Sashe 17
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ita kuwa ji take yi tamkar idan ta bashi hakuri ta faÉ—i, hakan yasa ta ja bakinta ta yi shiru, abin da ya kara kona mashi rai kenan, cikin fusata ya É—aga hannu zai dalla mata mari, saboda yana ganin wannan shirun da ta yi mashi ai raini ne. Sai dai kuma yana É—aga hannu ta yi gaggawar sanya baby Ahmad a tsakaninsu ta kare face É—inta da shi tana sakin Æ´ar karamar kara. Aikuwa shi ma baby Ahmad fashewa ya yi da ihu wanda ya sanya daddynsa dakatawar dole, da wlh ya yi niyyar sauke mata wannan mari saboda bala'in kishi irin nasa!.
Hannu yasa ya karɓi baby Ahmad ya rungume a kirjinsa, take ya ɗan ji sanyi a ransa, harara ya dallah mata kafin ya juya ya koma saman sofa ya zauna yana ɗan jijjiga ɗan nasa dan ya yi shiru. Ita kuwa turus ta tsaya a wajen tana tamkar koma cikin gida, amma tana son samun amsar abin da ta zo tambaya, lokaci guda idanunta suka cicciko da kwallah, da ta tuna ya ɗaga hannu zai mareta sai hawayen suka fara zubowa da karfi.
Sake jikinta ta yi ta durkushe a wajen ta fara ruwan hawaye, shi kuma yana can yana aikin jijjiga baby Ahmad ya yi shiru.
Ban fa yi editing ba na yau tom, idan kun samu typing errors sorry.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
اللَّهÙمَّ صَلّ٠عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌ، اللَّهÙمَّ بَارÙكْ عَلَى Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯Ù ÙˆÙŽØ¹ÙŽÙ„ÙŽÙ‰ Ø¢Ù„Ù Ù…ÙØÙŽÙ…Ù‘ÙŽØ¯ÙØŒ كَمَا بَارَكْتَ عَلَى Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ وَعَلَى Ø¢Ù„Ù Ø¥ÙØ¨Ù’رَاهÙيمَ، Ø¥Ùنَّكَ ØÙŽÙ…Ùيدٌ مَجÙيدٌâ¤ï¸

Tamkar a mafarki haka ya tsinkayo shasshekar kukanta a kunnansa, ai bai san time da ya ɗago da kallonsa a kanta ba. Lokaci guda ya ji zuciyarsa ta yi sanyi, dik zafin kishin da wani huci da yake yi ta gudu. Nisawa ya ɗan yi, a hankali ya ciza laɓɓansa kafin ya miƙe ya nufota, ba shi da zaɓin da ya wuci rarrashi a yanzu.
A gabanta ya tsugunna tare da mai da Ahmad saman shoulder É—insa yana É—an shafa bayansa a hankali. Hannu ya kai ya É—an share mata kwallah dake zuba, in a cool way sosai ya ce. "Am so so sorry".
A hanzarce ta ɗago da kallonta a kansa, bata yi zatan zai taɓa ce mata sorry ba a rayuwarsa, saboda bai taɓa kwatantawa ba, ALLAH sarki zuciyar mace mai rauni, take ta ji ya bata tausayi. Hannu yasa yana cigaba da goge mata hawaye dake zuba sannan ya kara binta da sorry.
Wlh bata san time da hawayen nata suka dakata da zuba ba, sai gani ta yi ya miƙe ya riko hannunta, miƙar da ita ya yi, sakin hannunta ya yi ya riko shoulder ɗinta, kaɗan ya ɗan rungumota a jikinsa tamkar yana tsoron haɗa jiki da ita, ba komai ne yasa hakan ba kuma face gudun masifarta. Lokaci guda ya sauke wani Musulmin ajiyar zuciya na jinta a jikinsa bayan tsawon lokaci.
Bata kwace kanta ba, domin tana san samun amsoshi daga garesa, sannan ita kanta daurewa kawai take yi, amma tana kewarsa over to over. Saman sofa ya wuce da ita, a hankali ya kwantar da baby Ahmad a gefe, sannan ya zaunar da ita a kusa da baby Ahmad É—in, bai yi magana ba ya cigaba da binta da idanu yana kallon yacce take murza yatsun hannunta.
A karo na biyu ya sake cewa. "Am so sorry". Kai kawai ta iya jinjina mashi ba tare da ta furta word ba. Zama ya yi a É—ayar sofar yana kallanta cike da tsantsar sha'awarta game da kauna.
Almost 10 mins for silent sannan ta É—an gyara murya kafin ta ce. "Ina son tambayarka in babu damuwa".
Kai ya É—an jinjina mata. "You can go ahead". Ya faÉ—a yana ciro wayarsa daga aljihunsa saboda yar karar da ta yi alamar shigowar sako.
"Zaka iya faÉ—a mun matsayin me muke zaune ni da kai?". Ta yi maganar tare da É—an É—agowa ta kallesa. "Whyn't?". Ya faÉ—a yana kunna screen light na wayar. "To ina son sani ne".
Kai ya É—an jinjina mata, hankalinsa a kan wayar ya amsa da. "Zaman mata da miji mana".
