Sashe 52
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokaci guda ya gyaÉ—awa Ronni kai alamar e, dan wani irin hatsabibin yunwa yake ji. Da sauro Ronnie ya sauka ya nufi waje dan ya kawo tea É—in.
Kurawa juna ido shi da Sweetie suka yi har sai da ta gaji ta zare idanunta, dan shi dai ya ki dainawa kuma babu alamar zai yi magana.
A tare da Smart Ronnie ya dawo cikin É—akin, hannunsa a É—auke da hot green tea, Big Bro baya shan tea da milk, sai dai black tea ko green tea kawai, ko coffee bai wani so sai in yana cikin tsananin farinciki yake É—an sha kaÉ—an.
A É—ayan gefensa Smart ya zauna, a tausashe sosai ya ce. "Sannu da farkawa".
Dawo da kallonsa a kan Smart ya yi, da kyar ya iya motsa É—an bakinsa, in a cool way sosai ya ce. "Da kuke ta mun sannu na ce maku na gaji ne? Ko akwai abin da ya faru ne?".
Kada ku manta dik abin da ya shafi duniyar shaiÉ—anu ya goge a cikin kwakwalwarsa, hakan na nufin bai san faÉ—ar da suka yi da Smart a yanzu ba, ya goge a kwakwalwarsa, shi ne yasa yake mamakin sannun da suke ta faman ce mashi.
Tina abin da Sweetie ta ce na zai mance komai ne yasa Smart ya yi gaggawar cewa. "Babu abin da ya faru, ka jima kana barci ne tin safe shiyasa muke yi maka sannu".
"Omerish karya bata yi maka kyau, kuma baka iya bama". Ya faɗa tare da yunkurawa zai miƙe. Kallon juna Smart da Sweetie suka yi, karo na farko Big Bro ya kira sunan Smart, wato dama ya san sunansa kenan! Kai wannan guy ɗin yana abin da yake so, Big Bro duniya.
Gagara miƙewa ya yi saboda ciwon dake gegen cikinsa da kuma zafi da dikkan gaɓɓansa suke yi mashi, sun ki bashi haɗin kan ya miƙe, hakan yasa ya koma ya kwanta tare da rarraba eyesball ɗinsa a kansu alamar yana jiran karin bayanin me ya hana shi tashi ya riƙe mashi gaɓɓan jiki?.
Kallon juna a karo na biyu Ronnie, Sweetie and Smart suka yi, sun rasa me zasu ce da Big Bro, shi dai bai yi masu magana ba, ya hau binsu da kallo kawai.
"Am..... Bari Yah Omerish ya taimaka maka ka tashi sai in baka tea É—in, mun hutassheka". Cewar Sweetie, ta yi maganar ne cikin wata iriyar sigar da ba zai iya ce mata a'a ba.
Da sauri Smart ya gyara ya taimaka mashi ya miƙe zaune, sai ya sanya mashi pillow a bayansa, idanunsa gabaɗaya a kan ciwon dake wuyar Smart da ta sha bandeji, yana son tambayar me ya ji mashi ciwo, ya ji kuma bakinsa ta yi nauyi, ya gagara, sai ya ɗan shanye, amma har cikin ransa ya ji zafin wannan ciwo da ya gani, sai yake ji tamkar a jikinsa ciwon take. NI KAM NA CE KAI MA NAKA CIWON NA NAN AI, BARI KA WARE ZAKA GANSA NE!.
Miƙawa Sweetie cup na tea ɗin Ronnie ya yi, Smart ya sauko kasa yana cewa Ronnie ya zo su je yau da kansa zai shiryawa ɗan uwansa abin da zai ci, ya zo su je kitchen ya koya mashi yadda ake girki. Smart bai san Ronnie ma bai iya ba, sai dai su je robot ya basu recipes.
