Sashe 18
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Na yi accepted hannun bibbiyu, dan dama burina kenan, Zash ya zama waliyina, abokan daddynki a kasuwa suka zama shaida, a wannan zuwa ta biyun aka É—aura mana aure, sai dai ya hanani tafiya dake, amma ya ce zan iya zuwa in ganki ba tare da kin sani ba, baya son mu haÉ—u a lokacin, hakan kuma aka yi, na je har school É—inku na ganki, amma ke baki gannin ba, daga nan muka dawo Paris ni da Zash, kullum sai na kira daddynki, na damu sosai a kan ya bani matata, bcos i really love you".
Dakatawa ya yi da ya zo wannan gaɓa, saboda ya fito mata da sakon zuciyarsa da yasa sai da ya ji wani irin sanyi ta ratsa shi. Kai Bobo ya so Khadija, soyayyar gaskiya yake yi mata, sau ɗaya fa ya ganta, kuma yana cikin mota, kawai ta kwanta mashi a rai, ya tsallake gabaɗaya matan Paris ya zo ya ɗauketa, lallai ba shakka bai cancanci wani hukunci daga gareta ba face soyayya, saboda ya taimaka ya rabata da Haidar, uhm gaskiya ya yi namijin ƙoƙari.
Cigaba ya yi da cewa. "Ban taɓa rokan wani abin a rayuwata ba sai a kanki, kullum sai na roki daddynki da ya barni in zo in ɗaukeki ko kuma in zo in ganki, sai ya ce mun a'a tukun nan in jira, so the thing made me very angry over, bcos i love to much Khadija, I has your pics alot in my phone wanda kuma daddyn naki da kansa ya tura mun su, kullum ina shiga tashin hankali idan na ga hotunanki kuma bakya tare da ni, before in yi barci sai na yi ta kissing wayata saboda hotonki, kice a kan dp, wallpaper da ko'ina a wayata, na yi haukar sonki matuƙa". Ya yi maganar game da nuna mata wayarsa yana kunna wutar screen ɗin.
Uhm hotonta tin tana school, sanye da uniform a jikinta, hoton ne a home screen É—insa.
"Bani da zaɓin da ya wuce in turo a ɗauka mun ke, saboda hakurina ya kare, wannan dalilin yasa na turo aka ɗauko mun ke, and I knew that I made I big mistake na hakan da na yi, bcos daddynki bai cancanci haka daga gareni ba, ya bani ke ba tare da sanin waye ni ba, ya tsallake ɗan uwansa na gida ya bani ke, wannan dalilin yasa na ƙasa yarda in haɗu da shi, dik time da zan je Nigeria bana bari mu haɗu, saboda i did wrong to him, wannan shi ne gaskiyar abin da ya faru". Ya kai karshen maganar yana kashe wutar screen ɗin wayarsa, ya ajiye a gefensa. Slowly ya ɗago da kallonsa a kanta.
Me zai gani? Ai sai ruwan hawaye ya gani ya gama wanke mata fuska. TO KUKAN ME TAKE YI.
Zaro idanu waje ya yi, gently ya miƙe ya iso gabanta, tsugunnawa a wajen ya yi game da sanya hannu ya riƙo hannayenta dake saman laps ɗinta, muryarsa a sanyaye ya ce. "For give me Khadija, for give me please".
Kuka mai karfi ne ta ji ya zo mata, abubuwan sun cushe mata a makogwaro, yau ya dawo mata da mutuwar babanta sabo, wato shi fa bai ma san babanta ya rasu ba, idan an barshi wai ɓoyewa baban yake yi idan ya je Naija, ALLAH sarki, sai yanzu ta tabbatar da cewa Bobo bai cancanci walaƙanci daga gareta ba, saboda shi ne zaɓin babanta, ko dan babanta yakamata ta so shi ta kuma kyautata mashi, sannan ashe mijinta ne na sunnah, ALLAHU AKBAR!. SAI DAI BA ZATA RAGAWA MOM BA!.
Shi kuwa a tinaninsa kukan abin da ya yi mata take cigaba da yi, hakan yasa ya cigaba da bata hakuri yana tausanta. Gagara jurewa ta yi, da sauri ya miƙe, yana ƙoƙarin riko hannunsa da kyau ya hanata motsawa, sai dai bai kai ga yin hakan ba ta watsa da gudu ta nufi hanyar fita tana sakin kuka mai sautin gaske. Ɗan dafe kansa ya yi, cikin wani irin yanayi na damuwa ya miƙe, da kyar ya iya kai hannu ya ɗauki baby Ahmad da ya mayar da barci abinsa. A saman shoulder ɗinsa ya saɓa Ahmad, sannan ya nufi bin bayanta.
Mom na zaune a parlon Khadija ta zo ta wuce da gudu tana kuka, taɓe baki mom ta yi tana dallah mata mugun harara, sannan ta miƙe ita ma ta yi sama tana jan tsaki, su Pinkish dai tana can manne da waya tana karyawa da love words daga Yah Zash, beauty dai da bata da masoyi tana ta zuba barci abinta.
Mom na haurawa sama ya shigo cikin parlon, kai tsaye bedroom É—insu ya wuce. A natse ya yi mata sallama, tana zaune saman sofa tana murzan kukanta. Saman gado ya wuce ya kwantar da baby Ahmad sannan ya dawo in da take zaune. Kasa saman carpet a kusa da ita ya zauna, kaman É—azun ya kai hannu ya riko hannunta cikin nasa, muryarsa na É—an sarkewa a sanyayye sosai ya ce. "Khadijah, I knew that I made a big mistake, and I hot you more, please for give me, i will correct my mistake In Sha ALLAH".
