Sashe 69
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har ya yi taku step biyu sai kuma ya dawo baya ya ce. "Omar let's go together". Ya faɗa tare da juyo da kallonsa a kan Ronnie and Sweetie, da hannu ya yi masu alamar da su zo. Miƙewa Ronnie ya yi yana riko hannun Sweetie, sai dai kuma ina, kwace hannunta ta yi tana faɗin. "Ni ba zan je ba, kai kaɗai ya kira". Da yarensu na Korea ta yi mashi magana, dan ta iya yaren ita ma a zamanta da su. WAI MA YA AKA YI BIG BRO DA RONNIE SUKA IYA YAREEN KOREANS NE? IN BAKU MANTA BA DA SUN FI YAWAN MAGANA DA KOREA FIYE DA TURANCI, UHM AMSAR ITA MA WATA DOGUWAR LABARI CE FA, KU DAI MU JE ZUWA.
"Bani kaÉ—ai ya kira na kin sani, please sis ki bari mana, ki tashi muje".
Ba dan ta so na ta miƙe tsaye Ronnie ya riko hannunta suka nufi part na momma, King ya bisu da ido yana son kasancewa da su, amma ya miƙe ya koma room ɗinsa a zuwan cewa sai dare zai samesu a part na momma.
Mama dai sai cika take yi tana batsewa, ranta ya sosu musamman da Smart ya ce wa momma wai ta wuce lokacin tsayawa yin magana da su, wani irin kululun bakinciki ne ya turnuketa, wato yanzu momma ta kara yin gaba ta barsu, ita ba sa'an yinsu bane, lallai dole ta É—auki mataki, dan wlh momma bata isa ba.
Su dai sun wuce sun barta da cika tana batsewa, miƙewa Obaid da Omaid suka yi suka nufi waje Omaid yana faɗin. "Kai Obaid yakamata a canzawa bududa wajen zamansa, nan sanyi ya yi mashi yawa". Obaid da ya gama gane karatun ne ya ce. "Gaskiya dai kam, dan na lura sanyin da ya bugasa na kwanaki biyun nan kamar ya bashi daman jin shi wani ne". Sun yi maganar a lokacin da suke ficewa daga parlon, UHM DA MAMA SUKE YI FA.
Suna fita suka wuce part nasu, a hanya Obaid ya ce. "Kai Omaid bamu gama da balain Yah Omerish bama ga wani bakin mugun ya bayyana, wlh na gagara kallon cikin idanunsa, ya bani tsoro yadda ya ɗaure fuska tamkar ɓauna".
Omaid ne ya ce. "Daga gani wlh wannan ya ci uban Yah Omerish a bakin mugunta da mugun hali, kana ganin fuskarsa, wlh nima na kasa ganinsa sau biyu, idanunsa suna da kaifin da lokacin da na kallesa a farko sai da na zaci na yi wani laifin, ya ruÉ—ani yasa na shiga shakku da zargin kaina, kai gaskiya wannan guy É—in shegen kwaro ne, dole mu yi kyakkyawan plan a kansa". Ya kai karshen maganar daidai lokacin da yake shiga bedroom É—insa.
Wato Big Bro yaran nan za su shiryawa plan, my people's mu faÉ—a masu gaskiya ko mu bari Big Bro ya fara gwada masu waye shi?.
----------------------------🔥
Zaune Momma take a saman sofa, Smart yana zaune kusa da ita, su Sweetie dik sun zazzauna, while shi kuma Big Bro yana tsaye yana kallon room É—in, yaga bata wuce toilet É—insa na kingdom É—insa ba.
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
-------------------------------------------🔥♥ï¸
ZABUWAR DUNIYA STEP ONE!.🔥🔥🔥
Zaune Momma take a saman sofa, Smart yana zaune kusa da ita, su Sweetie dik sun zazzauna, while shi kuma Big Bro yana tsaye yana kallon room É—in, yaga bata wuce toilet É—insa na kingdom É—insa ba, dik ya ji tamkar yana takure, a gaskiya bai sake ba, wannan bakon waje bata yi mashi ba.
Yana cikin kalle-kallen nasa ne idanunsa suka sauka a kan Smart da ya masa ya riko shoulder É—in momma tare da É—an kwanto da kansa a gefen wuyanta yana yi mata raÉ—a a kunne. ÆŠan kura masu idanu ya yi yana son fahimtar gulmarsa da Smart yake yi.
Shi kuwa Smart cewa yake yi. "Momma kin ga wancan mai golden hair É—in ita ce babbar surikarki, heartbeat É—insa ce, kuma wlh yana balain sonta tamkar ransa, yadda kika ji na ce heartbeat É—insa to hakan ce".
Tin da ya fara magana momma take sakin murmushin da zan iya cewa bata taɓa smiling mai kayatarwa irinsa ba, ba karamin daɗi ta ji ba jin Big Bro yana da mata, kuma yana sonta over. NI KUMA NA CE WAYE YA BASHI MATA, SMART BAYA SON ZAMAN LAFIYA NA LURA.
"Omerish kana shiga sabgata dayawa". In a cool way sosai Big Bro ya faɗa yana hararar Smart da yake cigaba da yi wa momma raɗa a kan Pretty da ta kwanto da kanta jikin Sweetie, cewa yake yi. "Kin ga second surikarki wannan da kika zaɓa mun, dan farincikinki ita nikeso".
