Sashe 88
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nisawa ya yi kafin ya ce. "Ban san sunanta ba, dan ita bata bada fuskar ko magana wani ya yi mata bare har yakama sunanta a cikin fili kowa ya ji, bata kula mutane, bama ta cika fitowa ba sai in ya zama wajibi". Fuskarsa ta kara tsananta nuna damuwa.
"Kwatantamun yadda take zan gane wacece". Cewar Hoorain, dan shi dikkansu sanadiyyar Auta ya sansu....... Kwatance Anwar ya fara yi masu, tin da ya fara magana Hoorain ya gane wacece daga ciki, dan haka sai ya ce. "Da izinin ALLAH zaka mallaketa, amma dai yanzu ku tayani faÉ—a wajen ganin na dakatar da wannan gaba dake a tsakanin iyayen namu sai mu san abin yi". WA KUKE TINANIN ANWAR YAKE SO?. HOORAIN MAI KOKARIN DAKATAR DA GABAN NAN YA ZAI JI IDAN YA JI CEWA MAHAIFINSA NE BAI DA GASKIYA KUMA DA TSAFI YAKE AMFANI DOMIN KARA KARFAFA MULKINSA YA IYA YAKAR KOWACCE MASARAUTA, SANNAN YA SANYA SHAKKA DA TSORONSA A ZUƘATAN MUTANE? YA HOORAIN ZAI JI WAI? GARA SU BOBO ALREADY SUN SAN KOMAI TIN DA A KAN YA BADA JININ WANDA YAKE SO NE MA YA KI KARÆAR MULKIN YA GUDU YA BAR KINGDOM ÆŠIN MA, KUN GA KENAN ALREADY SHI YA SAN DA BLOOD CROWN NA AMFANI DA TSAFI, SU HOORAIN DA SU ZASH AND LEESHARH NE ZASU JI BABU DAÆŠI, SU DAI SU SMART ALLAH YA CECESU MAHAIFINSU MUTUMIN KWARAI NE TIN DA HAR YA YI ƘOƘARIN YAKAR WANNAN BLOOD POWER YA KUMA KI YARDA DA TAYIN DA AKA YI MASHI!.
--------------------------🔥
Cike da murna suka amsa da. "In Sha ALLAH zasu daina wannan gaba very soon"........ "ALLAH yasa". Ya faɗa tare da miƙewa. "Zunaira na buƙatata, yanzu ma dai na ce bari in ga ya kuka kwana ne, sai da rana zan dawo". Ya faɗa yana kallonsu....... Fatan alkhairi suka hau yi mashi tare da fatan ALLAH yasa kada Zunaira ta sauko, ta bashi wahala sannan ta sauko, cikin zolaya suka yi maganar.
Waje ya nufa yana faɗin. "Ai ita ba irinku bace, kyakkyawan zuciya take da shi, kuma tana tausayin mijinta sosai". Bai jira amsarsu ba ya wuce waje. Yana fita kai tsaye ya nufi part ɗin su Rishan dan su gaisa. Sai dai yana zuwa Rishan ya miƙo mashi waya wai ga shi ana nemansa.
Ganin number Mommah ce yasa ya karɓi wayar da sauri tare da nufo waje. Yana fita ya nufi side ɗinsu yana kara wayar a kunne. Cikin girmamawa ya ce. "Momma ina kwana?". Daga ɗayan side ɗin ta amsa da. "Lafiya lou ɗana, ya gida da ƴan uwan naka?".
Kara natsuwa sosai ya yi kafin ya amsa mata da. "Lafiya lou fatan kowa yana cikin koshin lafiya?". Ya yi maganar daidai time da yake shigowa bedroom É—insu. Da alhamdullilah mommah ta amsa mashi kafin ta ce. "Dama so nike ka kawo mun Zunaira cikin satin nan in ba damuwa, yayanta ke son ganinta".
Dik da bai san a kan wani yayanta ake magana ba, sabida girmamawa da ladabi game da matsayin da momma keda shi a ransa sabida kyawawan halayenta yasa kawai ya amsa da. "Zan kawota In Sha ALLAH".......... Sosai mommah ta ji mugun daÉ—in irin yadda Hoorain yake mugun girmamata, baya ja da maganarta, idan ta yi magana ma baya neman karin bayani kawai yake amsawa da to cikim girmamawa, hakan ba karamin daÉ—i yake yi mata ba.
Addu'a ta shiga kwaranyo masu tana zuba masu albarka, sai amsawa yake yi da amin amin yana bin Auta da kallo. Ta fito ta shirya cikin wasu haÉ—aÉ—É—un kaya, yau dressing na masarautar ta yi, wato shigar mutanen Korea, kuma ya yi mugun yi mata kyau, ta fito tamkar ka saceta ka gudu, sai dai kuma dik hawaye ya wanke mata fuska, idanunta sun yi jajir da su tamkar jini, alamar ba'a sauko ba kenan.
Ai mommah na katse kiran nan ya yi zafan hayewa saman bed ɗin ya sameta. Tana ganin ya hauro ta yunkura zata sauka kasa, a hanzarce ya kwanto da kansata a saman laps ɗinta, idanunsa a kan face ɗinta. Ƙoƙarin tirgewa ta fara yi tana nuna bata son ya taɓata.
Hannunta ya riko cikin nasa, murya a sanyaya sosai ya ce. "Haba my Hoonairata, ashe dama zaki iya yin fushi da heronki?". A tausashe ya yi maganar. Kai ta jinjina mashi alamar e, a kule ta ce. "In dai zaka rinƙa yi wa mata magana, to zan iya yin fiye da hakan ma.
