Sashe 56
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A miliyan ya sauko da ita kasa, kurawa fuskarta idanu da kyau ya yi, sai kuwa ya ga ita É—in ce da gaske, da sauri ya ce. "Ke meyasa kika yi irin wannan shiga?".
Turo baki ta yi kafin ta ce. "Ka yi alkawarin rufa mun asiri zan faÉ—a maka dalili".
Yana kallonta cike da kauna ya ce. "Na yi alkawari".
Nan ta zayyana mashi dik abin da ta yi, ko abu ɗaya bata ɓoye mashi ba. Ai bai san lokacin da ya watse da dariya ba, zuba mashi idanu ta yi tana kallon tsantsar kyan da ya kara a lokacin da yake dariya. Shi kuwa dariya har da rike ciki tare da tsugunnawa kasa. Tana ta kallonsa har sai da ya yi mai isarsa sannan ya ce. "Wlh kada ki kuskura ki bari Obaid ya rikeki, ina ga dik Kingdom ɗin nan babu wanda zai iya kwatarki a hannunsa, ai yazama dole in rufa maki asiri, in ba haka ba ai ba zaki saura ba, dan dukan mutuwa zasu yi maki, amma Mahreen bakya ji ko kaɗan, to yanzu dai wuce mu je ciki".
Tana turo baki ta ce. "Ai ban É—auki fansa a kan Omaid ba, bari in É—auka in zo ka ji?". Ta faÉ—a tana kokarin juyawa.
Da sauri ya riko hannunta. "Omaid ba irin Obaid bane, wlh yana da saurin tinani da É—ago abu, shi Obaid kin ga akwai kaifin kwakwalwar amma bashi da saurin É—ago abu, ALLAH tsab Omaid zai iya ganoki, in kuma ya ganoki shikenan asirinki ne zai tonu, har Obaid sai ya san kece kika yi mashi haka, daga nan kuma kin san me zai biyo baya, ALLAH idan baki yi sa'a ba sai kin shiga prison na masarautar nan kin sha horo ko na wata biyu ne, dan haka ki hakura hakan ya isa ki zo mu je ciki".
Jin asirinta zai iya tonuwa ne yasa ta ce. "To amma ta yaya zan É—auki fansa a kan Omaid da Aneesa and Heleena?". A marairace ta yi maganar. "Ki yafe mashi mana, ALLAH yana son mai yafiya fa".
Shiru ta ɗan yi tana kallonsa, can kuma sai ta ce. "Ka taɓa ganin aljana ce?". Ta yi maganar tana kallon cikin kwayar idanunsa. Kai ya jinjina mata kafin ya bata labarin yadda suka kare da aljanar ranar. Dariya ita ma ta watse da shi tana faɗin. "Kai ma ashe ka iya karya, yanzu aljanar zaka ce wai ka zaga kuma ta barka?".
Shiru ya yi yana kallan yadda take dariya gwanin birgewa. "ALLAH kai kam ka iya maganar banza, yanzu aljanar ce mai ido kamar kuliya kuma sai ta barka? Ban taɓa sanin kai shararren makaryaci bane sai yau".
Ɗan nisawa ya yi tare da riko hannunta, ya jata suka nufi cikin gida, ko uppan bai sake ce mata ba har suka isa kofar room ɗinta, saketa ya yi, fuskarsa babu alamar wasa ya nuna mata cikin ɗaki da hannu ɗaya. "Idan kika kuskura kika sake fitowa a daren nan sai ranki ya ɓaci". Ya faɗa with harsh voice, muryar da bai taɓa yin magana da ita ba.
Ta É—an sha jinin jikinta, kuma ta ji shakkarsa ya kamata, bare ma yadda ta ga ya cukule fuska, sai bata ja magana da shi ba ta yi gaggawar wucewa ciki tana É—an waigosa, yana tsaye bai motsa ba har ta haye saman bed É—inta, sannan ne ya sauke ajiyar zuciya tare da janyo mata kofa ya datse. A natse ya wuce room É—insa yana ta faman sauke ajiyar zuciya, da alama yau ransa ta É—an sosu.
