Sashe 77
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Big Bro fa shi ba wai bashi tsafi aka yi tamkar yadda ake bawa wasu misali kamar zarina dasu Mammie ba. Magic ɗinsa a zuciya ta ƙwaƙwalwarsa take, tin yana ɗan shekara biyar yake koyan magic, karantarta ya yi tamkar yadda ake karatu a makaranta, ba wani ne ya bashi ba bare ya iya kwacewa, shi sai dai ya baiwa mutum. To uban su Mammie ne shi, su nasu tsafin tsammasu aka yi, shiyasa kuka ga dik in yaga ruhanan tsafi a waje yana iya ganewa, dan shi Master ɗinsu ne, yana iya raba irinsu ga wasu, shiyasa na jikin king suka gudu da suka gansa, dan shi nashi ruhanan idan zai bawa wasu ma ai sun fi karfin waɗan nan, baya da kananan ruhanan tsafi, jiga-jigan bakaken shaiɗanu yake da su, ai wlh mai iya raba Big Bro da magic sai ALLAH, ku ji fa, koya ya yi, shi master ɗinsu ne, ba bashi aka yi ba bare a kwace ko ace za'ayi mashi controlling ɗinta, kayansa ne, kunga kuwa daga nan har abada tana cikin kwakwalwarsa sai in cire kwakwalwar za'ayi a wanke mashi ta dawo sabuwa wanda kuma hakan ba zai yiwu ba, shi sai idan shi ya yi ra'ayi ya jingineta gefe. To kun ji dalilin da yasa yake iya ganin abubuwan kingdom ɗin, da kuma dalilin da yasa babu mai iya sarrafa mashi magic ɗinsa, da abin da yasa Duniyar Shaiɗanu suka sakesa magic bai barsa ba, kayansa ne! Ku bar mashi kayansa ya ɗauka!!........😸
Momma bata san sharp eyes É—insa bane, akwai kaifi da kwarjini, sai kuma ga magic, dole ya tashi hankalin dik wani mai kallonsa. KUN GA SWEETIE TA YI NAMIJIN KOKARI KUWA!.
Ta shagala da kallonsa sai gani ta yi ya juyo da kallonsa a kanta har sai da kirjinta ta wani bada Dum!!! Dum!!
Shi kuwa in a low voice sosai ya ce. "Ina ne É—akin su Omar?". Ajiyar zuciya ta sauke a hankali. Kwatance ta yi mashi, kai ya É—an jinjina zai juya kenan ta katse shi da cewa. "Idanunka suna bani tsoro, sannan sanyinka da rashin son maganarka ya yi over, Ina son yin magana da kai amma na gagara, ko sunanka ban sani ba".
Cike da mamaki ya juyo gareta da ƙyau, da wanan yatsan hannunsa dake da dogon nail ɗin ya yi pointing kansa kafin ya ce. "Ni ɗin ne nike baki tsoro momma? How?". Yana ɗan blinking eyes ɗinsa ya yi maganar.
Sai a lokacin ta san cewa ta yi magana, a tunaninta a cikin zuciya ta yi maganar, bata so ya ji ba har ga ALLAH, amma ya zata yi? Ya riga ya fita.
Ganin ta yi shiru ne yasa ya tako ya dawo cikin É—akin. A in da ya tashi ya koma ya zauna, hannayenta ya riko cikin nasa, in a cool way sosai ya ce. "Kada ki ji tsoron eyes É—ina, a haka suke, kuma babu komai a cikinsu, meyasa bakya tsoron na Omerish sai nawa? Dikkanmu ba abu iri É—aya muke da shi bane? And bugu da kari ai irin eyes É—inki muke da shi".
Tin da ya fara magana ta rasa me zata ce mashi, saboda bata shirya amsar ba maganar ya yi mata fitar unexpected. Ganin ta yi shiru ne yasa ya ce. "Wani irin magana kike son yi dani? Ko magana dubu zaki yi zan amsa sau dubu ko da hakan zai ja mun ciwo ba zan gaji ba".
Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ce. "Jeka kwanta da safe zamu yi magana". Jinjina mata kai ya yi tare da miƙewa ya nufo waje, tsaresa da ido ta yi har ya fita.
--------------------------------🔥
Good 10 minutes Mahreen ta É—auka a wannan yanayi kafin ta fara blinking eyes É—inta, yana dai kwance yana kallonta yana jiran ta tashi su buga dirama.
Yunkurawa ta yi ta miƙe zaune, bata ko kalli in da yake ba ta fara ƙoƙarin sauka daga gadon. Da sauri sauri ya rikota tare da cewe. "Ina zaki je?". Ai a wani irin zafa ta kwace hannunta, cikin faɗa ta ce. "Idan ka sake taɓani ALLAH ya isa ban yafe ba, ɗan iska kawai". Tana kai karshen maganar ta watsa da gudu sai waje, kafin ma ya yunkura ya miƙe ta yi waje abinta.
Da sauri ya sauko ya rufa mata baya, kai tsaye bedroom na Jaish ta shiga, babu ko sallama ta afka ciki, shi kuwa yana ganin ta shiga part na Jaish ya sauke ajiyar zuciya, dama momma ce baya son a faÉ—awa, dik da yasan zai ji kunya idan ta faÉ—awa su Jaish, amma da sauki a kan su momma.
Zaune ta isko Jaish a saman sofa a cikin bedroom ɗinsu, yana rike da waya yana latsawa, Mahnoor tana toilet. Tana zuwa da gudu ta faɗa jikin Jaish tana kuka. Da sauri ya ɗagota yana kallon face ɗinta, a natse ya ce. "Menene yafaru? Waye ya taɓoki?".
Tana kuka sosai ta ce. "Yah Omar ne ya saka bakin shi cikin nawa, ka ce in rinƙa girmama shi, ina girmama shi kuma bana shiga harkarsa, amma shi yana shiga tawa, ina ɗaki ya zo ya kamani yasa bakinsa cikin nawa".
Tin da ta fara magana Jaish ya bushe da kallonta har ta kai karshe, ko me ya tuna sai kuma a karo na biyu ya watse da dariya sosai mai sauti, yana yi yana girgiza kai. Ai tsayawa cak da kukan ta yi tana kallonsa, har da É—an tashi daga jikinsa ta yi dan ta ji daÉ—in kallon nasa.
Sai da ya yi mai isarsa sannan ya ce. "Zoki jini wata magana to". Ya faÉ—a yana jawota jikinsa. Shiru ta kwanta a kirjinsa bata yi magana ba. "Zan jawa Omar kunne ba zai kara yi maki abin da ya yi ba, amma kada ki faÉ—awa kowa abin da ya yi maki kin ji?".
Kai ta gyaÉ—a sama kafin ta ce. "To ba zan faÉ—a ba, amma Yah Jaish ka ce ya daina yi mun magana ma bana so".
Cikin sigar rarrashi Jaish ya ce. "Mahreen babu kyau musulmi ya ce kada É—an uwansa musulmi ya yi mashi magana, haramun ne, ko bai yi maki magana ba ke kiyi mashi in kina son shiga aljanna kin ji ko?".
Kai ta gyaɗa alamar to ba dan ta so ba, daidai lokacin Mahnoor ta fito ɗaure da towel a kirjinta, tana fitowa suka haɗa ido da guyson dake laɓe a bakin kofa yana sauraron Jaish da Mahreen, zata yi magana ya yi gaggawar ɗaura mata yatsarsa ɗaya a saman lipa ɗinsa, alamar ta yi shiru. Ai tana ganin haka tasan to sun bugata shi da mutuniyar, dan haka sai ta wuce zata nufi closet ɗinsu kenan muryan Jaish ya katseta da cewa. "Zo ki ji". Shi ne abin da ya faɗa.
