Sashe 59
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Jin duka da kuma muryar Pretty yasa ta zabura ta miƙe zaune tana wani irin haki da nishi ga uban zufa da take haɗawa, ashe mafarkinsa take yi ya zo room ɗinta. Zazzare ido ta fara yi a kan Pretty, wlh zata iya rantsu da ALLAH ba mafarki bane, tabbas shi ne, ya zo ɗakinta, amma to ya aka yi Pretty bata gansa ba? Kuma ya aka yi ya yi gaggawar tafiya da ta yi ihu? Wlh ba mafarki bane shi ne ya zo, tabbas shi ne. Haka ya dinga faɗa a ranta tana ƴan waige-waige ko zata ga alamarsa. Sai dai shiru. Hakan yasa ta ce. "To kila mafarkin ne da gaske". Amma zuciyarta bata aminta da mafarki bane, fatar bakinta ne kawai ya ambata hakan.
Nima kuma na ce ba mafarki bane, tabbas da gaske ya zo É—akin, kuma dik abin da kuka gani ya yi mata, kasancewar Pretty na É—akin ne yasa ya yi magic É—insa ta yadda ba zata iya gansa ba sai Sweetie É—in ce kawai zata gansa, amma tabbas shi ne ya zo.
Sai da ta tabbatar wa da zuciyarta gaske mafarkinsa take yi ne ta wani irin cukule fuska tare da kai hannu ta dakawa Pretty duka a baya ita ma tana faÉ—in. "To ina ruwanki dani dan na yi ihu? Muryanki ko É—akinki?".
Pretty fa yanzu ta shigo ɗakin ba jimawa, daren jiya gabaɗaya tana a tare da Smart, ɗaki ɗaya suka kwana manne da juna, sai da gari ya waye, bayan ta yi sallar asuba ne, yanzu around 6 na safe ne, shi ne da Smart ya yi barci ta lallaɓa ta dawo, ita Sweetie tsabar mafarkin Big Bro ko in ce tsabar zuwa da Big Bro ya yi yasa ko sallah bata tashi ta yi ba.
Wani irin ɓata rai Pretty ta yi saboda Sweetie ta daketa, a kan me zata daketa tin da ita ce babba, dan haka sai sarautar ta motsa, a kule ta daddage ta dakawa Sweetie wani zazzafan mari a kumatu tana faɗin. "Ni sa'arki ce da zan dakeki ki rama?".
Sweetie ta ji zafin marin nan har ranta, domin kuwa ga shatin yatsun Pretty ruɗu-ruɗu sun kwanta a kan fuskarta, ta maru babu karya kam. Haba ita ma nan take sarautar ta motsa mata, a fusace ta ɗauke Pretty da wani gigitaccen marin da sai da ya sanya Pretty ta yi baya-baya ta faɗa kasan bed. Cikin kunar rai ta ce. "Saboda kece babba sai ki mun irin wannan dukan da ko uwata bata taɓa mun ba? Ke waye ya taɓa dukanki irin haka? Dame kika fini? Da ɗan minti biyu?". Ranta na tafarfasa sosai ta yi maganar!.
Pretty da ta gama hasala har wuya ne ta rarumi lamp na side bed ta rotsawa Sweetie a kai, kan ka ce me sai ga jini ya fara malala daga kan Sweetiy. Zafi da kunan rai yasa ta yi kukan kura ta cakumi wuyan Pretty ta makata da bango, nan suka fara kokawa Sweetie ta shake wuyan Pretty tamkar zata kasheta, yadda kuka san wani bakin shaiÉ—ani ne ya shiga tsakaninsu, yadda suke tsananin kaunar junansu tamkar su lashe juna, amma yau sai ga faÉ—a daga abu kalilan.
Pretty ta fi Sweetie karfi, dan haka akafi cin moriyar Sweetie, Pretty ta yi mata mugun duka ta kuma zubar mata da jini a jiki, ita kuma Sweetie ta fi Pretty zuciya hakan yasa taki janyewa da faÉ—ar, ta ce sai ta rama, hakan yasa suka cigaba da papatawa, dik abin da Pretty ta É—auka sai ta bugawa Sweetie, tin Sweetie na iya kare kanta har ta fara galabaita ga jini dake ta malala daga kanta ya wanke mata fuska, abin ya haÉ—e mata over.
