Sashe 101
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru suka zazzauna suna ta kallon King bayan gaishe-gaishe, shi ma King kallonsu one by one ya yi kafin ya ce. "Ina surkuwara? (Pretty kenan, dan shi King bai ma san Big Bro yana da aure da Sweetie ba, Momma kawai kunga suka faÉ—awa)"...... Kallon kallo aka fara yi a cikin parlon dan ba'a fahimta ba, momma ce kawai ta fahimta sai ta ce. "Sarakanai dai ba É—aya ba. Suna É—aki tare da su Mahnoor".
Sai da momma ta yi magana suka gane matansu Smart ake magana. Nan fa mama kulu ta kawo har wuya, tana wani kumbura ta ce. "Awww dama su Omerish suna da mata ne?".......... Kai momma ta jinjina kafin ta ce mata. "Suna da shi".
"To fah, ƴaƴan wani sarki suka aura kenan?". Mama ta sake tambaya tana wani yamutsa fuska......... Nan ma momma ta bata amsa da. "Su da suke ƴaƴan sarki ai basa buƙatar auren ƴaƴan sarki kuma, talakawa nike son su aura saboda babu amfani a karawa teku ruwa a bokiti".
Taɓe baki Mama ta yi kafin ta dallamawa momma harara. "Awwww yanzu na gane ashe su Omerish ne kawai ƴaƴa a cikin gidan nan, Jaish ya auri ƴar talaka, kun yi accepting har da nuna mata tana da ƴanci, kuka nuna mata kauna daga ke har shi (King), suma yanzu sun auri ƴaƴan talakawa kun yi accepting, amma ni da nawa ɗan ya auri jinin sarauta ma kun ce baku yarda ba saboda mugunta da son zuciya ko?". Ta yi maganar tana kallon Momma.
Kallonta momma ɗin ma ta yi kafin ta ce. "Ai shi yakamata ki kalla idan kina magana, saboda shi ne mai zartar da hukunci bani ba!". Ta yi maganar tana yi mata pointining king....... Siririn tsaki Mama ta ja kafin ta ce. "Ai shi bashi da wani zaɓi fache ra'ayinki, abin da kin rigada kin mallakesa sai abin da kike so zai yi, wlh Rahilarh ki ji tsoron ALLAH, ki sani zaki mutu".
Momma ce ta É—an nisa kafin ta ce. "Hmmmm Aleezar ban san meyasa ke bakya jin kunyar ci mana mutunci a gaban yara ba, ban san a wani irin makaranta kika yi karatu ba, a gaban yara fa"........ Haba tamkar kara ingiza mamah aka yi, cikin masifa ta nuna momma da yatsa tare da cewa. "Karki kuskura ki zageni Rahilarh, sannan kuma su waye yara a nan?..........". Ji kake tassssss.
Bata rufe baki ba ta ji wani irin jiri ya ɗebeta, wasu irin taurari ta gani suna haskaka cikin idanunta, kafin ta yi ƙoƙarin gane a ina take ta sulale kasa sumammiya, haba ta ji marin maza, Big Bro ya wanke mata fuska da mari, baya jin larabci, baya jin me suke faɗe, amma ganin ta yi pointining momma da yatsa tana magana a kausashe ne yasa ya fahimci magana mara daɗi take faɗawa momma, shi kuma ba zai iya jurewa ba, dikkansu hankalinsu yana a kan mama ɗin basu ga saukowarsa daga gadon King ba, sai sautin saukar mari suka ji tasssss ya karaɗe kunnuwansu.
Mama kenan sai dai muce ALLAH yasa kina da rabon sake ji kunnuwanki basu tashi aiki ba, dan mazama basa shanye marin Big Bro bare ke mace, ALLAH yasa iya suma kika tsaya ba wata matsala. My people ku ce Amin, dan marin Big Bro fa ba wasa ba.
