Sashe 15
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hanzarce ta nufi waje ba tare da ta sake waigosa ba. Tana samun damar fita ta watsa da gudu sai bedroom É—inta. Nan ta isko Pretty kwance har ta yi barci, shi kuma Ronnie ya wuce bedroom É—insa, ya jima yana hira da Pretty har sai da barci ta É—auketa sannan ya rufa mata bargo ya wuce room É—insa.
Tana shigowa ta wuce toilet, alwalar barci ta É—auro ta dawo cikin É—akin. Saman bed ta haye ta kwanta, cikin bargon ta shige, sai dai a maimakon ta yi barci sai ta fara tinanin abin da ya faru tsakaninsu a yanzu, wani kyakkyawan murmushi ta saki wanda ya kara sanyayya zuciyar Big Bro dake tsaye gaban mirror yana kallanta, har cikin ransa yake ji idan ta yi murmushin nan.
Ya jima yana kallonta har sai da barci ya ɗauketa sannan ya wuce saman nasa bed ɗin ya kwanta. Sai dai shi ma ya jina kafin ya samu barci, dan tinanin Mommah and Sweetie da Smart sun hana shi sakat, da ya ga abin zai iya kawo mashi matsala sai ya yi amfani da magic ɗinsa ya share tinanin Mommah and Smart a ransa, ya cigaba da tunano murmushin Sweetie da yacce ta rinƙa magana a kurkusa da shi har barci ya ɗaukesa.
Sai dai yau a wannan barci ya yi abin da bai taɓa zata ba, domin kuwa yacce ya hana kansa karɓar shawarin zuciyarsa wajen yin kissing ɗinta, dole ya karɓi hakan a mafarkinsa ba tare da ya shirya ba, baya jin ya taɓa mafarkin wani abin da ya shafi jinsin mutane sai kan Sweetie. A hankali ya rinƙa kissing ɗinta cikin mafarki yana kara rungume pillown dake kusa da shi a zuwan ita ya runguma, har yana laluɓar pillown a zuwan jikinta yake yi wa hakan, a mafarkinsa ya damki tula-talanta, a zahiri kuma ya damki pillow.
Shiru Ronnie dake zaune kusa da shi ya yi, dan Ronnie ya zo room É—in ya yi sallar asuba ne, around karfe 6 na safe ne lokacin da ya fara yin mafarkin, Ronnie yana son tashinsa daga barci ne, ya haye saman bed É—in zai tashesa kenan ya ga yana wani daddamke pillow yana sakin numfashi mai nauyi. Kun san yau ranarsu ce ta Happy and Sad day, shi ne ma yasa Ronnie zai tashesa daga barci domin su shirya.
Da farko ya zaci wani magic ɗin yayan nasa yake yi, sai da ya kasa kunne da kyau sai ya ji Black Tiger na sambatu can ƙasa-ƙasa, hakan yasa ya matsar da kunnensa kusa, tsabar gulma irin na Ronnie ma dan ya ji da kyau har da kwantar da kansa a saman pillow ɗin da kan yayan nasa yake.
"I really like this your ball and your sexy lips, please hug me tight, play with my nipples really hard, Omaish you're so sexy and sweet". Kaɗan daga cikin sambatun da yake yi Ronnie ya jiyosa. (Saura wata ta yi wa Big Bro dariya, bafa laifinsa bane🙌🥱 mafarki ne, kuma kun san a zahiri ba zai yi hakan ba ai.🥱)
Wato da ya daure daren jiya yaki rage zafi da ita ya zubarwa da kansa girma a gabanta ne, shi ne yarinyar nan taki barinsa, ta zo mashi a mafarki zata lalatawa autan ruhohi tarbiyar da tsawon 34 years ake yi mashi!.
Haba ai Ronnie yana jin sambatun da sunan Sweetie bai san time É—in da ya daka tsalle ya haye jikin yayan nasa yana wani irin dariya ba, wannan shi ne mission done! Ya cika aiki tin da ga shi har mafarki ake yi da sunanta ana yi mata sambatu.
Dik tinanin Black Tiger a mafarkin ne Sweetie ta faÉ—o jikinsa, dan haka sai ya damko Ronnie ya fara shafe mashi jiki yana cigaba da sambatu cikin wata iriyar murya mai É—auke da zallar sha'awa mai karfin gaske. Cikin sauri Ronnie ya rungumesa yana faÉ—in. "Big Bro you made my day today".
Jin sautin muryarsa yasa ya gane bafa mafarki bane yanzu kam, hakan yasa ya waro idanunsa da suke jajir kamar wuta, gabaɗaya gumi yake haɗawa, da sauri ya miƙe zaune yana bin Ronnie da kallo, miƙewa shi ma Ronnie ya yi. Ɗaure fuska sosai Black Tiger ya yi kafin ya ce. "Meyakawoka nan?". Irin ba wasannan.
Dariya Ronnie ya kwashe da shi tare da faɗawa jikinsa, bai damu da ya ɗaure fuska ba, cikin shagwaɓa ya ce. "Big Bro please kada ka ce komai, ni tashinka na zo yi ka shirya karfe 7 ta kusa bugawa".
Tamkar Black Tiger zai kai mashi duka saboda yacce ya hana shi shigar Sweetie a mafarkinsa, ya gama latseta tsab zai yi mai gabaɗaya Ronnie ya rusa plan, amma haka ya daure game da cewa. "To yi waje tin da ka tasheni ɗin". Ɗago kai daga kirjinsa Ronnie ya yi, sumbata ya bashi a kumatu, a shagwaɓe kamar Pretty ya ce. "Love you my Big Bro".
