Sashe 26
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana juyo da kallonsa a kanta a wani irin slow ya zame hannunsa daga ƙoƙarin gyara hannun rigar tasa da yake yi, kayan jikinsa da na Ronnie kusan iri ɗaya ne, fararen suit kal masu bala'in tsada, sai wasu kwalliyar duwatsun gold daga kirjin rigar wanda suka kara haskaka kayan over, yana sanye da wasu kafuran covers da tin da nike a kafafunsa kawai na taɓa ganinsu, sun yi fitinar kyau.
Kafeta da kallo ya yi da waÉ—an nan idanun nasa masu kaifin bala'i, shi yana ganin tsantsar kyanta ita ma tana ganin tsantsar kyansa. Almost 2 mins for silent, da kyar ya iya zare kallansa daga kanta tare da É—an juya mata baya yana mai da hannunsa a saman hannun rigar, botiran dake wajen yake son gyarawa ya sanya.
Yana ƙoƙarin buɗe wajen botir ɗin bai ankara ba sai ganin ƴan kyawawan hannunta a saman wajen ya yi, sam bai ji takowanta ta zo garesa ba. Bai san time ɗin da ya sakar mata hannun rigar ba, idanunta a kan fuskarsa ta buɗe wajen botiran ta sanyasu, shi ma cikin idanunta yake kallo tamkar zai cinye da ido, lokaci guda mafarkinsa na ɗazu ya dawo cikin brain ɗinsa.
Kamar wanda aka tsirawa allura ya É—an sauke ajiyar zuciya kafin ya ce. "Today you looks more beauty than everyday". Wlh bai san ya faÉ—i waÉ—an nan words É—in ba, sai da ya kalli ta zaro mashi idanu ne ya fara tinanin wai ma me ya faÉ—a ne.
"Idan ana maganar kyau, daga kanka an rufe kofa, idan ana maganar iya gayu daga kanka ba'a sake kiran wani suna, idan ana maganar haÉ—uwa ne daga kanka sai shiru, kai makura ne da ita kanta kyau sai da ta jinjina maka". Ta faÉ—a tana zame hannunta daga hannun rigar tasa, ya gama sanya mashi botir É—in. Yadda suka tsaya a tsakiyar É—akin nan sai sun yi makurar birgeka, tamkar wasu mata da miji da suka mallaki juna, sun haska sosai.
Hannu yasa ya É—an tallabo bayanta kaÉ—an, sannan ya juya magic eyes É—insa, lokaci guda ya canza mata chain da É—ankunnen dake kunnanta, ya zuba mata diamonds one's masu bala'in kyau, yake ta kara haskawa tana wani sheki sosai.
Zubawa É—an bakinta da ta motsa a yanzu idanu ya yi, a duniya Black Tiger yana mugu-mugun sha'awar É—an bakin nan nata, first thing da yake balai'n É—aukar hankalinsa a tattare da ita, sai dai shi da kansa ya matsawa kansa ya hana kansa da kansa jin daÉ—in rayuwarsa wai baya son raini.
Slowly ya ɗan saketa yana kawar da kallonsa daga kanta. Da hannu ya nuna mata kofar fita, can ƙasan makoshinsa ya ce. "Ki je kawai".
Saboda tsabar neman magana irin na yarinyar nan sai ta matsa dab da shi, kamar mai raÉ—a haka ta ce. "Matso ka ji wani magana".
A dai'dai wannan hali baya iya ja da maganarta, saboda yana cikin wani irin hali, yadda take magana kurkusa da shi sai mai tsananin juriya zai iya daurewa, dan haka sai ya rankwafo da kansa a kanta kaɗan kamar yadda ta buƙata. Ɗaga ƴan kafafunta sama ta yi, ta mance da akwai red jambaki a hakinta, haka ta manna mashi sumbata a saman lallausan kumatunsa wanda sai da ta sanya shi limshe idanunsa yana wani jan dogon numfashi game da saukewa a hankali.
