Sashe 29
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shi kuma Smart ya yi duba ne da yadda zanen ɗan bakin mace ya fito a kumatun Big Bro na sumbata, ga lips ɗinsa ma da alamar janbaki kamar ya yi kissing mace, sannan irin janbakin shi ne a bakin Sweetie ɗin, bugu da kari a gaban idanunsa ta zo ta rarrashi Big Bro kuma ya hakuri zuciyar ta sauka, ai dole ya kira Sweetie da sunan da ya fi heartbeat ma ga ɗan uwan nasa, dan yaga abin is too much a ce babu wata alaƙa.
"Please my blood ka yarda da ni mana". Cewar Smart da ya yi maganar yana tattare gashin Pretty da ya rufe mata idanu.
Ba karamun burge Black Tiger wannan haÉ—i ya yi ba, dik da cewa bai san a wani matsayi ya É—auki Sweetie a cikin ransa ba, amma for show ya ji daÉ—in ganin yadda Smart ya É—auki Pretty, sannan ya ji daÉ—in zuwan Smart sosai, dama haka kawai ya tsinci kansa da kewarsu sosai tamkar sun saba rayuwa a tare, har yana tinanin sanyawa a É—auko mashi Mommah a kawota birnin, but zuwan Smart ya É—an rage mashi kewar Mommah É—in.
Ko sannu Black Tiger bai sake ce mashi ba, bai ma sake kallan in da yake ba, ya É—an rage tsawonsa ya É—auki Sweetie cak sai saman shoulder É—insa, sannan ya nufi staircase da ita. Shi dai Ronnie yana tsaye ban da murmushi babu abin da yake saki, a ransa ya ce koma wanene Smart shi dai ya yi farincikin ganinsa kuma ya ji sonsa a ransa duba da yadda yake kama da yayansa.
Dab da Black Tiger zai cire kafansa daga benen ya ƙarisa haurawa sama kenan muryar Smart ta katse shi da cewa. "Please my blood ka yarda da ni, trust me and zan baka hujja".
Ko kaɗan Black Tiger bai sauraresa ba ya wuce izuwa bedroom ɗinsa. A fili Smart ya ce. "Idan baka yi taurin kai bama ai ba Abdul Malik bane kakanka, baka da maraba da daddy! Kun san gaskiya amma bakwa son bi, ina da tabbacin kasan gaskiya ko kuma zuciyarka ta aminta da ni, kawai wannan balaƴaƴan taurin kan naku da jin kai ɗin ne ba zai barka ka amsa ka aminta da ni ba, ni dama na shiryawa dik wani taurin kanka zan jure har sai na mayar da kai gida, ai dama in baka yi wannan taurin kai da kafiya game da zafin zuciya ta jinin Modarawa bama sai in ce fuska irin tawa kawai aka sanya maka bamu da alaƙa, amma wannan taurin kan yasa na kara yarda kai jinina ne na haƙiƙa!".
Tin da ya fara magana idanun Ronnie a kansa har ya kai karshen maganar, sannan ne Ronnie ya ce. "Idan zan iya canka dai'dai kai É—an uwan Big Bro ne ko?". Dawo da kallonsa Smart ya yi a kansa, kamar ba zai amsa shi ba, amma sai ya tina idan har yana son yin nasarar komawa da É—an uwansa gida to fa dole ya taushi zuciyarsa ya bi matakai biyu domin nasara, na farko ya samu jituwa tsakaninsa da makusantar Black Tiger, dan zasu taimaka mashi sosai, na biyu kuma ya shiga jikin É—an uwan nasa su yi sabo sosai ta yadda ko Black Tiger É—in yaki yarda ya bisa to wannan shakuwa zata sanya idan ya tafi Black Tiger ya gagara samun natsuwa da kwanciyar hankali har sai ya biyosa.
Yin wannan tinani yasa Smart sauke nannauyar ajiyar zuciya tare da cewa. "He's my twin brother".
Wani irin ƙayataccen murmushi Ronnie ya saki bawan ALLAH kowa nasa ne, shi fa yana son kowa. Dama shi Ronnie kun ga bai san komai dangane da mahaifin Black Tiger ba, dan haka kome aka ce mashi yanzu zai iya gasgatawa ne.
"Na ji daÉ—in jin wannan zance, zo mu je in kaika É—akin Big Bro É—in". KAMAR BLACK TIGER YA CE MASHI YA KAISA ÆŠAKIN, KAWAI SABODA ZUMUÆŠI NE.
Sosai Smart ya ji daÉ—in maganar Ronnie, saboda dama burinsa ya shiga jikin Black Tiger sosai, nufo saman bene ya yi yana kara gyarawa Pretty kwanciya a kirjinsa da kyau, ta wani lafe luf abinta. Gaba Ronnie ya yi suka rufa mashi baya, kai tsaye ya kai su bedroom na Black Tiger, sai bin ko'ina da kallo Smart yake yi yana kara jinjinawa karfin duniyar da ALLAH ya yi wa wannan birni.
Lokacin da suka shigo cikin ɗakin dikkansu sai da suka ja birki suna kallon waɗan nan kyawawan furannin, tamkar wata da tauraruwa Zahra. Zaune take a saman sofa ta farfaɗo, idanunta suna ciccike da kwallah, yana a zaune a gefenta ya ɗan juyo suna fuskantar juna, ya riƙo hannayenta cikin nashi, da alama magana mai muhimmanci suke yi.