Wani duka da Sweetie ta dakawa Pretty a gefen cikine ya matukar yi mata zafi da kona mata rai wanda hakan yasa ta zabura ta sanya hannunta ta ɓaɓɓago tv dake manne jikin bango da karfinta, in baku manta ba dik suna da magic, hakan yasa ta iya ɓaɓɓako tv ɗin, da karfi ta daddage zata bugawa Sweetie a kai kenan Sweetie ta sulale kasa bata ko motsi, saboda yadda jininta ya dinga zuba.
Ai tana ganin ta sume ta zabura ta yi jifa da tv gefe guda tare da zunduma wani irin ihu da ya jawo hankain kowa a kansu, da gudu ta yi kan Æ´ar uwar tata tana ambatar sunanta. Kusan a tare Ronnie da Smart suka shigo É—akin, suna É—aura ido a kansu har suna rige-rigen nufosu, a gabansu suka durkushe.
Ronnie ne ya fara faÉ—in. "Meyafaru haka Pretty? Meyasameta?". Tana kuka hawaye bibbiyu ta hau faÉ—in. "Shikenan ni na kasheta, ni na daketa na kasheta".
Smart dake ƙoƙarin taɓa saitin zuciyar Sweetie ya ji yana bugawa ne ya yin saurin dakatawa cak jin cewa Pretty ce ta yi mata wannan duka, cikin zafa ya ɗago da kansa ya kalleta yana zaro ido. Kuka sosai take yi bata bi ta kansa ba, sai jijjiga kirjin Sweetie take yi tana ambatar sunanta.
Cike da mamaki Smart ya ce. "Ke kika daketa? For what reason zaki yi wa yar uwarki irin wannan duka haka?". Tana cigaba da ruwan hawaye ta ce. "Ban sani ba Yah Omerish, ban san ya aka yi ba kawai ni dai ta dakeni na rama, shikenan muka fara kokawa......".
Bata gamasa rufe bakiba suka ga Sweetie ta yunkura ta miƙe zaune, a kan idanunsu gabaɗaya jinin dake zuba a jikinta ya ɓata, ta dawo tamkar babu wani ciwo da ya taɓa samunta, idanunta a ɗan lumshe, a hankali ta warosu a kan fuskokinsu.
Zaro ido Smart da Pretty suka yi suna kallonta, shi kuwa Ronnie da yasan waye yayansa ko kaÉ—an bai razana ba sai ma cewa da ya yi. "Tashi ki yi wanka ki shirya muje in kaiki school, yau sati guda baki je ba".
Cike da mamaki ta fara rarraba idanunta a kansu, a natse ta ce. "Yah Omerish, Pretty me kuke yi a nan?".
Kara zaro ido Smart ya yi kafin ya kai kallana a kan Pretty wadda ita ma shi take kallo, kansu ya shiga duhu, sai wani irin zazzare ido da suke yi. Sweetie zata sake yin magana Ronnie ya yi gaggawar cewa. "Tashi ki je ki shirya, babu komai".
Yunkurawa ta yi ta miƙe tsaye, tana ta kallonsu cike da mamaki ta nufi toilet. Miƙewa Smart ya yi tare da riko hannun Pretty suka nufi waje, bayansu Ronnie ya bi shi ma. Komai na ɗakin ya koma yadda yake tamkar ba'a taɓa komai ba, shi kansa tv da Pretty ta ɓaɓɓako ya koma yadda yake.
AFTER SOME MINUTES.
Ta yi sallah ta fito shirye cikin uniform É—inta, ta yi fitinannen kyau, wannan dark purple lips É—in nata ya sha lips balm yana wani kyalli mai kara É—aukar hankali sosai, kun san yadda uniform É—in nan nasu yake da É—aukar hankali. Ta goyo hannun guda na bag É—inta, tana rike da jacket na school É—in a É—ayan hannunta, tamkar wata tauraruwa haka take haskawa.
