Sashe 7
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cak ta dakata da ƙoƙarin kwace kanta da take yi, lokaci guda ta dalla mashi wani irin hararar da bata san ta yi ba, kamar zata cinyesa da ido saboda kallo ta ce. "So kuma ni kake yi wa? Ka je dai ka nemi wacce kake so, amma ba ni Khadijah ɗiyar Ahmad ba". Ta kai karshen maganar tana fisge riƙon da ya yi mata da karfi. Ya gama fahimtar yanzu kam bafa zata saurare shi ba, ta yi nisa gaskiya, zuciyarta ya rigada ya bushi a kan abin da tasa a gaba.
Ya yi nisa a cikin tinanin da yake yi sai ji ya yi tasa karfi ta turesa gefe. Da karfi ta miƙe zaune, kafin ya farga ta diro ƙasan bed ɗin, ranta a matuƙar ɓace ta ce. "Kada ka sake taɓani, saboda bana sonka, na tsaneka! Idan kuma ka sake taɓani, to ka sani cikin biyu abu ɗaya zai faru, ko dai na bar maka gidan, ko kuma na kashe kai'na na huta da balai'nka tin da dik in da naje ba zaka rabu da ni ba". From the button of her heart ta yi maganar, babu wasa ko karya, zallar gaskiyarta ta faɗa mashi!.
Ta kai karshen maganar tare da matsawa ta saɓi baby Ahmad a saman shoulder ɗinta ta nufi toilet.
Ai mutuwar kwance ya yi yana binta da kallo, dik zafin ransa da faÉ—ansa yau Khadijah tana faÉ—a mashi son ranta har tana kafa mashi sharruÉ—a amma ya gagara furta word, lallai ba shakka yana mutuwar kaunar yarinyar nan ba kaÉ—an ba, to yanzu me mafita a garesa kenan? Ya jefawa kansa tambayar. Tabbas ba zai iya hakura ya rabu da ita ba, saboda yana sonta, and kuma ya yi mata farin sani, yasan dik abin da ta faÉ—a zata iya aikatawa, tsab zata iya kashe kanta ko ta bi dare ta gudu, kun san mai hakuri bai iya fushi ba. Bugu da kari shi wlh yanzu a hannu yake, yana son kasancewa da ita, ba zai iya cigaba da hakura ba, menene mafita a garesa kenan?.
Ya natsa cikin tinanin mafita ta fito ɗauke da baby Ahmad da ta ƙudundunesa a cikin towels guda biyu da ta ɗauko, ya lafe a saman shoulder ɗinta yana ɗan lumshe idanu alamar barcin bata ishe shi ba. Ganin still Bobo yana kwance a saman bed ɗin ne yasa ta ɗauki pillow guda ɗaya zata nufi saman sofa su kwanta.
Cikin sanyin murya game da natsuwarsa ya ce mata. "Zoki kwanta a bed ɗin ba sai kin je wani waje ba". Ya faɗa tare da saukowa ƙasa ya basu waje. Fuskarta a ɗaure tamau, ko kallon in da yake bata yi ba ta juyo ta koma saman bed ɗin ta haye. Da kallo ya bita yana jin tamkar ya fisgota ta zo jikinsa ya ji ɗuminta, sai dai ina, ba zai yi abin da bata so ba a yanzu, dan shi ma kada ya ga tashin hankali.
MY PEOPLE'S KU ZO MU TARU MU FAÆŠAWA KHADIJAH GASKIYAR CEWA BOBO BASHI DA LAIFI, WLH BASHI DA MASANIYAR ABIN DA MOM ÆŠINSA TA YI MATA, TA DAURE TA YARDA DA SHI TA YAFE MASHI, KADA TA YI ASARAR NAMIJI ÆŠAYA TAMKAR DA DUBU, ZATA YI DANASANI, DAN YANA SONTA, KUMA WLH TA TAKI BABBAN SA'A A RAYUWARTA NA SAMI PRINCE KAMAN BOBO, AMMA ZATA YI WA KANTA TSAKIYAR DA BA RUWA! KU ZO MU FAÆŠA MATA IRIN WAHALAR DA YA SHA WAJEN NEMOTA, TA TAUSAYA MASHI TA YADDA DA SHI! IYA WAHALAR NEMANTA DA YA SHA MA KAWAI YA ISHESHI BA SAI TA KARA MASHI BA.
Kwanciya ta yi tare da kwantar da baby Ahmad, ta kasan ido ta saci kallon Bobo, sai ta ga ya tsareta da waÉ—an nan dara-daran eyes É—in nasa, so take yi ta baiwa baby Ahmad nono dan ya mayar da barci, amma bata son yin hakan a gaban Bobo. Da dai taga bashi da alamar matsawa daga in da yake ko ya dai'na kallonta sai ta jawo bargo ta shige ciki.
Ajiyar zuciya ya sauke mai nauyin gaske kafin ya juya ya nufi waje, jikinsa dik a mace tamkar wanda aka zarewa laka. Parlour ya sauko, nan ya isko Pinkish and beauty suna zaune suna hira, mom ta haura sama. Cikin sanyin murya ya ce. "Come and escort me". Ya yi maganar ba tare da ya dakata da tafiya ko ya kalli in da suke ba.
Ai da gudu suka miƙe, har suna rige-rigen rufa mashi baya. Kai tsaye parking lot na gidan ya nufa. Da gudu wani security ya ƙariso in da yake, nuna mashi motar da zai hau ya yi, take securityn ya fito da key ya fito da motar.
Gidan baya ya shiga shi da su Pinkish, da gudu security ya ja motar, basu zame ko'ina ba sai wani katafaren shopping mall. Kayan baby dayawa ya je ya lodowa baby Ahmad, dan ya ga naÉ—osa a towel kawai Khadijah ta yi, babu kaya a jikinsa, hakan na nufin bashi da kaya a gidan kenan.
