Sashe 45
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har ta juya zata fita sai kuma ta tina ashe bodyguards ɗin nata ma basu samu damar shigo family part ba, ita kaɗan aka baiwa hanya bisa yarjewar king, mommah ce ta sanar mashi da zuwanta, shi ne ya yi umarnin a bata hanya bayan an cajeta tsab. Tuna cewa babu bodyguard ɗin da ya biyota yasa ta jan dogon tsaki, sannan ta ciro wayarta ta hau laluɓar number mom Smart tana wani dallawa su Sareena uwar harara tamkar idanunta zasu faɗo ƙasa. NI DAI NA CE IS TIME FOR GAME!!.
Cigaba suka yi da yar hirar da su ke yi sama-sama tamkar basu san da mutum tsaye a wajen ba. Daidai wannan lokacin mom Smarta ta shigo parlon, Heleena na dalla masu harara ta nufi wajenta, hannunta ta kama suka wuce ciki, ba dai wanda ya ce wa wani uppan.
Suna tafiya sai ga Dr Raj ya shigo cikin parlon bakinsa a É—auke da sallama. Har suna haÉ—a baki wajen amsa mashi. Yana sanye cikin arabs jallabiya, ya yi kyau sosai, tin da ya sako kafafunsa idanunsa a kanta, ta buga tagumi bata ma san ya shigo ba.
Cikin girmamawa kannen nasa suka hau ɗaga mashi gaisuwa. A taƙaice ya basu amsa ɗaya still kallonsa a kan Zee, cikin sanyin murya ya ce. "Ina son yin magana dake Zee". Jin muryansa yasa ta ɗan zabura tare da kai kallonta a kansa.
"Lafiyarki kuwa?". Cike da mamaki ya yi tambayar. "Babu komai beb". Ta faɗa game da yin suɓutar bakin kiransa da Beb a gaban kannensa, ta manta ma a in da take.
Haba nan take kallo ya koma kallon kallo a parlon, lokacin guda su Aneesa aka canza fuska, da wani irin matsiyacin harara suka hau bin Zee.
Shi kuwa Dr wani irin Musulmin sanyi ya ji ya lulluɓe zuciyarsa, Zee bata taɓa ce mashi beb ba, infact bata ma taɓa kama sunansa a magana ba, bata taɓa nuna tana son shi ba, ya tabbata kubce mata yanzu ma ya yi, abin da yake a cikin zuciyarta ne ya fito fili, so shi ya ji daɗin hakan matuƙa.
"Zo to sarkin tinani, ina da magana dake". Ya faɗa yana ɗan ɗage mata gera, da alama daɗin ta kirasa da beb yasa ya mance da kannensa dake a wajen. Ba musu ta miƙe ta nufesa, dan ta yi kewarsa sosai ita ma. Cike da mamaki suka saki baki suna kallon ikon ALLAH.
Tana karisawa gabansa ya riko hannunta cikin nasa yana faÉ—in su je. Abin ya kara jirjizasu sosai, bare ma ita Aneesa da ta saki baki tana kallonsu, ta dai san yana son Zee, amma bata É—auka abin har ya kai da su rike hannun juna ba, lallai dole su gyarawa Zee zama.
BA DAN SABODA SU ZEE ƳAƳAN TALAKAWA NE YASA SU ANEESA BASA SONSU BA, KO KAƊAYA, BASU DA MATSALA SA ƳAƳAN TALAKAWA, SU MATSALARSU A NAN SHI NE LAUNIN FATA, BATU NA GASKIYA AYI TA DA WANDO KO BA HAKA BA, KASO TAMANIN CIKIN ƊARI NA LARABAWAN WANNAN ZAMANI SUN TSANI BAKAKEN FATA FIYE DA YADDA TURAWA SUKA TSANEMU, WANNAN SHI NE GASKIYA, FATARSU ZEE YASA SUKE NUNA KYAMARSU A FILI! SAI DAI SHI KUMA ALLAH BABU RUWANSA DA WANNAN, A DIK LOKACIN DA YA SO ZAI IYA JARABTAN BAWA DA SON ABIN DA YA TSANA, GA SHI DAI YA JARABCI RAMISH AND DR RAJ DA SON BLACK BEAUTYS JININ NIGERIA! KUMA BABU WANDA YA ISA YA CIRE SONSU A RANSU, DAN DAMA BA WANI NE YA SAKA BA!!