Shatin É—an bakinta ne ya fito zat a kumatunsa, ga shi fari tas ga jan janbaki ai kunga dole ya bayyana sosai, shi bai yi zatan janbakin da ta saka mai iya fita a sauki bane, dan haka sai bai san ya shafu a face É—insa ba.
Slowly ya waro idanun nasa a kan kyakkyawar face É—inta, kasa ta sauke kafafunta tare da juyawa zata bar wajen tana faÉ—in. "Take care bye-bye..........".
Ai bata kai karshen maganar ba sai jinta ta yi a saman Lion chest ɗinsa, haba ai ta tsokano, dama ya lafiyar kura, ga mafarkinsa bai ƙarisa ba, sannan ya yi tozali da kyakkyawar face ɗinta, yana ƙoƙarin kame kansa ta zo ta bashi sumbata kuma ta zaci zai kyaleta ta tafi a banza? Ina ai bata isa ba.
Hannu yasa ya riƙo waist ɗinta a hankali, rankwafo da kansa sosai a kanta ya yi har suna iya shakar numfashin juna. A gaggauce ta datse idanunta gam ganin yadda ya yi dab da ita, idanunsa su yi mata kaifin da ta ji ba zata iya ganinsu a kurkukusa ba. Bata ankara ba sai jin saukar lallausan lips ɗinsa a saman tata ya yi, ai wani irin zabura da ta yi har bata san lokacin da ta furta. "Na shiga ukuna ba". Da ɗan karfi ta yi maganar tare da janye kanta baya da shi tana zaro idanu waje.
Shi kuwa ya rigada ya sanyawa ransa sai ya É—anÉ—ani É—an bakin nan nata yau, saboda abin ya zo mashi har wuya da ba zai iya shanyewa yau ba.
Da Æ´ar gudunta ta juya zata nufi waje, sai kuma me? Ai sake ganin kanta a saman Lion chest É—insa ta yi, muryarta ne ya hau yin rawa, da kyar ta iya cewa. "Please Big Bro ka yi hakuri ka ji?".
Kai ya É—an girgiza mata kamar karamun yaro, alamar ba zai hakura ba, daga haka ya sake haÉ—e fuskokinsu waje guda, ai wani irin kankame jikinta da ta yi sai da ta bashi mamaki, shi kun san bai É—auki kiss matsayin haramun ba duba da yacce suke.
Kurawa É—an bakin nata idanu ya yi, sai a lokacin ya yi realayzin kamar janbakin da ta saka mai iya shafan wa mutum ne. Dan haka sai ya fito da tongue É—insa ya É—an lashi lips É—in nata dan ya gani, yana da dogon harshe sosai.
Ai tamkar zata saki fitsari a wando yadda ta ji saukar tongue ɗin nan nasa saman lips ɗinta, bata san lokacin da ta kai hannu ta ƙanƙame suit ɗin jikinsa ba, gabaɗaya jikinta ne ya hau kerma saboda wani irin tsoro da shauki da suka mamayeta a lokaci guda. Tamkar zata yi kuka ta shiga cewa. "Please Big Bro for give me, ba zan sake ba".
Ai yadda ta yi maganar kara haukata shi ta yi, kuma tana buɗe baki unexpected tongue ɗinsa ta shige cikin bakinta shi da ya zo lasar jambaki ya gani. Yana jin tongue ɗinsa cikin bakinta bai san lokacin da ya kara ƙanƙameta da kyau a jikinsa ba, ya matseta sosai, slowly ya shiga juya tongue ɗin nasa a hankali-hankali yana ƙoƙarin capko nata.
Gagara jurewa Sweetie ta yi, ai bata san lokacin da a miliyan ta sanya karfinta ta ture shi baya ba, da yake bai wani kame kansa ba, ya saki jiki yana wasa na harshen nasa a cikin bakinta, sai ta iya samun damar turesa, kirjinta ne yake wani irin dukan uku-uku da karfi, da gudu ta juya ta nufi waje. Slowly ya É—ago da kallonsa ya bita da ido, bai iya dakatar da ita ba, saboda shi kansa bai so yin abin da zuciyarsa ke ingiza shi ba, yana ganinta har ta fice, wani irin nannauyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya wuce ya fito shi ma.
