Sashe 82
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru wajen ya yi, Obaid ne ya katse masu shirun da cewa. "Akwai wani abin da muka taɓa aikawa uncle ɗinmu a school, Yah Omerish yasa daga Paris aka zo aka ɗaukemu, bamu san ta ina ya samu labari ba, wlh horon da ya yi mana in faɗa maki ba'a taɓa yi mana kwatan wannan horo a air force school ba, dan ni sai da na gwammaci mutuwa, saboda haka shi Yah Omerish babban shiri yake buƙata, kuma mun shirya mashi plan A and plan B, idan ɗaya bai yi aiki ba dole ɗaya zai yi aiki".
Omaid ne ya ce. "Kai ka daina tina mun wancan azaba, gaskiya Yah Omerish bakin mugu ne na bugawa ga jarida".
Da sauri Obaid ya ce. "Amma gara shi sau dubu a kan wannan Big Bro ɗin, dan shi wannan daga gani renon shaiɗan ne, kuma ina da tabbacin bakaken aljanu ne suka shayar da shi, kana ganin idanunsa kamar bana mutane ba, fuska tamkar ɓaunar da aka sacewa yaro, babu alamar annuri ko imani a kan fuskarsa, ni har ban son ganinsa dan yana razana zuciyata".
Omaid ya amsa da. "Hmmmm wannan ba'a maganarsa, bana fatan har ya gama rayuwarsa a duniya magana ta haɗani da shi, ni nama rasa wannan masifa dame ta yi kama, muna fama da balain Yah Ramish aka wani dawo da Yah Omerish, muna ƙoƙarin shaita Yah Omerish sai ga wani black evil ɗin wanda ganinsa ba alkhairi bane a garemu ya shigo ya rusa mana dik wasu plan, wlh ba zamu kyalesa haka kawai ba, mu tura kwari su bashi a jikinsa". YARA BASU SAN BIG BRO MA TWINS BANE WAI ZASU YI MASHI HORO DA KWARIN TWINS, MU JE ZUWA DAI DAN GANIN YADDA ZATA KAYA, A TINANINSU YAYANSU NE KAWAI BA TWIN NA SMART BA, YARA YARA NE, AI BAKIN RIJIYA BA WAJEN WASAN MAKAHO BANE!!..
"Gaskiya kada mu kyalesa, dole ya ɗanɗani azabanmu". Cewar Obaid, na'am da hakan suka yi, sannan suka cigaba da tattauna yadda zasu ɓullowa alamuransu cikin sirri.
----------------------------🔥
Yayin da dikka wannan abin yake faruwa, Zee tana side na Aunty MieMie suna hirar soyayyarsu da Dr Raj, yana balain son Zee sosai, ita ma kuma tana balain son shi, yanzu ta saki jiki sosai da shi tana bashi kulawa, soyayyarsu gwanin sha'awa da É—aukar hankali, sai dai bai bari su mama sun sani ba, banda su Sareena da sa ido ma ai babu wanda ya sani sai Aunty MieMie, yana taka tsantsan, ita ma Zee tana kula sosai, ya tsaya tsayin daka wajen samar mata da farincini na musamman, ya rabata da damuwar rashin Khadija da rashin iyayenta, ya kyautata mata sosai sabida soyayyarsu.
A can gefe ma Yah Rizwan and Aneesa ne suke kashe junansu da zallar kauna, da kalaman juna a kowacce rana suke fara wayewar gari, suna tsananin kaunar juna tamar Zee da Dr.
Idan muka waiwaya side nasu Mahreen kuwa, kamar yadda Jaish ya faɗa haka ya wuce Jimeta yau, dan su dik basu san King bashi da lafiyar nan ba, su Big Bro sun ɓoye wannan ciwon nasa ya zama sirri tsakanin su huɗun da suka san labarin.
Guyson bai san Jaish ya tafi nema mashi aure ba, yana can yana aiki da ya saba na tsokanar yar bappa, Mahnoor ma bata faÉ—a masu ba, ta bar abin matsayin sirri.
