Sashe 105
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru bata amsa shi ba, sai ma kara ja da baya da ta yi, dan wani irin shakkarsa sosai take yi, ga tsoronsa da take ji. Sai da ta kurewa headboard na bed É—in sannan ta dakata tana yin kasa da kai, dan bata son haÉ—a ido da shi. Ya fahimci yanzu kunyarsa da kuma shakkarsa take ji, dan haka sai bai matsa kusa da ita sosai ba.
In a cool way sosai tamkar Big Bro ya ce. "Nasan abin da na yi maki ban kyauta ba, ni kaina naji babu daÉ—i, amma ki sani ba yin kaina bane, soyayyarki ta ja komai, ita ta rufe mun ido ta sanya bana jin komai sai ke, ina mai baki hakuri kan abin da ya faru, please kada ki ce zaki hukuntani a kan hakan, dan ba zan iya jura ba". Ya É—an dakata yana É—agowa ya saci kallonta. Har lokacin dai bata daina kuka ba, kuma bata ce uppan ba.
"Please ki dakatar da kukan nan haka, yana sosa mun zuciya sosai, dan ALLAH ki faÉ—a mun me yake damunki kike kuka har haka". Cike da damuwa sosai ya yi maganar ga kuma sanyin murya dake nuna raunin zuciyarsa.
Cikin kuka tana shassheka ta ce. "Shikenan yanzu zan samu ciki? Shikenan zan haifi É—an shege?". Da kyar ta iya faÉ—in hakan...... Cikin rashin fahimta ya ce. "Ban gane zaki samu ciki ki haifi É—an shege ba?".
Tana wani irin shesheka mai taɓa zuciya ta ce. "Bappana ya ce mun dik ranar da na bari wata ko wani suka kalli tsiraicina shikenan zan samu ciki in haifi ɗan shege wanda kuma kowani numfashi yaron ya yi azaban wuta za'ayi mun in na mutu".
Jim ya yi, yau ya ji sabon karatun da bai taɓa ji ba, wai zata samu ciki idan aka kalli tsiraicinta, kuma wai kowani numfashi yaron ya yi azabar wuta za'ayi mata, a lallai irin wannan fatawa na bappa dole ta wuni tana kuka, waye zai so azaba ana zaune kalau? Kai amma bappa ya iya tarbiya cikin ruwan sanyi, ga shi dik rashin kunyarta da rashin wayewa and ilimi tana tsayawa tsayin daka dan kare mutumcinta, bata san amfanin mutumcin nata ba a yanzu, amma zata kula da shi tamkar ranta dan gudu azaba.
Wani irin sanyi ya ji ta lulluɓe mashi zuciya, wannan bayani nata ya kara tabbatar mashi da cewa lallai babu wanda ya taɓa kalle mashi babban sashensa, shi kaɗai ya fara kallan kayansa kuma halak ɗinsa, wani irin sanyayyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ɗan matsa kusa da ita, kalaman Jaish ne suka dawo mashi cikin kunnensa in da yake ce mashi kafin ya sanar da ita su ma'aurata ne ya fara neman soyayyarta tukun nan, ya sanya ta soshi sosai, hakan zai fi mashi.
Tina wannan magana yasa ya ɗan yi wani jim, amma sai ya daure tare da kara matsawa kusa da ita, hannayenta ya riko cikin nasa, shakkarsa da take yi yasa bata kwace hannun nata ba, muryarsa a sanyayye sosai, cikin tausasawa ya ce. "Haka ne, bappa ya yi gaskiya, dik abin da ya faɗa maki haka ne, amma ai banda yayaki, ni yayanki ne, dan haka ko da na taɓaki ba zaki ɗauki komai ba".
A miliyan ta É—ago da kallonta a kansa jin abinda ya faÉ—a, bata san lokacin da kukanta ya dakata ba, cikin sauri ta ce. "Yanzu kenan ba zan É—auki ciki ba?". Cike da matsuwar son samun amsa ta yi tambayar tana zazzare mashi idanu.
Kai ya jinjina mata kafin ya ce. "Ba zaki samu komai ba dan ni yayanki ne, in wani daban ne ya taɓaki zaki samu, dan haka sai ki kiyaye". Yana magana yana satar kallon kirjinta, kun san yadda wuyan abayoyin nan suke da ɗan girma, to sun bayyanar mashi da halaliyarsa yana kallesu.
Bai ankara ba sai ji ya yi ta kwace hannunta daga rikon da ta yi mashi, da sauri ya É—ago da kallonsa a kan fuskarta, sai ya ga ta kai hannu tana goge hawayenta, matsawa ya yi dab ita sosai yana faÉ—in. "Bari in tayaki". Har zata yi mashi tsiwa sai kuma ta ga ya yi mata kwarjini, dan haka sai ta fasa tana binsa da kallo kawai. Goge mata hawaye ya yi yana cigaba da satar kallon kirjinta. Sai da ya goge tsab sannan ya ce. "Kin yi dinner kuwa?".
Kai ta girgiza mashi alamar a'a kafin ta ta kai hannu tana É—an jan wuyar rigar tata sama dan ta lura da in da yake kallo. "Muje parlo in baki dinner". Ya faÉ—a yana kawar da kallonsa daga kanta, saboda kunyar suga juna ido cikin ido yake ji.
"Bari in yi wanka in zo tukun nan". Ta faɗa tana ƙoƙarin saukowa daga bed ɗin. Da kallo ya bita yana mamakin yadda ALLAH ya amsa mashi addu'arsa, kafin ya zo sai da ya yi addu'ar ALLAH ya ɗorasa a kanta ta hakura sai kuma ga shi ta hakura. Binta da kallo ya yi har ta shige cikin toilet ɗin, ajiyar zuciya ya sauke a bayyane.