Ita kuwa tana fita bedroom nasu ta koma, da gudu ta faɗa ciki, tana zuwa ta faɗa saman bed, babu kowa a ɗakin, dan su Pretty sun fita. Shiru ta takure jikinta waje guda tana jin wani irin shock da bata taɓa ji ba a ranta, babu abin da ranta yake tinano mata face yadda ta ji tongue ɗinsa a cikin bakinta, tsabar giyar soyayyarsa na ɗibarta wai bata taɓa jin abu mai daɗin ɗanɗano biyun tongue ɗinsa ba, ba dan tsoron kada ya zarce gona da iri ba wai da zata barshi ya cigaba da wasa da tongue ɗinsa a cikin bakin nata, saboda daɗinsa, ga shi cikin wani irin salo mai matuƙar tafiya da imani yake yi, abin ya yi matuƙar gigita notikan ƙwaƙwalwarta. OH SU SWEETIE AN FAƊA TARKON KAUNAR BIG BRO BA'A SANI BA, HAR DA CEWA TONGUE ƊINSA YA FI KOMAI DAƊIN ƊANƊANO, WATO SOYAYYA FA ZATA IYA SANYAKA FAƊOWA DAGA JIRGIN SAMA, KAI LOVE LOVE BA ZAN DAI CE KOMAI BA.
Ta jima kwance saman bed ɗin tana tinaninsa, tin daga kan abubuwan da suka faru jiya, da yadda ya tallabota yanzu, yadda ya haɗa bakinsu, a maimakon ya yi kissing ɗinta sai ya zura tongue ɗinsa a bakinta kawai, salonsa ya gama rikita tinaninta gabaɗaya. Da kyar ta iya miƙewa ta sauko kayan bed ɗin, sai a lokacin ne kuma ta fara tinanin to ina su Pretty kuma?.
Waje ta nufa dan dubasu. Tana fita babban parlor unexpected suka ci karo da wani robot mai ɗauke da glasses da suke shake da drinks kala-kala zai fita dasu wajen taro, hakan yasa gabaɗaya drinks ɗin suka yi mata wanka, kyakkyawan kwalliyarta da ya ɗauki hankalin Big Bro ya ɓaci, ta ji matuƙar takaici sosai, haka ta juya ta koma sama domin ta canza shiga tana tinanin irin tsara kwalliya da zata sake yi.
Shi kuma robot É—in ya hau gyata wajen, ya kwashe gabaÉ—aya glasses É—in. Yana gama tsabtace wajen sai ga Big Bro ya shigo parlon daga waje, sanye yake da Black suit, a zahirin gaskiya idan ka gansa zaka ce Big Bro na gaske ne, kowa haka ya É—auka, amma kuma ni da ku da yake mun san su biyu ne, sai muka gane Smart ne ba Big Bro ba, dan yau Big Bro namu wankan white suit ya yi.
Robot ɗin nan na ganinsa ya risina ya kwashi gaisuwa kafin ya fita. Tsayawa a tsakiyar parlon Smart ya yi yana mamakin yadda kowa ya ɗauka Black Tiger ne shi, cikin girmamawa kowa ya rinƙa gaishesa, shiyasa ma suka bashi hanya babu wata tantama, cikin girmamawa. Dama already sai da ya yi bincike a kan empeir ɗin kafin ya zo, dan haka ya san ainahin in da parlon Black Tiger yake shiyasa na nufo kai tsaye.
Bin parlon da kallo ya fara yi yana mamakin irin tsaruwa da tsananin kyansa, ya kuma yi mamakin matuƙa na ganin yadda suke wadaƙa da gold, dan yadda su kansu kujerun palon suka sha kwalliya da gold abin sai ya baka mamaki matuƙa.