Sashe 3
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
UHM YA KUKE TINANIN SU KING ZASU YI BLACK TIGER YA YI ACCEPTING ÆŠINSU A MATSAYIN IYAYENSA? ANYA ZASU SAMU WATA HUJJAR DA ZASU RIKA WANDA ZAI SANYA DOLE YA YARDA DA SU KUWA? MEYAFARU A LOKACIN CIKIN SMART TIGER AND BLACK TIGER? MEYASA AKA RIKITA MOMMAH? META AIKATAWA MUTANE? HMMM BLACK TIGER YANA TA FAMAN SHAN WAHALA A KAN SPENDER BA TARE DA YASAN CEWA DAMA SPENDER MALLAKINSA BANE, E MANA MALLAKINSA NE TIN DA YANZU SHI NE BABBAN YARON KING ZUHAIR, SPENDER KUMA NA KING NE, KUNGA SU NE MASU GADONSA! AKWAI CASE, DOMIN BLACK TIGER BA ZAI TAÆA YARDA SU IYAYENSA BANE HAR SAI BABANSA DA YA MUTU YA DAWO YA FAÆŠA MASHI NA SHI YA HAIFESA BA, WAI MA TA YA AKA YI YA BAR KINGDOM OF POWER? WAYE YA SHIRYA DIKKA WANNAN RASHIN ADALCIN WA KOMMAH? MUJE ZUWA KU DAI!
WANNAN KENAN A ÆANGARE CROWN OF POWER, BARI MU LEƘA WANI ÆANGAREN DAN JIN HALIN DA SUKE A CIKI!.
🔥🔥CROWN OF JUSTICE🔥🔥
Bayan sallar isha'i, yau a gidan Papa su Hoorain suka yi buÉ—a baki, a can kuma suka yi sallar magrib.
Ko da suka dawo Hoorain bai nemi su Ude ba, ya wuce yabi bayan Rishan izuwa bedroom É—insa, saboda baya son ganin su Ude, sun yi tattaunawa mai muhimmanci a tsakaninsa da Papa. Dama Papa ya jima yana zargi Ude ba shi ne King Omerish na ainahi ba, amma saboda rashin hujja yasa ya ja bakinsa ya yi shiru. A tare suka yi zama da Abdul Mutallab, a gabansa aka haifi su Omranish, ya yi mamakin sauyawar Omranish É—in zuwa bakin azzalumi daga mutuwar Abdul Mutallab babu jimawa, wannan ya É—arsa zargi a ransa.
A tattaunawar da suka yi a yanzu da Hoorain ya faɗa mashi cewa ya rinƙa nunawa su Ude kuskurensu ta hanyar nuna masu fushinsa, ma'ana a cikin dabara Hoorain ya rinƙa ja baya da su, ya ce mashi idan yana nuna masu fushinsa a matsayinsu na iyayensa waɗan da suke tsananin kaunarsa suka kuma shafe shekaru ba tare da shi ba zasu canza abubuwa ko dan farincikinsa, dan haka idan sun yi ba daidai ba ya rinƙa nuna masu ya yi fushi.
Hoorain ya ɗan ji wani irin da waɗan nan shawari na Papa, hakan yasa da suka kamo hanyar dawowa gida ya ce. "Uncle meyasa Papa zai ce in rinƙa yin haka ga su Dad? Hakan sai nike ganin kamar yana san in rinƙa janye kai'na daga garesu ne".
Ba tare da nuna wata damuwa ba sadauki Rishan ya ce. "Kada ka damu my son, ka yi dik abin da Papa ya faÉ—a, dan bayayin abu haka kawai, watakila akwai abin da ya hanga ne yasa ya ce maka hakan".
Da yake Hoorain yaro ne mai biyayya tin ainahinsa, kun san warriors da biyayya ai, sannan yana da natsuwa yasa ya amince da batun uncle É—in nasa ba tare da wata ja ba, sai dai a cikin ransa yana mamakin wasu abubuwan da suke faruwa, kowa sai ya ce mashi ya yi hankali kuma ya kula, shi kansa commander Zafar da ya dawo yau sai da ya ja mashi kunne a kan ya kula da kansa sosai, saboda sarauta ta wuci dik yadda yake zata, ya kula da kansa sosai, abin har ya fara sanya mashi shakku a ransa!.
