cikinta, and sama da sau biyar tana bleeding da cikin Smart, bayan haka ya fi sau a kirga cikin yana yunƙurin fita, amma ALLAH ya hukunta sai ya zo duniya, dik yadda aka yi Black Tiger ko Smart akwai wanda yake da wata nasaba da baiwa, kuma hakan na daga cikin dalilin da yasa ALLAH ya taimaki Mommah cikin bai fita ba, tabbas akwai gagarumin matsala!!. ME KUKE TINANIN ZAI IYA ZAMA WANNAN GAGARUMIN MATSALAR?.
Ganin abin ya zama wani case daban yasa Smart ya ji kwarin gwiwar miƙewa tsaye da kyau yana fuskantar iyayen nasa, abin mamaki abin al'ajabi, wai a haka dan ma Smart bai ji ainahin tarihin azabar da aka sha kafin ya zo duniya ba, Mommah ta auna arziki gaskiya!.
A yayin da hakan ke faruwa sojojin yakin Black Tiger suna can suna gyara barnar da suka yi tamkar yadda Smart ya basu umarni, cikin ƙanƙanin lokaci suka kakkawar da manya-manyan abubuwa daga hanya, abubuwa na ɓarnar da suka yi, suka hau gyare komai!.
Luluƙawa duniyar tinani King ya yi, kenan idan har Mommah twins ta haifa ya aka yi waɗan da suka karɓi haihuwarta a lokacin basu sani ba? Maman Chuchu ita ce ta tsaya wajen jagorantar waɗan da suka karɓi haihuwarta a lokacin, ita take a tare da ita, to how comes bata san twin's aka haifa ba?. A lokacin Mummyn Chuchu bata da lafiya, tana fama da laulayin ciki, so bata je wajen ba, tabbas akwai abin da ya saɓa, basu da hujja, amma tabbas yanzu a kan Mamah ya ɗaura zarginsa!.
"Daddyn Zunaira ka yi magana mana, ka faɗa mun cewa wannan ɗana ne! Dan bani da kanwa bani da ƴar uwa mace balle in ce ko ɗanta ne ya yi kama da Smart, Yah Muhammad bai taɓa haihuwa ba, su Yah Omar (Abu Abdussalam) dik narigasu haihuwa, na rigasu yin aure bare in ce ko ɗansu ne!". Cewar Mommah da gabaɗaya a rikice take!.
Matsawa King ya yi ya É—an rungumota, cikin mamaki da tashin hankali ya ce. "Tabbas Rahilarh wannan É—anki ne, jini ba wasa ba, ni da nike matsayin uba na ji a jikina É—ana ne bare ke da kike matsayin uwa, tabbas twin brother É—in Omerish ne".
Wani irin ajiyar zuciya da Mommah ta sauke sai da hawayen da suka cika idanunta suka gangaro saman kumatunta. Sake King ta yi ta fara takawa a hankali tamkar wacce kwai ya fashewa a ciki ta nufi in da Black Tiger yake kwance.
Uhmm ni ko na ce lallai ba shakka duniyar shaiÉ—anu sun saki Black Tiger, da wlh yanzu wani labari ake yi ba wannan ba, ace Smart ya daki Black Tiger har ya suma duniyar shaiÉ—anu basu É—auki mataki nan take ba! Ai kuma kun san yanzu zaki ya yi lafiya fa!.
A daidai saitin fuskar Black Tiger ta tsugunna, hannunta na kerma ta kai ta shafi lallusan kumatunsa. Lokaci guda ta lumshe idanunta tare da dafa saitin kirjinta da É—ayan hannunta, a hankali ta ce. "He's my son, tabbas jinina ne, É—ana ne wlh, har cikin rai'na na ji hakan". UHM UWA KENAN!.
Matsawa King ya yi kusa da ita, a dab ita ya durkushe gwiwowinsa shi ma, shoulders É—inta ya riko, cike da al'ajabi da tunane-tunane a ransa ya ce. "For sure he's our son!"....... Smart dai bin iyayen nasa da kallo kawai yake yi, lokaci guda tsananin kaunar Black Tiger ya narku a zuciyarsa, a hankali ya ce. "No wonder sau da dama nakan ji tamkar ana amfani da jikina, ashe we're identical twins wanda yasa nike jin tamkar ba ni kaÉ—ai bane!".
A hankali kyawawan Æ´atsun hannun Black Tiger suka fara motsawa. ALLAHU AKBAR!!. Ya ji hannun mahaifiyarsa a jikinsa, har sai da zara-zaran eyelashes É—insa suka É—an motsa, sanyin hannun uwa yasa zuciyarsa ta koma bugawa normal yadda yake wanda hakan ya yi sanadiyar farfaÉ—owarsa.
Slowly ya waro dara-daran eyes É—insa da suke jajir tamkar wuta wanda sai da ya razana Mommah yasa ta yi gaggawar É—auke hannunta daga saman face É—insa. Kafin su ankara sai ganinsa suka yi a tsaye a kan kafafunsa. A tare suka yi gagawar É—aga kawunansu suka kai kallonsu a kansa.
Dik karfin hali da dakiyar zuciya irin na King sai da ya sha jinin jikinsa a lokacin da suka sauke kallonsu a kan face ɗin Black Tiger, saboda babu annuri ko tausayi bare imani, ran maza a ɓace yake, har wasu siraran jijiyone suka fito a cikin idanunsa, huci yake saki tamkar wanda yake shirin kamawa da wuta. Idanunsa kai tsaye a kan Smart ne kawai babu ko kyaftawa, kun san ya iya ɗaukar tsawon lokaci yana iya kallan Sweetie ba tare da kyafta ido ba, to haka ya yi wa Smart a yau!.
Miƙewa Mommah ta yi da nufin ta yi mashi magana, ta zaci tattausa ne wanda zata iya tausarsa kamar Smart, bata san wannan ko King Abdul Malik ya bashi hanya ba, dan bama za'a gwada taurinsa da King Zuhair ba, sai dai wanda King Zuhair ya gado daga wajensa!.
Mommah na shirin buÉ—e baki sai gani ta yi ya É—aga Smart sama ya yi jefa da shi a saman sofas da suka yi kaca-kaca da shi É—azun, tsabar zafin nama bata ga time da Black Tiger ya nufi Smart ba, sai gani ta yi ya yi jifa da shi.
Ai a miliyan ta waro idanunta, tsabar tashin hankali jikinta tsananta kerma ya fara yi. Kamar walkiya haka ta sake ganin Black Tiger a bayyana a gaban Smart, lamarin da ya sanya King Zuhair ya yi zafan shiga tsakaninsu yana san rabasu, sai dai kuwa, cikin tsananin ɓacin rai Black Tiger ya damki wuyansa da karfi ya shake. A halin da yake a cikin yanzu kome ta shiga gabansa zai iya taketa ya bi ta kanta ne ya wuce, baya ji kuma baya gani!.