Suna fita Aneesa ta yi gaggawar cewa. "Wlh ba zai yiwu ba!". "Har sai kin ma rantse?". Cewar Sareena da ta wani uban cukule fuska tana wani hura hanci.
Chuchu da tin É—azun ta tada kai da laps na Mahnoor ne ta yi gaggawar cewa. "Gaskiya wannan yarinyar ta yi local dayawa, ku ji fa har wani baby take kiransa".
Da sauri Sareena ta ce. "Dama Æ´an bakaken fatasuna da hankali ne? Ita bata ga kalarsa bane? Ai tasan ya fi karfinta, kawai jakanci da jahilci ne yake damunta, amma zamu nuna mata banbancin ta hanyar da zata gane". Ta yi maganar tana kallon Mahnoor, da alama da biyu ta yi maganar.
Ai wani irin miƙewa zaune da Mahreen ta yi sai da ta razanasu, kamar wadda aka jefo daga sama, ta ji zasu ci mutumcin ƴan kasarta abin alfaharinta, kun san fa akwai jiƙaƙƙa a tsakaninta da Sareena, ga shi ta sake zagan mata ƴan kasa da mutanen ciki. ME KUKE TINANIN ZAI FARU? NI KAINA INA ALFAHARI DA KASATA, BA FA ZAN BAR DIK MAI CIN MUTUMCINTA BA, DAN HAKA INA TARE DA MAHREEN!.
One by one ta bisu da kallo kafin ta ɗan girgiza kai tana ɗan ciza laɓɓa. Sareena ta ɗan sha jinin jikinta ganin yadda Mahreen ta miƙe, amma sai ta dake kamar babu komai. Ko uppan Mahreen bata ce masu ba ba kamar yadda suka zata ba, sai ma miƙewa da ta yi ta nufi part na Momma, ko kaɗan bata waigosu ba har ta fice daga parlon.
Tana fita Sareena ta sauke wani wahalallen ajiyar zuciya wanda kana jinsa kasan na tsoro ne. Sai da Mahnoor ta É—an saci kallonta,
a ranta ta ce Mahreen ta zama abin da ta zama, yarinya har tsoro da shakkarta ake yi.
Sai satar kallon kofar shigowa Sareena take yi, dan bata yarda da cewa Mahreen ta tafi ba, a ganinta wani abin ta je shirya masu ta dawo, dan tasan halin mutuniyar.
Sai dai ga mamakinta shiru Mahreen bata dawo ba, abin ya yi wa Sareena daÉ—i har sai da ta sake sauke ajiyar zuciya, dik sun lura da ita, amma babu wanda ya yi gigigin yi mata magana, dan sun san masifarta.
A ɓangaren ita kuma Mahreem kai tsaye bedroom da ya kasance nasu ita da Zee ta nufa, dik da cewa Zee a wajen Aunty miemie take idan ta zo family part a nan take zama. Saman gado ta haye, a tsakiya ta zauna kamar wata yar bori, a fili ta fara ayyana yadda zata koyawa su Sareena hankali, yadda zasu gane cewa su fa ƴan Nigeria kyautar ALLAH ne ga duniya, dan billahil lazi babu abin da babu a kwakwalwar ɗan Nigeria, uhm rashin samun wadatatcen kula ne, amma wlh babu in da ɗan Nigeria zai shiga bai zamo na farko ba, kai kusan Africa gabaɗaya, Nigerians we're gifted wlh, daban muke duniya ta shaida da hakan! Musamman arewacin Nigeria, daban muke! Idan zan tsaya zayyana baiwar da ALLAH ya zuba a kwakwalwar ɗan Nigeria wlh ina iya rubuta littafi guda complete, dan baiwarmu yawa ne da shi!!.
