Sashe 30
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bai dakata daga tafiyar da yake yi ba, kuma bai amsa masu ba, yana tafiya tamkar wani mayunwacin zaki zai nufi nama, kamar ransa ta ɗan ɓaci. Binsa da kallo Smart ya yi har ya karisa aurawa bai tankasu ko ya kalli in da suke ba.
Ajiyar zuciya suka sauke gabaɗayasu at once, har Sweetie, sannan ne Ronnie ya ce. "Big Bro yana da sauki kai kuma yana da wuyar sha'ani, sannan idan ka iya zama da shi sai ka fi kowa farinciki, ku karisa ciki ku zauna". Ya kai karshen maganar tare da nuna masu saman sofa. Sauke Pretty Smart ya yi, sannan ya nufi staircase da Black Tiger ya haura. Ɗan zaro idanun Ronnie da Sweetie suka yi, cike da tashin hankali Ronnie ya ce. "Am please kada ka bisa, nasan waye shi, nasan ya tsani a yi mashi kutse a abin da bai ɓukaci kowa ba, zaku iya samun matsala fiye da a yanzu".
Sai dai dik a banza, Ronnie ya gama sambatunsa Smart bai kulasa ba, ya gwada mashi shi ma É—an zafin kai ne, ya wuce abinsa.
Wlh sai da Smart ya ɗan firgita da ya isa wannan wajen na linƙaya na Black Tiger, kun tina wannan dream palacen ɗin nasa wanda Ronnie ya ɗaurewa Sweetie face da hanki ya ce su yi wasan kama mutum a cikin ruwa? To wannan dai waje, tin da Smart yake yawace-yawacensa a duniya bai taɓa ganin haɗuwar waje irin BLACK TIGER EMPIRE ba wai nan ma bai ga sabuwar da gold ke magana a cikin ba, da sai yaya kenan. Gaskiya wannan wajen linƙaya ya yi mugun tafiya da imanin Smart.
Bai kara jin sha'awar wajen sosai bama har sai da ya sauke idanunsa a kan tabkekekn ƙayataccen pool dake wajen, sai tiriri ruwan ciki yake yi, da alamar Black Tiger yana son ruwa mai zafi sosai.
Kurawa kyakkyawan face ɗinsa idanu Smart ya yi, take ya ji wani irin kaunan ɗan uwan nasa ya lulluɓe mashi zuciya, ya sunduma cikin ruwan har zuwa saman Lion chest ɗinsa, ita kansa kawai ya bari a waje, sannan ya datse idanunsa gam tare da ɗan ɗaga kansa sama, da alama daɗin ruwan na ratsa shi. Kai Big Bro akwai shegen iya shan kamshi da fiskilanc.
Almost 5 mins Smart yana tsaye yana karewa fuskar É—an uwan nasa kallo, unexpected ya ji cool sexy voice na É—an uwan nasa ya ce. "What brought you here?".
Smart ya É—an yi mamaki ganin cewa Black Tiger idanunsa a rufe, ta ya aka yi yasan mutum ya shigo wajen?. Yana cikin wannan tinani ya sake katse shi da cewa. "Already I told you that bani da wani relationship with you, so get out of my life, I don't want to see you again". Still bai buÉ—e idanunsa ba ya yi maganar.
Kun san wani abin mamaki ne, dik in Smart ya matso shi sai zuciyarsa ta harba, amma saboda kafiyar bala'i da taurin kai yaki yarda, jikinsa da zuciyarsa kawai sun ishe shi hujja, amma bawan ALLAHN nan yaki ya yarda.
A natse Smart ya tako zuwa gabansa, a dai'dai saitin face É—insa ya tsugunna, hannu ya kai cike da so da kauna ya É—an shafi kyakkyawa kuma lallausan kumatun Big Bro, har cikin ransa Black Tiger ya ji, amma bai nuna alama ba, cigaba ya yi da lumshe idanunsa.
"Ina neman alfarmar da ka ɗaukeni a matsayin bakonka na tsawon sati guda, na yarda bamu da wata alaƙa, yanzu ina matsayin bako ne da ya kawo maka ziyara, ina fatan zan samu karramawa?". Cewar Smart kenan.
Shiru Black Tiger bai tanka mashi ba, sosai Smart ya cigaba da yi mashi magiya amma bai kula ba, daga karshe Smart ya miƙe ya fito daga wajen, nan ya isko Pretty zaune saman sofa tana jiransa, Sweetie da Ronnie kuwa tuni sun fice daga ɗakin, a gefen katafaren bed ɗin Black Tiger Smart ya zauna yana kara kurawa gadon kallo, bai taɓa ganin haɗaɗɗen bed irin wannan ba, ji yadda gold suka yi mubaya'a a jikin headboard na gadan.
Da gudu Pretty ta miƙe ta dawo jikin Smart, cikin shagwaɓa ta haye jikin nasa tare da saka mashi kuka a kan bata ci chocolate ɗinta na wancan rana ba, kuma yanzu shi take so. Kallon tsab ya yi mata kafin yasa hannu ya matse ɗan bakinta, cikin sanyin murya ya ce. "Wannan ɗan bakin ba zai canza hali ba, da ace na aikata wani abin a gareki sai in ce kila na ajiye baby shiyasa kike wannan kwaɗayi, amma ina shegen son zaƙi ne kawai".
Buge hannunsa daga saman bakinta ta yi tana kara turowa, cikin shagwaɓa sosai ta ce. "Ni ka dai'na murɗe mun baki, dan kawai kaga ya fi naka kyau shi ne zaka zalinceni"...... Harara ya dalla mata kafin ya ɗan kara matseta a jikinsa. "Bakina dai ya fi naki kyau, kuma kinga wannan gida nima bakone ban san ko'ina ba, dan haka ba shan chocolate".
