Sashe 98
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Harara Big Bro ya wurga mashi bai dai yi magana ba. Sake kai mashi dukan wasa Smart ya yi yana faÉ—in. "ALLAH guy É—in nan kana abin da kaso, kana more mana sister son ranka, amma bari in dubaka in gani ka bata samartakanka ne ko kuma dai dani da kai dik stage É—aya muke, sai dai mu rage zafi". Ya kai karshen maganar dan neman tsokana yana kai hannunsa jikin wandon Big Bro, wai zai duba samartakansa.
Ai wani irin damka Big Bro ya kai mashi a gashi da karfi. Tafiya Smart ya yi ya faÉ—a jikinsa yana faÉ—in. "Saboda zan duba ne zaka mun mugunta ko? To sai na gani, dan ban yarda da kai ba, muna nan muna jiran babys ku barmu a shanye a rana".
"Omerish zafa ka daku, ina ruwanka da abin da ko mamallakiyarsa bata taɓa gani ba?". Can kasa kasa ya yi maganar. Ɗago kai daga kirjinsa Smart ya yi suna fuskantar juna. "Dubawa fa kawai zan yi, amma yanzu ai na samu amsa, watau sister ma bata taɓa gani ba ko? ALLAH sarki i pity you my love, sai dai ka rage zafi da kiss". Yadda ya faɗa ba har zuciyarsa bane, cike da iyashege da zolaya ya faɗa, hakan yasa Big Bro ya ce. "Kai anya ma kana da samartakan nan Omerish? Anya ba cutar sister ɗinmu zaka yi ba? Dan ga dikkan alamu kasan wannan harka".
"Kai kai kai, daga magana zaka mun sharri, ni da nike malami ina ruwana da mata? Sisterku kawai zai baiwa kaina".
Big Bro na binsa da wani irin kallon kauna da kuma kallon tuhuma na wasa ya ce. "Ban yarda da kai ba Omerish, sai na dubawa sister É—inmu dan kada ka cutar mana da ita". Ya faÉ—a tare da yunkurawa, kafin Smart ya farga sai ganinsa ya yi gabaÉ—aya a saman bed É—in Big Bro ya dannesa, watau tin da Smart bai duba samartakansa ba shi bari ya duba nasa.
Ƙoƙarin kwatar kansa Smart ya fara yi yana faɗin. "Zaka kallanmun abin da shalelena mamallakiyar abin bata taɓa gani bako? To wlh baka isa ba, yadda ka killace naka sai mamalkiyarsa kawai zaka nunawa nima babu wanda zai kallewa yar tsana kayanta".
Shi dai Big Bro ko uppan bai sake cewa ba, yasa hannu É—aya ya riko hannayen Smart dikka biyu, sannan ya kai É—ayan hannunsa zai zame wandon Smart kasa.
Ai da karfi Smart ya daddage ya yunkura ya miƙe, wani irin runguma ya yi wa Big Bro da karfi yana faɗin. "ALLAH ba zaka kallanwa yar tsanata kayanta ba, a kan me?"......... "Okey shi ne kai ka zo zaka kallanwa Maysh abarta ko? To baka isa ba". Cewar Big Bro. Da alama sun mance da Sweetie tana ɗakin, kuma dik abin da suke yi tana jinsu, farinciki ne ya kamata jin abin da Big Bro ya faɗa, watau ya sallama mata komai nasa bawan ALLAH.
Ƙoƙarin kare kansa Smart ya fara yi, Big Bro kuma yana kokarin nuna mashi fifikon karfi, da kyar Smart ya sha, ya kwaci kansa ya sauko kasan bed ɗin, sai a lokacin ya samu damar hararar ɗan uwan nasa, sannan ya ce. "Haka kawai zaka kallewa beb ɗita kayanta, sai na faɗa mata, kuma idan ka gani ma idanunka ne zasu makance dan mallakin wata ka gani". Yunkurawa Big Bro ya yi zai kamasa, da gudu ya ja baya yana harararsa.
"Zankamaka ne, sai nai maka sabon kaciya". Big Bro ya faÉ—a yana sake dalla mashi hararar wasa.
"E to idan ka kamani É—in sai a sake gwadawa, yanzu kam dai ALLAH ya kwaceni, ni dik bama wannan ba, saura 30 mins daddy ya farka, zo muje wajensa ya farka a idanunmu".
Kai Big Bro ya jinjina. "Ka je zan sameka a can". Cikin zolaya Smart ya ce. "Watau dai ba zaka zo ba sai ka tumurmushe mun sister É—ita ko? Sai ka rage zafi....."
Bai kai karshe ba Big Bro ya rarumi pillow ya jefesa da shi yana kallon kofar toilet. Smart ya gane karatun, watau Sweetie tana ciki tana jinsu, kashewa Big Bro ido ɗaya ya yi alamar ya gane tare da jefo mashi pillow ɗinsa a fuska ya nufi waje yana faɗin. "Kada ka ɓata lokaci please, nan da 30 mins zai farka".
Kai kawai Big Bro ya jinjina tare da komawa ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya, shi kuma Smart ya yi waje. Yana fita Sweetie ta fito tana toshe baki saboda dariya da yake son kubce mata.
Saman sofa ta wuce ta kwanta, ta ja bargo ta lulluɓa har kanta. Binta da kallo ya yi for almost 5 minutes, ta yi shiru cikin bargo tana murmushi, sam bata ji motsinsa ba sai gani ta yi an yaye bargon. Bai yi mata magana ba yasa hannu ya ɗauketa cak, ta ɗan tsorata amma sai ta dake tare da bin in da ya nufa da ita da kallo.