Cike da tinani kala-kala suka shiga É—akin sadauki Rishan. Suna shiga ya zauna a saman sofa yana faÉ—in. "Uncle ina son yin wanka?".
Kallo mai cike da tambayoyi Rishan ya wurga mashi kafin ya ce. "Wai kai baka da bedrooms ne? Ya zaka zo ka takura mun a nan? Ta shi ka wuce naka ka je kayi wanka a can".
Ɗan tsuke fuska ya yi kafin ya yi ƙasa da kansa, a kunyace ya ce. "Kai uncle, nasan Hoonairata ta yi wanka yanzu, bana san in koma bedroom namu ban yi wanka ba, shiyasa zan yi a nan"........ Rishan dake ƙoƙarin rage kayan sarautar dake jikin ne ya ce. "Zama ka dawo hanya ne, ni ban taɓa ganin angon da zai ce ya tsaya jiran amaryarsa ta girma ba sai kai, wato so kake ka yi shiri daga nan ko? Da ka je shikenan babu ɓata lokaci".
A wannan karon tafukan hannunsa yasa ya É—an rufe face É—insa yana faÉ—in. "Kai uncle ka bari mana, ni fa ba haka nike nufi ba, babu abin da zan yi mata ko na je face in bata abinci, dan nasan bata ci ba tana jirana".
Gyara tsayuwarsa sadauki Rishan ya yi da kyau yana fuskantarsa, sannan ya ɗan ɗaga mashi gera guda kafin ya ce. "Ko?"........ Kai ya gyaɗa alamar haka ne. Ɗan girgiza kai Rishan ya yi. "My son baka san me ake cewa mace bace shiyasa zaka ɓata lokacinka a shirme, but shaaa soon zaka sani, domin......" Sai kuma ya dakata ya ki karisar da maganar, dama cewa zai yi domin matarka ba irin macen da ake iya gani a kyale bane, ta wuci nan, dan haka da kanka zaka je in da ake so ba sai kowa ya ce ka je ba, tinawa da ya taɓa son Zunaira a baya yasa ya katse magana a kanta bai ƙarisa ba, dan baya son ya rinƙa yin magana a kanta sam-sam.
Wato idan Rishan da Hoorain suna hira sai sun baku mamaki sun kuma hurgeku, hira ce ta natsuwa da mutuntawa, sannan dikkansu zasu yi magana tamkar ba su suka yi ba, babu alamar fara'a a kan face ɗinsu, zakunan warriors ne suke magana, ba zaka taɓa cewa sun san menene murmushi ba a rayuwarsu. And magana one by one.
"Uncle da gaske Zunaira yarinya ce, shiyasa dik yadda na kai ga sonta zan hakura sai ta girma, nima ina son babys kuma ina son.......".
Ƙasa ƙarisa maganar ya yi saboda nauyi da ta yi mashi a baki kuma yana jin kunyan uncle ɗin nasa, dama cewa zai yi kuma shi ma yana son ɗanɗana zuman Zunairarsa. HAKA KAWAI SADAUKI RISHAN YANA NEMAN CIRE MANA KUNYAR OUR HOONRAIN YA MAYAR DA SHI MARA KUNYA, KUN GA HAR YA FARA SANYA SHI SAKIN LAYI!.
Da yake Rishan babba ne kuma yasan kan duniya sai ya fahimci me É—an nasa yake son faÉ—e ya gagara karisawa dan haka sai ya ce. "Ummmmm to je ka yi wanka kazo in shiryaka shiri na musamman". Ya kai karshen maganar tare da zare kayan jikinsa gabaÉ—aya, ya rage daga shi sai short.