Waje suka nufa, Big Bro ya bisu da ido har suka fice, slowly ya dawo da kallonsa a kanta, while ita ma shi take kallo. "Meyake faruwa Omaish?". Ya faÉ—a in a cool way sosai.
"Meyasamu Omerish a wuya? And nima meyafaru dani a jiki na ji yana mun zafi?". Ya sake jefa mata tambaya. Kawo mashi cup na tea saitin É—an bakinsa ta yi, cikin salo mai jan hankali ta ce. "Bama nan, ka manta mun tafi shopping ne, yanzu dawowarmu, so bamu san me ya faru ba". Ta faÉ—a tana kara tura mashi cup É—in.
KaÉ—an ya É—an yi sipping tare da cire bakinsa, bai sake cewa komai ba ya tsareta da kallo kawai. "Kallon fa?". Ta faÉ—a tana kara mai da mashi cup É—in a bakinsa.
"You looks more beauty than everyday". Ya faÉ—a can kasan makoshinsa ta yadda ko kaÉ—an bata ji me ya ce ba, ganin bakinsa ta É—an motsa alamar ya yi magana ne yasa ta yi gaggawar sake tambayarsa me ya ce, sai dai yaki yi mata magana, ya cigaba da kallon kyan da ta zuba yau kawai.
Bata damu ba, dan ta saba da halinsa na kin maimaita abu, sai ta cigaba da bashi tea É—in yana sipping a hankali-hankali har ya kusa shanyewa, sannan ne ya ce mata. "Is okey".
Jinjina mashi kai ta yi tare da ajiye cup É—in a saman carpet na kusa da bed É—in, sannan ta juyo ta tsaresa da kallo. Ita dai yake da kallo shi ma.
"Our Big Bro Ina neman wata alfarma please". Cikin marairaicewa ta yi maganar. Ko kaÉ—an bai motsa baki ba, sai kallonta da yake yi alamar yana jinta.
"Please ka taimakemu ka nemo mana mom É—inmu, wlh Ina sonta, zuciyata ta gagara masun natsuwa tin safe, ji nike tamkar in yi kuka, please, nasan nemota a wajenka karamun aiki ne wanda kafin Æ´an mintina zaka yi hakan, ka taimakawa maraicikinmu". Idanunta cike tab da kwallah ta kai karshen maganar.
Shiru babu niyar zai iya amsa mata, hakan ba ƙaramin bakanta mata rai ya yi ba, zafafan hawayen da take kokarin dannewa ne suka kwace mata, ga shi abin takaicin shi Big Bro ba'a nuna mashi zafa, idan kana son yin galaba a kansa ma ai dole ka bisa a hankali da hikima da tausasawa, idan ka ce da zafa zaka zo ai pata-pata zaku yi, dan shi zafa ma tsoronsa take ji.
Yana ganin tana ruwan hawaye amma bai ce mata ko uppan ba, bashi da niyar yin magana kuma, hakan yasa ta ji zuciyarta ba zai iya juraba, sai ta miƙe da gudu zata nufi waje. Cikin zafa ya sa hannu ya riko waist ɗinta ta baya, slowly ya jawota ta faɗo saman Lion chest ɗinsa, wani irin nauyayyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ɗan ciza laɓɓansa saboda wani irin shock da ya ji a jikinsa.
Sai a lokacin ta samu damar rushewa da kuka mai tsuma zuciyar mai sauraro. Shiru dai bai yi magana ba, da alama kukan bata tsuma zuciyarsa ba sam-sam.
Almost 20 mins tana kuka bai iya ce mata uppan ba, har ta gaji dan kanta ta rage sautin kukan, a gaskiya shi bai san me zai ce mata bane, saboda wlh a halin da ake ciki yanzu ba zai iya nuna masu mom ɗinsu ba, shi kansa da bai san daɗin uwa ba ya ji tausayinsu ya kamasa bare su, ya ji ba zai iya haɗasu da mom ɗinsu a halin da take a ciki yanzu ba, dan zasu iya shiga mawuyacin halin da gwara ɓoye masu da ya yi.
