Sashe 14
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Almost 5 mins suna a haka, bai san lokacin da ya matsar da kansa kusa da ita ba, sai ji ya yi numfashin da suke shaka ya gauraye waje guda, ɗan limshe idanunsa ya yi yana sauke ajiyar zuciya, har ga ALLAH Sweetie tana caja ƙwaƙwalwar Big Bro. Can ƙasan makoshinta murya na rawa saboda tsoronsa yadda ya matso kusa da ita ta ce. "Zan iya tafiya Big Bro?".
Ya subhanallah, yacce ta motsa baki wajen yin magana sai ya ji tamkar ba zai iya dakatar da kansa daga kissing ɗinta ba, do kun san koma me zai yi mata su ba zasu ɗauki hakan a matsayin laifi ba, dan ba addinin da ya haramta hakan yake bi ba, amma kun san meyasa ko da wasa bai taɓa kwatanta kissing ɗinta ba? Saboda a cewarsa bai ga wata macen da zai yi hakan da ita ba, and baya son raini, sarki yake mai karfin iko, babu ruwansa da mace mai raunin halitta, shi ne yasa almost sau huɗu yana jin kamar ya yi kissing ɗinta amma yana fasawa.
Ganin bai amsa mata ba kuma bai motsa ko ya ɗan ja baya da ita bane yasa ta sake cewa. "Big Bro ina jin bar.......". Bata iya ƙarisa maganar ba sakamakon yatsansa da ya yi gaggawar ɗaurawa a saman lausasan lips ɗin nata, yacce take magana a kurkusa da shi baya jin zai iya shanye wannan rana ba tare da ya karya maganarsa na shi bai ga macen da zai yi irin wannan abin da ita ba, shiyasa ya dakatar da ita daga yin magana a kusa da shi haka.
Saboda tsoronsa ita kuma yasa gabaɗaya jikinta ya fara ɓari, laɓɓan nata suka fara kerma hakan yasa ya yi gaggawar ɗauke hannunsa daga kansu, saboda wani irin shocked da ya ji ta ratsa shi. Ganin kamar matsala zata iya faruwa ne yasa ta yi saurin raɓawa gefensa ta wuce, ko kaɗan taki yarda ta juyosa wai irin kada ma ya ce ta dawo, har da haɗawa da ɗan saurinta.
Slowly ya juyo da jikinsa gabaÉ—aya yana kallanta, ya jingina bayansa da jikin mirror drawer. Like wow yacce surar jikinta yake motsawa a hankali a cikin wannan kayan barcin nata yasa ya ji ba zai iya barinta ta tafi ba, ya zuba mata waÉ—an nan idanun nasa da ya canzasu izuwa magic eyes a yanzu. Tana buÉ—e kofa zata fita kenan sai ganinta ta yi a saman kirjinsa, ko kaÉ—an bata san ya aka yi ta dawo cikin É—akin ba.
Zaro mashi idanuwanta ta yi tana kara kare mashi kallo cike da mamaki, dik da tasan da magic É—insa, amma bata yi zatan zai jawota garesa a yanzu ba.
Mayar da idanunsa normal ya yi kafin yasa hannun slowly ya É—an janye kyakkyawan golden hair É—inta da ya zubo mata ta saman face É—inta, wato dan ya samu damar ganinta da kyau kenan. Ganin ta tsaresa da ido kamar wacce ta sume mashi ne yasa ya É—an hura mata iska mai sanyi daga bakinsa zuwa face É—inta.
Slowly ta lumshe idanun nata tare da É—an yin baya kaÉ—an, sai ta yi kamar zata faÉ—i, hannunsa É—aya yasa ya tallabo bayanta ya maidata saman Lion chest É—insa. Har cikin ranta tana jin yacce zuciyarsa ke harbawa da karfi-karfi, dan kunnuwanta sun kwanta a dai'dai saitin zuciyarsa ne, gabaÉ—aya bugun numfashinsa ya canza sosai.
