← Book details Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 130

Sashe 21

Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ita ma dai gyara kwanciyarta ta yi yana jin wani irin zazzafar kauna da sha'awarsa a ranta yana kara ratsata. Haka suka ƙasance cikin farinciki, daga baya Leesharh ta daure ta fara zuba mashi kalaman da za su kara motsa mashi sha'awa har ya ɗan samu natsuwa, sai dai fa da kyar ya samu wannan natsuwa, sai da suka shafe awa suna abu ɗaya, daga karshe ya ce mata cikin satin nan dole zai zo ya ɗauketa babu fashi, dan ba zai iya kwanciya ya kifu ya kuma rungume pillow ba.

Sun jima suna hira kafin su yi sallama cike da kewar juna da begen san ganin juna.

--------------------🔥

Gefe guda kuma ga can Smart yana ta shirin tafiya Black World, bai sanar da su Momma ba, yanzu ta batun dawo da É—an uwansa gida yake yi, baya ta batun King ya faÉ—a mashi mamar Ramish!.

Dik wannan bidiri da suke yi shi dai Dr Raj yana can ya gama kame zuciyar Zee, while ita kuma gabaɗaya hankalinta yanzu ya koma kan ina Khadijah? Aunty MieMie ce ke ta ƙoƙarin kwantar mata da hankali, sannan ta ce mata kada ta damu zata yi magana da Smart ta ji waye Bobo kuma daga ina yake and ina ya kai Khadijah. Hakan ne yasa hankalinta ya ɗan kwanta.

-----------------------🔥

Sai da suka murji juna son ransu, ya bata a jikinta har da kuka, sannan ne ya kyaleta ya hau rarrashi, da yake yanzu ta saba, sai ta faÉ—a jikinsa tana cigaba da yi mashi kukan. Bargo ya ja masu hannayensa gabaÉ—aya a kan tula-talanta, cike da sabuwar sha'awarta tamkar bai rage komai, kamar ba yanzu ya gama tumurmusheta ba ya ce. "Noor wannan kyau da kike kara kullum É—in nan anya kuwa ban samu baby ba?".

Tana yi mashi tafiyar tsotsa da tongue ɗinta a wuyarsa ta amsa da. "Kai baby kuma?". Har lokacin tana mashi kukan shagwaɓa da iya shege tana ɗan shafa kyakkyawar sagensa dake kwance da hannunta ɗaya.

"Kin manta a Jimeta kin ce zaki haifa mun Æ´aÆ´a kyawawa ne? Ko dai kin fasa ne?". ÆŠan É—ago kanta daga saman shoulder É—insa ta yi kafin ta ce. "Niko nike so, dama ranar zam ce maka wai ya aka yi ni har yanzu ban haifi baby ba, sai kuma na manta".

ÆŠan matsa tula-talanta da É—an karfi ya yi har sai da ta ce wash, sannan ya É—an sumbaci bakinta. "Ina sa ran yanzu mun samu baby, saboda yacce kika kara kyau sosai É—in nan". Ya kai karshen maganar tare da matsar da bakinsa dab kunnanta. "Bayan kyau kuma kin kara daÉ—i sosai, dan yau ba dan kin yi mun kuka ba ban da niyar barinki".

ÆŠan bakinsa ta sumbata, lokaci guda ta saki cool murmushi tare da cewa. "Na tina lokacin da muke Jimeta Mahreen take sanya maka miyar kuka a kumatu".

ÆŠan lumshe idanu ya yi. "Mahreen ta mun son ranta, kuma har yanzu tana mun son ranta, ina ga sai na aurar da ita zan huta". Ai da sauri Mahnoor ta ce. "Yauwa dama akwai abin da zan faÉ—a maka na mance". Kura mata ido ya yi yana maidota saman kirjinsa da kyau dan ya ji daÉ—in cigaba da murza tula-talan nata da kyau.

"Okey faɗi ina jinki". Hannunta ta ɗaura saman nipples ɗinsa ita ma ta shiga murzawa a hankali kafin ta ce. "Yah Omar yana son Mahreen fa, kuma so na gaskiya". Ai Jaish bai san lokacin da waro idanu waje ba, a hanzarce ya ce. "Omar nawa ne yake son Mahreen ɗita?". Kai ta gyaɗa mashi alamar e. Lokaci guda Jaish ya fashe da dariyar da bai taɓa yi ba, har da ɗan sauti dariyar.

Mamaki ne ya kama Mahnoor, bata taɓa ganin yana dariya ba, dan haka sai ta zuba mashi idanu tana kallonsa tamkar zata cinye shi da ido. Har sai da ta sanya ya dakata da yin dariyar, iska ya hura mata a fuska kafin ya ce. "Kallan fa?".
Ajiyar zuciya ta sauke, sannan ta ce. "Yau ka fi kyau kyau da ka yi dariya, amma menene ya saka mun wannan habibi da baya dariyar yi a yau?".

Girgiza kai ya yi tare da mai da hannunsa saman bayanta. "Uhm ba zaki gane haÉ—in Omar da Mahreen bane sai abin ya tabbata, dole ki ga na yi dariya, da akwai abin da ya fi dariya tabbas yau zan yi shi, Omar Mahreen, tab ki ce mu shirya raba faÉ—a har cikin dare, uhm akwai babban aiki, tab wai yaushe Omar ya girma har ya san soyayya ne ma? Kuma ke waye ya faÉ—a maki ya ce yana sonta?".

"Yah Jaish me zai sanyasu yin faÉ—a hat cikin dare, kuma ni shi ne nan ya nuna yana sonta a gabana". Ta faÉ—a tana É—an turo baki.

