Sashe 43
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita ma dai bata san lokacin da ta miƙo nata hannun ba, sai ji ta yi ya fisgota ta faɗa saman Lion chest ɗinsa. A tare suka sauke nannauyar ajiyar zuciya kafin yasa hannu ya fara shafa wannan haɗaɗɗen gashin nata dake bala'in ɗaukar hankalinsa. Zura hannunta ta baya ta yi a in da ta harɗe hannayen nata cikin na juna a saman bayansa, uhm shi da ya ce bari ya zo ya sha iska na 30 mins ya koma ɗaki ya kwanta, sai ga su dikka sun ɓige da love daga ganin bawan ALLAH Smart yanayi.
Bata san ya aka yi ba, sai jinta ta yi gabaɗayanta a saman Lion chest ɗinsa, sai kawai ta kwantar da kanta a gefen wuyansa tana sauke ajiyar zuciya. Natse ya taka da ita suka ƙarisa wajen. Ɗan zabura Smart ya yi, san bai yi expecting ɗin ganinsu a wajen ba.
Saman sofa Big Bro ya zauna da ita a jikinsa, sannan ya dawo da kallansa a kan Smart. Dik tinanina ni Princess Teema zai ce wa Smart ya gode ne, sai na ga akasin hakan, domin kuwa ɗaure fuska ya yi, cikin nuna ɓacin rai ya ce da Smart a kan me zai gudanar mashi da mulkinsa ba yadda ya tsara ba? Bai duba kundin dokoki bane?.
Hakuri Smart ya bashi, dan baya son yin ja in ja da shi ko kuma ya ja dogon magana, saboda yana cikin tsananin sha'awa sosai. gabaÉ—aya Big Bro sai ya ji jikinsa ta yi sanyi na hakurin da Smart ya bashi, amma sai ya dake saboda tsabar taurin kai da zuciyar bala'i.
Miƙewa Smart ya yi ɗauke da Pretty a jikinsa, kai tsaye ya sauka ƙasa, ta wutsiyar ido Big Bro ya bisa da kallo har ya sauka, ta karfi da ya ji wani irin azabbabben so da kaunar Smart yake shigarsa, abin har ya fara fin karfin zuciyarsa bawan ALLAH.
Smart na sauka kasa ya nufi wani bedroom É—in bana Big Bro ba, dama ya ce yau ba zai bar Pretty ba, sai ya tafi É—aki daban.
Shi kuma Big Bro zama suka yi a wajen ba tare da wani abin ba, a tsanake ya shiga jera mata tambayoyi a kan mom ɗinsu, dan yana son tantance shin wacce take hannunsa ita ce mahaifiyarsu ko dai kama ce kawai! Har around 12 na dare suna wajen, sai da ya gama tabbatarwa da ita ce mom ɗinsu, sannan ya miƙe yana cewa Sweetie ta je ta kwanta, ta so ya faɗa mata meyasa ya yi mata waɗan nan tambayoyi, amma ina bata samu amsa ba, haka ta hakura ta wuce bedroom ɗinsu.
Lokacin da ta shiga Pretty bata É—akin, sam bata damu ba, ta wuce ta kwanta abinta, addu'a ta kwararowa kanta kafin ta ja bargo, yau cikin farinciki ta kwanta, shi kuma Ronnie yana saman dadduma bai san yayansa ya farfaÉ—o ba.
WASHEGARI 🌅
Sai around 10 Sweetie ta farka daga barci mai daɗin da ya yi awon gaba da ita tin bayan sallar asuba, cike da farinciki ta tashi, yau tsabar murna linƙaya ta ce zata je yi a pool, dan haka toilet ta wuce ta yi brush, sannan ta fito ba tare da ta yi wanka ba, ta shiga wajen closet ɗinta. Jim kaɗan ta fito sanye da swwiming wear, riga ce mai haɗe da kamar short ba pant ba, tana da masu haɗe da pant ɗin, amma ta zaɓi zaɓi mai ɗan short zuwa santala-santalan cinyoyinta. Ta saki gashi har baya, sai ta ɗauko white bathrobe ta ɗaura a saman kayan ta fito ta nufi katafaren pool dake ta baya can in da mutane basa zuwa sai ita da Ronnie, kamar dan su biyu aka yisa.
Tana zuwa sai da ta kunna na'urar ɗumama ruwan saboda akwai ɗan sanyi. After some times ta kashe na'urar tare da dawowa bakin ruwan ta tsaya, Ronnie ne ya koyawa yarinyar nan linƙaya a ruwa. A hankali ta warware igiyar bathrobe na jikinta, sannan ta kwaɓesa, a saman ɗaya daga cikin chairs dake wajen ta ɗaura rigar tata.
Ai wani irin dogon numfashin da ya ja sai da ya ji tamkar zai jan ye numfashinsa gabaÉ—aya ne, tin da ta zo wajen dama ya tsareta da waÉ—an nan idnaun nasa, dik ta tashi hankalin bawan ALLAH, yana daga sama ne, ya tsaya yana bin birnin nasa da kallo kawai ya hangota a wajen.
Ai tana cire rigar saman ya nemi dik wata natsuwa tasa ya rasa, ga shi shi ma sanye yake da white bathrobe, yanzu fitowarsa daga wanka ko kaya bai sanya ba.