Kuka ta saka mashi tare da shiga bubbuga kirjinsa tana faÉ—in ita dai ALLAH ba zata yarda ba, koma ta halin yaya ne ya kawo mata chocolate kawai. Sam basu ga saukowar Black Tiger kasa ba, sai suka ga mutun a gabansu sanye da wasu shaggun Three-piece suit masu bala'in kyau waÉ—an da suka fi wanda ya cire, mamaki ne ya yi mugun kama Smart a kan yaushe bawan ALLAHN nan ya sauko kasa har ya je ya shirya.
Shakar daddaɗan ƙamshinsa Smart ya yi yana kara jin kaunarsa.
Wani irin mugun kallo Big Bro ya shiga binsu da shi yana wani É—an limshe idanu, kamar mai jin barci. Da gangan Smart ya zauna mashi a gado domin ya fara takura mashi yana shiga rayuwarsa har su saba.
Wucewa balconynsa Big Bro ya yi ba tare da ya ce masu komai ba. Da sauri Smart ya yi gagawar miƙewa ya bi bayansa, yana zaman ɗaya daga cikin lutsuma-luntsuman sofa's dake wajen Smart ya iso ɗauke da Pretty a saman kirjinsa. Kujerar kusa da Big Bro ya zauna suna fuskantar juna, cike da kulawa game da kaunar ɗan uwan nasa ya ce. "Big Bro muna son shan chocolate, my wife tana son sha". Ya yi maganar yana ɗan hararar Pretty da take mashi aikin da ta saba, wato shafe mashi jiki.
Banza da su Black Tiger ya yi har sai da Smart ya sake yin maganar, sannan in a low voice sosai ya ce. "Kamar yadda ka umarni Robot ɗina suka dakata da aikin da na sakasu ka umarcesu su kawo maku". Sosai Smart ya ji daɗi, miƙewa ya yi ya dawo cikin ɗakin, laptop ɗin Black Tiger dake saman table na books set Smart ya ɗauko tare da cewa Pretty ta zauna bari ya nemo mata chocolate.
Shi kuma Black Tiger duba time ya yi saura 30 mins a fara party da murnar white day. Dai'dai lokacin da yake duba wannan time É—in ita ma Sweetie tana tsaye gaban mirror É—inta tana duba time, dan ta yi alkawarin hana Black Tiger fita, ta kuma ci alwashin wargaza wannan taron party É—in, dik shirinta Ronnie bai sani ba, yana can yana fama da practicing na irin rawar da zai tika a yau.
Ganin saura 30 mins ne yasa ta yi azaman karisa dik abin da zata yi, sannan ta nufo bedroom É—insa, a lokacin saura 10 mins. A gaggauce ta afko cikin É—akin kamar ba lafiya ba. Ta wutsiyar ido Smart ya kalleta yana a zaune gefen bed yana bincike a laptop na É—an uwan nasa, ya bawa robot umarnin da yake so, sai kuma ya kama shi mashi kutse.
Kamar zai yi mata magana amma sai ya share, dan a tinaninsa matar ɗan uwansa ne, so yana son tambayarta me yake a tsakaninsu. Cikin girmamawa ta ce. "Sannu da hutawa". Kai ya jinjina mata yana ɗan mamakin canzawar kaya da ta yi cikin ƙanƙanin lokaci, ta shirya cikin wata iriyar kaya, doguwar riga ce golden color, rigar tana da roba a jikinta, hakan yasa ta bi jikinta ta lafe, gabaɗaya ta fitar mata da coca colar shape ɗinta, jikin rigar sai wani kyalli yake yi yana ɗaukar idanu, ta saki gashin kan nan nata da ya sha gyara yana ta sheki, tamkar ka saceta ka gudu, still dai red lipstick ne a bakinta, hannunta rike da cup mai bala'in kyau golden color, sai kyalli yake yi.
Sosai Smart ya ji ta burgesa yacce take yar gayu sosai, ta iya ɗaukar wanda, dik kuma wankar da ta ɗauka sai ya zauna ɗas a jikinta, a ransa ya so a ce ƴar tsana ta iya gayu haka, amma ina, ban da wanka da canza kaya babu wani abin da ta iya, sai uwar shagwaɓa cike da kai.
Ko kun lura da cewa Pretty tana burge Black Tiger saboda shagwaɓarta, ga shi shi kuma Smart Sweetie tana burgesa saboda wayewarta da iya ɗaukar wankanta, me zaku iya cewa a kan wannan al'amari?.
Kamar zata haura sama ta duba shi, sai kuma ta yo kasa, cikin sanyin murya ta ce. "Am dan ALLAH ina Big Bro?". Ta yi maganar tana kallan Smart. Pretty na kwance a gefensa saman gadan Big Bro tana kallan celling.
Da hannu Smart ya nuna mata balconynsa ba tare da ya yi magana ba. Cikin gaggawa ta afka nan, har mamakin yadda take sauri Smart ya yi. Tana shiga dai'dai lokacin Black Tiger ya É—ago dara-daran eyes É—insa da nufin ya saci kallan Smart, da yake glass door a wajen, unexpected ya sauke idanunsa a kanta.
ÆŠan tsareta da ido ya yi yana kallan yadda take tafiya. A ransa ya ji bata da gaskiya, dan in dai wajensa ta zo bata sakin murmushi hawa kawai har sai in zata yi mashi wata tsiyar, to ko murmushin me take yi a yanzu? Ya jefawa kansa tambaya.
Dai'dai in da Smart ya tashi ta ƙarisa ta zauna, cike da salo mai jan hankali ta ce. "Big Bro barka da hutawa". Ta yi maganar muryarta na ɗan sarkewa saboda wani irin kyan da ya yi.