"Ba zaki gane faÉ—ar ba, ke dai ALLAH ya tabbatar da alkhairi kawai, amma akwai aiki babba, kin ga zuwa Jimeta ya kamamu, ni dai na bawa Omar ita, ban san ra'ayin bappa ba".

Shiru ta ɗan yi tana tinanin me zai sanya Omar and Mahreen faɗa kuma dan sun yi aure? Da alama akwai abin da Jaish ya ɓoye mata dangane da guyson, kuma da gasken ne akwai abin da ya ɓoye ɗin ko in ce akwai abin da yake ɓoye wanda gaba zaku sani!. Ganin ta lula duniyar tinani ne yasa Jaish ya miƙe tare da ɗaukarta suka nufi toilet dan yin wanka yana faɗin. "Muje in yi maki wanka mu ci abinci ko?". Daga haka suka shige toilet abinsu.

------------------🔥

CROWN OF JUSTICE.🔥

Wayewar garin yau dai sun wayesa cikin tsantsar farinciki da annashuwa, sai dai kuma Hoorain yaki yarda ya haɗa idanu da Zunaira, wai kunyarta yake ji saboda jiya ya taɓa mata tula-talanta, gabaɗaya sai yake jin kamar ba shi ba, suna tashi da safe ya yi gaggawar shiryawa ya fita zuwa fada, dan in baku manta ba ya ce yana buƙatar kundin dokokin masarautar, so yana son duba komai a natse, shiyasa tin kafin Zunaira ta farka ya yi gaggawar ficewa abinsa, amma dik da haka sai da ya zo ya manna mata hot sumbata a kumatu kafin ya fita.

Sai around 10 na safe ta farka, bata yi mamakin ganin baya nan ba, dan tasan da wuya dama ya zauna, tasan mijin nata da kunya mai tsabta, shi Hoorain wlh kunyarsa ma abin burgewa ce, cikin natsuwa da kwantar da hankali, ga ban sha'awa da tsabta.

Miƙewa ta yi ta tsaro wankarta, ɗaya daga cikin haɗaɗɗun kayan da Rishma ta sayo mata ta fitar, ta shirya a cikinsu, ta yi fitinannen kyau, sannan ta ɗauko alkyabbar da Mommah ta bata ta sanya, take tsantsar kyanta ya kara bayyana sosai. Waje ta fito ta kira kuyangub dake hidima a part ɗinsu a kan su zo su gyara masu ɗaki, dan ita kam ko bed bata iya shinfiɗawa ba.

Bayan ta sanar da su ne ta wuce izuwa in da Rishma ta yi mata kwatanceb É—akinta yake, dan tana son zuwa lambu ta sha iska, so bata san in da yake ba, shi ne yasa zata je É—akin Rishma ta nuna mata. Tana tafiya tana tinanin yacce za'ayi a yi gwajin jini a kingdom É—in nan domin ta tsiratar da mijinta.

Da taimakon ALLAH ta isa bedroom na Risham, nan ta iskota zaune saman massage machine yana matsa mata jiki, ga kuma kuyangu guda biyu a gabanta suna wanke mata kyawawan kafafunta dake a cikin ruwa cikin bowl nai É—an gidama.

Ai tana ganin Auta ta saki ƙayataccen murmushi tana welcoming ɗinta, da sauri Auta ta zo ta rungumeta tana mayar mata da martanin murmushin ita ma. Cikin girmamawa waɗan nan kuyangu biyun suka risinar da kai suka gaisheta, fuska ba ya bo ba fallasa ta amsa, sannan ta wuce ta zauna saman bed ɗin Rishma tana kallon irin gyaran kafa da ake yi mata.

Haka suka cigaba da hira Auta bata je lambun da take son zuwa ba har lokacin sallar azahar ya yi, a tare suka yi sallah da Risham sannan suna zauna auntyn tata ta shiga kara mata karatu kan yadda zata rike mijinta da kyau.

Shi kuwa yana can yana fama da soke dik wasu dokokin da suka saɓa da tsarin addinin Islama, ciki har da dokar kwana da amarya da Ude yake yi, Hoorain bai yi wata magana ba ya yage paper wannan doka ya yi gutsi-gutsi da ita, kun san gadan mulkin nasa ne ba na Zarina ba, dama ita mai rikon kwarya ce kawai, tin da ya bayyana ai sai ta bashi kayansa, ba shi da sha'awa ko niyyar sarauta, amma duba da yacce dokokinsu yake gabaɗaya na zalunci yasa ya ce zai karɓi mulkinsa, ai ba wai bai iya mulki bane, ya iya, dan haka zasu bashi kayansa.

Ba karamun tashin hankali suka shiga ba, nan take Ude ya ce. "A'a my son, ka yi ƙanƙanta da mulki yanzu, ba zaka iya karawa da abokan gaba ba, tin da baka son second mom taka a kan kujerar mulki ni zan koma kansa zuwa ka kara girma, dama a baya saboda wasu abubuwa da suka sha kai'na ne yasa na ce na bar mata kujerar mulkin, yanzu zan karɓa". Ba dan komai Ude ya yi wannan magana ba sai dan in suka kuskura Hoorain ya shiga fada, ya zauna kan gadan mulki, to dik wani abin da suke rufewa sun san zai bankaɗa wa duniya, kuma dik wani wahalar da suka sha tsawon shekaru da suke sa ran fara mora yanzu zai tashi ne a tutan babu. Bugu da ƙari dama shi Ude ya jima yana son hayewa kan wannan kujera, dan ya nunawa Zarina iko, amma ina bai samu dama bane yasa ya cigaba da laɓewa bayan Zarina, to yanzu ga dama kuna tinanin zai bari ne?.
Chapter 21 · 0% Book details