Haka ya haye bed ɗinsa ya kwanta, sai ƙoƙarin dannar zuciyarsa yake ta yi, da haka har barci ta yi awon gaba da shi. Ita kuwa sai da ta je ta wanke fuskarta tsab, sannan ta haye gado ranta fes ta tsorata tantiran gidan har da fitsari a wando da suma. Tana kwanciya ba jimawa barci ya yi awon gaba da ita. ASUBA TA GARI. MY PEOPLE'S YA KUKE TINANIN ZA'A WAYI GARI A KINGDOM ƊIN NAN? OBAID ZAI CE SAM YA GA MALA'IKAN MUTUWA, SAREENA KUMA IDAN TA TASO DAGA JINYA TA CE TA GA ALJANA, KAI MAHREEN AKWAI ƳAR DUNIYA!!.
CROWN OF INJUSTICE.🔥🔥
"Ki tsaya in gyara maki kwalliyar". Sweetie ta faÉ—a tana É—an gogewa Pretty gefen kumatunta da wani white hanky.
Sun yi fitina cikin sleeping dress iri guda dake a jikinsu, sun kara wani irin kyau, Sweetie ta gyarawa Pretty black koreans hair É—inta, ya kara tsananin kyau yana wani irin sheki na mussamman, ita ma ta gyara nata har wani É—aukar ido yake yi. Riga mai dogon hannu da wando shi dogo very silky mai zubin pj's ne a jikinsu, launin kayan white color ne, É—aya daga cikin kayan da suka yi shopping É—azun ita da Ronnie ne, sun yi sallar mangariba da ishai a tare, shi kuma Smart a tare da Ronnie suka yi sallah, Big Bro dai ko da wasa bai yi kamar zai yi sallah É—in ba, da Smart ya ce mashi ko zai gwada sai ya ce a'a baya so bata bashi sha'awa ba.
Da yake Smart yana ganin kamar bai gama komawa normal ba sai ya rabu da shi bai takura ba.
Sun kammala shirinsu tsab sai tashin kamshi mai kwantar da hankali suke yi. Rike da hannun juna suka fito, bedroom na Ronnie suka fara nufa dan duba shi. Nan suka iskosa yana kokarin fitowa, shi ma irin sleeping dress É—insu ne a jikinsa, nasa off milk, ya yi kyau yana wani kyalli tamkar tauraro. Sai suka haÉ—e suna wani irin kyalli kaman taurari.
Tana sakin cool smile ta ce. "Lovely bro ka ganka kuwa?". Kashe mata ido É—aya ya yi. "Sis kin fini kyau ai, Aunty Pretty sarkin izza me kike tinani?". Ya yi maganar tare da shafa kumatun Pretty da ta tsaresa da ido.
ÆŠan turo mashi baki ta yi. "Tinanin su Zunaira nike yi, tana can Hoorain ya tafi da ita". ALLAH sarki basu san Hoorain É—in yayansu bane....... Ronnie zai sake yin magana Sweetie ta rigasa da cewa. "Kaga rabu da ita da waÉ—an nan mutanen nata, ba ganewa zamu yi ba, ni yunwa nike ji mu je mu yi dinner".
Cike da zolaya ya ce. "Yunwa ko kuma ana zumuÉ—in son ganin yayana?". ÆŠan cukule fuska ta yi. "Waye kuma yayanka?".
"Eyeeeee a lallai kin fi karfina, to shikenan bari mu je dining in ga kin kallesa ki ga yadda zan yi dake". Ya faÉ—a yana dalla mata hararar wasa. "To ai ni ban san shi ba ma bare har na kallesa idan muka je, kawai ni dai mu tafi, na yi alkawarin babu ma wanda zan gani".
