Sashe 108
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lumshe idanunsa ya yi tare da sake warosu a kan sofa ɗin, bata nan shiyasa yake dubata ta hanyar wuwwurga eyesball ɗinsa. Yaye bargon ya yi, a hankali ya zuro kyawawan kafafunsa kasan bed ɗin kafin ya miƙe ya nufi toilet. Yana shiga ciki ita kuma tana shigowa cikin room ɗin cikin wani irin kyakkyawan shiga, ta yi wanka, yau Chuchu ta yi mata make up, wani irin fitinannen kyau na musamman ta yi, tana sanye da Dubai Abaya, Chuchu ta yi mata rolling gyalensa, tamkar ka saceta ka gudu, komai na Sweetie very unique ne, lipa ɗinta sun kasance dark purple wanda ba'a saba ganinsa a yau da kullum ba, ga launin hair ɗinta, anya kun taɓa karanta mai irin sifofinta a littatafai kuwa? Golden white hair, dark purple lips ya kuke hango kyanta cikin wanna abaya.
Chuchu bata sanya mata janbaki ba, saboda yadda lips É—inta kalarsu ya bayyana sosai, sai ta sanya mata lips balm dan su kara sheki da É—aukar hankali. Gashin gerarta tamkar an zana. Abayar Auta ta sanya, da yake tana da tsawo sai ya yi nata daidai, ga high heel da ta saka a kafa, kyau iya kyau.
Kayan abinci ne rike a hannunta, a saman carpet ta shiryasu, sannan ta juya ta fita. Bata sake dawowa room É—in ba har ya fito daga wanka, ya shirya cikin silky pj's saboda yana son fita ya je wajen aikin da ake yi ya duba yanayin aiki, so no need for kaya mai nauyi. Ya yi balain kyau, sai tashin kamshi yake yi. Wayarsa ya É—auko tare da komawa gefen bed ya zauna.
Kunna wayar ya yi yana ƙoƙarin nemo number ɗinta ya ji ina ta tafi da sassafen nan kenan sai ya ji an turo door ɗin. Slowly ya ɗago idanunsa, ai bai san lokacin da ya waro idanun nasa gabaɗaya a kanta ba, irin like wow, buɗe idanunsa gabaɗaya a kanta ya yi, hannunta na rike da kwandon fruits masu balain kyau da ɗaukar hankali.
Kusa da abincin ta karisa ta ajiye kwandon, sannan ta nufo saman sofa ta zauna tana kunna hasken screen É—in wayarta. "Good morning King of my heart". Ta faÉ—a tana satar kallansa, dan ya yi kyau over.
Bai amsa mata ba saboda ya mace a kallonta, sai da ta sake maimaita mashi, nisawa ya yi tare da sauke ajiyar zuciya. Wayarsa ya kunna tare da shiga Whatsapp. "You're over my Omaish, kin yi kyau over to over". Abin da ya yi mata typing ya tura kenan.
Wani irin cool murmushi ta saki wanda tasa zuciyar Big Bro ya yi wani irin amsawa, har bai san lokacin da ya É—an rintse idanu ya furta wash ba. Bayan ta kammala karanta sakonsa sai ta turo mashi. "Ko rabinka ban kai a kyau ba, kai makura ne nawan, komai naka daban yake da kowa".
Tana ji ya sauke ajiyar zuciya da ya karanta sakonta. "Good morning, my sunshine, as the world slowly wakes up, my heart is already wide awake thinking of you, your love is the light that brightens even my darkest mornings, I hope your day begins with a smile and ends with peace, knowing you are deeply loved, may every breath you take today remind you how precious you are to me, have a gentle, beautiful day, my queen". Sakon da ya sake tura mata kenan na good morning da ta ce bai amsa ba.
ÆŠan É—ago idanu ta yi ta saci kallonsa, kallonsa na a kan screen É—in, murmushi mai narka zuciya ta sake yi kafin ta hau yi mashi reply. "Morning my king. I hope you slept well and woke up with peace in your heart, just knowing you're out there makes my world brighter, may your day be filled with calm thoughts, easy moments, and quiet victories, always remember you're not alone, l believe in you, I'm proud of you, and I love you more with every sunrise my heart". Ta tura mashi ita ma.
Lokacin da ya gama maranta sakonta sai da ya É—ago ya saci kallonta, a lokacin tana sake yi mashi typing na neman tsokana.
"Ya naga lips É—inka suna shining ne? Anya baka yi mafarki ba kuwa?". Abin da ta rubuta kenan ta sake tura mashi.
Ya É—auka da gaske take yi, dan bai saba da zolaya ba sai da Smart ya fara koya mashi, sai ya ce mata. "A'a ban yi mafarkin kowa ba". ......... Murmushi ta É—an yi da ta gama karantawa. "Ban yarda ba, dik yadda aka yi ka yi mafarki, kaga yar mommarta ta yi kyau ka kyatsa har da magarkina ko? To asirinka ya tonu ne, sau nawa ka mun kiss a cikin mafarkin?". Amsar da ta rubuta mashi kenan.
Tana turawa ta ɗago tana kallonsa. Lokaci guda ta miƙe a miliyan ta nufi waje da gudu saboda yunkurawa da ya yi da zafa zai capkota. Ai taku ɗaya ya yi ya rikota, da hannun ɗaya ya jawota jikinsa. Zazzare mashi idanu ta fara yi jikinta na kerma, saboda ta ɗan tsorata, numfashinta har ɗan sarkafewa yake yi.
