← Book details Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 42 OF 130

Sashe 42

Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Lokaci guda ya kara tsintan kansa cikin wani irin farinciki na musamman, dan yadda Smart ya kula mashi da su ba karamun daÉ—i abin ta yi wa zuciyarsa ba, gaskiya an burge zuciyar Big Bro. Sai kawai ya tsareta da ido. Ganin haka yasa ta riko hannunsa ta jasa suka wuce wajen abin cin, ba musu ya bita izuwa wajen.

Bai saba cin abinci a ƙasa ba, dik sai abin ya yi mashi wani banbarakwai, amma dai haka ya daure ya karɓi abincin ya fara ci a natse, ta zubawa ɗan bakinsa idanu tana ta aikin kallon yadda yake motsasu, ji take yi tamkar ta yi kissing ɗinsa. Yana kallonta sarai, kuma yasan yadda ɗan bakin nan nasa yake ɗaukar hankalinta, ya yi niyyar bata mamaki wani lokaci, yau ya tsinci kansa a cikin farinciki har kala uku, na farko farincikin jin cewa ubanta ɗaya da Kamran, na biyu abin da Smart ya yi ya jawo mashi soyayya ta girmama mai tsabta a birninsa, na uku.......... Bai bayyanawa kowa ba!.

Sai yake jin tamkar yau ya kashe mata kishinta na san kissing É—insa da take yi tsawon lokaci, amma bai nuna mata alama ba, ya cigaba da cin abincinsa tana kallonsa.

-------------------------🔥

Zaune suke a sama wajen da Big Bro yake yawan zama, Smart na zaune saman sofa ita kuma ta kwanta tare da kwanto da kansa a saman laps ɗinsa, sai zuba mashi shagwaɓa take yi tana aikin shafe mashi jiki, shi kuma ya ɗan yi shiru yana tinaninsu Momma jikinsa na karɓar sakon beb ɗin tasa. Sai magana dake yi mashi amma yaki kula ta, hakan yasa ta sanya mashi kuka yana turo baki, tasa hannu zata dafa laps ɗinsa ta miƙe ta bar jikinsa tin da yaki kulata, wai ita ta yi fushi.

Ai tana sanya hannu sai saman bananarsa dake tsaye zat. Wani irin zabura ya yi ita kuma da tsabat sakalci sai ta ce mashi. "Me ka tura a cikin wandanka haka kamar itace?". Ta yi maganar tana cigaba da tattaɓa wajen, ta manta tashi zata yi kuma ta manta fushi take yi da shi.

Da farko ya yi yunƙurin hanata taɓawa, amma sai ya rabu da ita tare da rankwafowa kanta kaɗan, cikin wata iriyar murya tamkar wanda ke a cikin maye ya ce. "Bulala mai koya maki hankali ki dawo cikakkar macece a wajen".

Harara ta dalla mashi kafin ta ce. "Kenan mahaukaciya ce ni yanzu?". Kai ya ɗan girgiza mata. "Ba mahaukaciya bace ke, sai dai sakalcinki ya yi over, amma one day one time wannan bulala zai dawo mun dake kan hanya, ki natsu ki kimtau tamkar sister ɗinki". Ya kai karshen maganar yana faɗin shiiiiiiii saboda yadda take ta tattaɓa mashi bananar tasa tana kai mashi duka har tsakar ka.

"To fito da bulalar in ganta, dan i dai nasan babu wani abin da zai sanya ni in zama kamar Sweetie, ban fita bane? Kanwata fa". Ta faɗa tana hura kumatu, cike da yarinta wai ita nan babba. Shiru bai iya amsa mata ba sakamakon ta rufe mashi baki, dik tasa jikinsa har wani tsuma yake yi, a wannan gaɓa ba zai iya yin magana ba.

Hannunta ta ɗaura saman zip ɗin wandansa tana faɗin bari ta fito da bulalar ta gani, har da cewa zata karya shi ta zubar sai ta ga da me zai zaneta ɗin. Zuge zip ɗin kasa ta yi tana kokarin tura hannunta ciki. A cikin zafa ya damki hannun nata yana wani irin numfashi, idanunsa a limshe, can ƙasan makoshinsa ya ce. "Please ki bari kin ji ko?". Yana kai karshen magana ya ɗaura ɗayan hannunsa a saman mazaunanta.

Make mashi kafaɗa ta yi game da cewa ita sai ta gani. Ta faɗa tare da kwace riƙon da ya yi mata, hannun nata ta tura ciki, hakan ya ja ya yi wani irin matse idanunsa gam saboda wani irin daɗin da ya ji ya daki ƙwaƙwalwarsa, da karfi ya capki mazaunan mata yana wani numfashi mai nauyi.

Saboda tsabar rashin ji irin na yarinyar nan tura hannu can ciki ta yi, tin daga farkon bananarsa ta fara taɓawa tana san riƙo kan, kuma fa yadda kuka san mai aljanu a kan, gabanta na faɗuwa amma haka take cigaba da yi kamar ba ita ma. Ai bai san time ɗin da ya girgiza kansa game da furta. "Wuuuuuuuuuu". Cikin ɗaga murya ba, dai'dai lokacin ta kai hannunta saman kan bananar tasa, sai a lokacin kuma ta fahimci a jikinsa wannan bulala fa take, ai zabura ta yi zata zare hannunta ya yi zafan damke hannun nata manne da bananar nasa, da kyar muryar ƙasa-ƙasa ya ce. "Ai sai kin ƙarisa abin da kika fara".