Ta yi nisa cikin tinanin da take yi sai ganin mutum ta yi zaune a gabanta yana wani irin lumshe idanu, da alama yanzu ya taso daga barci, yana sanye da sleeping dress masu zubin pj's launin ligh ash, arabs hair É—in nan nasa tamkar an kifa mashi hula, har gaban goshinsa, sai wani glowing yake yana kwailin, ga wani fitinannen kamshi dake tashi.
Shakan kamshinsa ta yi ta É—an lumshe ido ta sake buÉ—ewa a kan kyakkyawan fuskansa. "Me zaka wani shigo mun É—aki without my permission?". Tana wurga mashi harara ta yi maganar.
Murya irin na mai barci ya ce. "Sorry, mafarkinki na yi shiyasa na zo ganinki, meyasa jiya kika ki bari in ganki?". Ya yi maganar yana waro idanunsa da kyau a kanta.
"Ban yi ra'ayin ka ganni É—in bane, kuma yanzu ma ka tashi ka fita mun a É—aki tin ban tayar maka da guguwar kukan dake kaina ba".
Ya sameta a kan tsi ne, wato tana tsaka da jin haushin su Sareena, shiyasa ta zata sauke a kansa.
"Ki yi hakuri, amma waye ya taɓaki kike faɗa haka? Kuma kin manta now we're best friends ne? Kin manta ni kaninki ne ke aunty ta? Kin manta am ur besty?".
Wani irin sanyi ta ji a ranta jin ya kirata da aunty, hakan yasa ta É—an sassauta murya. "Na manta kai kanina ne shiyasa na yi maka tsawa, kada ka damu ka cigaba da ce mun aunty zan daina yi maka tsawa". Ta kai karshen maganar tana sanya hannu ta shafi lallausan arabs hair É—insa, wai irin tana rarrashin yaron nan, gabaÉ—aya Mahreen ta gama raina guyson son ranta, yadda kuka san ana rarrashin yaro É—an shekara biyu, har da wani shasshafa kansa izuwa saman lallausan kumatunsa.
"Dik wanda ya taɓaka ka zo ka faɗa mun zan rama maka ka ji kanina?". Ta yi maganar hannunta a kan lallausan kumatunsa. Wani irin musulmin daɗi ne ya rufesa, jinsa ya yi a sama, har ya ɗan lumshe idanu ya sake warosu a kanta.
"Da gaske zaki tare mun faÉ—a?". Ya faÉ—a yana mayar da kallonsa kan É—an bakinta. Da sauri ta gyaÉ—a mashi kai. "Sosai ma, ka san na iya faÉ—a, kada ka damu dik wanda ya rainaka zan É—aukar maka fansa".
Jinjina mata kai ya yi kafin ya ce. "To zo mu je gym mu ɗan motsa jiki, daga nan sai in faɗa maki waɗan da suke raina mun wayau a gidan nan". Jin zai faɗa mata masu raina mashi wayau yasa ta amsa da to, wai irin ita so take ta gwada mashi jaruma ce ita, shi ne har da wani amsawa da nuna ƙasaita.
Kasan bed É—in ya sauko, sannan ya nufi hanyar fita, da sauri ta diro ta bi bayansa suka nufi gym suna É—an hira. Hannunta ya riko cikin nasa kasancewar zasu fita idon mutane, wai baya son kowa ya kalleta, idan ya rike hannunta yasan ko warriors ba zasu É—aga idanu su ganta ba. KISHI A JININ KING ZUHAIR YAKE!.
Sai dai yana riketa ta yi kokarin kwace kanta tare da juyowa cikin zafa. "Meyasa zaka rikeni?". ÆŠan marairaice fuska ya yi. "Ni ba kaninki bane?".