Jinjina kai ya yi. "Aunty Pretty ki zama shaidar cewa babu wanda zata gani". Da sauri Pretty ta ce. "Shaida kai, ta kuskura ta ga wani idanunta zamu kwakwale".
Kasa-kasa ta ce. "Ku taɓani ku jawa kanku". Yadda ta yi maganar basu iya jin me ta faɗa ba, sun dai ga ta motsa baki, sun kuma sake tambayar me ta ce ta yi masu shiru. Girgiza kai Ronnie ya yi tare da wucewa gaba suka rufa mashi baya.
Dik Sweetie ta zaƙu ta ga Big Bro, tin da suka rabu da yamma bata sake ganinsa ba, kada fa ku ga laifinta ato.
Sama suka haye Ronnie na cigaba da zolayarta har suka kai bakin door na Big Bro. Suna zuwa Sweetie ta cire masu password na door suka shiga daga ciki.
Ai suna shiga sai da dikkansu suka ja birki, gabaÉ—aya sake baki suka yi suna kallon yadda waÉ—an nan taurari guda biyu, sun yi balain haÉ—uwa, suna tsaye a gaban mirror, Smart yana tsaye a gaban chair dake a gaban mirror, while Big Bro yana zaune a saman chair É—in, gyara mashi dogon gashin kansa Smart yake yi, ya ce mashi ya yanke gashin ya rage mata tsawo, da buÉ—an bakin Big Bro ya ce haka Jesus yake barin gashinsa, dan haka shi mabiyi yesu ne, bai ga dalilin rage gashinsa ba, Smart ya so ce mashi to ai in dai haka ne yakamata ya musulunta tin da yesu ma addinin Musulunci yake yi ba Christanci ba, amma sai ya kyalesa, baya son abin da zai ja Big Bro ya ce ya fasa zuwa Kingdom of power next week, so yake sai sun je gida su haÉ—u da mommah su yi forcing É—insa ya musulunta.
So yana gyara mashi gashin kan nasa ne, shi already ya gyara nasa, Big Bro zai gyara nasa ne ya ce bari ya taimaka mashi, shi ne yake gyara mashi. Suna sanye da sleeping dress iri É—aya, very sexy sleeping dress, kayan wando ne zuwa gwiwowinsu, sai riga doguwa zuwa gwiwa mai zubin bathrobe, sai dai suma nasu very silky ne haka, and rigar tasu ma tana da maÉ—auri a tsakiya kamar bathrobe, and kirjin rigar a buÉ—e take sosai. Lions chasts É—insu a wajen.
Sun yi balain kyau over, sun fito identical É—insu over. Cike da farinciki a kan fuskarsa Ronnie ya ce. "Wanene Big Bro wanene Yah Omerish a cikinku?". Ya yi maganar yana rarraba idanunsa a kansu.
A tare Smart da Big Bro suka juyo, Big Bro yana miƙewa tsaye dan Smart ya kammala gyara mashi gashin. Ya ilahi, wai kun ga taurarin mommah ɗin nan kuwa? Haɗuwa iya haɗuwa, abin ba'a magana.
Pretty ce ta ce. "Bro ba zaka iya babantasu bane?". Cikin zolaya Ronnie ya ce. "Zaki banbanta mun su ne?".
Ya iya banbantasu sosai, dan Big Bro na faÉ—a maku hasken fatarsa ta fita daban, ga gashin kai da ya kara banbantasu, zolayarsu yake yi yasa ya gwada bai ganesu ba.
Kai tsaye dining area Big Bro ya nufa, shi kuma Smart ya tsaya yana kallonsu.
"Ai ko dan yadda Big Bro ya wuce dining area kai tsaye bai kulamu ba daga nan zan iya banbantasu Aunty Pretty". Ya faÉ—a yana kallonta. "Yah Omerish ya fi Big Bro saukin kai". Cewar Ronnie again.