← Book details Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 130

Sashe 95

Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ÆŠan juyowa gefe ta yi tana kallonsa. "Banace ba, amma dai ina tsammanin jin abu mai daÉ—i". Kasa sosai ya sake yi da murya kafin ya ce. "Okey, Omaish is the queen of my heart, secret of my heart, happiness of my life and love of my heart". Ya faÉ—a yana mayar da É—an bakinsa zuwa saman lallausan kumatunta, sumbata ya manna mata a wajen kafin ya sake cewa. "Wannan shi ne sirrin dake raina rigimammiya, kin tilastani sai da kika ji".

Ai wani irin musulmin murmushi ne ya kubce mata, da sauri ta sanya hannayenta ta rufe fuska tana wani sakin uban murmushi. Hannunsa yasa ya riko hannayenta, ya buÉ—e face É—inta yana ganin yadda take murmushi gwanin ban sha'awa. Zuba mata idanu ya yi na tsawon lokaci yana kallonta, bai ankara ba sai jin É—an bakinta ya yi a saman kumatunsa ta manna mashi sumbata. "I really love you King of my heart".

Lumshe idanu ya yi tare da sake warosu a kanta, bai iya sake cewa komai ba, sai dai ya matsa ya kwantar da kansa saman laps ɗinta da kyau yana cigaba da murza ƴan yatsunta da ya rike. Kwace hannunta ɗaya ta yi ta ɗaura a saman gashin kansa ta shiga shafawa a hankali-hankali. Wani irin daɗi da ya ɗebesa har barci ya ji tana ƙoƙarin yin awon gaba da shi!.

(MU KUNGIYAR HANA RUWA GUDU MUN YI ALLAH WADARAI DA WANNA ABU DA YA FARU, SWEETIE TA CUCI BIG BRO.)

Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.

🤍KADA KU MANTA WANNAN DADDAƊAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘

ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥🤍

Shiru suka yi for some minutes, kowannensu da abin da yake tinawa a ransa, ita dai yau ya kure farincikinta, bakinta yaki rufuwa, ta shagala da tinanin yadda zata ɓullo mashi ya musulunta har su mallaki juna, bata san time da hannunta ya gangara zuwa saman kumatunsa daga shafan hair ɗinsa da take yi, sai ji ta yi ya buɗe ɗan bakinsa ya capki hannun nata.

A hankali cikin shagwaɓa ta ce. "Wash, kai king of my heart, me na yi kuma zaka cizan mun hannu?". Yadda ta yi maganar ya sanya shi dole ya ɗago kansa, dik ta kashe mashi jiki, har barci ya ji tana ƙoƙarin kamarsa.

"Maysh I'm feeling sleeping". Can kasan makoshinsa ya yi maganar, sai kuma ya ɗan nisa tare da sake cewa. "Smiling yana mugun yi maki kyau, da shi kika yi amfani wajen kafawa zuciyata tarko"............ Tana binsa da wani irin narkakken kallon kauna mai wuyar fassarawa ta ce. "Ga shi kai kuma baka taɓa yin murmushin na gani ba bare in san yanai maka kyau ko bayayi".

A maimakon ya bata amsa sai ya ce. "Yanzu kin fasa fallasawa momma abin da muƙa ɓoye?"........ Kai ta jinjina alamar e tana murmushi. "Ba zan faɗa ba, saboda yanzu gaba kaɗan zaka zama mijina na gaske".

Har cikin ransa ya ji wani musulmin sanyi ya lulluɓesa, tamkar ya jawota ya rungume, amma sai ya daure da cewa. "Go and eat your food yanzu kam tin da an tilastani an samu abin da ake so".

"To ai na kai na tilastaka É—in ne, ko ban kai ba?". Tana tsaresa da ido ta yi tambayar. Gera guda kawai ya É—aga mata alamar ta kai, daga haka bai sake yin magana ba, ya dai nuna mata wajen da ya ajiye mata abinci, mikewa ta yi cike da farinciki ta nufi wajen, yanzu kam zata ci abinci lafiya lou.

Miƙewa shi ma ya yi ya koma saman bed ya kwanta yana fuskantar. A natse ta zuba abinci ta hau ci tana satar kallonsa, bata son su haɗa idanu kai tsaye, tamkar ta san ya tsareta da kallo ne.

Yayin da dik wannan abin yake faruwa a cikin gida kuma kowa yana nasa sabgar, su Chuchu dikka ALLAH ALLAH suke yi Sweetie ta fito su kulla kawance da ita, dan gaskiya suma suna son juya zuƙatan mazansu kamar haka.

Ita kuma Mahreen ana harkar arziki tana can tana baiwa guyson wahala tanai mashi iskancin da ta saba, shi kuwa yana zaune saman bedside drawer ɗinta, yana fuskantar tana zaune saman bed, ta ce ya fitan mata a ɗaki ya ce babu in da zai je har sai ta faɗa mashi me ta cewa warrior da ya hangota daga sama tana magana da su. Daga view na room ɗinsa ya hangota a kasa tana magana da wani warrior, ransa ta yi mummunar ɓaci, ya sauko kasa da sauri, sai dai ko da ya sauko bai ganta ba, sai huci yake yi ya hau nemanta, amma dik in da ya duba bata ba labarinta.

