Sashe 97
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da hannu ya yi mata alamar meyasa sai sun yi aure? Tamkar zata yi kuka ta ce. "Saboda addinina bai lamunta ba har sai mun yi aure, idan muka yi aure muna da damar yin abin da muke so da juna".
Ya É—an ji mamakin maganganunta, amma sai ya kawar da mamakin da cewa. "Tin da haka kike so mu yi auren mana".
Tamkar zata ce mashi ba zai yiwu ba har sai ya musulunta, sai kuma ta tina abin da ya faru ranar can da ta ce mashi ya musulunta, dan haka yanzu sai ta safawa kanta lafiya da cewa. "Zamu yi amma ai kasan ba'a nan ba, ka bari sai mun koma birninmu, kaga a nan su momma suna ganin dama already mu ma'aurata ne, to kaga babu halin kawo zancen aure a nan".
Jinjina kai ya yi dan ya aminta da batunta, suka yi shiru tare da zuba juna ido suna zuba kallon love mai narka zuciya. Tsabar sun shagala sai jin babban masallacin king suka yi ana kiran sallar mangariba. Da sauri Sweetie ya miƙe ta nufi toilet.......... Da ido ya bi kyawawan mazaunanta da kallo yana haɗiyar yawu har ta kurewa ganinsa, hannu yasa ya ɗan shafi saitin zuciyarsa, a cikin ransa ya ce. "Kwantar da hankalinka wannan kaya dikka mallakinka ne, Omaish taka ce".
A fili kuma nisawa ya yi tare da jawo bargo, har wani irin zafi yake jin gabansa tanai mashi saboda azaban sha'awarta da yake ji, ƙoƙarin danne kansa yake yi dan a cewarsa kada ya kashe Omaish ɗin tasa...... A haka ta fito ta same shi, dadduma da hijabi ta ɗauko ta shinfiɗa ya kalli gabas, har zata tada kabbara sai kuma ta juyo ta kallesa, cikin sanyin murya ta ce. "Ko zaka zo mu yi tare ka gwada?". Da sauri ya girgiza mata kai alamar a'a har da ɗan girgiza hannu irin totally bai yi mashi ba.
Dama tasan za'ayi hakan shiyasa ma bata wani sanya abin a ranta ba, tambayar sama-sama take a ranta.
So da ya nuna baya so murmushi ta yi tare da juyawa ta tada kabbararta, cikin natsuwa ta fara sallah, dik abin da take yi a kan idanunsa har ta idar, nan ta zauna tana addu'oi da tilawar Alqur'ani mai girma har lokacin sallar ishai ta yi, haka ta miƙe ta yi sallah, bayan ta idar ta zauna yin addu'oi, dik wani motsinta yana kallonta sosai, ko kusa ko alama addininta bai bashi sha'awa ba, sai ma gani da yake yi ɓata lokaci take yi, ta ja mashi lokaci, da yanzu wannan ibada ta zauna yi na awanni ai da suna tare yana kallonta tana zuba mashi romantic words, sai ya ji ya kara tsanar addinin nata.
Big Bro ba zai taɓa yarda ya musulunta ba ko ya ji sha'awar addinin Musulunci ba har sai ranar da suka farga suka cire wannan cross dake wuyar tasa, wannan cross yana rike da kaso tamanin cikin ɗari na kiyayyarsa ga addinin musulunci, ba haka kawai cross ɗin ta kasance a wuyarsa ba, tsarata aka yi, tin yana karami ya taso da ita a wuyarsa, bai taɓa cireta ba dik me zai faru, ba kuma zai taɓa yarda a rabashi da ita ba, dan tamkar da ruhinsa aka haɗasa, an dasa mashi kaunar cross ɗin fiye da kansa, baku yi mamakin yadda cross ɗin take canza launin daga yanayinsa ba? Idan yana farinciki takan canza, kazalika in yana bakinciki ta bada launi daban, har wani wuta take yi idan ya ɗauki zafi, batu na gaskiya rabashi da wannan cross ɗin fa sai wani ikon ALLAH kawai, dan dik cikinsu babu wanda zai iya, bama zasu farga da shi ba bare har su yi kokarin cirewa, ba zasu taɓa yin tinani wata babbar illace garesa ba cross ɗin, zasu yi ta matsa mashi ne kawai ya musulunta, a dik time da suka yi mashi maganar musulunci kuma faɗa zasu yi dashi, dan baya son jin sunan addinin ko kaɗan, babu wanda zai kawo a ransa cewa shiri aka yi mashi, ba zasu farga ba! Ko mutuwa momma take da sunan in bai musulunta ba, wlh sai dai ta mutu, ba zai ragawa kowa a kan batun musulunta ba, zasu yi ta ganin laifinsa, su yi faɗa da shi, su juya mashi baya, amma dik a banza, dan ba zai sauya ba har sai ranar da ALLAH ya kawo wani sanadi wannan cross ta fita daga wuyar, idan sun samu suka rabashi da cross ɗin to sun ci kaso tamanin na yakin saura kaso ashiri wanda shi ma abu ne a jikinsa da zasu rabashi da shi, MENENE?.......... Akwai case fa.
--------------------🔥
Ita kuwa bayan ta kammala addu'ar miƙewa ta yi, a mutunce ta tattare kayan ibadar tata, ta mayar da shi mazauninsa, ya fahimci ta ɗauki addinin nan nata da mugun mahimmanci, dan tin daga kan yadda take tarairayar dadduma da hijabin nan nata tamkar kwai ya fahimci hakan.