Ɗago kallanta gabaɗaya a kansa ta yi, with full surprise ta ɗan waro idanunta game da cewa. "I didn't understand"..... Cak ya ɗan dakata daga ƙoƙarinsa na latsa wayar, slowly ya ɗago da kallonsa a kanta mai gabaɗaya, idanunsu ne suka sarke a cikin na juna, gabaɗayansu tsananin kewar juna suke yi, sannan ga kaunar juna dake kwance a cikin kwayan idanunsu.
Da kyar ya iya controlling kansa, ya daure wajen fara magana a natse sosai. "Ke matata ce mana, don't you know that?" Kai kawai ta iya jinjina mashi alamar e bata sani ba, ta gagara yin magana, kazalika ta gagara cire idanunta daga kansa, taga ya kara tsananin kyau, zuciyar mace kenan, wai tausayawa Æ´ar ramar da ta ga ya yi take yi, mu mata kullum da raunin zuciyar nan tamu ake amfani a cutar damu!.
"To idan baki sani ba yau kin sani, you're my sunnah wife".
ÆŠan kara zaro mashi idanu ta yi, lokaci guda kuma ta sauke ajiyar zuciya, tamkar mai tsoron yin magana ta ce. "Waye ya baka aurena to?". Kai tsaye ya amsa mata da. "Your Dad".
Ai a miliyan ta wani irin zaro idanun da sai da suka ɗan bashi tsoro, tamkar kwayar idanun nata zasu faɗi ƙasa, muryarta na rawa, word ɗinta na sarkewa ta ce. "My....... My dad.......... kuma?".
"Kina tantama ne?".
Kai ta shiga gyaÉ—a mashi tamkar ba zata dakata ba. Ya fahimci ta ruÉ—e dayawa jin cewa babanta ya bashi aurenta, dan haka sai ya gyara zamansa, cikin natsuwa ya fara magana kamar haka. "Akwai wani lokaci da muka je Africa buga wani wasa, so i visit one of my friend in Nigeria, Kano state bayan mun gama buga wasan a South Africa kenan, if i could remember around 3 to 4 o'clock, mun fita ni da wannan friend É—in nawa da sunan zai kai ni yawo in ga Kano state before jirginmu ya É—aga, dan a ranar zan koma, in that day I saw you and your sister lokacin da muke tafiya, ban damu ba, so a time É—in ma ban ganki da kyau ba, sai da muna dawowa, mun sake biyowa ta arearku, kin zo zaki tsallaka titi saura kaÉ—an mu bugeki, i think you abused us also a wannan time É—in, saboda lokacin da muka wuceki na juyo ina kallonki, i saw this your small mouth like you're shouting abusing us, do na so dakatawa a wannan rana na yi magana da ke, kasancewar muna sauri zan koma time na fly É—ina ya yi ne yasa na wuce".
Ɗan dakawa da yin maganar ya yi lokacin da ya kawo wannan gaɓa, sakamakon kara zaro mashi idanu da ta yi, dan tabbas ta tina wannan rana da ya yi magana, nasan dayawa daga cikinku kuma kun tina a ranar da ta fita sayawa daddynta magani, har wasu motoci suka kusa bugeta, to a ranar yana a cikin motocin.
Gera guda ya É—aga mata alamar lafiya? ÆŠan lumshe idanu ta yi tana girgirza mashi kai wato babu komai, mamaki take yi yacce aka yi ya fahimci ta zagesu a ranar, dan fa ta zaga É—in kam.
"So if I could remember bayan na koma cikin ƴan uwana mun baro Afirka mun dawo nan Paris, this your beautiful face and small mouth for abusing people's ɗin ya tsaya mun a rai, komai nike yi i was thinking about your face, abin har ya fara fin karfina, hakan yasa na fara bincikan who're you? Through that my friend I got all information that I want, hakan yasa na ware lokaci special na yi wa Nigeria zuwan bazata, ban nemi ganinki ba, kai tsaye na sami daddynki a kasuwa, ban ɓata lokacina wajen faɗa mashi abin da ya kawoni ba, da farko bai yi accepting ba saboda ya ce ya yi maki miji".
"A farkon na dawo ba da karfin gwiwa ba, after some days na sake komawa Nigeria saboda na ji ba zan iya hakura ba, a karo na biyu tare da Zash muka koma domin ya tayani bawa daddynki hakuri kan ya bani ke, sai dai mun taki babban sa'ar da ban yi expecting ba, saboda muna zuwa ya ce ya amince ya bani ke bisa wani sharaɗi, bai nemi sanin waye ni ba, hakan ya yi matuƙar bani mamakin da yasa na yi binciken meyasa ya bani ke kai tsaye bai nemi sanin waye ni ba? Sannan ya ce sharaɗinsa shi ne sai dai a ɗaura mana aure a wannan rana amma ba zan ɗaukeki ba sai bayan wani lokaci da zai faɗa mun idan lokacin ya yi, na yi mamaki sosai, sai dai da na yi bincike sai na ga ya yanke wannan hukunci ne saboda bashi da zaɓi, and baya son ya ganki cikin kunci, baya son aura maki ɗan uwanki da kakanku ta matsa a baki dan baki son shi, wannan ne dalilinsa na gaggawar bani ke ba tare da sanin waye ni ba, and kuma ya kafa mun sharaɗin dole a ɗaura auren a wannan rana".