Hawaye tamkar an buɗe tap, kai ta shiga girgiza mashi, da kyar ta iya cewa. "Babu wani mistake da ka yi, idan ma akwai mistake to bai wuce rashin faɗa mun gaskiya da wuri da kuma ranar da na fi buƙatar kasancewa tare da iyayena ka ɗaukeni ba, a wannan rana da ka ɗaukeni na ji zafin da har yanzu zuciyata ciwo take yi, domin a wannan rana ne mahaifiyata take buƙatata sama da ko yaushe, bayan haka baka yi wani mistake ba". Idan baku manta ba ita tin daga wannan rana bata sake ganin mamansu ba, bata ga gawar babansu ba, kunga dole ta ji zafin ɗaukar tata da ya yi, shi kuma bisa rashin sani da zuciya yasa ya ɗauketa, ya yi ta yi wa babanta magiya a kan ya bashi damar zuwa ya ɗauketa, amma yakiya, shi ne yasa zuciya ta ɗebesa ya turo aka ɗauketa, sai kuma ya yi a ranar da bata dace ba.
"In dai har da gaske ban yi wani wrong thing ba to please ki daina kukan nan kin ji? Bana son ganin kina yi". Kai kawai ta shiga girgizawa. "Kukan ne sun ki tsayawa, ba zasu tsaya ba, just ka barni in yi kawai".
Slowly ya kwanto da kansa a saman laps ɗinta, cikin tattausar murya ya ce. "Kin bani dama in dakatar da kukan?". ....... Kai kawai ta iya gyaɗa mashi alamar e, hakan ba karamun daɗi ya yi mashi ba. Miƙewa ya yi tare da kai hannu ya ɗauketa cak, bai direta a ko'ina ba sai a saman bed ɗinsu. Shinfiɗeta ya yi tare da hayewa, ya yi mata rumfa da faffaɗar kirjinsa, abin nema yau ta samu, nan ya matsar da face ɗinsa dab tata, tongue ɗinsa yasa ya fara lashe hawayen nata.
Cikin wani irin yanayi ta sanya hannu ta kankame kirjinsa tana cigaba da kukanta. Hawayen nata ya cigaba da lashewa har ya gangaro da tongue ɗinsa dai'dai saitin ɗan bakinta, zira harshen nasa cikin ɗan bakin nata ya yi, at the same time suka ja doguwar numfashi tare da saukewa a hankali, kara ƙanƙamesa ta yi tana sakar mashi numfashi mai nauyi, while shi ma ya kara ƙanƙameta da kyau yana cigaba da wasa da harshensa a cikin bakin nata, kan kace me sun birkicewa juna. Take ya fara huce haushin jira na tsawon lokaci. BABY AHMAD NA BARCI IYAYENSA ZASU SAMO MASHI SISTER OR BOTHER 🙌🥱
🔥🔥 *CROWN OF POWER* 🔥🔥
Zaune yake a saman sofa a parlonsa, gabaÉ—aya ya yi rama sosai tamkar ba Ramish yaron Mamarsa ba, yanzu sam baya shiga cikin family, su mama sun dai'na ganin walwalarsa, amma dik da haka matar nan babu alamar nadama a tattare da ita, wato koma me zai faru sai dai ya faru ba zai zauna da Leesharh ba kenan! Yanzu yana yin kwana biyu bai je ya gaida mama ba, dan baya son shiga in da take sam-sam.
Wayarsa dake É—an gefensa ne ta fara ruri alamar shigowar kira, at the same time kuma message ya shigo cikin wayar. Massage É—in ya fara buÉ—ewa ya duba, sakon Smart ne in da yake ce mashi anjuma ya same shi a room É—insa.
Nisawa ya yi kafin ya bi private number da ake kiransa da shi da kallo. Bai yi picking ba har kiran ta katse, dan bai san mai kira ɗin ba. Yana ƙoƙarin mayar da wayar ya ajiye kenan kiran ya same shigowa, still kamar ba zai ɗaga ba dai, amma sai ya daure ya ɗauka tare da karawa a kunnensa. Shiru ya yi yana sauraro ya ji waye ne, sai dai shiru ba'ayi magana ba, hakan yasa shi ya ce. "Hello............. wanenne?".
Sanyayyar ajiyar zuciyar da ta sauke saboda jin voice ɗinsa ne yasa ya iya gane wacece, domin kuwa shi ko a cikin duhu yana iya gane kalar sautin numfashinta. Slowly kamar wanda yake a cikin duniyar almara ya ce. "Aesh!". Ya yi maganar tare da miƙewa tsaye, a ƙagare yake da son jin ta amsa ya ji daddaɗar voice ɗinta.
"My best amount the best's". Ta faÉ—a game da rushe mashi da kuka mai É—an sauti. Ai a take ya ruÉ—e, kukan ya fi komai É—aga mashi hankali, muryarsa har tana sarkewa wajen cewa. "Please Aesh ki dai'na wannan kukan kin ji?".
Cikin kuka ta ce. "My Yah Ramish dole in yi kuka, i missed you over to over, please zaka iya zuwa in ganka?". Ai bai san time da ya amsa mata da zai zo ba, shi dai burinsa kawai ta yi shiru. SOYAYYA ZATA SANYA RAMISH ZUWA MASARAUTAR MAKIYA, KAI WATO LOVE FA HEGIYA CE, TASA KA KA JI TAMKAR KANFI KOWA KARFI A DUNIYA......😅