-----------------------🔥
10:00AM.
Bedroom ɗinsu Big Bro ya nufa dan komai ya saitun mashi yadda yake so, jirginsa ta sauka da kaya domin ginin new palace kamar yadda ya faɗa, ya wakilta Ramish kan ya kula da aikin, ya kuma sanya Jawad ya fitar mashi da zanen irin yadda palace ɗin zata kasance dan aikinsa ne. Ai sai da Jawad ya girgiza jik irin bayanin da Big Bro ya yi, tin da yake zanen gidaje bai taɓa kwatankwacin wannan gini ba, kai a kaf birnin wlh babu kwatan wannan gini.
Haka suka fara aiki tukuru babu kama hannun yaro. A natse ya tura bedroom É—in ya shigo ciki. Babu kowa a ciki hakan ya yi matukar bashi mamaki, dan dai shi ya ce Sweetie kada ta fita, to ina ta je? Ya jefi kansa da tambayar da babu amsa.
A gaban bed ɗinsa ya tsaya tare da ɓalle botiran rigar jikinsa, sannan ya cire rigar, ya zame wandon ya rage daga shi sai short, wata farar towel mai ɗan girma da kyau da laushi ya ɗauko daga closet ɗinsu ya yafa a saman lion chest ɗinsa. Hanyar toilet ya nufa yana tunanin ko dai wajensu Pretty Sweetie ta tafi ne?.
Tura kofar toilet ya yi zai shiga ita kuma tana fitowa tana ƙoƙarin ɗaura towel a kirjinta. Karo suka yi wanda ya ja ta yi baya-baya kamar zata faɗi sai kuma ta yi zafan rike kanta, take towel da ta rike ya yi ƙasa.......... Subhanallah! Wani irin ihu ta zunduma tare da sanya hannu zata mai da kofar ta rufe, dan ta gagara dukawa ta ɗauki towel ɗin.
Hannu yasa ya rike kofar ta gagara iya rufewa, haba sai ta tsunguna ƙasa tana ɓoye jikinta, ta wani takure waje guda tana son laluɓar towel ɗinta, amma ta gagara, jikinta sai ɓari yake yi tamkar tsoronsa take ji! E hakikanin gaskiya kirar jikinsa ne ya tsoratata har jikinta ke kerma haka.
Shi kuwa É—auke wuta ya yi na Æ´an mintuna, har wani irin harbawa makogwaronsa take yi saboda wani irin yawu da yake wani irin haÉ—iya da karfi, yau ya ga komai a filin ALLAH, sai da ya ji kansa ta buga, zuciyarsa ta harba da karfi, take abar gadon ta motsa.
Wani irin nisawa da sauti ya yi, sai a lokacin ya farga da ashe kuka take yi. Rage tsawonsa ya yi wajen dukawa tare da ciro towel dake kan lion chest ɗinsa, sannan ya lulluɓa mata a saman bayanta kafin ya ɗagota, kin miƙewa ta yi tana tirgewa, sai da ya kara lulluɓeta da kyau kafin ta yarda ta miƙe, jan towel ɗin ya yi ya dawo da shi ta gaba da nufin zai ɗaura mata ta yi gaggawar sanya hannu ta damki kayanta, dan dai kowa yasan idan zai ɗaura mata abu a kirji dole hannunsa su taɓa mata tula-tulanta, shi ne yasa ta hanasa.
Rage tsawonsa ya yi zuwa dab kunnenta, raɗa ya fara yi mata a kunne wanda bai bawa kowa daman ji ba. Ai bata san lokacin da ta saki towel ɗin ba, sai ji ta yi yana ƙoƙarin ɗaura mata, da sauri ta ɗago da ido ta sauke kallonta a kansa.
Ta É—an tsorata ganin yadda idanunsa suka yi jajir da su, kallonta kawai yake yi shi ma, yana jin tamkar a matse yake a takure. Kasa-kasa tamkar mai raÉ—a ya ce. "Ban ga komai ba ki É—auka a haka".
