Sashe 66
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin kufula da haushi ta yi. "Ba zanzo ba, dan ni kwalliyata yara basa gani". Ta faɗa tana cigaba da harararsa, ta fahimci cewa idan ta ce mashi yaro ransa na ɓaci shiyasa take yawan ce mashi hakan bayan ta yi wa Jaish alkawarin ba zata sake ce mashi yaro ba, to ga shi ta sake.
Ya ji zafin kalmar sosai, amma sai ya shanye da cewa. "Ga shi kuma karshe dai saboda yaron ake wannan kwalliya kullum, dan yaro ya gani ya yaba, to na gani amma ban yaba ba, jeki saka abaya a kan kayan sai in yaba". Cikin zolaya ya yi maganar yana kara sipping abinsa, ga fuska a É—auke da murmushi.
Haba ta tsani ya ce mata zai yaba kwalliyarta, dan gani take ta wuci nan, cike da jin haushin kalamansa ta ce.....
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
-------------------------------------------🔥♥ï¸
ZABUWAR DUNIYA STEP ONE!.🔥🔥🔥
Haba ta tsani ya ce mata zai yaba kwalliyarta, dan gani take ta wuci nan, cike da jin haushin kalamansa ta ce. "Kai har kasan abu mai kyau ne dama? Ai yaba kwalliya sai manya ban da yara irinka".
Kashe mata ido É—aya ya yi tare da sipping cappuccino, ya É—an lumshe ido ya sake warosu a kanta. "To na ji dai, amma please jeki saka abaya sai ki zo mu yi magana".
ÆŠan bakinta ta murguÉ—a mashi tana yi mashi kallon up and down kafin ta ce. "Ban yi niyya ba, a haka na yi ra'ayin zama, dan haka ba zan saka abayar ba".
Shiru ya É—an yi yana tinanin me zai ce mata wanda zai tunzurata yasa ta je ta saka abaya dan ta rufe shape É—inta, kayan jikinta sun bayyanar da surar da ALLAH ya yi mata, yana jin kishin wani ya ganta dik da a part na momma take, yasan ko Uncle Taheer baya shiga part na momma sai da kwakwarar dalili, iyakacinsa part na mama sister É—insa kenan, Æ´aÆ´an king kawai ke shiga part na momma, suma manyan sai da izini, daga kan guyson ya yi kasa ne kawai basa neman izinin shi ga, amma su Jaish dik sai sun nemi izini, dokar king ce wannan, a haka kuma suke tafiya cikin tsari da bin doka ba kara zube suke abubuwa kamar marasa kan gando ba!.
Dik da yasan brothers É—insa ne kawai ke shigowa, amma yana kishi sosai ta zauna cikin wannan shiga, sannan kuma yasan halinta sarai, yanzu zata iya dira waje, dan karamin aikinta ne ku ganta a garden ko a harabar kingdom É—in yanzu!.
Almost 2 mins for silent yana tinani kafin ya ce. "Yanzu dai a taƙaice dressing ɗin da yaro yake so zaki rinƙa yi kenan? Yanzu ni aka buɗewa jiki in gani in yaba? To na gani kuma na ji daɗi, my chocolatey tana da shape mai kyau, kuma naga balla ɗinta (tula-tula) sun kara girma yanzu ta fara zama ƴan'mata, suna kara girma kaɗan zasu iya kai shayar da baby, shiken sai in aure abata ta haifa mun.........". Ai bai karisa maganar ba saboda balai irin nata ta buge cup ɗin hannunsa, ya faɗi kasa cappuccinon ya zube kasa.
A kufule ta ce. "Dama kai É—an iska ne na sani, wlh ni ba zan aureka ba, kuma wlh na fi karfin in saka kaya domin kai, ALLAH ya kiyaye". Ta kai karshen maganar zata nufi room É—inta da sauri tana dalla mashi harara.
Da sauri yana sakin smile ya ce. "Haba mana, please kada ki canza kayan nan ki katse mun jin daÉ—ina na kallon balls É—ina, ki bari saboda ina samun natsuwa ganinki a haka".
Ai ko kula shi bata yi ba, ta yi gaggawar shigewa bedroom É—inta tana huci, kara faÉ—aÉ—a murmushinsa ya yi kafin ya ce. "Jaira, har yanzu dai baki wuce ayi maki wayau ba, sai tsiwa da iya magana kamar wata babba, ai mun kulla kenan, sai kin dawo kan hanya". Ya kai karshen maganar tare da nufar side na kuyangun dake hidima a part É—in. Magana ya yi masu a kan su zo su gyare in da ta zubar da cappuccino, sannan ya fito ya nufi part na su Mahnoor dan yana son yin magana da ita.
Ita kuwa Mahreen tuni ta je ya cire kayan jikinta ta yi watsi da su, ta É—auko abaya har da hijabi babba wanda ya kai mata har gwiwa ta sanya wai dan ma kada guyson ya sake gane mata Æ´an tula-tulan ta da suka fara tasawa sosai yanzu, ta fara zama ammata.
----------------------🔥
Baki a ɗauke da sallama ya shiga parlon Jaish, Mahnoor na zaune a saman sofa tana kallon film a ɗayar wayan Jaish, ta ci kwalliya a yadda ta fito ainahin matar Prince, tamkar ka saceta ka gudu da ita, wasa-wasa tana ta kara sajewa da larabawan nan abinta, ga wani kyau da take karawa saboda Jaish ya iya bata murtuƙu.