Hanunta ya kara matsewa cikin nasa, a natse ya É—an sumbaci hannun kafin ya ce. "Shi kam Hoorain me zai yi da mata bayan yana da Hoonaira? Wlh ke kaÉ—ai kin isheni, kuma kin fi kowa sanin ni bana magana da mata, ita É—inma kuskure aka samu, amma na yi alkawarin ba zan sake ba".
Harara ta dalla mashi kafin ta ɗan kwace hannunta. "Ba zan yi hakuri ba, dole sai ka karɓi hukunci". Yana kallon cikin idanunta ya ce. "Idan baki yi hakan ba ma ai sai in ce anya jinin modarawa ne yake yawo a jikinki kuwa? Saboda su ba'a taɓa taɓasu sun yafe ba, komai kankantar laifi sai ka biyashi, shiyasa har Manzon ALLAH (SAW) ya bar duniya babu waɗan da yake yi wa yawan faɗa a kan su rage zafin zuciya irin modarawa........".
Hannu tasa ta buge É—an bakinsa ba tare da ta bari ya idasa maganar ba, tana dalla mashi zazzafar harara ta ce. "Watau dama zagin modarawa kake yi ko?".......... "Yau dai dole dole sai an nemo laifi an É—aura mun? To shikenan dai, amma dai kin san ke kanki sai dai in baki labarin su waye modarawa ko? A cikinsu kusan aka haifeni, aka raineni, jaruntarsu tasa na zama jarumai, ai rashin hakurinsu jarunta ce da zafin zuciya, idan mutum yana da tsoro in aka yi mashi ai tsoron yin magana zai yi ma bare har ya rama, amma su fa? Jininsu a tafashe yake, ni yabonsu na yi ba zagi ba, Hoonaira ki bari mana". Ya kai karshen maganar yana kifa kansa a saman laps É—in nata.
"Tin da ba zaki hakura ba nasan ko na yi kuka ba rarrashina zaki yi ba, bari in je Abbona ko É—an uwana Kamran or Uncle Rishan ko dai su Ansar su rarrasheni". Ya faÉ—a yana tura hannunsa bayanta ya rikota da kyau.
"Ba zan rarrasheka ba, kuma babu in da zaka je, a nan zaka yi kukan ka gama". "Da gaske?". Ya tambaya yana haurar da hannunsa sama izuwa tsakiyan bayanta.......... "Da gaske nike yi, ka tashi ka yi frog jump shi ne hukuncinka na kula wata".
Kasa sosai ya yi da murya wajen cewa. "A kanki amma zan yi frog jump ɗin ko?". Bata ji me ya ce sosai ba sai kawai ta gyaɗa mashi kai alamar e. Aikuwa miƙewa ya yi tare da jawota gabaɗaya jikinsa. Ya rungumeta tare da fara kwance dik wasu maɗauri da doguwar rigar jikinta yake da shi.
"My hero nifa frog jump na ce ka yi". Kamar zata yi kuka cikin shagwaɓa ta faɗa. A kunne ya raɗa mata. "Ai abin da zan yi yanzu kenan". Zata dake yin magana ya yi gaggawar haɗe bakinsu yana warware maɗaurin dake wajen shafaffen cikinta. Ai wani irin salon kiss da ya fara bata wanda bata san lokacin da ta rungumesa ta hau mayar mashi da martani ba, saboda yau ya yi abin da bai taɓa yi ba, kun san kiss na rarrashi daban yake, salonsa ma daban ne.
Bata ankara ba sai ji ta yi ya zame rigar jikinta, a hankali ya sanya hannunsa ya riko waist ɗinta tare da ɗagota ya dawo da ita saman massive chest ɗinsa, ai tuni ta manta da fushi take yi suka shiga nunawa juba zallar kauna. Tsabar farinciki yau har ya so mantawa da ya ce sai ta girma ya wuce gona da iri, wani irin ihun da ta zunduma mashi ne yasa ya dawo cikin hayyacinsa, da sauri ya miƙe daga kanta yaka dafe kansa dake barazanar tarwatse mashi.
A gefenta ya kwanta tare da sanya mata yatsan hannunsa ɗaya a bakinta yana yi mata alamar rarrashi, dan ba zai iya yin magana ba a halin da ake ciki. Ganin hakan yasa ya yi mugun bata tausayi, sai ta matsa ta kwanto da kanta a saman faffaɗar bayansa tana ƙoƙarin shanye kukan da take yi.
Shiru suka yi sai sautin kukanta dake tashi kaɗan-kaɗan, almost 30 mins a haka kafin sanyayyar muryarsa ya daki dodan kunnenta. "Am so so sorry my Hoonaira, ba zan sake ba". Ya faɗa tare da juyowa ya rungumeta ta gaba. Idanunta sun ƙanƙance sun yi ja alamar barci ta dage ta manna mashi sumbata a kumatu kafin ta ce. "I love you my hero". Har cikin ransa ya ji daɗi, a hankali ya kara matseta a jikinsa har sai da ta yi barci. Sannan ne ya lallaɓa ya kwantar da ita, ya ja mata bargo ya nufi toilet.
A gurguje ya watsa ruwa ya fito, shiryawa ya yi da sauri-sauri ya sauko ya nufi wajen Kamran. Bakinsa a ɗauke da sallama ya shigo cikin ɗakin. Kamran da Abbo suna zaune a saman bed da Kamran yake jinya, ya warware sosai sauki nata samuwa, hukuncin King Zuhair da ukubarsa bata da daɗi ne, wani irin bahagon mutum ne da in a hukunta sojan yaki to fa za'a jima ana jinyarsa bai koma normal ba, wani mai karamar ƙwaƙwalwa da karamar zuciya ma a wajen yake mutuwa ko ya samu taɓin hankali. Ai Hoorain da Kamran sun yi namijin kokari da iya kwanciyar gadan asibiti kawai suka yi bayan fitowarsu daga horon King Zuhair.