Yadda kuka san tasan akwai wansa take rikirkitawa tinani daga gefe, sai ta sanya hannu ta wani watsa wannan golden white hair dake kara É—aukar hankalinsa over, ta watsa gashin sosai kafin ta mai da hannayensa saman waist É—inta, ta tsaya a bakin ruwan. Tsalle ta daka ta afka cikin ruwan. Ai ji ya yi tamkar a cikin zuciyarsa ta afko, take ya É—an É—auke wuta na Æ´an sakanni, slowly ya lumshe idanunsa ya sake warosu a kanta. Ta É—an É—auki Æ´an sakanni a kasan ruwan kafin ta É—ago da kansa sama gashin kanta ya yi sama ya kara watso mata ruwa a fuska, É—an girgiza kanta ta yi ruwan gashin nata ya watsu mashi a fuska, slowly ta waro idanunta kai tsaye sai kan fuskar mutum dake dab da ita.
Wani irin zabura ta yi, ko da wasa bata ji shigowarsa cikin ruwan ba, zazzaro idanu ta yi tana kallonsa, a lokacin shi kuma ya lumshe idanunsa sakamakon ruwan jikin gashinta da ta karkaÉ—a mashi a fuska.
UHM LAMARIN SWEETIE DA BIG BRO SAI SHIRU, TO MU HAÆŠE DAKU BAYAN SALLAH IDAN MAI DIKKA YA KAIMU!.
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
Zazzaro idanunta waje ta yi, daidai lokacin shi kuma ya buɗe nasa idanun waje, ta tsorata matuƙa da ganinsa a haka, amma sai ta dake tare da ƙoƙarin guje mashi, dan a cewarta lokaci ya yi da zata fara ja baya kaɗan da shi, saboda yadda ta ga ya fara sauyawa alamar sun ɗan yi nasara, dik da cewa da sa hannun Ronnie take wasu abubuwan, amma ita ma ta kara da nata gudunmawar dan sama mashi rahma.
Ta É—an yi nisa cikin tinanin da take yi unexpected ta ji saukar hannunsa a saman waist É—inta daga ta cikin ruwan. Kara zazzaro mashi idanu waje ta yi, sai kuma ta É—an ja baya kaÉ—an tana kallonsa. Lokaci guda taga kaman ba shi ba, ita fa kanta na É—aurewa sosai a kansa, dik lokacin da zaka É—aura idanunka a kan bawan ALLAH'N nan sai ka ga sabon abu a tatare da shi, abin yana mugun É—aure mata kai over.
Jawota jikinsa ya yi, can kasan makoshinsa in a cool way sosai ya ce. "Wacece Nufaysah a gareku?".
Ai bata san lokacin da ta karisa kwalalo idanun nata waje ba, tamkar kwayar zasu faÉ—i kasa. Muryarta na rawa ta ce. "Am..... Mom É—inmu ce, a ina take dan ALLAH? Ka san in da take ne? Please help us". Tin da ta fara magana idanunsa a kan É—an bakinta har ta kai karshe.
Shiru bai amsa mata ba, Big Bro akwai iya shiru ya gindayar da mutane. Ai tsabar farinciki bata san lokacin da ta kai mashi wani irin capka a waist É—insa ba shi ma, sai da ta ga ya É—an lumshe idanu ne ta gane ashe akwai abin da ta yi mashi.
Da sauri ta zame hannunta a wajen, dik ƙagara da son jin gaskiya tamkar zai kasheta, amma bawan ALLAH'N nan babu ma alamar zai amsa mata, ya wani kafeta da idanu.
Sai da suka É—auko good 3 mins a haka kafin nan ya É—an yi kasa da kansa, kaman mai tinanin wani abin, can Kasan makoshinsa ya ce. "Kada ki sake mun tambaya a kanta, sannan kada ki sake tsallake rana guda baki je school ba!". On a serious note sosai ya yi maganar, babu wasa a kan fuskarsa.
Ta sha jinin jikanta sosai yadda ta ga ya yi maganar, amma kuma ta ji tsananin zafin yadda yaki yin magana a kan mom É—insu bayan kuma shi ya fara kawo zancen, to meyasa ya ce kada ta sake yi mashi maganarta?.
Uhm uwa uwa ce ko da a kan bola take, wani irin kuka ne mai karfi ta ji ya zo mata, bata san lokacin da ta fara wani irin shessheka tana sauke ajiyar zuciya ba. Kan ka ce me hawaye masu zafin gaske sun gama wanke mata fuska, tamkar an buÉ—e tap, tana yi tana wani irin cika tamkar zata fasa ihu mai sauti.
Uhm shi da bai iya rarrashi ba, sai kawai ya zuba mata idanu yana karewa yadda lips É—inta suke kerma kallo, yana jin jikinsa na wani irin tsuma, ji yake tamkar ya kamata ya mayar da ita cikin cikinsa saboda yadda yake ji.
Almost 5 mins for silent, bayan shesshekar kukanta babu wani abin da yake ta shi a wajen. Da dai ta ga ba fa kula ta zai yi ba, bashi da wani sauki na tausasawa mutum idan yana kuka ko yana cikin wani hali, wato shi kamar yadda yake a siffa É—aya kullum haka yake É—aukar kowa.
Abin ya kara kona mata rai over da har tana kokarin fita hayyacinta. Wani irin kuka mai karfi ta saki tare da juyawa zata bar cikin ruwan, sai dai kash, ta mance da yana rike da waist É—inta, dan haka tana juyawa ya kara jawota jikinsa.