Su Pinkish dai sai kwasan abubuwan da suke so suka hau yi, shi kuwa da kansa ya zaɓanwa baby Ahmad irin kayayyakin da yake so, sannan ya zaɓowa Khadijah nata ita ma, dikka very sexy kaya ya ɗauko mata, masu zafa da ɗaukar hankali, wandunan jeans ɗin nan irin sexy and crazy ya jido mata, yana son ta rinƙa saka masa irinsu, ga shi basa shiri, yanzu in ta saka ma sai dai shi ya kare da kallonta makogwaransa yana sama yana ƙasa saboda haɗiyar yawu, dik ta tashi hankalinsa.
Ita kuwa Khadijah barcinta ta hau yi ita da baby Ahmad, basu da wata damuwa abinsu. Ko da Bobo ya dawo da kayan sai ya tadda sun yi barci, bai tashesu ba, kawai ya zube masu kayan a saman carpet, ya koma saman sofa ya kwanta kamar wani maraya ko mara gata. Da yake a gajiye yake shi ma, yana kwanciya ba jimawa barci ta yi awon gaba da shi.
Ba shi ya farka ba sai bayan sallar magrib. Miƙewa ya yi ya nufi toilet. Ga mamakinsa sai ya ga su Khadija har lokacin suma suna barci, bai dai tashesu ba ya shiga toilet. Jim kaɗan ya fito ya nufi closet ɗinsa. Jallabiya ya zura a jikinsa ya zo ya shinfiɗa dadduma. Sai a lokacin ya biya bashin sallolin dake a kansa, ɗazun shap ya sha'afa. Da ya idar da sallah ya duba time lokacin sallar isha'i ta yi, nan fa ya gabatar da sallarsa kafin ya miƙe ya nufi waje.
Dinner yasa su Pinkish suka É—auko suka kawowa Khadijah room É—insa, lafiyayyun abinci masu kara kuzari da lafiya. Daga haka ya komo cikin bedroom É—in nasa, nan ya isko Khadijah ta tashi ta shiga toilet, su Pinkish sun haye masu bed suna ta kallon baby Ahmad tamkar su lashesa saboda so.
A tinaninsa idan Khadijah ta fito zata yi masu faɗa tin da ta nuna bata son shi, sai ya ga akasin hakan, domin kuwa da fara'a ta tarbesu har tana ce masu to su ɗauki Ahmad ɗin mana. ALLAH sarki ai bai san time da ya sauke nannauyar ajiyar zuciya ba, ya ji matuƙar daɗi, yana da daɗi a nuna ana son danginka fa. Ta ƙasar ido ta saci kallonsa jin ya sauke ajiyar zuciya, kara ɗaure fuska ta yi kafin ta wuce izuwa closet zata yi shirin yin sallah.
Wucewa shi ma ya yi izuwa balconynsa, ya zauna a saman É—aya daga cikin sofas dake a wajen, sannan ya ciro wayansa. Number Zash ya kira domin ya bashi shawara, saboda yasan Zash É—an love ne, Smart dai shiru ne, babu wata shawara da zai bashi in ma bai ce ya rabu da Khadijah É—in ba tin da bata sonsa, shiyasa ya nemo Zash asirinsa a rufe ko.
Lokacin da kiran ta shigo wayar Zash yana a kwance saman katafaren bed ɗinsa yana ƙoƙarin kiran layin Bobo ɗin domin ya ce ya haɗa shi da Pinkish ko kuma ya turo mashi num ɗinta kenan call ɗin Bobo ya shigo. Yau tin da Zash ya tashi da safe tinanin Pinkish yake yi, shiyasa ya ce bari ya nemeta su gaisa, ya shirya cikin sleeping dress ɗinsa, yanzu ba jimawa ya fito daga ɗakin Mama Haulat, ko in ce Gimbiya Haulat, ya barota tare da Leesharh, ALLAH sarki Leesharh ta samu sauki sosai, sai bala'in kewan mijinta da take yi, kunya da kawaici yasa ta ƙasa iya karɓar wayar yayan nata tasa numbersa ta kirasa, da shi a ranta take kwana take tashi, kome take yi tinaninsa take yi.
Da farko ta ce ba zata sake kula shi ba, saboda abin da ya yi mata, amma da Mama Haulat ta rinƙa bata baki tana kara tuna mata wannan abin da ya faru a tsakaninsu fa dole dama sai ya faru, kuma ta godewa ALLAH da ya nuna mata wannan rana, miliyoyin mutane suna san ganin wannan rana a rayuwarsu amma basu samu dama ba, dan haka ta godewa ALLAH ta rungumi mijinta, yana sonta sosai, da lallashi da lallami mama Haulat ta shawo kanta ta aminta har take neman ta yadda zata samu damar jin muryansa. Mama Haulat dai ta zage sai gyara yarta take yi, gabaɗaya Leesharh ta canza tamkar ba ita ba, ta yi fresh tana wani glowing, na tabbata Ramish idan ya ganta sai ya susuce.
--------------------------🔥
Picking Zash ya yi, cike da kaunan juna suka gaisa kafin Bobo ya bashi labarin dik abin da yake faruwa da shi. Ba tare da nuna wani damuwa ba Zash ya ce mashi. "Irin wannan fushi idan mace ta yi bata saukowa da wuri, dan haka ka nemi abin da take tsananin kauna ka yi mata shi, ta hakan ne zaka fara shawo kanta, sannan ka yi kokarin sanin menene burinta wanda take ganin yana da matuƙar wahala ya cika, sai ka yi ƙoƙarin cika mata shi, kana yin wannan ina tabbatar maka zata zub da makaman yaki ta rungumeka".