Tana ganinsa ta sakar mashi smile tana amsa sallamar tasa. A saman sofar dake fuskantarta ya zo ya zauna yana faÉ—in. "Barka da hutawa aunty Mahnoor".
Kashe wutar screen É—in ta yi game da ajiye wayar a gefe guda, sannan ta dawo da hankalinta kansa kafin ta ce. "Barka dai Yah Omar".
ÆŠan kasa da murya sosai ya yi kafin ya ce. "Yah Jaish yana ciki ne?". Kai ta girgiza mashi alamar a'a baya nan. Ajiyar zuciya ya sauke tare da cewa. "Yauwa Alhmdllh dama magana nike son mu yi kuma bana son ya jini".
Tattare natsuwarta gabaÉ—aya a kansa ta yi kafin ta amsa da. "To ina jinka". Da alama jinin sarauta ya fara natsawa cikin jinin Mahnoor, domin kuwa yanzu very king and respect ga salo take magana, dama can akwaita da natsuwa sosai, sai ya haÉ—e, yanzu sometimes idan tana magana zaka zaci Jaish ne yake magana saboda yadda take bada word one after the other, ga class.
Shiru ya É—an yi, yana son faÉ—a mata abin dake a ransa amma yana jin kunya, yana jin kamar ba zai iya ba. Ta lura da hakan sai ta ce. "Yah Omar ni sister É—inka ce, kada ka damu ka É—aukeni kamar Zunaira ka ji?".
Cool smile ya saki wanda ya kara fito da kyansa kafin ya ce. "Dama haka kike a raina, dikkanku bana banbantaku da Auta, sai dai ke da yake maganar ta shafi Mahreen ne sai nike jin nauyi".
Yanzu ta gano abin da ya yi mashi nauyin faɗar, dan ta saukaka mashi sai ta ce. "Ka ɗaukeni a tsaginka ba tsaginta ba, kaddara bani da alaƙa da ita".
Shi ma ya gano da cewa ta gano kasan harshensa, amma tana son tabbatarwa daga bakinsa, dan haka shi ma sai ya saukaka mata da cewa. "Dama aunty Mahnoor ba zan ɓoye maki ba, gaskiya har ga ALLAH ina son Mahreen, kuma aurenta nike son yi mu rayu a tare, amma ta ce wai bata sona.....". Ɗan dakatawa ya yi saboda ganin yadda Mahnoor ta zare mashi waɗan nan fararen idanun nata.
Kura mata ido ya yi yana jiran jin dalilnta na zaro ido.
"Bata sonka kuma? For what reason?". A É—an dame ya ce. "Wai ta ce ita manyan mutane masu irin 30 years take so ba yaro kaman ni ba".
Siririn tsaki ta ja kafin ta ce. "Na zaci ma wani dalili ne, wannan ai shirme ne, rabu da ita ta gama haukarta, tana da shekaru 12 to 13 ne take wani cewa mai shekaru 30 take so? To ta kaisa ina wai?".
Kasa ya É—an yi da kai yana tina kalaman Mahreen na É—azun da take cewa yaro da shi me zai yi mata idan suka yi aure, a lokacin ya so gwada mata kaÉ—an daga abin da zai iya yi mata in suka yi aure, amma sai ya share ya rabu da ita tin da a lokacin sulhu ya je nema, amma ya ci alwashin yi mata abin da zai goge sunan yaron dake bakinta É—in nan, gaba ko da kuÉ—i aka bata ba zata sake gaya mashi yaro ne shi ba!.
Ya yi nisa cikin tinani sai faÉ—a Mahnoor take yi, unexpected ya ji ta ce. "Bari ta zo ta sameni, yarinya ne bata ji, ana ce mata ga annabi tana rintse ido".
A sanyayye sosai ya ce. "Please aunty Mahnoor kada ki yi mata faÉ—a, ki bita a hankali, bana son in ga ta shiga damuwa bare kuka, kuma kin san in kika yi mata faÉ—a zata yi kuka ne". A raunace ya kai karshen maganar.
To fa, Mahnoor ta ji zallar soyayyar gaskiya, wai kada ayi mata faɗa, ALLAH sarki bawan ALLAH, shi dai dik abin da zai ɓata mata rai baya son shi.
Jinjina mashi kai kawai ta yi ba tare da dogon turanci ba, daga nan suka É—auko hiran gari kawai suka cigaba da yi cike da mutunta juna, a nan Chuchu ta shigo ta samesu, sai suka É—aura hirar a tare. Chuchu ta yi kiba yarinyar nan sosai, ta zama yar duma-duma abinta, ga haske da kyau da ta kara, Jawad ya iya kiwo sosai.
--------------------------🔥
Zaune take a saman sofa a parlon King tana fuskantarsa, yana sanye da white arabs jallabi mai shegen kyau, sai tashin kamahi mai kwantar da hankali yake yi, a yayin da ita kuma take sanye da abaya mai balain kyau, ta É—aura alkyabba a kan kayan, ta fito a yar sarkinta cas.
Kanta a kasa tana É—an murza Æ´an yatsun hannunta, shi kuma kallansa a kanta gabaÉ—aya, kun san Yah Rizwan da iya love word, ga shi da natsuwa da sanyin murya, cike da kaunarta ya ce. "A waya dai akwai bakin magana, amma gani ga ki kuma kin yi shiru, ko dai a iya waya ne kawai aka iya hira?".