Sashe 67
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Uhmmm yau ne karansu na farko da zasu yi hira face to face, dik sai take jin nauyin kallan cikin idonsa, and dik wasu kalamanta sai ta ji sun gudu.
"Aneesa ba zaki mun magana ba? Amma kuma kika matsa mun kina son kallona face to face lallai yau a bayyane zamu yi hira ba a waya ba".
Ɗan turo mashi baki ta yi. "Ni Yah Rizwan kyanka da kwarjininka ne yasa dik wasu kalamaina suka gudu ai". Cikin shagwaɓa tana kumbura kumatu ta yi maganar........ Nisawa ya yi tare da sakin smiling kafin ya ce. "ALLAH na gode maka da ka bani wanna kyakkyawar tauraruwar, Aneesa a gaskiya da na rasaki tabbas zan yi danasani".
Kara turo mashi baki ta yi. "Ni Yah Rizwan na faɗa maka ka canza mun suna ko?"........ Hannu ya kai ya shafa kyakkyawan sajensa dake kwance luf. "Zan canza maki, but not now, akwai special day a cikin rayuwarmu dake dab da zuwa, a wannan rana zan baki abubuwa kala-kala ciki har da sabon suna wanda zai rinƙa kwantar maki da hankali".
Siririn ƙayataccen murmushi ta saki kafin ta ce. "Zan kasance cikin dagon wannan rana ina adduar samun damar ganinta"......... "To yanzu dai ɗago kanki ki ganni bari in yi maki wasu ƴan tambayoyi". Cikin sigar soyayya mai tafiya da imani ya yi maganar.
Slowly ta É—ago da kallonta a kansa, a fili ya sauke ajiyar zuciya kafin ya ce tabarakallah, sannan ya É—an yi gyaran murya game da saita natsuwarsa. "Nasan baki san komai dangane dani ba Aneesa, amma ni nasan komai a kanki, yana da kyau ki sanni". Ya É—an dakata yana kallonta.
Ga mamakinsa sai ya ga ta É—an yi murmushi, a natse ta ce. "Nasan komai dangane da mijina Yah Rizwan". "To me kika sani dangane dani?". Cike da muradin son samun amsa ya yi tambayar.
Ɗan gyaran murya ta yi kafin ta ce. "Kai yayana ne kuma mijin da zan aura, dan haka babu kunya ko in tsaya yi maka wani ɓoye-ɓoye, hakan zai iya shafar zaman aurenmu ya kawo mana matsala, dan haka yana da kyau tin kan mu yi aure in san me kake so me baka so dan kiyaye su". Ta ɗan dakata tana kallonsa, ya tsareta da ido kawai yana saurarota.
"Na farko dai kai mutum ne mai son mace mai natsuwa, mace yar wanka mai É—aukar gayu kamar dai Chuchu".
Yadda ta yi magana a nan ya ji tamkar ko tana kishi ne dan ya so Chuchu a baya, amma dai ta faÉ—i gaskiya yana son mace yar gayu mai É—aukar wanka, sai dai zuciyarsa ta yi tambayar meyasa ta kafa misali da Chuchu?.
Cigaba ta yi da cewa. "Mace mai saka kananan kaya a gida, macen da zata saki jiki da kai, baka son mace mai nuna kunya a gidan aurenku, kana son mace mai shagwaɓa sosai wacce ta iya magana tamkar zata yi kuka, kana son mace mai yin magana a sanyayye sosai, kana son macen da ta iya love sosai, wanda love word suka zauna a bakinta ya zamana kullum suke fita daga bakinta ba tsiwa da masifa ba, and kana son macen da zatana yawan kasancewa a kusa da kai, mace mai ibada da kuma fara'a, lastly kana son mace mai cikar welcome and good bye". Tana zuwa wannan point ɗin ta dakata cak tana ɗan kawar da kallonta daga kan.
