Sashe 50
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A tsakiyar toilet É—in ya sauketa tare da nufar Jacuzzi, ruwa mai É—umi sosai ya haÉ—a mata, ya zuba dik wasu perfume da kayan wanka da suke amfani da shi, sannan ya dawo in da take a tsaye. Ta tsaresa da ido, dik wani motsinsa a kan idonta, kyakkyawan surar jikinsa kawai take ta faman kallo tana santin kayanta, ga shi daga shi sai towel.
Yana zuwa ya sunkuceta sai gab da jacuzzin ya direta, bai yi mata magana ba ya hau ɓalle botiran kayan jikinta. Binsa da kallo kawai take yi, sai da ya cire botiran gabaɗaya, can kasan makoshinsa, muryarsa har wani sarkafewa yake yi wajen cewa. "To cire rigar ki shiga ciki bari in jiraki ta bakin kofa".
A takaice ta ce. "Ban iya ba, kuma hannun da ya cire botir É—in shi zai cire rigar".
ÆŠan É—ago kai ya yi ya saci kallonta, ganin ta tsaresa da ido ne yasa ya sanya hannunsa slowly ya sauke rigar daga ta saman shoulders É—inta izuwa kasa. Bai san time da ya É—an lumshe ido ba ganin tula-tulanta suna yi mashi welcome. Tana ganin dik wani motsin da kyawar idanunsa yake yi a kan tula-tulanta.
Da kyar ya iya zame rigar tata gabaÉ—aya saboda yadda ya tsinci kansa a cikin yanayi na daban. Da kyar ya iya cewa. "To sai a shiga ciki ayi wankan ko?".
A karo na biyu ta sake make mashi shoulder, É—ago ido ya yi yana kallonta yana jiran karin bayani. "Saura wandan baka cire mun ba". Ta faÉ—a kamar zata yi kuka.
"Ke da kika ce da wando zaki yi wanka". Ya faÉ—a yana daurewa ya zare kallonsa daga cikin nata. "Da pant nike nufi ba dogon wando ba". Ta bashi amsa tana guntse dariya, yau so take ta kuresa.
Satar kallonta ya yi kafin ya ce. "Please my Hoonaira, ba zan iya jurewa ba, ki shiga haka". Da kyar ya iya idasa maganar!.
Turo baki ta yi tare da wucewa zata shiga cikin ruwa. A gaggauce ya damko waist É—inta ta baya, da karfi ta juyo hakan yasa ta faÉ—a sama kirjinsa. Kusan a tare suka sauke nannauyar ajiyar zuciya.
"Meyasa za'ayi fushi da ni?". Ya faɗa yana ɗan ciza laɓɓa saboda wani irin azababben shock da ya ji tin daka tsakiyar kansa har kasan kafafunsa saboda haɗewar tula-tulanta da massive chest ɗinsa.
"Ni ba fushi na yi ba, kawai na barka ne tin da ba zaka cire mun ba". A shagwaɓe sosai ta faɗa, hakan ba karamun tada mashi da hankali ya kara yi ba. "Sorry......." Shi kaɗai ya iya faɗa yana ɗan kwanto da kansa a saman shoulder ɗinta, slowly ya zura hannunsa ya damki igiyar wandan, warwareta a hankali ya yi tare da sukurkurtata. Da yake kayan is very silky sai wandan ya yi kasa, ɗage kafafunta ta yi ta cire wandan gabaɗaya.
Kara matseta a jikinsa ya yi, slowly ya É—aura hannunsa a saman mazaunanta, ya kara kwantar da kasan a gefen wuyanta yana sakin wani irin numfashi mai nauyi.
Ashe dai dik tsokanar tata na karya ne, sai ga shi ta fara tsorata da yanayin da yake a ciki, kirjinta ta ji yana bugawa da É—an karfi-karfi, amma sai ta daure saboda tana son kayanta.
Bata ji lokacin da ya sanya hannunsa a jikin pant É—inta ba, sai ji ta yi ya zame pant É—in ya yi kasa, haba kara tsorata ta yi, muryarta na rawa ta ce. "My hero bari in yi wankan". Yadda ta yi maganar tsab zaka fahimci ta tsorata, yar kaniya ta ga ya yi mata tsirara ai dole zuciyarta ta amsa da karfi.
Wani irin dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, wani iri ta ji a jikinta jin É—umin nunfashinsa dake sauka a wuyanta, a natse ya damki towel dake waist É—insa ya warwareta, ya zareta tare da jifa da ita gefe.
Slowly ya É—an rage tsawonsa, bata ankara ba sai ji ta yi ya É—aketa cak, gabaÉ—aya ya shige cikin ruwan da ita tsulundum, ya manneta da jikinsa sosai, gabaÉ—aya ta birkice mashi, tana wani irin sakin numfashin tsoro.
Matsar da bakinsa dab da kunnanta ya yi. "Kada ki ji tsoro, wanka kawai zan yi maki". Da kyar ya iya faÉ—in hakan, saboda ya ji jikinta na kerma ne yasa ya faÉ—a mata hakan, dan ta É—an samu natsuwa. Aikuwa ya samu, dan tasan baya karya, dan haka ta saki jiki har da sauke ajiyar zuciya.