Toilet suka shiga, bai sauketa a ko'ina ba sai wajen wash hand base, da kansa ya ciro masu brush, ya zuba dik wasu kayayyakin kamshi na goge baki, ya miƙa mata nata ya ɗauki nasa. Cike da farinciki ta karɓa, kusan a tare suka kai brush ɗin bakinsu suka fara gogewa a natse gwanin burgewa.
Unexpected taga yasa hannu ya karɓi nata brush ɗin daga bakinta ya ajiye a gefe, ya ciro nasa daga bakinsa ya sanya mata a baki tare da riko haɓarta ya hau goge mata bakin a hankali-hankali. Ai suman tsaye ta yi, dan bata taɓa tsammanin hakan ba, ashe ya iya soyayya, sai dai dogon magana ne baya ya yi, watau baya tsayawa yin love words, a aikace yake nuna komai, ba zance a baki ba, ba zai taɓa cewa ga abin da zan yi maki ba, sai dai ki gansa a aikace.
Ganin yadda ta kura mashi ido ta cikin mirror wajen ne yasa ya saki haɓarta ya kai hannun nasa ya ɗan rufe mata idanun. Murmushi ta yi kafin ta zame hannunsa, muryarta baya fita sosai saboda brush da yake yi mata ta ce. "Ina ruwanka dani ina kallon mijina?".
In a cool way sosai ya ce. "Kina kallonsa ko kina mamakinsa?"............ "Dikka biyu, amma waye ya koya maka soyayya ne?".
Zare brush É—in daga bakinta ya yi yana mayarwa nasa bakin, sannan ya É—an rankwafo kanta, a kunne ya fara yi mata raÉ—a kamar haka. "Maysh kina da dik abin da nikeso a tattare da mace......".
Da sauri ta É—ago da kallonta ta cikin mirror ta sauke a kansa, zazzare mashi idanu ta yi, mamaki ne tamkar zai kasheta, har bata san lokacin da ta ce. "Dama kasan mace ne?".
Shiru bai bata wannan amsa ba, amma tabbas ya sani mana, kada ku manta dik abin da mutanen birninsa suke yi a kan idonsa suke yi, harta fyaɗen da master devil ya yi wa Floris a kan idonsa ne, kuma ai shi ba jahili bane, ya yi karatun da dik Kingdom of Power ɗin babu wanda zai gwada mashi ilimi, aljanu fa suka karantar dashi, kun taɓa jin kiraar Alqur'ani daga bakin aljanu kuwa? Wlh mugun ilimi garesu, amma fa na kirkin cikinsu, wasu na banzan wlh da an fara yi masu rukia zaku ji suna karisarwa, kana ɗauko aya zasu karisar maka, haka ilimin boko na zamani, karatu ne a kansu fiye da ƴan adam, to su suka karantar da shi kunga kuwa bakwa haɗa iliminsa da na mutane ba, dan haka yasan komai, kawai dai feeling ne a lokacin bashi da shi, amma idan ya kalli mace mai cikar kirji da baya haka tana burgesa, ba wai dan ya biya buƙata da ita ba dan bashi da feeling, kawai dai zata burgesa, to ɗabiarsa na son mace mai irin wannan halitta shiyasa idan ya gani take burgesa, sai da ya fara jin feeling ya fahimci dalilin da yasa a baya mace mai irin wannan halitta take burgesa, kunga kuwa ai dan ya ce ga abin da yake so a jikin mace ba abin mamaki bane tin da yasan komai.
Kunna tap na wash hand base É—in ya yi, ya wanke brush É—insa da suka yi amfani da shi haÉ—e da nata da ya ajiye gefe, sannan ya tarbo ruwa a kyawawan fararen hannunsa ya kawo mata kusa da baki domin ta kuskure baki. Wurga eyesball É—inta a kan cup na wanke baki dake wajen ta yi, a sanyaya ta ce. "Ga cup ai ko baka gani bane".
Kallonsa a kanta ta cikin mirror É—in ya ce. "Ba zaki yi amfani da ruwan hannuna bane?". Watau dai ya ga cup É—in, da hannunsa ya yi niyyar bata ruwan.
Da sauri ta girgiza mashi kai alamar a'a zata yi tare da buÉ—e É—an bakinta ya É—auraye mata, sannan ya É—auraye nasa. Sake rankwafowa kanta ya yi tare da cewa. "Zomu yi wanka a tare". Da sauri ta É—ago ta kallesa, sai kuma ta É—an turo mashi baki kafin ta ce. "Sai mun yi aure".
Iska ya ɗan furzar kafin ya nufi wajen Jacuzzi ba tare da ya sake yin magana ba. Da ganin haka ta yi gaggawar fita ta bashi waje, dan ta san karamin aikinsa ne ya tuɓe a gabanta ya shige cikin ruwa. ALLAH sarki ya so su yi wanka tare, amma ba komai, WAI A HAKA MA FA BASU YI AURE BA YAKE BATA IRIN WANNAN KULAWA, IN ANYI AURE INA GA HAƊA KAYANA ZAN YI IN BAR MASU GIDANSU, DAN SAI SUN GUGE MUN HADDAR DA YA RAGE A KAINA! DA YAKE ALREADY SONTA NA RANSA KUNGA SUN MANNE DA JUNA!.
Tana fitowa ta gyara mashi bed ɗinsa, dan taga yadda kuyangu jiya suka gyara, so bata son su rinƙa shigo mata ɗaki, shi ne ta ce bari ta gyara da kanta. Ta kuwa iya tsab, ta gyara komai sannan ta koma kan sofa ta kwanta, a haka ya fito ya sameta, a gurguje ya shirya cikin tsadaddun sleeping dress ɗinsa irin na jikin Smart, sannan ya nufi kofar fita.