Ai bai san time É—in da ya furta. "Wow!!". Ba, ya sha madarar mamakin jin yadda ta zayyano ra'ayinsa karkaf babu ko mistake É—aya, amma ya jefi kansa da tambayar a ina ta san dikka wannan? NI KAM NA CE BAKA SAN ANEESA BA NE, YARINYAR DA UWARTA BATA DA LABARIN ABU MA A ZO WAJENTA ZA'A SAMU BARE LABARIN MUTUMIN DA TAKE SO, AI KA GODEWA ALLAH MA DA BATA ZAYYANO MAKA HAR GIRMA DA TSAWON BANANARKA BA, YO ANEESA AI SAI SHIRU KAWAI MALAM RIZWAN.
Ya shagala a duniyar tinani muryarta ta daki dodan kunnensa da cewa. "Kana son soyayya sosai kuma ka yi matukar iyawa, ka iya sexy and romance love sosai, sannan a rayuwarka kana son kissing É—in mace a.........". Dakatawa ta yi, ita da kanta ta tsinci kanta da kasa cigaba da zayyano mashi kalaman, dan ta yi crossing line É—in waÉ—an da za'a iya faÉ—e, sauran ra'ayoyin nasa sun yi nauyi.
Ai fa Rizwan yau bakinsa ya mutu, sai dai a ransa yana jin bayan Aneesa babu macen da fa cancanci ya aura, ita ce ta dace da irin ra'ayinsa a mata, ta san komai dangane da shi gata da fahimta sosai.
A natse ya furzar da iska mai É—an É—umi daga bakinsa kafin ya yunkura zai yi magana kenan suka ji busa ya karaÉ—e ko'ina a cikin kingdom É—in, sai dai busar bata yaki bace, ta alamar baki ce, kun san akwai take kala-kala na busa da kuma flag a kingdom É—in. To a taken flag da zarar an É—aga white flag nuni yake da wani shahararren sarki ya kawowa kingdom É—in ziyara, shiyasa ake wannan busa ta tarban bakin, idan kuka ga sun É—aga black flag to suna alhini ne ko an kawo masu hari sun gwabza yaki sun rasa wasu daga cikin mutanensu, dan jimami sai a É—aga black flag dan hankalin Æ´an uwan waÉ—an da aka kashe ya kwanta su ji sanyi a ransu su kuma san lallai kingdom tasan da su kuma tana tausaya masu tana jajanta masu.
To idan suka É—aga red flag kuma alamar zubar da jini kenan, zasu fita É—aukar fansa, za'a mai da martani, so na faÉ—a maku tsagwaran sarauta mai dokoki suke bugawa a kingdom É—in.
Kallon juna suka yi kafin ya ce. "Wasu baki kuma yau muka yi haka? Da alama wani sarkin ne yazo, dan kin ji busar ba irin ta normal bakin da suka saba zuwa bane".
Kai ta jinjina mashi zata yi magana kenan suka ji takun sahun mutane alamar ana dimfaro parlon, hakan yasa suka dakata suna sauraron waye zai ɓullo. Ga mamakinsu sai suka ga warrios guda biyu masu sanye da kayan yaki wanda ba irin na kingdom ɗin ba, kun san na kingdom ɗinsu mai tambarin zaki ne, na Big Bro kuma bakar damusa.
Shiru suka zubawa warriors ɗin idanu suna kallansu, shigowa suka yi suka hau bincike cikin parlon tsab domin tabbatar da tsaro, basu ce dasu ko sannu ba, hasali ma basu bi ta kansu ba har sai da suka kammala bincike komai, sannan ne ɗaya daga cikin warriors ɗin wani mai fasasshen murya dakakken namiji ya ce. "Muna buƙatar kubawa king fili dan yana shigowa yanzu, ku fice".
Wani irin kallon hadarin kaji Aneesa ta yi masu, ta buɗi baki da nufin ta faɗa masu ai ubanta ne king ɗin dan haka babu in da zata je, sai Rizwan ya dakatar da ita ta hanyar ɗaga mata hannu, dan ya fahimci waɗan nan ba warriors na kingdom ɗinsu bane, da alama basu da mutumci, tana yi masu rashin kunya zasu saɓa mata kamanni, hakan yasa ya dakatar da ita tare ce masu babu komai zasu fita.