Ai wani irin zabura suka yi, da sauri dik waɗan da suke kusa da Mama duka ja baya. Momma ce ta ce. "Haba ai da ka kyaleta baka taɓata gaban yara ba".
Ramish da haushi tamkar zuciyarsa zata buga ne ya ce. "Ita ba a gaban yaran take yin abin da ta ga dama ba". Bai ma san ya yi maganar ba, saboda haushin da ta turnuke zuciyarsa. Smart ne ya yi gagawar cewa. "Momma ki yi shiru, dan wannan Big Bro É—in namu idan yana hukunci ba'a magana, kina ce mashi bai kyauta ba yanzu zai birkice maki abin ta yi tsamari, dan sai ya kara mata da abin da ya fi mari ma". Cikin harshen larabci ya yi maganar dan ma kada Big Bro ya jisa.
Saukowa King ya yi daga saman bed É—in, a hankali ya tako ya zo ya rike hannun Big Bro, ya jasa suka koma saman bed É—in, bai ce komai ba, saboda dama shi ma Mama tana kona mashi rai abin da take yi É—in nan, shiru kawai yake yi.
Dr Raj dai ƙasa ya yi da kansa, dan shi kansa yasan mamar tasu bata kyautawa, amma ya ji zafin marin da Big Bro ya dalla mata. Momma mai fara zuciya ita da mummyn Chuchu suka yi kan mama ɗin suna faɗin a kawo masu ruwa.
Da sauri Aneesa ta tashi ta ɗauko ruwa. Karɓa Mummyn Chuchu ta yi ta ɓalle bakin robar, a hannu ta tarbo ta shafawa mama a fuska. Shiru bata farka ba, sake tarbowa ta yi ta shafa mata, nan ma shiru, har sau uku tana yi amma shiru bata farfaɗo ba.
Kallon Big Bro Momma ta yi kafin ta ce. "Please ka kyaleta ruwan nan ya taɓa jikinta".........Kai ya ɗan girgiza kafin ya ce. "Ni ban hana ba". Yana magana yana hararar Smart dake kallonsa dan ya kwantar da kansa a kirjin King. Da king ya rikesa suka dawo saman gado shi ne ya jawo Big Bro ɗin jikinsa ya kwantar da shi a kirjinsa yana shafa bayansa alamar rarrashi, shi ne Smart saboda tsokana kasa-kasa ya ce. "Iyeee yaro ɗan gata, shalelen momma da daddy, ya wani haye mana jikin daddy maza tashi".To shi ne yake harararsa.
Kallon Obaid da Omaid momma ta yi kafin ta ce. "Ku sake ruwan nan ya taɓata"....... Watau momma tasan cikin twins ɗinta ne ɗaya suka rike ruwan suka hana ya taɓa jikin Mama.
Ɗaure fuska Omaid ya yi kafin ya ce. "Ni bani bane sai dai in Obaid".(Wayyo ƴan biyu kannen aljani😂)
Da sauri Obaid ya ce. "Sai dai kai É—in"....... "Ni dai ban ce ku faÉ—amun waye bane, kawai dai ku sake ruwan". Momma ta faÉ—a.
Kara É—aure fuska suka yi irin da gaske suke yi É—in nan kafin su ce. "Momma kema ALLAH ke kike kulata shiyasa ma take yi maki abin da taga dama"................."Yanzu dai ku sake ruwan, idan ta farfaÉ—o muka je É—aki sai mu yi magana". Cewar Momma.
Omaid ne ya ce. "Ni momma babu ruwana fa, da gaske bani bane"..... ÆŠaure fuska guyson ya yi, Obaid zai yi magana ya rigasu, on a serious note ya ce. "Ba zaku sake ba anai maku magana kuna cewa babu ruwanku?".
Da sauri Omaid ya ce. "Yah Omar bafa mu bane, amma Momma ku sake gwadawa mana ko zata farka". Kallon Mummy Momma ta yi kafin ta ce. "Sake zuba mata".