Sannan ya sauko ya nufi closet ɗinta. Da kansa ya zaɓa mata sleeping dress masu shegen kyau waɗan da suka ɗan yi shige dana jikinsa. A saman bed ya dawo ya ajiye mata su, sannan ya haye bed ɗin, ji yake yi yau tamkar ya mayar da ita cikin cikinsa saboda daɗi.
Yana kwance ta fito ɗaure da towel a kirji, bata yi tsammanin yana nan ba, all her though ya tafi shiyasa ta fito, ko da ta fito kuma bata lura yana kan gadon ba, saboda ya shiga cikin bargo ya lulluɓa yana ɗan latsa waya.
Waro idanu ta yi tana kallon kayan da ya ajiye mata a saman bed, sai kuma ta sauke nannauyar ajiyar zuciya kafin ta karisa ta É—auki kayan. Gaban mirror ta tsaya, sai da ta gama shafe-shafenta har ma da yin make up kafin ta É—auki kayan ta yi dress room, a nan ta sanya a jikinta, ta yi kyau sosai, sai dai akwai alamar tana jin sanyi sosai.
Fitowa daga room ɗin ta yi izuwa tsakiyar ɗakin, har lokacin bata san yana kan gadon ba saboda irin bargon nan ne da idan mutum ya lulluɓa baka iya gane yana a ciki. Hanyar fita ta nufa dan zuwa cin abinci kenan ta ji ya ambaci sunanta. A razane ta juyo har sai da ta bashi mamaki, dan shi bai zaci bata san da shi a ɗakin ba.
Juyowa ta yi ta dawo kusa da shi, ba tare da ta kallesa ba ta ce. "Na'am"............ Cike da tsantsar kaunarta a ransa ya ce. "Kin yi kyau sosai, ban zaci zaki sanya kayan dana zaɓa maki ba"....... Kasa ta yi da kai tana ɗan murza hannunta, a cikin zuciyarta tana faɗin meyasa ta saka kayan nasa ne? Yanzu zai zaci ko wani abin ne ya burgeta haka. Can kasar zuciyarta kuma faɗi take ya iya zaɓe, zuciyarta ta narke mashi, kun san kowa yana son mai kyautata mashi.
"Har yanzu kina jin haushina ne?". Ya tambaya jin bata yi magana ba. Kai ta jinjina mashi alamar e, kafin ta ce. "Ai har abada ma ba zan daina jin haushinka ba".......... Bai yi mamaki ba, dan idan da sabo ya saba da halinta, amma sai ya ce. "Meyasa ba zaki daina jin haushina ba?".
Sabo da masifa yasa ta ɗago idanu ta dalla mashi harara tare da saukewa da sauri kafin ta ce. "Kai ne na farko da ka fara kallan tsiraicina bayan iyayena, ba zan taɓa yafewa ba, kuma ba zan manta ba!". Tana ɗaure fuska ta yi maganar. Shi kuwa sai ya mayar da abin wasa wajen cewa. "Kuma nine na karshen da zan ga kayana ba, babu wanda zai sake gani, kuma ni ai kayana na gani, ke ba matata bace? Ko kin manta ina sonki ne? Aure fa zamu yi". A sanyayye sosai ya faɗi hakan.
ÆŠagowa ta yi da nufin ta kalli cikin idanunsa ta yi magana, sai ta ji ta gagara yin hakan saboda kwarginin da ya yi mata ba zata iya kallon cikin idanun ba, dan haka ta yi kasa da kai tare da cewa. "ALLAH ya kiyaye in auri yaro kamar kai, ni bana son yara, matar manya ce ni irinsu Uncle Taheer masu shekaru 35 ya yi sa............".
Ai haÉ—iye sauran maganar ta yi sakamakon wani irin shaka da ya kai mata a wuya, shi kansa bai san lokacin da ya diro kasan bed É—in ya sameta ba, basa iya controlling kishi ne su, suna da zafi a kansa wada kuma wanna a jinin modarawa yake.
Matse mata wuya ya yi, idanunsa sun yi jajir sosai, muryarsa har rawa yake yi wajen ce mata. "Idan kika sake danganta kanki da wani namijin bani ba, wlh daga ranar bakinki ba zai sake yin magana ba, kice mun yaro ba zan damu ba, dan dama ni babynki ne, amma kisa a ranki akwai ranar da ko kuÉ—i aka baki da ki kirani yaro a wancan nufin naki ba zaki kira ba, sai dai ki kirani da baby na nufin soyayya, tabbas zan banbance maki tsakanin baby da yaron da kike nufi very soon". Yana wani irin huci ya yi maganar.
Jikinta ne ya hau kerma sosai, kuma har yau kwakwalwarta ya gagara iya tantance mata menene kishi? Bata san shi ba, dan haka É—aukar abin da yake yi mata a matsayin zalunci take yi, a cewarta bata ga dalilinsa na hanata haÉ—a kanta da wani namiji ba da tsabar wauta da yarinta.
Jin zata iya jin kamshin lahira ba tare da ya lura bane yasa da kyar ta buÉ—e baki, murya na sarkewa ta ce. "Ka yi hakuri ba zan sake haÉ—a kaina da wani ba".
Take ya ji sanyi a ransa, dan bata taɓa bashi hakuri haka ba, kuma ita bata karya in baku manta ba, dan haka yasan tin da ta faɗi hakan to da wuya ta sake ɗin. Saketa ya yi tare da janye hannunsa baya yana wani irin nunfashi a hankali-hankali.
"Muje ki ci abinci kizo ki kwanta dare ya yi". Ya faɗa yana kallon kyawawan dogayen yatsun kafafunta. Ita ma dai mai da numfashi take yi a hankali-hankali tana ƙoƙarin daidaita natsuwarta, jikanta kerma yake yi.