Dakatawa warriors ɗin suka yi har sai da Rizwan ya miƙe ya riko hannunta suka fita ta kofar part ɗin mummyn Chuchu. Sai da suka ga tafiyarsu sannan suka nufi kofar da suka bi suka shigo suka fita.
Jim kaÉ—an da fitarsu sai ga Big Bro and Smart hannayensu sarkafe cikin na juna, daga bayansu Sweetie, pretty and Ronnie ne suka shigo. Smart ya ce su zauna a saman sofas bari ya kira family.
Ba musu suka zauna, Sweetie ta zauna kusa da Ronnie, ta zuro hannunta cikin na Ronnie, slowly ta kwanto da kanta a saman shoulder É—in Ronnien tana satar kallon Big Bro da ya yi kasa da kai tamkar mai tinanin wani abin.
Uhm kun san me yake tinani kuwa? Zafin kishi ne tamkar ta kashe shi, to shi ne ya yi kasa da wai dan kada ya ga ta kwanta a jikin Ronnie, so yake ya danne zuciyarsa ya shareta, kome zata yi kada ya kulata, ALLAH ne kaɗai yasan irin tafasar da zuciyarsa take yi a lokacin da ya ga ta kwantar da kanta saman shoulder ɗin Ronnie, har wata yar karamar huci yake saki yana ɗan cicciza harshe kamar yadda guyson yake yi idan ransa ta ɓaci, to shi ma Big Bro haka yake ciza tongue ɗinsa yana ta faman sauke ajiyar zuciya ko zuciyar ta ɗan yi sanyi.
NIKO NA CE ANYA BA ZAMU ZUGA SWEETIE TA SAMU WANI SAURAYI A KINGDOM ƊIN NAN KODA UNCLE TAHEER NE SU KULLA SOYAYYAR KARYA BA.....🤔
SAURA WATA TA CE SO NIKE AYI YAKI KO AYI KISAN KAI, NA LURA NE SHI BIG BRO TA ÆANGAREN KISHI KAWAI NE ZA'A CI GALABA A KANSA BA ÆANGAREN SHARIYA BA, KISHI NE KAWAI BATA IYA SHANYUWA A GARESA, DAN HAKA BA SAI MU HUKUNTASA DA NUNA SON WANI BA? KO YA KUKA JI SHAWARATA MY PEOPLE'S?.......🤔
Cikin sanyin murya ta ce. "Ronnie bana son zama a wannan gidan, please ka rakani zuwa gate zan tafi ne". Tamkar zata yi kuka ta yi maganar.
Juyo da kallonsa a kanta ya yi kafin ya ce. "Meyasa baki son gidansu Big Bro? Sannan ki tafi zuwa ina?"......... Hawayen da take ɓoyewa ne suke ƙoƙarin zubowa ta amsa da. "Babu amfani ka zauna a wajen da ba'a sonka, sannan muma muna da gida ai, kuma nasan dik wanda na faɗawa sunan masarautarmu zai min kwatancen ta in da take, gara in koma can ya fi mun".
Cikin raÉ—a take yi wa Ronnie magana wai dan ma kada Big Bro ya ji, bata san dik a kan kunnensa ake komai ba, tsab ya ji su, sai ta É—an bashi tausayi kaÉ—a. JAMA'A BIG BRO YA FARA TAUSAYI.
Amma bai ji kamar zai fasa hukuncin da ya yi niyar yi mata ba. Daidai wannan lokaci Smart ya shigo, momma na gaba yana bayanta ya rufe mata ido da hannu ya ce wani abin zai nuna mata. Jaish, guyson, Obaid and Omaid duk suna biye da shi a baya, a yaran momma Auta ce kawai ta rage bata nan, ayya ana yi babu ita.