Sai dai ta yi mamakin ganin yadda yau bai ce a bashi izinin taɓa tula-tula ba, Unexpected ta ji saukar hannunsa a kansu, a hankali ya shiga shafesu yana ɗan matsatsu. Saboda wani irin shock da take ji bata san time ɗin da ta sake shigewa jikinsa da kyau ba, shi kam hakan ba ƙaramin daɗi ya yi mashi ba, sai ya ji daɗin kara matseta sosai.
Wasa da ita ya fara yi tin yana iya sanin me yake taɓawa a jikinta har ya fara fita hayyacinsa, kukan da ta saka mashi ne ya sanya shi dawowa cikin hayyacinsa, da kyar ya iya bata haluri tare da rabata da jikinsa, a ransa ya ce yana tausayin ranar da zai iya share kukanta ya iya daurewa dan kawar da kishinsa, saboda ya zo har wuya, but shaaa zai san me zai yi a kai.
Wanka ya yi mata, sai kuma ya gagara iya fitowa da ita, saboda babu towel a jikinsa ba zai so ta gansa a haka ba kada ta tsorata da shi. Shiru ya yi for almost 5 mins, sannan ya yanke shawarar fitowa da ita a jikinsa, hakan zai sanya ba zata iya ganinsa ba.
Na'am ya yi da wannan shawara, sai ya miƙe rungume da ita a jikinsa suka fito, bai saketa ba har sai da ya isa wajen towels dake jere a hanger, guda biyu ya ciro, ya ɗaura ɗaya a jikinsa kafin ya ɗaura mata ɗaya daga kirjinta. Sannan ya duƙa ya ɗauketa cak suka komo ɗaki.
Kai tsaye saman bed ya direta, yana kokarin hayewa suka ji an turo kofar É—akin an shigo. A tare suka kai kallonsu waje. ÆŠaya daga cikin kuyangun dake yi mata hidima ne, É—aure fuska sosai ta yi, a kufule ta ce. "Ke baki da hankali ne zaki shigowa mutane É—aki kai tsaye haka? Waye ma ya ce ki shigo?". AUTA SARKIN KISHI!.
Zubewa kasa a kan gwiwowinta yarinyar ta yi, murya a sanyaye ta ce. "Kiyi hakuri ranki ya daÉ—e, na zo gyaran É—akin ne".
A tsawace Auta ta ce. "Waye ya ce ki zo ki gyara ɗakin?". Ta yi maganar tare da juyo da kallonta a kansa, ya tsare ɗan bakinta da kallo yana mamakin yadda take masifa, shi bai taɓa sanin ta iya faɗa har haka ba.
"Dama yallaboi ne ya ce in zo in gyara". Yarinyar ta faÉ—a murya na rawa. Zaro ido a kansa Auta ta yi. "Kai ka ce ta zo ta gyara mun É—aki?". Babu wasa ko fara'a a kan fuskarta ta yi maganar.
Kai ya jinjina mata. "Ni ne, dama fita zan yi, ke kuma kina barci, sai na ce ta zo ta gyara É—akin ta kuma zauna dake zan je wajen uncle in dawo......". Bai kai karshen maganar ba saboda wata uwar tsawa da ta dakawa yarinyar. "Futa mun a É—aki kuma kada in kara ganinki a arear nan!!". Ta faÉ—a tana huci.
Shi da ya san zafin kishin kayansa sai ya ce. "A lafa haka nan, yi hakuri". Tana huci ta ce. "ALLAH ba zan hakura ba, ina ruwanka da ita da zaka je ta ga fuskarka har ka yi mata magana wai da sunan ka kirata ta zo ta gyara mun É—aki? Ni na ce maka ina so ne?!".
Shiru ya yi bai amsa mata ba, ita kuwa yarinyar a razane ta zabura ta yi waje da gudu. Kuka mai tsuma zuciya Auta ta fashe da shi, faÉ—i take yi. "Kuma kai ka je ka yi magana da ita har ta ji muryarka? Ka kulata? Ka mata magana cikin wannan natsuwa taka mai É—aukar hankali?".
"Ni nace ka kirata ne? Ko ni ban iya aiki bane?".
Shi dai shiru ya zuba mata ido yana kallonta for almost 5 mins, sannan ya É—an yi gyaran murya zai fara magana kenan ta zabura ta sauko kasan bed É—in, kafin ya farga ta nufi toilet. ÆŠan dafe kansa ya yi, da sauri ya bi bayanta, sai dai yana zuwa ta datse kofar da key, knocking ya shiga yi yana ambatar sunanta, amma ina taki buÉ—ewa. Ya shari 20 mins a tsaye yana kiranta yana buga kofar, amma taki kulasa, daga karshe ya bar wajen ya nufi closet É—insa.
Kaya ya fitar ya shirya a ciki, sannan ya fito ya sake dawowa bakin door ɗin, knocking ya cigaba da yi, amma taki kulasa, kuma yana jin kukanta, zuciyar modarawar ne ta motsa yau. A ransa ya ce in baka auri mace mai rigima da kishi ba ai baka more aure ba, bari in duba su Ansar da uncle in dawo in yi shirin yin frog jump, dan nasan ba za'a yafe mun ba yau sai na karɓi hukunci. Da wannan tinani ya fita ya nufi wajensu Ansar dan ya ga ya suka kwana. NIMA NA HAƊA KAYANA SAI IN MAI DIKKA YA KAIMU.
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
-------------------------------------------🔥♥ï¸
ZABUWAR DUNIYA STEP ONE!.🔥🔥🔥