Sumbata shi ma Black Tiger ya bashi, ƙasa-ƙasa ya ce. "Love you too my pleasure".
Da gudu Ronnie ya diro ƙasan bed ya nufi waje, yana farinciki ya ce yau da kansa zai shirya Sweetie ta yi kyau over ta kara rikita lissafin ƙwaƙwalwar yayansa, dan kullum ya rinƙa mafarkinta. WATO RONNIE BAYA JIN MAGANA SAM-SAM, BA ZAI BAR BIG BRO YA SAMU PEACE BA KENAN!.
Ɗan dafe gefen cikinsa Black Tiger ya yi, saboda wata iriyar murɗa mashi da take yi, mararsa ce ta fara yi mashi ciwo a hankali-hankali, ɗan rintse idanunsa kaɗan ya yi kafin ya juyo game da zuro kyawawan ƙafafunsa kasan bed ɗin. Da kyar ya iya miƙewa tsaye, haba bananarsa tana tsaye zat cikin wandan barcin nasa, ashe dole ma mararsa ta yi ciwo, gaskiya Ronnie bai kyauta mashi ba da bai kyalesa ko da a mafarkin ne ya samu damar zubar da wannan al'amari ba.
Toilet ya nufa wasa-wasa mararsa na kara tsananta ciwo.
Shi kuwa Ronnie kai tsaye bedroom nasu Sweetie ya hufa. Babu ko sallama saboda tsabar murna, yana afkawa ciki ya yi kanta, tana tsaye gaban mirror É—aure da towel mai É—an girman da ya rufe mata har gwiwa, Pretty na zaune a tsakiyar gado tana turo baki wai yunwa take ji, yanzu fa ta tashi daga barci.
Ita kuwa Sweetie har ta yi wanka zata fara shiri. Jin an shigo room É—in yasa ta kai kallanta wajen door. Tana ganin yacce ya shigo yana dariya bata san time da ta juyo da gabaÉ—aya jikinta tana kallonsa ba. Cike da mamaki ta ce. "What a wonderful surprised that me you......". Bata kai karshen maganar ba ya yi gaggawar zuwa ya riko hannayenta dikka biyu, take ya fara juyi da ita a tsakiyar room É—in yana murmushi game da tsalle kaÉ—an kaÉ—an.
Ai sake jiki ta yi ta hau biye mashi suna tsalle suna murmushi. Da kallo Pretty ta fara binsu, lokaci guda suka yi mugun burgeta, sai ta ji tamkar ta yi joining nasu. Cikin É—an É—aga murya Ronnie ya ce da ita. "Pretty kunna mana sauti a tvn nan". Yana magana suna cigaba da juyi.
Pretty da ba abin da ta iya sai shagwaɓa da cin abince ne ta ce. "Ni ban iya kunnawa ba".
Sake hannayen Sweetie ya yi, da sauri ya kunna masu kiÉ—a suka hau tikar rawa, da karfi da ya ji ya janyo Pretty cikinsu, dole ya sanyata yi. A dai'dai lokacin shi kuma Black Tiger yana can yana fama da mararsa dake ta faman tsananta ciwo, har ya fara tinanin kiran dr Ronnie ya zo ya duba shi, saboda tsananta ciwo sosai yake.
Sai da suka tiki rawa mai isarsu sannan Ronnie ya zauna saman sofa yana mai da numfashi. Ita kuma Sweetie ta jingina da jikin mirror, Pretty ta koma saman bed, sai a lokacin Sweetie take tambayarsa wai menene yake faruwa ya sanya shi farinciki har haka?.
Kashe mata ido ɗaya ya yi, a natse ya ce. "Zuwa dare zan faɗa maki, yanzu dai zo ki shirya ki yi fitina cikin kayan nan bari in kara dubawa an gama ƙawata hall ɗin nan ne! Kin san ina son ki fi kowa kyau over ne a wajen gasar da za'a gudanar yau".
Faɗaɗa murmushinta ta yi kafin ta nufi closet tana faɗin. "Zan fi kowa In Sha ALLAH, yanzu zan shirya". Dawo da kallonsa a kan Pretty ya yi, yau ji yake yi tamkar ya zuba ruwa a kasa ya sha saboda daɗi, shi ko kaɗan baya tausayawa Sweetie, burinsa kawai shi ne yayansa ya sota saboda ya musulunta, a tinaninsa idan ya so Sweetie dole zai musulunta, burinsa ɗan uwansa ya kuɓuta daga hanyar halaka zuwa ta tsira.
"Pretty ya ke baki yi wanka ba? Yau fa muna da gagarumin shagali". Tana turo baki ta amsa da. "Ni yunwa nike ji, sai na ci abinci zan yi komai". Ɗan zaro idanu ya yi. "Zo mu je in baki abinci". Ya faɗa tare da miƙewa.
Wato ita fa Pretty ko kaÉ—an bata yi kawar Smart ba, ga dikkan alamu Pretty bata san so ba, kuma bata damuwa da abubuwa, har da yin barci abinta ba tare da ta nemesa ba, yanzu kuma ta tashi kunga ta abinci ma take yi ba ta shi ba, kai Pretty sai shirin ALLAH, shi kuwa yana can tamkar zai yi hauka, a daddafe ya kai wannan sati biyun, kome yake yi tunaninta yake yi, yanzu haka bincike yake yi a kan ina ne Daular Black Tiger yake,dan ba zai iya zama babu ita ba, dole ya je ya É—aukota ya kuma dawo da yayansa gida, dan ba zai iya rabuwa da Black Tiger ba tin da ya gano yana a raye.