Slowly ya rankwafo kanta, tamkar mai raÉ—a ya ce. "Baki yi karya ba, na ganki na kyatsa, amma kiss fa ban yi na boge a mafarki ba, yanzu nike son yin na gaske dai"........ Da sauri ta hau girgiza mashi kai. "Please wlh wasa nike maka"..... "Zan maida wasan zuwa gaskiya". Ya yi maganar tare da kara jawo waist É—inta ya mannata da jikinsa sosai.
Da yake tasan rauninsa a yanzu, tasan me zata yi mashi ya bi layin da take so, sai ta kwanto da kanta a saman kirjinsa, a hankali ta kai hannu tana shafa lion chest ɗinsa daidai wannan cross ɗin nasa, a shagwaɓe ta ce. "Ni ba zan hanaka kayanka ba, ni ai taka ce, amma please ka girmama addinina tamkar yadda nike girmama naka, kaga dai ni ina balain son Yesu, kuma ina bin dikkan umarninsa, and kaima kasan Yesu ya yi hani da abin da zamu yi a yanzu ko?".
Kai ya jinjina mata alamar haka ne. Jin haka yasa ta sake ce mashi. "Yesu ya haramta zina, idan ka yi kissing É—ina ka karya umarnin Yesu, please tin da ina girmama addininka kai ma ka girmama nawa ka ji?"......... Kai ya jinjina mata tare da É—an saketa da sauri, saboda in baku manta ba ya ce yana balain kaunar Annabi Isa, kuma yana bin dokokinsa.
Wani irin daÉ—i ta ji ya ratsa mata zuciya, ji ta yi tamkar ta rungumesa ta manna mashi sumbata, amma sai ta basar tare da cewa. "Zo mu yi breakfast".
Kai ya É—an girgiza mata kafin ya ce. "Bari in duba momma and dad in zo"....... Kai ta jinjina mashi alamar to, ta wuce ta koma sama sofa ta zauna tana binsa da kallon kauna mai narka zuciya. Cike da kaunarta a ransa ya fito shi ma ya nufi room É—in momma.
--------------------------------🔥
Hannunta a É—auke da kayan abinci ta shigo room É—in, Smart na zaune a gefen bed, kallo É—aya ya yi mata ya yi gaggawar kawar da kallonsa, saboda wasu shaggun kaya ne a jikinta, wandan jeans ne da top, ta yi balain kyau a cikin kayan, shi ne yasa ya yi gaggawar kawar da kansa dan kada ta tada mashi wani abin.
A saman carpet ta ajiye abincin tare da juyowa ta dawo in da yake zaune. "Yah Omerish good morning".
Ya ji mamakin wanna gaisuwa sosai, tare suka tashi a É—akin, tana kwance tana fushi da shi tana binsa da ido har ya yi wanka ya shirya ya fita ya je wajen king, dik bata yi mashi magana ba, yana fita ta tashi ta yi nata wankar ta shirya, lokacin da ya dawo É—akin ma bata nan, dik fa bata kulasa ba, sai yanzu ta dawo masu da breakfast shi ne kuma wai ina kwana? A ransa ya ce to ko dai momma ta yi mata faÉ—a ne? Ko kuma dai wani abin take shirya mashi ne?.
Jin ya yi mata shiru ne yasa ta ce. "Kazo mu yi breakfast"..... Kallonta na Æ´an sakanni ya yi kafin a ransa ya ce okey hakuri ne ba zata bada ba kenan, lallai ma Pretty.
Miƙewa ya yi ya karisa wajen abincin, bayansa ta bi da kallo tana mamakin kin yi mata magana da ya yi, sai ta fara harararsa, a ranta ta ce. "Zan yi maganinka ne, zaka gane Annabi Isa ba ɗan ALLAH bane manzon ALLAH ne".
A fili kuma harararsa ta cigaba da yi. Sarai ya ganta, amma sai ya yi tamkar bai san tana yi ba, ya zuba abinci ya hau ci a natse abinsa. Good seven spoon ya ci sai ya ajiye spoon É—in tare da kai hannunsa dikka biyu ya daddafe cikinsa, da sauri ya É—ago idanu ya kalleta, wani uwar harara ta dalla mashi dan ya bata haushi da bai kulata ba.
"Omnish me kika saka mun a cikin abinci?". Ya tambaya da kyar muryarsa na sarkewa. Tana harararsa ta ce. "Maganin mutuwa"....... Zazzaro mata idanu ya yi, sai kuma ya yunkura zai miƙe, amma ya gagara, saboda wani irin azababben murɗa da cikinsa yake yi.
Tongue É—insa ya fitar waje ya datse da hakwaransa gam tamkar zai tsinke tongue É—in, kokarin sake yin magana ya yi, amma ya kasa, da hannu É—aya ya yi pointining É—inta yana son cewa. "Dama zaki iya kasheni?". Amma ya gagara iya yin magana. Take wani irin farin kumfa tas ya fara bulbulowa daga bakinsa, kafin ta farga sai gani ta yi ya sulale kasa ya kwanta yana wani irin murkusoso ya dafe cikinsa sosai, gefe-gefen idanunsa ruwan hawaye ne masu zafin gaske suke zuba alamar ba karamr azaba yake sha ba.
Wani irin ihu ta zumduma tare da miƙewa da gudu ta yi kansa tana faɗin. "Yah Omerish me kake yi haka? Dan ALLAH ka tashi, ka bar irin wannan wasa bana so". Muryarta rawa yake yi sosai da take wannan magana. Ta yi maganar tana girgiza shi. Sai dai ina, bayan wannan murkusoso babu wani abin da yake iya yi, idanunsa ma yanzu rufewa suke yi tamkar wanda ake zarewa rai.