Ashe da ta bar wajen warrior É—in side na aunty MieMie ta nufa, kuma ita ta tsai da warrior É—in tana tambayarsa wai a ina ake sayar da irin amor É—in jikinsa (kayan yaki) É—in nan nasu, shi kuwa ya ce mata basu kawai ake yi daga fadar King. Tsabar albarka yai mata yawa sai ta ce waye King É—in kuma a ina yake dan zata je ne ya bata ita ma, wai kayan ya yi mata kyau na jarumta, kun san mutuniyar da shegen son harkar jarumta.

Da warrior ɗin ya fahimci yarinta ne a kanta sai ya ce ta shiga cikin gida ta tambayi King za'a faɗa mata har ma a nuna mata in da yake, sai dai saboda nema balai irin nata wai ya bata takobin dake waist ɗinsa bari ta taɓa taji ya nauyinsa yake. Da kyar ya samu ya lallaɓata ta wuce ciki ta hanyar ce mata ai takobin baya fita daga waist ɗinsa.

Abin da ta tsaya take faÉ—e kenan goyson ya gansu, dik hankalinsa ya bi ya tashi, ya zo yana tambayarta kuma har da ce mashi wai ina ruwansa da rayuwarta. To kun san anrigada an kashe mashi zuciyar, sai kawai ya zauna yana ta rokonta game da rarrashi, amma yarinyar nan fir taki sanar da shi. Dik hankalinsa ya yi mugun tashi.

"Ni ka fita mun a É—aki". Ta faÉ—a tana dalla mashi harara........ "Idan baki faÉ—a mun abin da nike son ji ba babu in da zan je". Ya faÉ—a on a serious note. Harara ta shiga jifansa da shi kafin ta ce. "Bazan faÉ—a ba tin da kai ba ubana ko mijina ko yayana or addana bane....."

Da sauri ya tari numfashinta da cewa. "ALLAH ni mijinki ne, dan haka ki faÉ—a mun yanzu"....... Kallon up and down ta dalla mashi tare da murguÉ—a baki. "ALLAH ya kiyayye É—an yaro da kai ka zama mijina, wai kai me zaka iya ma idan ka zama mijina? Kalleka.........".

Bata kai karshen maganar ba ta dakata sakamakon ganinsa da ta yi a dab da ita, ya matso sosai kamar zai haye bed É—in. "Yaro kuma me zaka iya idan ka zama mijina". Ya maimaita cikin kunan rai, dik da yasan kalamai ne na yarinta kawai take yi mashi wanda bata san ma maanarsu ba, sannan dik da sun kashe mashi zuciya kalaman sun sosa mashi rai, yana jin zafin dik time da zata ce mashi yaro kuma me zaka iya idan muka yi aure. (Ai da yana Omar É—insa ta yi wannan magana da bata karaba ko da wasa, dan ina da tabbacin sai ya gwada mata abin da zai iya tin kan a shafa fatiha)

Tsoronsa tamkar zai kasheta, amma hakan bai hanata dakewa ta ce. "Karya na faÉ—a ne kai ba yaro bane? Ai yaro ne kai wanda babu abin da ya iya sai kukan ci....." Wani irin shaka da ya kaiwa wuyanta ne ya sanyata dole ta haÉ—iyi zancen cip, da karfi ya shake mata wuya tare da haÉ—ata da jikin headboard na bed É—in, ya matseta kafin ya karisa hayewa saman bed É—in, idanunsa sun rikiÉ—e lokaci guda alamar ya ji zafin kalaman.

Har wani huci yake yi, da kyar muryarsa na rawa ya ce. "Zan gwada maki abin da yaro zai iya yi". Ya faɗa idanunsa kansu suna rawa a kan fuskarta, gabaɗaya ilahirin jikinsa rawa yake yi saboda ɓacin rai, ya sha faɗa mata ta daina ce mashi yaro kuma babu abin da zai iya, hakan yana bakanta mashi over amma bata ji.

Guyson mutum ne mai halittar gashi a jiki har wajen hannunsa da kuma kafafunsa, hakan yasa da ransa ya ɓaci dik gashin suka wani mimmiƙe.

Kara matse mata wuya da karfi ya yi kafin ya ce. "Mekika tsaya yi wajen wancan warrior É—in?!". Still dai muryarsa na rawa ya yi maganar. Ganin yadda ya rikiÉ—e mata tamkar mayunwacin zaki ne yasa ta yi wani mahaukacin razana, take jikinta ya fara kerma, murya baya fita sosai ta bashi labarin abin da ya haÉ—ata da warrior É—in.

Takaici ne ya kara kamashi na ta tsaya ta yi magana da wani, zame hannunsa daga wuyanta ya yi ganin yana ƙoƙarin yi mata illah, yasa hannu da karfi ya fisgo wuyar rigar jikinta, gabaɗaya ta tafi tamkar zata faɗo saman kirjinsa ya dakatar da ita ta hanyar sanya hannu a tsakaninsu. Sai da ya daidaitata sannan ya kai hannu saman kirjin nata, ƴan matasan tula-tulanta ya ɗan shafa tare da kewayesu da hannunsa tamkar yana zana round a wajen kafin ya ce.

"Da waÉ—an nan Æ´an abubuwan naki ma ni kin mun kaÉ—an, maleji zan yi dake, amma har kike da bakin tambayar me zan iya yi idan na zama mijinki ko? Zaki san me zan iya yi a ranar da zaki kasa gane a duniya kike ko a kahira".
Chapter 95 · 0% Book details