Ba musu ta nufesa, a natse ya ce da Mahreen. "Tashi ki je bari in duba matata nima". Tana turo baki ta miƙe daga jikinsa. Da sauri guyson ya juya ya yi waje, bata lura da shi ba ita ma ta yi waje. Tana fitowa ya sanya hannu ya toshe mata baki tare da ɗagata sama sai bedroom ɗinta.
A saman bed ya direta, in a cool way sosai ya ce. "Please ki yi hakuri ba zan sake ba"........ Harara ta dalla mashi kafin ta ce. "Wannan kai ka sanshi, ni dai na faÉ—awa Yah Jaish kuma zai hukuntaka ne ya ce". Ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce. "Ina sonki". Ya faÉ—a tare da juyawa ya nufi waje. Kai tsaye ya koma bedroom É—insa dan ya duba Ronnie, yau zuciyarsa fes ya yi kissing abar kauna.
----------------------🔥
Mahreen na fita Jaish ya jawo Mahnoor jikinsa, hannu yasa ya ware towel É—in jikinta kafin ya kwanto da kansa a saman shoulder É—inta, ya fara shafa tula-tulanta dake tamkar an hura balo-balo. Kaman mai raÉ—a ya ce. "Gobe zan je Jimeta in ALLAH ya kaimu".
Idanu ta zazzaro mashi tare da juyowa da kyau tana kallonsa. ÆŠago kai ya yi a take idanunsa suka rikiÉ—e. "Kinga gwara in je in sanar da bappa Omar É—ina yana son Mahreen a bamu aurenta, dan na lura Omar ya fara zaucewa a kanta".
Cike da zumuÉ—i ta ce. "Habibi zan bika".......... Wani irin sumbata ya kai mata a kumatu kafin ya ce. "Zuwana ne ni kaÉ—ai wannan, amma na yi alkawarin zuwa dake next".
Tamkar zata yi kuka ta ce. "Please habibi, na yi kewar bappana sosai". Tumurmusheta ya fara yi yana lallashinta a kan ta yi hakuri next zasu je, amma yau kam zuwansa ne shi kaɗai. Dan dole ba dan ta so ba ta amsa da ta hakura, farincikin yadda bata ja in ja da shi ne yasa ya miƙe tsaye da ita a jikinsa suka wuce saman bed, yarinya ta yi wankanta zata yi kwalliya zai sake sakata yin wani. Yana hayewa gado ya ja masu bargo asuba ta gari.
------------------------🔥
Kai tsaye in da momma ta kwantanta mashi ya nufa. Yana zuwa ya tura kofar ya shiga. Zaune a saman dadduma ya iskosu, suna sanye da jallabiyas, Ronnie Jallabiyan Omar ya saka. Sosai Big Bro ya ga wani irin kyau da Ronnie ya yi, sai da ya tsaya yana kallonsu.
Kun san Big Bro yasan Ronnie ya musulunta ai, tin suna birninsa time da Smart ya je ya sani, so bai yi mamakin ganinsa da jallabiya ba, ya dai ga tai mashi mugun kyau ne.
Ronnie na ganinsa ya miƙe, dama suna zaune ne Omar yana kara mashi karatun Alkur'ani. Ajiye Alkur'anin ya yi, da sauri ya nufi yayan nasa yana faɗin. "Ban san ina room ɗinku yake ba, na yi kewarka sosai". Ya kai karshen maganar yana faɗawa jikin Big Bro.
Rungunesa Big Bro ya yi tare da yiwa Guyson alama da hannu a kan ya zo shi ma. Da sauri ya miƙe ya zo. Haɗesu ya yi ya rungume yana jin wani irin tsananin kaunarsu a ransa, yanzu ba zai iya banbance Omar ya fi so ko Ronnie ba, sun zama abu guda a ransa.
Ya jima rungume da su kafin ya rabasu da jikinsa yana binsu da kallo. Almost 5 mins for silent sannan in a cool way sosai ya ce. "Ya jikinka Omar?".