Magana suke kan yadda Smart ya yi kama da Black Tiger over, ta kafe a kan lallai ya yarda da Smart ɗan uwansa ne saboda kamannin, ba komai ne yasa ta yi hakan ba kuma face a yadda ta ga Smart ta ga Mommah tasan musulmai ne, to burinta kawai shi ne Black Tiger ya karɓi musulunci, a tinaninta tin da kowa nasa musulmai ne shi ma zai musulunta, tausarsa da take ta faman yi kenan tin da ta farfaɗo, shi kuma ya kafe mata a kan bashi da alaƙa da su.
Shi ne idanunta suka cicciko da hawayen yaudara zata yaudarar mana zuciyar Big Bro É—inmu, zata fara kukan namu na mata mai karya zuciyar namiji dik taurinsa, har da wani nuna damuwa a kan fuskarta ta wani marairaice mashi a siffar tausayi. Already ya faÉ—a mata yadda suka yi da Smart and Momma a CROWN OF POWER.
Shi ne ya riƙo hannunta yana kallan fuskarta, so take yi ta yaudaresa ta yi mashi wayan da ta saba, har da ƙaƙalo kuka tana ce mashi. "Ko ba dan shi ba (Smart) ka duba mahaifiyarku, uwa ce fa, ita ta sadaukar da rayuwarta ta kawoka duniya, please Big Bro kada ka yi avoiding ɗinsu, suna tsananin sonka, kalli yadda ya bar kowa ya biyoka, idan har basu da alaƙa da kai me zai sa su damu kansu da kai? Nasan kana da kaifin basira da tinani, domin dik mutumin da zai iya tafiyar da birnin nan kan tsari mai kyau da cigaba kamar yadda kake yi ya tabbata kaifin brain ɗinsa ya zarce yadda ake tinani, nasan kana da basirar da cikin ƙanƙanin lokaci zaka iya gano gaskiya, please our one and only Big Bro ka daure ka duba wannan lamari". Ta kai karshen daɗin bakin nata hawayenta na zubowa a kan lallausan kumatunta.
Kurawa hawayen nata idanu ya yi na ƴan sakanni. Can ƙasan makoshinsa ya ce. "Wannan ba hawayen gaske bane, na yaudara ne, dik time da ke kanki kika gaskatatu har kika yi hawayen gaske i will think about them". Babbar magana, wato idan ta yi hawayen gaske ne ma zai yi tinani a kansu, da kyau Big Bro. Ya gano hawayen yaudara Sweetie take yi mashi, hege Big Bro akwai ƙwaƙwalwa kam. Dama ku daga ganin irin kaifin ƙwaƙwalwar Smart da yadda yake fama da nuclears ai daga nan yakamata ku fara tinanin ƴan biyu ne ko kuma ƴan uku or quadruple ne shi, dan sune suke da baiwa na musamman da bakowa yake samun irinsa ba.
Girgiza kai ta shiga yi, muryarta na rawa ta ce. "Big Bro da gaske na gasgata su, kuma na yarda they're ur blood, please kada ka ki yarda, zan iya aminta cewa hawayen na ƙaƙalo shi ne domin in nuna maka yadda na yarda da su, amma har cikin zuciyata na yarda da jininka ne".
Sake hannayenta ya yi zai miƙe ba tare da ya sake yin magana ba, da sauri ta kai hannu ta riƙo nasa. "Please Big Bro, zan yi kome kake so in har zaka jaraba yarda da su ko da na kwanaki ne".
Dawo da kallonsa cikin kwayar idanunta ya yi, while ita ma shi take kallo. "Komai nike so zaki yi?".
Kai ta gyaɗa mashi alamar e. "Komai fa?". Ya sake faɗa can kasan maƙoshinsa ta yadda su Smart dake tsaye a bakin door ma basu iya jiyo me ya faɗa ba.
Shiru ta ɗan yi, sai ta ji shakka da tsoron amsa cewa komai zata yi, saboda ta san yanzu yana jin feeling, tin da ya zura tongue ɗinsa a cikin bakinta ɗazun hakan na nufin yana sha'awarta, kada ta je ta amsa zata yi komai kuma ya zo da buƙatar ta bashi kanta dan su hakan ba wani abin bane a garesu, abin da kuma ba zai taɓa yiwu ba, dan haka sai ta shiga ruɗani da tinani.
Miƙewa ya yi, gently ya ce. "Idan zuciyarki ta dai'na rawa ta natsu waje guda sai ki yi magana". Yana kai karshen maganar ya wuce ya nufi siririn staircase da zata sada shi da sama. Da kallo su Smart suka bishi, a ransa Smart ya ce wannan da alama ko daddy ya baka hanya a taurin kai, ga hujja karara amma saboda taurin kai da kafiyar bala'i ka ce ba haka ba, dole dole sai ka karyata abin da yake a matsayin gaskiya?.
"Pleasure waye ya ce ka kawo mun su nan?". Black Tiger ya faÉ—a a yayin da ya tsaya saman step na farko na staircase É—in, idanunsa a kan Ronnie ya sauke kallansa yana kara É—aure fuska over to over.
Siririn murmushi Ronnie ya saki, sai yanzu ya lura da janbakin Sweetie dake manne kumatun Big Bro, ganin babu alamar wasa a kan fuskarsa yasa Ronnie ya natsu tare da cewa. "Big Bro please mana, shi fa ya ce yana son zama tare da kai, pl............" Wani irin fusataccen kallon da Big Bro ya wurga mashi ne yasa shi haÉ—iye sauran maganar tasa.
Wucewa ya yi yana nufar sama ba tare da ya sake yin magana ba. Yana taka step na uku kenan muryar Smart ta katse shi da cewa. "Na aminta da kai cewa bamu da alaƙa da kai, amma please ina neman wata alfarma guda ɗaya".