A hankali ta É—ago kanta da kallonta a kansa, ya fara yi mata irin wannan kallo nasa da zai É—auki lokaci sosai bai kyafta idanu ba.
"Big Bro ina jin barci ne fa! Please ka barni in tafi mana".
Take zuciyarsa ta tinano mashi maganganun Pretty a ɗazun, yacce ta yi su cikin shagwaɓa mai ɗaukar hankali, da alama yana son shagwaɓa fiye da yacce ake tinani, dik yacce aka yi halinsa ɗaya da Smart sosai ba iya kamanni suke yi ba, saboda shi ma Smart shagwaɓar Pretty ya ja shi gareta, in zata kwana ta wuni tana yi mashi shagwaɓa ba zai taɓa gajiya da sauraronta ba, to da alama dikkansu kanwar ja ce.
Ya so a ce yacce Pretty ta yi magana a É—azun haka Sweetie ta yi mashi a yanzu, da babu abin da zai hana bai ki yi kissing na É—an bakin nan nata ba, sai dai ita bata iya magana mai kara motsa sha'awa ba, yacce take magana da Ronnie a koma ina haka take magana.
(To ni ya za'ayi ma in bar Sweetie ta yi mashi shagwaÉ“a?🤔ðŸ¤ai dik sanda ta sake ta yi mashi shagwaÉ“a sai dai ku ji wata labarin ba wannan ba, yo me ya kaini mu da muke da'awa ace ga can malamar da'awar King yana..........🤫 To shiyasa Sweetie dai ba zata iya shagwaÉ“a ba.🥱 Da'awa muke yi a birnin fa ba love ba!.)
Kun san da cewa jinin Smart da Black Tiger abu ɗaya ne! Dan haka Black Tiger zai yi wuya ya iya cin amanar Smart ya ce zai yi kissing na Pretty saboda shagwaɓa da take zuba mashi, ba abanza Mommah ta ce da Smart ya sake Pretty in dai Black Tiger jininta ne to ba zai cutar da Pretty ba, dole Black Tiger zai kula da dik abin da Smart yake so ko ya ki ko ya so, zuciyarsa ce zata tursasa mashi, saboda su ɗin idencial ne, ko da sauran ƴan uwa zasu iya cutar da junansu ban da su gaskiya! Za dai ta burgesa, amma a iya burgewar zata tsaya!.
"Yanzu ba zaka barni in je in kwanta ba?". Ta faÉ—a tana É—an dafa Lion chest É—insa ta gyara tsayuwarta da kyau. Shiru dai bai amsa mata ba, yana cigaba da kallon wuyanta har ya gangaro da kallonsa izuwa saman kirjinta, ga shi ita dai ba bra take sanyawa ba, gabaÉ—aya kana iya kallan shatin nipples É—inta a cikin kayan.
Ganin bashi da niyar amsa mata kamar wanda aka sassaƙa ne yasa ta sake cewa. "Big Bro na gaji da tsayuwa fa, kafafuna suna mun zafi, please in tafi?"...
Sai a lokacin ya nisa tare da É—an lumshe idanunsa, ya ga tula-talanta gabaÉ—aya hankalinsa ya kara tashi, kada ku manta shi ma fa jinin Akka ne, kun ga kuwa ya gado abar.
Jin cewa ta gaji ne yasa ya É—agata cak ya É—aurata saman kirjin nasa alamar ma bai shirya ta tafi ba kenan, wato tin da ta gaji shi bai gaji ba ai.
Kwanto da kanta a saman shoulder É—insa ta yi, ko kaÉ—an zuciyarta bata yi danasanin zuwanta wajensa ba, sai ma farinciki da ta tsinci kanta a ciki wanda bata san dalili ba.