Shi kuma guyson fuska a É—aure tamau ya ce. "In mun gama zama ku sameni a É—aki". Bada wasa yake ba, kwata-kwata babu alamar wasa ko murmushi a kan fuskarsa. Da okey duka amsa cikin girmamawa.
Shi dai Big Bro bai san me suke cewa ba, dan baya jin yarensu. Ita dai Sareena kallonta a kan Smart ita kuma Sharifa a kan Big Bro shalelen King in ji Smart.
Mummyn Chuchu na sake zubawa Mama ruwa sai gata ta farfaɗo a haukace tana ihu, rirriketa momma da mummy suka suna ƙoƙarin tausarta, faɗi take wani motane ya bugeta? Dan bata ɗauka hannun mutum bane ya dalla mata mari. Abin dariya ma. Miƙewa Dr Raj ya yi da sauri ya nufi waje, dan uwa ba wasa ba, ba zai iya jura ba, kuma bashi da karfin rama mata, and ita ce nan ta takalo abin da ya fi karfinta, dan taɓa momma a halin yanzu ai balai zaka jawa kanka wanda dik zuri'arka ba zasu iya ɗauka ba.
Ita ma Aneesa abin ya yi mugun sosa mata rai, amma sai ta daure tin da mama É—in ta ja, ganin haka yasa King ya ce su je kawai zuwa safe za'ayi zaman, dan yanzu ba za'a fahimci juna ba, amma zuwa da safe idan suka dawo yasan mama zata natsu ko kallon momma ba zata yi ba, dama kuma Mama É—in ita ce fitinar familyn.
Mimmikewa suka yi suka fita, momma da mummy suka rike mama suna ta bata hakuri amma bata ji faɗi kawai take yi wani mota ne ya bugeta, da alama bata cikin hayyacinta fa, haka dai suka nufi waje, ɗakin ya rage daga Big Bro, Smart sai kuma Momma, shi ma Ramish ya fita sawowa Big Bro waya and sim da ya buƙata.
-----------------------------🔥
Bayan ta yi wanka ta shirya cikin nightschirt, irin kayan barcin nan ne tamar doguwar riga zuwa gwiwa haka, suna da jini irin t-shirt, and suna da gajerun hannu ga laushi da kyau. Ciki ta shirya ta fito sai tashin kamshi take yi ta nufo room É—in su Mahreen.
Nan ta isko Æ´anmayan king dikka banda Sharifa and Sareena, har Pretty tana kwance a jikin Mahnoor, kai Pretty ba dai son jiki ba kam.
Suna ganin Sweetie suka fara yi mata sannu da zuwa, fuska a É—auke da fara'a ta amsa tare da hayewa gadon tana É—an rungumo Mahnoor game da cewa. "Na yi kewarki Aunty Mahnoor, Big Bro ya hanani fitowa ne, dik na damu in ganki".
Pretty ce ta É—an É—aka mata mari a baya tana faÉ—in. "Tashi a kaina, ki bari idan na tashi daga jikinta sai ki rungumeta É—in, yarinya sai iyaye"..... Kamar zata rama dukan sai kuma ta basar ganin akwai mutane, ta koma kusa da Mahreen ta zauna tana faÉ—in. "Big girl yanaga kin zauna shiru ne yau?".......... "Babu komai". Ta faÉ—a tana juyawa ta kwanta, yau tin É—azun suke yi mata magana taki amsa kowa sai yanzu da Sweetie ta shigo, abin da guyson ya yi mata ya haifar mata da tsoro da natsuwa na É—an lokaci, shiyasa taki yin magana.
Aneesa da shegen wayau sai ta ce. "Big Bro ya yi daidai da ya ce kada ki fito, dan in kin fito É—in ma bakinciki zaki ci karo da shi". So take su saba da Sweetie shiyasa ta fara shisshige mata, tana son su zama kawaye.