Saman sofar da ta tashi ta koma ta zauna tana kallonsa. "In je in kawo maka abinci ne?". Ta faɗa tana mai da kallonta kan bargon da ya lulluɓa a ciki, ta ɗan yi mamakin ganin ya lulluɓa, saboda tasan yana cewa kingdom ɗin akwai zafi, kullum kure gudun Ac yake yi, amma wai yau ya lulluɓa.
Hannu ya fito da shi daga cikin bargon ya miƙa mata, tamkar wanda yake a cikin maye ya ce. "Please Maysh come close to me".
Wani irin harbawa zuciyarta ta yi jin irin sauyin da voice ɗinsa ta yi, amma sai ta dake da cewa. "Please king of heart, ka bari sai mun yi aure ka ji?". Tana shagwaɓe fuska dan ta ci galaba a kansa ta yi maganar.
Can kasan makoshinsa cikin wata iriyar murya mai narka zuciya ya ce. "Please help me, ba zan yi maki abin da kike zato ba, just kawai in ji É—umin jikinki a nawa ne, saboda sanyi nike ji over". Da ka ji muryarsa kasan yana jin azabar halin da yake a ciki.
Mugun tausayi ya bata ganin yadda ya zama, jikinsa har tana ɗan kerma, dogayen yatsun hannun nan nasa har suna ɗan rawa, kuma abin da yasa ya kara bata tausayi shi ne yadda baya son yi mata abin da bata so, yana da damar yi mata dik abin da yake so ko taki ko ta so, shi kansa jawota jikinsa kun san idan ya yi niyya ai bata sanin tayaya ma take tsintar kanta a jikin nasa, amma yanzu tambayarta yake yi ta aminta da kanta dan kada ranta ya ɓaci, lallai ba zai yi mata wani abin da ba daidai ba, kuma ba ƙaramin so yake yi mata ba.
Cike da tausayinsa ta ce. "Nasan baka taɓa yin magana biyu, tabbas na yarda da kai cewa ba zaka mun abin da banaso ba"....... Tin da ta fara magana kallonta kawai yake yi har ta kai karshe, sannan ne ya kara miko mata hannu dan a yanzu magana ma taki yiwuwar mashi.
Slowly ta miƙa mashi nata hannun, cikin zafa ya jawota jikinsa, wani irin zazzafar runguma da ya yi mata har kamar zai ɓallata, ya matseta a jikinsa sosai tamkar zai mayar da ita cikinsa, ya gyara ya shigar da ita cikin bargon nasa, ya kai hannu yana shafa kyakkyawan gashin kanta, yana son yin kissing ɗinta amma ya rigada ya yi alkawarin ba zai yi mata komai ba har sai ranar da ita da kanta ta bashi dama, sai ya share batun kiss ɗin yana cigaba da shafe gashin kanta yana tinanin yakamata su koma birninsu, dan ya gaji da kingdom ɗin nan, dik a takure yake. BAI FA MANTA DA TUKUICIN DA YA CE ZATA BASHI BA, DA ALAMA SPECIAL ABU YAKE BUƘATA SHIYASA BAI TADO DA MAGAMAR BA, KAI BIG BRO ƊIN NE SAM BAKA GANE MASHI!!.
Yayin da ita kuma take ta faman tinanin UBANGIJI ALLAH yasa ya yi gaggawar musulunta, dan tana burin su mallaki juna. Sun jima a haka shiru babu wanda ya ce da wani uppan har tsawon good 40 mins. Sannan ne ta É—ago da kanta da nufin ta yi mashi magana kawai sai suka ji ana knocking.
Ai zabura ta yi zata bar jikinsa, ko kaÉ—an bai dakatar da ita ba, kasa ta diro, dik hankalinta a tashe ta ce. "Zan shiga toilet dan nasan waye ne".
Ya fahimci so take ta ɓoyewa wanda yake knocking ɗin nan shi ne har da wani zata shiga toilet, amma sai ya jinjina mata kai kawai, da sauri ta gudu toilet dan tasan Smart ne ko Momma, su biyu suke zuwa room ɗin nan..
Gagara miƙewa shi kuma ya yi, daga in da yake kwance ya ce. "Omerish ka shigo ciki". Smart dake tsaye cikin sleeping dress masu shegen kyau ne ya yi mugun mamakin jin abin da ɗan uwan nasa ya ce na ya shigo ciki, dan haka sai ya turo kofar da sauri ya shigo, sabida a tinaninsa wani abin ne ya sami ɗan uwansa.
Gaban bed É—in ya karisa, tin da ta shigo idanunsa kan Big Bro, ya zaci zai gansa cikin ciwo, sai ya gansa ras. A gefen bed É—in ya zauna yana kallonsa cikin ido ya ce. "Are you okey?".
Shiru Big Bro bai amsa mashi ba, yana ta dai kallonsa. Smart bai lura ba ga shatin É—an bakin Pretty da jan baki a kumatunsa, da zai fita ne ta bashi sumbata, ya manta bakinta akwai jan baki, to shi Big Bro yake kallo yana tinanin yadda Sweetie tai mashi ranar a birninsu.
Ganin bai yi magana bane yasa Smart kai hannu ya yaye bargon da ya lulluɓa, ai zaro idanu ya yi kafin ya kai mashi dukan wasa a kirji yana faɗin. "Ka ce mun kana kan network ne mana in tafi in baka waje, shi ne zaka sa in shigo? Nasan saboda ni sister ta ɓuya ko? Dan ban ganta a nan ba, kai kaɗai kuma ba zaka hau network ba, dole kuna tare kafin in zo".