Ita kam momma in zata sanya ranta saboda farinciki, ai bata san lokacin da ta fara yi wa Pretty da Sweetie alama da hannu a kan su zo wajenta ba. Yau Big Bro ya ga ikon ALLAH, tamkar momma zata mayar da Sweetie da Pretty cikinta, ta rungumesu tana ta farinciki, ganin irin farincikin da momma take yi ne yasa Big Bro ya ji ba zai iya katse mata shi ya ce mata Sweetie ba matarsa bace kuma shi baya sonta ba, dole ya bar zancen yadda Smart ya faÉ—a masu saboda wannan farinciki na momma ya É—aure. AKWAI CASE KENAN.
Ita ma Sweetie saboda ganin yadda momma take wannan fariciki ta rungumesu, da sun yi motsi kaÉ—an zata tambayesu ko suna son wani abin ne yasa ta ji ba zata iya ce masu shi ba mijinta bane, sai ta daure ta shanye maganar tana satar kallonsa, sai ta ga shi ma ita yake kallo, dama so yake yi su haÉ—a idanu ya ce mata kada ta yi wani magana.
Ya kuwa yi saa ta É—ago dan satar kallonsa, da hannu ya yi mata alamar ta yi shiru ta zauna a matsayin matarsa a gabansu. Wani irin harara ta dalla mashi wanda bata san ta yi ba kafin ta É—auke kanta tana É—an murguÉ—a baki, ya É—an yi mamakin ganin ta murguÉ—a mashi baki, dan yasan ita bata yin wannan rashin kunya, Pretty ce mai murguÉ—awa Smart baki, to amma tin da yanzu shi yake nema ta farantawa mahaifiyarsa sai ya danne kawai.
Cikin zolaya Smart ya ce. "My blood kawai fa ina faɗa mata yadda kake kaunar heartbeat ɗinka me fa". "To sai na ce maka bani da bakin faɗa mata ne?". Hmm yadda Big Bro yake magana sai ya tafi da mutum, wlh sai ya yi magana ba zaka taɓa zatan shi ya yi ta ba, a natse sosai.
"Dik bama wannan ba, nasan wanka kake son yi zo muje ka yi wanka ka shirya ka huta sai ka zo mu ci abinci". Cewar Smart. Ɗan girgiza kai Big Bro ya yi, ya ɗan yi shiru na sakanni kafin ya ce. "Omerish this place is to small for me, and ban gama kallon momma ba, barni da ita". Ya kai karshen maganar tare da zama a kusa da ita ta ɓangaren Sweetie kenan, dan dik ta rungume su Sweetie a jikinta.
Shi Smart yana ta ɓangaren Pretty. Jaish, guyson and Ronnie dai sun zauna a saman sofa sai kallonsu suke yi gwanin birgewa. "Momma dik su tafi ina son yin magana dake". Cewar Big Bro.
Ganin yadda ya yi magana on a serious note É—in ne yasa ta fahimci maganar tana da mahimmanci, dan haka sai ta ce. "Jaish ka kira mun Mahnoor ga sisters É—inta ta É—aukesu zuwa É—akinsu Mahreen". Ta yi maganar tare da tsai da kallonta a kan Ronnie dake kusa da guyson, kansu É—aya da guyson, a shekaruma kusan shekarunsu É—aya, amma Ronnie ya É—an fisa da kaÉ—an, sannan hasken fatar larabawa da koreans ba iri É—aya bane, kuma renon Black World da Kingdom of power ba É—aya bane, hakan yasa Ronnie ya fi guyson haske sosai.
"Wannan kyakkyawa kamar Omar ɗin nawa fa?". Cewar Momma da ta kafe Ronnie da kallo. "My pleasure na ne momma, he's my brother from another mother". Ya faɗa yana riko hannunta, shi kuma Jaish ya miƙe ya tafi kiran Mahnoor.
"Ka gansa kyakkyawa sosai, amma yana kama da matan naku fa"...... Slowly Big Bro ya juya ya kalli Ronnie, sai da momma ta yi magana ya lura hankalinsa ya kai kan kamanni, tin da yake da su bai taɓa lura ba.
Shiru ya yi yana tinanin ko dai Ronnie yana da alaƙa dasu ne? Yakamata ya bincika gaskiya. Muryar momma ce ta katse mashi shirun da cewa. "Omar ɗaukesa ku je ɗakinka to".
Miƙewa guyson ya yi tare da cewa Ronnie ya zo su tafi, sai dai da larabci ya yi maganar, shi kuma Ronnie baya ji, haka yasa Smart ya maimaitawa Ronnie da turanci. Miƙewa tsaye ya yi suka nufi waje, a daidai wannan lokacin Mahnoor and Jaish suka shigo. Nuna mata su Sweetie ya yi a kan ta ɗaukesu zuwa ɗakin Mahreen.
Ai Mahnoor tana ɗaura idanunta a kan Sweetie ta ji wani irin kaunar yarinyar ya shigeta, barema yadda ta ga gashin kanta, wlh a kingdom ɗin nan dik wanda ya ga gashin kan Sweetie sai ya sake waigowa ya kalla, to abu ne da basu taɓa kallo a zahiri ba, gashin mai balain ɗaukar hankali, gata kyakkyawar gaske. Ai da sauri Mahnoor ta ce su zo su tafi.