Harara ta dalla mashi kafin ta ce. "Ni Big Bro kana kwarata dayawa, ba zan yarda da zaman É—aki É—ayan nan ba". DA ALAMA RAÆŠAN DA YA YI MATA YA WANKE LAIFIN GANINTA DA YA YI.
"Ba zaki iya yin nisa dani ba ai, nasan sirrin dake ranki". Ya kai karshen maganar yana ƙoƙarin ɗaure mata towel ɗin da kyau. "Babu abin da ka sani na sirrin zuciyata, in kuma ka sani faɗi in ji".
Shiru ya ɗan yi tamkar ya ɗan ɗauke wuta sakamakon lausasan tula-tulanta da ya taɓa garin ɗaura mata towel ɗin. Jin ya yi shiru ne yasa ta zaci bai ji me ta ce ba, sai ta sake cewa. "Babu abin da ka sani na sirrin zuciyata, in kuma ka sani faɗi in ji"........... Wani irin nisawa ya yi tare da sauke ajiyar zuciya a hankali kafin slowly ya kalli kirjin nata a sace, sannan ya dawo da kallonsa a kan face ɗinta, a ransa ya ce yar karama da ita sai tarin kaya, a fili kuma sai ya ce. "Sirrin dake ranki na barwa kaina tin da baki faɗa mun ba, kin fi yarda da Ronnie a kan ni, shi zaki iya faɗa mashi amma ni sai a ɓoye mun". Yadda ya yi maganar sai da ya ja ta tsaresa da kallo kawai, tamkar ba shi ya yi ta ba.
"Ni ban yarda da ka barwa zuciyarka ba, kawai ka faÉ—a mun". Ta faÉ—a tamkar zata yi kuka........ A karo na biyu ya sake satar kallon kirjinta, dan baya son ta kamashi yana kalle mata kaya, shi kuma ya gagara hakura da kallonsu ne, ba zai iya jure cire kallonsa daga kansu ba, sun tafi da zuciyarsa sun gigita tinaninsa, idan kuma ya bari ta gane yana kalle mata sura to zata ja baya da shi ne wanda haka zai cutar da shi sosai, sakin jikin da take yi da shi yana É—an rage mashi zafi.
Yadda ta yi magana a ɗan shagwaɓe yasa ya ji ba zai iya tsallake wannan magiya ba, dan an tafi da zuciyarsa, kun san mutumin da shegen son mace mai shagwaɓa, dan haka sai ya ce. "Kuka zaki mun?".......... Kai ta gyaɗa tana ɗan turo mashi baki. Ba ƙaramin daɗi ya ji a ransa ba ganin yadda ya turo baki alamar shagwaɓa, take ya ji tamkar ya jawota jikinsa, amma sun yi alkawarin ba zai rinƙa taɓata ba idan har ba ya zama dole ba.
"To ba sai kin yi kuka ba, zan faÉ—a"......... ÆŠan jingina jikinta da jikin kofa ta yi tana binsa da wani irin kallon da shi kaÉ—ai yasan ma'anarta, ita kanta bata san ma'anar wannan kallo da take yi mashi ba, kawai idanunta ke yi wanda zuciya ta ke ingiza idanun.
"To ka faÉ—a mun ina jinka". Ta yi maganar tana sauko da kallonta izuwa kan zanen tattoo dake gefen kirjinsa ta sama wajen wuya haka, wanda tin da suka tsaya a wajen bata kalli surar jikinsa ba saboda tsoron abin da zata gani, surarsa na girgizata sosai wlh.
Sai da ya É—an nisa kafin ya ce. "So kike yi ki gwadani ko?"........ Kai ta É—an jinjina alamar a'a. "Kai ka ce kasan abin dake raina, shi ne nace to ka faÉ—a mun in ji, wannan ba gwaji bane ai". Tin da ta fara magana ya tsare É—an bakinta da kallo, tamkar ya jawota ya bata hot kiss, sai kuma ya basar tare da furzar da isa mai É—umi daga bakinsa.