Sashe 8
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cike da jin daɗin kalaman Zash ya ce. "Are you serious my guy?"......... Jinjina kai Zash ya yi haɗe da cewa. "Yeah, ka gwada zaka bani labari, yanzu dai bawa sisterta waya, yau tin safe da tinaninta a rai'na na tashi, kwana biyu ba'a mun shagwaɓa na yi rarrashi ba".
Cikin zolaya Bobo ya ce. "Anya Zash babu wata a ƙasa kuwa? Me kuke kullawa kai da ita?".
Gyara kwanciyarsa Zash ya yi kafin ya ce. "To idan ma da wani abin ina ruwanka ni da sisterta? Babu ruwanka in ma muna kulla wani abin, kai dai je ka ji da rigimammiyar matarka ka samu damar shawo kanta, ni kuma ka bani sisterta in ji voice ɗinta ta mun shagwaɓa ko zan samu damar yin barci".
Shiru Bobo ya É—an yi, lokaci guda a cikin ransa ya ce ALLAH yasa abin da yake tinani shi ne yake faruwa a tsakaninsu, zai fi kowa farinciki idan Zash ya auri Pinkish, saboda yasan halin abokin nasa, mutum ne da kowa zai zo haÉ—a jini da shi.
"Wai ba zaka bata wayar bane? Kasan halin da nike ciki na son jin muryarta kuwa?". Ya faÉ—a yana jawo bargo saboda sanyi da ta fara yi mashi yawa.
Miƙewa Bobo ya yi ya nufo cikin room ɗin yana faɗin. "Idan ta yi tsami dai zamu ji koma me".......... "Oho dai, ku bari ta yi tsamin sai ku ji, yanzu dai ba zaku ji komai ba". Zash ya faɗa.
Ɗan girgiza kai Bobo ya yi, dai'dai lokacin ya ƙariso cikin ɗakin, nan ya iskosu suna cin abinci a tare da Khadijah, ba ƙaramin Musulmin daɗi bane ya rufesa, a ransa ya ce ashe Khadijah tana da kirki sosai haka? Tana kaunar ƴan uwansa! Kai wannan abin ya yi mugu-mugun yi mashi daɗi, dole ma ya kara kulawa da ita sosai.
A fili kuma waya ya miƙowa Pinkish yana faɗin. "Ga shi"......... Tana rungume da baby Ahmad ta ce. "Waye ne Yah Bobo?"...... Gabaɗaya kallansa a kan Khadijah ya amsa mata da. "Zash ne".
Ai Pinkish bata san lokacin da ta saki wani ƙayataccen murmushi ba, kara wayar a kunnenta ta yi, tana jin voice ɗinsa ya ce. "My rigimammiya". Haba sai ta saka mashi kuka wanda sai da Khadijah ta ɗago tana kallonta, da yake bata saba da halin Pinkish ba sai da bushe da kallonta, ita kuwa beauty da ta saba ai ko ɗagowa bata yi ba, ta cigaba da cin abinci tana faɗin. "Yah Bobo ka zo mu ci abinci a tare".
Kamar tasan abin da yake so kenan, aikuwa bai ki ba, ya zauna a tsakaninta ita da Khadijah, kusa da Khadijah kenan. Da sauri beauty ta kara masu abinci a cikin plate ɗin, da yake a plate guda suke ci. A hanzarce Khadijah ta ajiye spoon ɗin hannunta zata miƙe. Satar kallan beauty ya yi, sai ya kalli bata kallonsu, hankalinta na a kan Pinkish dake ta kukan shagwaɓa wa Zash. Ƙasa sosai ya yi da murya wajen cewa. "Please don't let them to know wani abin".
Harara ta dalla mashi ba tare da ta yi magana ba, dai'dai lokacin beauty ta juyo da hankalinta a kansu, fuska a É—auke da murmushi ta ce. "Aunty ki ci abincin mana".
Dole ba dan Khadijah ta so ba ta ɗauki spoon ɗinta suka cigaba da cin abincin, har cikin ransa ya ji wani irin daɗi ya lulluɓesa, ko ba komai ya ci abinci da ita yau.
Ita kuwa Pinkish ajiye spoon ɗinta ta yi tare da miƙewa ta koma balcony tana cigaba da zubawa Zash shagwaɓar nan tata dake kara rikita shi, ya wani matse pillow a kirjinsa yana rarrashinta. Cike da yarinta ta fara bashi labarin kyan baby Ahmad, har da ce mashi. "Yau tare da shi zamu kwana, ba zan bawa mom ɗinsa shi ba, ka gansa ma a hannuna, Yah Zash ya fi Yah Bobo da Aunty dikka kyau, like angel".
Uhm da yake Zash ɗan love ne sai ya ce. "Kada ki damu, idan kina son baby's ai zan baki dayawa waɗan da suka fi baby Ahmad kyau"....... Murmushi ta saki, dik da ta gane nufinsa saboda wayayyiya ce sosai kuma ita ma yar love ce, amma sai ta yi kamar bata gane ba, a ɗan shagwaɓe ta ce. "To Yah Zash yaushe zaka zo ka bani babys ɗin".
Kamar mai raÉ—a haka ya ce mata. "Dik time da kike so zan zo in yi wuff dake"...... Wani irin Musulmin daÉ—i ta ji ya rufeta, dama ta jima tana son shi, kawai bata son faÉ—a mashi ne, ta fi son shi da bakinsa ya faÉ—a mata.