Kai ta shiga girgiza mashi, tamkar zata yi kuka ta ce. "Dan ALLAH Yah Omerish ka yi hakuri, na tuba ba zan sake ba". "Yau babu tuba, dan yau sai na yi maganin mara jin magana". Ya kai karshen maganar tare da ɗan matsa hannunta da ya riƙe. Girgiza ta cigaba da yi, idanunta suka ciko tab da kwallah, can ƙasan makoshinsa ya ce. "Idan kika kuskura kika mun kuka babu abin da zai hanani miƙawa Tiger ke, kuma ki buɗe kunnanki da kyau ki saurareni in ba haka ba kin san saura".

Take ta natsu tana ƙoƙarin shanye kukan nata, sai ta zama abar tausayi. "Kada ki kuskura ki cire hannunki daga in da yake, wasa zaki fara yi mun da wannan bulala har sai san da na ce ki bari, kuma kina yin kuka Tiger kai tsaye, tin da baki ji yau zaki fara ji ne, maza fara aikinki tin yanzu, kuma komai na yi maki kema ki mun da ɗayar hannunki, kin ji ko?". Cikin serious ya yi maganar, babu wasa a tattare da shi ko kaɗan.

Kai ta gyaɗ mashi alamar to, sannan ya zame hannunsa daga riƙon da ya yi mata, a ransa ya ce yau sai ta yi kukan gaskiya kila ya samu da ɗan natsu. Tana turo baki tamkar zata yi kuka ta ce. "Ni Yah Omerish ai ban iya wasa da shi ba". Sai a lokacin ya waro rinannun idanunsa a kan fuskarta, lokaci guda ta ɗan bashi tausayi, ALLAH sarki ko ma'anar penis bata ma sani ba, to dama girman forest yaushe zakata san wani abu shi penis, ga rashin uwa a tattare da su, ai fin haka ma zai gani. Amma sai ya dake bai nuna kamar ta bashi tausayi ba, saboda yana jin daɗin wannan wasa da ta faro da kanta.

"Fito da shi waje zaki yi ki fara shafa mun shi kina wasa da shi kina sumbatarsa". Idanunsa a cikin nata ya yi maganar. KAM BALA'I ASUWAY SMART ÆŠAN IKKAN MAI RAI NE! WAI HAR DA TA FITO DA SHI WAJE, WATO ABIN NA BASHI SUGAR.

ALLAH sarki, tana san yin kuka ba hali, haka ta danne ta zarota waje, ai bata san time da ta zunduma ihu ta zabura zata bar jikinsa ba. Kun fa san abin nan na maza mugun kwarjini ne da shi, uhm barema na su Smart ni dai bari in yi shiru.

Cikin zafa ya capko hannunta ta sama, jawota jikinta ya yi, gabaÉ—aya ilahirin jijinta kerma yake yi, hawaye sun gama wanke mata fuska sosai, kai ta cigaba da girgizawa, ta gama rikicewa. Kalamanta suna harhaÉ—ewa ta shiga fadin. "Yah Omerish tsoro nike ji, ba zan iya ba, na tuba ba zan sake ba, na shiga uku na, Sweetie ki zo ki ceceni".

Kara ƙanƙameta ya yi kafin ya ce. "Shiiiiii! ya isa haka to, natsu waje guda". Ƙanƙame rigarsa wajen Lion chest ɗinsa ta yi, tana cigaba da girgiza mashi kai. Rungumeta ya yi ya hau shafa bayanta a hankali-hankali alamar rarrashi, ya ɗan yi nadamar razanata da ya yi, in bai yi sa'a ba yanzu zata fara jin tsoronsa ta dai'na kwanciya a jikinsa tana zuba mashi shagwaɓar da ta saba ɗin nan, ga shi wannan shagwaɓa tata ba karamun tafiya da imaninsa yake yi ba, yana sanya shi manta dik wata damuwa da ya taɓa shiga.

Rarrashi ya hau yi har sai da ta yi shiru, daga haka barci ta yi awon gaba da ita, ajiyar zuciya ya sauke, a fili ya ce. "Sorry my beb, amma gaskiya ba zan iya cigaba da jira ba, i really love you more, and ina cutuwa wajen controlling kai'na a kanki, kin kai ni makura yau beb, dole in kau da kai'na in yi abin da ya dace". Ya kai karshen maganar yana sanya hannunsa ya tattare gashinta da ya sauko ya rufe fuskarta, yadda ta kwantar da kan nata a saman kirjisna sai gashin nata ya rufe mata fuska.

Zuba mata idanu ya É—an yi kafin ya ce. "I really love everything about you, komai naki abin burgewa ne".

Kallon juna Sweetie da Big Bro dake tsaye a bakin shigowa wajen suka yi, tin É—azun suka hauro, tin time da Pretty take kuka yake rarrashinta, sun burgesu ne sai suka tsaya suka kallonsu, ya kammala cin abinci ya shirya cikin tsadaddun sleeping dress É—insa.

Gabaɗaya Sweetie sai ta ji ta nemi natsuwarta ta rasa, sun yi mugun burgeta, sai ta yi ƙasa da kai tana satar kallon Big Bro, while shi ma ita yake satar kallo, gabaɗayansu sai suka ji suna da bukatar irin wannan farincikin.

Slowly ta ɗago idanu zata kara kallonsa, karaf suka haɗa ido, dan shi ma ita yake kallo, bata san time ɗin da murmushi ya kubce mata ba. Wannan murmushi ba karamar jan zuciyar Big Bro izuwa gareta ya yi ba, sai ya ji tamkar ya sallama mata kansa. Bai san time da ya miƙa mata hannunsa a kan ya zo ba, kun fa san idan ana soyayya kusa da ku ji kuke yi tamkar kuma a cikinta kuke, kada ku ga kaifinsu.
Chapter 42 · 0% Book details