Miƙewa Hoorain ya yi ya nufi cikin toilet, da kallo Rishan ya bisa yana mamakin hali irin na Hoorain, wai Auta ta yi karama, a ransa ya ce da matarsa ce ai yanzu in bata da ciki to fa ta saba da raund 4 a kowani dare, shi ai ba zai iya wani ɗaga mata kafa, kyakkyawa kamar Auta yarinyar da tamkar ita ta yi kanta ɗin ne yana ganinta a ɗakinsa kuma saman bed ɗinsa zai ɗaga mata kafa? Tab ba dai shi Rishan ba, sai dai wani gaskiya. NI KAM NA CE TO KOMA WACECE WACCE ZATA ZAMA MATAR RISHAN TA YI GAGARUMIN SHIRI!.
Zama ya yi a gefen bed tare da jawo wayarsa ya shiga latsawa yana tinanin a gaskiya lokaci ya yi da zai yi aure, dan yana tsananin buƙatar mace, sai dai kuma a ina zai samu matar? Shi da ba kula kowa yake yi ba, a ina zai samu koda rabin Zunaira ce ya lallaɓa da ita?.
A wannan hali Hoorain ya fito ya same shi, yana ɗaure da towel a waist ɗinsa, yana riƙe da ɗaya kuma yana goge kyakkyawan golden white hairnsa dake ta faman kyalli tin ba'a gyara ta ba.
Binsa da kallo Rishan ya yi kafin ya miƙe ya shiga wajen clothes set ɗinsa. Jim kaɗan ya fito hannunsa ɗauke da wani cartoon. Miƙawa Hoorain ya yi yana bin gashin kansa da kallo. Lokaci guda ya ji gabansa ya faɗi a time da ya tuna mahaifiyarsu haka gashin kanta yake, golden white, wato Hoorain and Sweetie suka ɗauko irin gashin nata.
Uhm my people's shin kun san da cewa mahaifiyarsu Rishan tana a raye ko baku sani ba? Ni Queen of surprise na ce ku karɓi wannan.
Mahaifiyarsu tana a raye a in da basu sani ba, kuma ba kowa bace face Ammo ta babyn baby, wannan dattijuwa ita ce mahaifiyarsu Rishan, matar King Abdul Mutallab, kakar su Hoorain kenan wacce ta haifi King Omranish. QUEEN MOTHER NA CROWN OF JUSTICE. To me ya rabata da ƴaƴanta har haka? Kada ku manta irin rayuwar da suka yi ita da baby a baya na wahala kafin ALLAH ya aiko baby ya taimaka masu, uhm Ammo Queen mother of CROWN OF JUSTICE, ita ce ta kare a gantali a titi, me ya ja hakan?. Nasan zaku ce dik sharrin su Zarina ce, to a nan dai aikin KING ZUHAIR ne ya haɗa da ita, King fa ya yi taɓargaza bawan ALLAHN nan, ku dai mu je zuwa kawai.
Another one surprise shi ne wacce zata iya banbance King Omranish and Ude tana a kingdom of power, wai cakwakiya kenan, to wacece? Muje zuwa!
----------------------🔥
Karɓar kayan Hoorain ya yi Rishan ya koma gefen bed ya zauna. Cike da jin kunya ya ɗaura kayan a saman bedside drawer ya wuce izuwa gaban mirror. A gaggauce ya shirya saboda yana son zuwa wajen Auta, dan ya tabbata bata ci komai ba.
Lokaci da ya ware kayan barcin da Rishan ya bashi sai da ya ji tsikar jikinsa ta tashi. Slowly ya ɗago da kallonsa a kan Rishan, sai kuma ya ga uncle ɗin nasa ya miƙe ya nufi dressing room. Kallan kayan ya dawo da idanunsa ya hau yi, a hankali ya ware kayan gabaɗaya, kusan irin kayan ranar ne da ya bashi, sai dai na yau rigar net ce, shara-shara ce sosai ta yadda za'a ce kusan da ita da babu dik ɗaya ne. WATO DA RISHAN DA RISHMA SUN RANTSE SAI SUN HAƊE WAƊAN NAN MASOYAN SUN MANNESU.