Tin yana iya jiyo shesshekar kukan nata har ya fara jiyo sautin numfashinta mai nauyi irin na mai barci, alamar barci ya yi awon gaba da ita, nannauyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce. "Ba zan iya haÉ—aku da mom É—inku ba Omaish". Ya faÉ—a yana É—aura hannunsa É—aya a saman kyakkyawan golden hair É—inta.
Unexpected muryar Smart ta katse shi da cewa. "Me ka yi wa sister É—inmu take irin wannan shesshekar kuka haka?".
Harara ya dallawa Smart kafin ya ce. "Kana da alaƙa da kukanta ne?". Kai Smart ya jinjina tare da takowa ya kariso gaban bed ɗin. "Sistermu ce, ina da alaƙa da kukanta, ka faɗa mun me ka yi mata ko kuma in ɗauka mata fansa".
A karkashin zuciyar Smart so yake yi ya gwada É—an uwan nasa ya ga shin zai yarda da su mommah a yanzu tin da ya rabu da waÉ—an can azzaluman? Ko dai har yanzu ba zai yarda da su ba, sannan yana son fahimtar ainahin abin da yake a cikin zuciyar É—an uwan nasa yanzu, amma bai san ta ina zai fara mashi ba!.
"To zo ka É—auka mata fansar in gani". Cikin nuna iko Big Bro ya yi maganar. "Awww nuna mun zaka yi heartbeat É—inka ce? Wato zaka nuna mun ka fini kusanci da ita kenan?".
Shiru Big Bro bai amsa mashi ba, ya dai bisa da harara....... "To shikenan kawota in kwantar da ita tin da ta yi barci, kada ta fama maka ciwo". Smart ya faÉ—a tare da matsawa kusa da su da niyar ya É—auki Sweetie.
Wani harara da Big Bro ya dallah mashi sai da ya sanya shi cin wata uwar birki. "A jikinka take kwance ne ko ciwonka zata fama?". Big Bro ya faÉ—a yana É—an É—aure fuska. ÆŠan É—aure fuska Smart shi ma ya yi. "Daga taimako sai a mun gori? To na barku, dama a tare na ganku". Cike da zolaya ya kai karshen maganar tare da wucewa ya nufi balcony.
"Zo ka faÉ—a mun abin da ya ji maka ciwo nima kuma ya ji mun". Big Bro ya faÉ—a yana binsa da ido.
Dakatawa Smart ya yi tare da juyowa ya dawo, a kusa da ɗan uwan nasa ya zauna, babu ɓoye-ɓoye ya zayyane mashi dik irin faɗar da suka gwabza, daga karshe ya rufe mashi da cewa. "Yakamata ki kira Mommah ka ce mata sorry ka jiwa shalelenta ciwo".
Mamaki sosai Big Bro ya yi, cike da mamaki ya ce. "Ni na ji maka ciwo?". Kai Smart ya gyaÉ—a mashi kafin ya ce.
"Kwarai kuwa, shiyasa na ce ka kira Mommahta ka bata hakuri dan ka jiwa shalelenta ciwo".
Smart ya yi mashi wannan zolayar ne dan ya fahimci ya yake jin su mommah a ransa, sai dai ya yi matukar mamaki game da girgiza da jin amsan É—an uwan nasa, domin kuwa Big Bro cewa ya yi.
"To ai nima ka ji mun ciwo, sai ka kirata ka bata hakuri domin ka jiwa first love É—inta ciwo, ba kai kaÉ—ai ta haifa kuma take so ba ai".
Wani irin daÉ—i da Smart ya ji har bai san lokacin da ya kai hannu ya riko hannun É—an uwan nasa ba, cike da farinciki a ransa ya ce. "Kana nufin ka aminta Mommah ita ta haifeka?".