"Yah Zash ni fa a shirye nike, ko yanzu ka zo". "Are you sure?". Da sauri ta gyaɗa kai tamkar tana a gabansa....... Wani irin daɗi shi ma ya ji, ƙasa yin ƙasa sosai da murya ya yi kafin ya ce. "To a fara canza mun zuna tukun nan!".
Ita dai tana son da bakinsa ya furta yana sonta shiyasa take wani kauce-kauce dan haka yanzu ma sai ta ce. "To Yah Zash wani irin suna kake so in saka maka?".... Shiru ya É—an yi kafin ya ce. "Sunan love dai haka mai daÉ—i".
Ai saboda tsabar jin daÉ—i bata san time da ta sumbaci baby Ahmad a kumatu ba, sannan ta ce. "To Yah Zash ai iya masoya ne kawai ke sanyawa kansu sunan love, ba yaya da kanwa ba".
Yasan ta gane nufinsa, kuma yasan so take ta ji wannan kalma daga bakinsa kai tsaye, dan haka sai ya ce. "To ni ba'a sona kenan?"....... Tana murmushi sosai ta ce. "A'a ana sonka mana, amma matsayin yaya, sai dai kuma akwai wanda ake so matsayin masoyi daban".
Ai bai san lokacin da ya zabura ya miƙe zaune ba, muryarsa har tana haɗewa wajen cewa. "Mekika ce?".
Tamkar zata kwashe da dariya jin yacce ya yi maganar, amma sai ta É—an dake tare da maimaita abin da ta faÉ—a, wato tana da wanda take so.
Hannu yasa yana ɗan tausar zuciyarsa, sai da ya yi shiru na tsawon 3 mins ya rasa abin faɗe, har juya mashi sai da kansa ta yi, bai taɓa zatan sonta a ransa ya kai har haka ba sai yau da ta ce tana da wanda take so, ya girgiza. Ita ma shiru ta yi tana ta murmushi tana sauraron yacce yake ta faman sauke ajiyar zuciya.
Slowly ya koma ya kwanta tare da kawo pillow, muryarsa har Æ´ar dashewa ta yi, in a cool way sosai ya ce. "Sorry na yi shiru ko?". Kai ta gyaÉ—a mashi alamar e. "Wani abin ne ya zo mun bakatatan unexpected shi ya ja wannan shirun, but yanzu mu cigaba". Da kyar ya iya kai karshen maganar.
"Ayya to shikenan, baka tambayi waye nike so ba, nasan kai zaka so shi, kaga sai ka tayani faÉ—awa Yah Bobo ina son shi ko? Nasan Yah Bobo zai ji maganarka".
Tin da ta fara magana baya wani gane me take faÉ—e, saboda gabaÉ—aya hankalinsa ya yi nisa wajen tinanin yacce zai yi da soyayyarta dake cikin ransa, ba abin da ya iya ganewa a zancenta face cewa da ta yi bai tambayi waye take so ba. Sai da ya É—auki a kallah 1 min kafin ya iya cewa. "Wani mai tsananin saa ne wannan?".
Miƙewa tsaye ta yi saboda baby Ahmad ya ɗan fara motsawa alamar yana son fara kuka, jijjigasa ta ɗan fara yi kafin ta ce. "Wani ne kyakkyawan gaske kamar kai, kuma shi ma skin ɗinsa chocolate color, and daga royal family yake...........".
Bata karisar da maganar ba ya ce mata. "Beb amma kin katsani dayawa, but babu komai zan rama ne". Dariya ta ɗan saki mai ɗan sauti kafin ta ce. "Gaskiya Yah Zash sai dai ka rame ba dai ka rama ba, wai ba zaka bari in ƙarisa zayyano maka haɗuwan beb da nikeso ba?".
"ALLAH Pinkish kin sha da rabona ba zan kyaleki ba, gobe dole in zo dan ramawa"..... Kara faɗaɗa murmushinta ta yi, cikin shagwaɓa sosai ta ce. "To Yah Zash kai ma ai ka bani wahala ne shiyasa na rama".
ÆŠan zaro idanu ya yi!. "Wahalar me kuma na baki?"....... "Ba kai ne ba, kasan kana sona kuma ka barni ina fama da dakon sonka kaki faÉ—a mun da wuri, da gaske har kasa na kusa bawa wani dama, dan ina ganin kamar baka sona".
"Tab ki bawa wani dama fa kika ce?". Kai ta gyaÉ—a tana faÉ—in. "E wani ne a school É—inmu, na kusa fara soyayya da shi, dama ya jima yana neman hakan"........ A takaice ya ce. "Da kuwa na datse harshensa na furta maki love É—in".
Wani irin daɗi ta ji ya lulluɓeta, zata yi magana baby Ahmad ya fara kuka yana jin yunwa. A hanzarce ta ce. "Yah Zash zan kiraka ta wayata". Da yake ya ji kukan baby Ahmad sai bai yi magana ba, ya jinjina kai kawai game da katse kiran. Da sauri ta dawo cikin room ɗin.
A lokacin sun kammala cin abinci kenan basu bar wajen ba. Ai Bobo da Khadijah har suna rige-rigen miƙa hannu zasu karɓi Ahmad. Ganin ya miƙo hannu yasa ta janye hannunta tare da mikewa ta koma saman bed. Karɓar Ahmad ya yi ya nufi waje da shi bayan ya karɓi phone ɗinsa.
Ita kuma Khadijah ta mike ta koma saman bed, masu aiki beauty ta kira suka gyara wajen kafin ta fito ta nufi bedroom É—insu. Ita ma Pinkish cike da zumuÉ—i ta koma bedroom É—insu dan ya je ya kira Zash a waya su cigaba da hira.