Waje ta nufo tana cigaba da kokwanto a ranta na cewa anya mafarkinsa ta yi, anya ba gaske bane kuwa?.
Kai tsaye dining room na parlon kasa ta nufa, nan ta isko Ronnie yana jiranta, tana zuwa ta É—auki hot coffee dake gabansa yana sha. "Bari in yi wa Big Bro sallama in zo mu wuce, yau iya coffee zan sha". Ta faÉ—a tana barin wajen. Ba tare da nuna wata damuwa ba ya ce. "Sai kin dawo". Sama ta wuce abinta, dan ba sallama ma take son zuwa yi mashi ba, wai wayau zata je ta yi mashi ya faÉ—a mata a gaske ya je É—akinta ko a mafarki.
Babu kowa a cikin room É—insa, hakan yasa ta nufi balconynsa, yana a zaune saman sofa yana duba É—ayan laptop É—insa, kaya yake saye daga China, sabon kamfanin motoci masu kirar lambogini ya fitar da project É—in a kan a gidana mashi a birnin, akwai special thing da yake shiryawa ta karkashin kasa wanda bai bawa kowa daman sani ba. Yana sanye da short zuwa fararen cinyoyinsa da singlet white daga sama.
Fuskarsa ta yi fresh sosai, ya kara kyau, sai dai kallo ɗaya zaka yi mashi kasan yana a cikin damuwa, saboda babu kuzarin kirki a tattare da shi, wannan damuwa kuma tana da alaƙa da tsananin sha'awarta da yake yi.
A kusa da shi ta zauna suna fuskantar juna, sofas É—insu na kallon juna, tin da ta shigo wajen yake satar kallonta ta wutsiyar ido, gabaÉ—aya hankalinsa ne ta kara tashi sosai, saboda yanayin uniform É—in nasu, ga shi bata É—aura jacket É—in saman ba bare ya É—an kara suturta mata jiki.
"Good morning Big Bro". Ta faÉ—a fuska ba yabo ba fallasa. Ta faÉ—a kuma tana kai cup na coffee É—an bakinta ta yi sipping.
Shiru babu alamar zai amsa mata, saboda gabaÉ—aya ya ji tamkar an É—aure mashi tongue.
Dama tasan za'ayi haka, so sai bata damu ba, dan haka ta ce bari ta yi abin da ya kawota, É—an É—aure fuska ta yi kafin ta ce. "Big Bro meyasa ka zo É—akina?". Babu wasa a kan fuskarta ta yi maganar.
Ko da wasa bai motsa ba, tamkar bai jita ba, ya cigaba da abin da yake yi kawai. "Saboda ka kalli beb É—in mom É—inta ta yi kyau ta ci ta koshi shi ne ka je kana shafe mun jiki ko?".
Ya É—an yi mamakin jin kalamanta, amma sai bai nuna kamar ya jita ba. Ita kuma a wani video a wayar Ronnie ta kwashi waÉ—an nan kalaman, da yake bata ji kuma bata kaddara sai ta zo tana yi mashi.
"Hada taÉ“a mun É—an kyakkyawan bakina dan kaga ya fi nata kyau ko? To ko ka kyatsa ne?". IDAN ZAKA KASASHETA BATA SAN MENENE MA'ANAR KA KYATSA BA, KAWAI TA FAÆŠA NE JIN A VIDEON KARUWAN DA TAKE GANI A WAYAR RONNIE ANA FAÆŠA, KUN TUNA TA TAÆA YIN SEARCHING IRIN VIDEO ÆŠIN? TO KUN SAN ABIN DA KA TAÆA SEARCHING DA KA SHIGA MEDIA SHI SUKE FARA BAKA, SHIYASA TAKE YAWAN CIN KARO DA IRE-IRENSU, KUMA HAR TAKE HADDACE WASU KALAMAN DA BATA MA SAN MA'ANARSU BA.