Slowly ta kai hannunta saman dogon arabs hairnsa dake kwance har tsakiyar bayansa, ɗan shafa gashin ta yi haɗe da bayansa, kamar mai raɗa yacce take kwance a saman shoulder ɗinsa ta ce. "Big Bro gashin nan ya yi maka makurar kyau, ban taɓa sanin kana da shi ba sai yau, amma meyasa ku mutanen birnin nan dikka gashinku yake dogo har tsakiyan baya? Father's na church ma na su har ya zarce tsakiyar baya".
Ajiyar zuciya ya ɗan sauke kafin in a cool way sosai ya ce. "Saboda Yesu haka yake"..... Bata yi expecting zai bata amsa ba, sai ga shi ya amsa. Hakan yasa ta kara jin wani mugun daɗi ya lulluɓeta, dama ita tin daga kan yanayin shigarsu ta gane cewa koyi suke yi da Annabi Isa, amma saboda ta ja shi da magana yasa ta tambaya.
Kun san da ni namiji ne irin shigar da zan rinƙa yi kenan! Irin na annabawan ALLAH. Riga mai maɗauri, takalma mai maɗauri, yafa mayafi daga kai zuwa jiki, barin dogon gashi mai kyau da tsabta, karatu da rubutu, waɗan nan sune shigar dikkan annabawa except Annabi Adam da ya kasance mai sanya ganye a jikinsa shi da Nana Hauwa'u kafin tufafi su iso. A cikin Alkur'ani da hadisan Annabi (SAW), babu wani bayani kai tsaye da ke nuna cewa wani Annabi bayan Annabi Adam (A.S) ya yi amfani da ganye don rufe tsiraicinsa kamar yadda Annabi Adam da Nana Hauwa'u suka yi bayan sun ci itacen da aka hana su a Aljanna.
Wannan labari na amfani da ganye domin rufe tsiraici ya kebanta da Annabi Adam da matarsa Nana Hauwa'u ne kawai, kamar yadda Allah ya ce a cikin Suratul A'raf, aya ta 22. Sai ya ruɗe su da makircinsa (Shaiɗan kenan). Da suka ɗanɗana itacen, sai tsiraicinsu ya bayyana gare su (wato ALLAH ya maidosu duniya ya fitar dasu daga aljanna), suka fara liƙa ganyen a jikinsu. Wannan liƙa ganye don rufe tsiraici ba a ambace shi da wani Annabi ba bayan su Adam. So a lokacin sauran annabawa, mutane sun riga sun samu tufafi da sutura, na so kawo maku tarihin, but yanzu dai babu isasshen lokacin, idan da rabon ku ji tarihin kafin in kammala RAWANIN ZALINCI zaku ji ko a gaba, in kuma babu rabo ku tara a next book ɗina In Sha Allah.
------------------------🔥
"Big Bro to ka barni in je in kwanta ka ji?". ....
Tamkar wani karamun yaro haka ya girgiza mata kai alamar a'a shi ba zai barta ta je ta kwanta ba, ya yi hakan tare da É—aura hannunsa a saman bayanta, tamkar mai É—an jin tsoron wani abin ya haurar da hannunsa sama, kun dai san yacce yake balai'n kaunar kalar gashin kanta, yana mugun tafiya da imaninsa.
Kamar yana tsoro da shakkarta haka ya kai hannunsa saman gashin nata. Ai bai san time da ya sauke nannauyar ajiyar zuciya ba, slowly ya fara cusa hannun nasa cikin gashin nata, ba karamun razanata ya yi ba, gabaɗaya ta ji tsikar jikinta na wani mimmiƙewa, a gaggauce ta zame hannunta daga cikin nashi gashin ta fara yunƙurin sauka daga jikinsa.
Ganin tana ƙoƙarin sanya shi karya maganarsa na cewa ba'a yi macen da zai yi irin hakan da ita bane yasa ya yi gaggawar sakinta shi ma, da sauri ya datse idanunsa dan ma kada ya kara ganta ya gagara jurewa.