Sashe 89
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamran na ganinsa ya tsaresa da kallo, yana jin kaunarsa har cikin ransa, amma yaki yarda ya nuna, saboda balain zuciya, wai har yanzu yana fushi da su, dik da Abbo ya faÉ—a mashi matsayin Hoorain a wajensa, ya kuma faÉ—a mashi yadda tarihi ta wakana har ya bar kingdom É—in, sannan ya nuna mashi wanene mahaifinsa (Udey) amma zuciyar É—an mammarsa taki sauka, shi dai lallai sun yi mashi laifi, fushi yake yi da su, kun san dama in ya yi fushi sai Mamma ta yi rarrashi sosai, to su Abbo basu iya yadda ake rarrashin damisan mamma ba, sun tsaya sai hakuri suke bashi.
A kusa da shi Hoorain ya zauna yana tambayarsa ya jiki. Banza ya yi da su tamkar bai ji ba, ya cigaba da tinaninsa na yadda zai yi ya kwato Pretty, dan shi wlh ba zai barta da wani be, dole ya É—auko matarsa, ai shi aka baiwa ita. NI KUMA NA CE RASHIN SANI YA FI DARE DUHU!.
Hannayensa Hoorain ya riko cikin nasa, a sanyayye ya ce. "Wai har yanzu fushi kake yi damu?".
Wani irin kallo mai kama da harara ya dalla mashi kafin ya É—an yunkura zai kwace hannunsa, tin da ya samu lafiya bai yi masu magana ba, bayan sunan Pretty bai iya kiran komai ba, Hoorain ya fahimci bashi da natsuwa a yanzu kuma shi irin mutanen nan ne wanda zuciyarsu a kusa take, shi ne yasa yaki faÉ—a mashi cewa ai Pretty sister É—insu ce, yasan a wannan hali idan ya faÉ—a mashi to fa tsab zasu iya rasa shi ne, dan ba karamin so yake yi mata ba, gara su barshi ya samu lafiya sosai ta yadda ko ya ji gaskiya sai dai ya sake kwanciya jinya kawai.
Sosai Hoorain ya yi kokarin tausan shi, amma zuciyar ɗan mamma yaki sauka, da suka matsa mashi ma sai ya yunkura zai bar masu ɗakin. Riko hannunsa da sauri Hoorain ya yi kafin ya ce. "Ka yi hakuri kanina, a baya ban san alaƙata da kai bane yasa na dakeka kuma na hanaka ɗaukar abin da kake so, amma yanzu nasan wanene kai, na yi alkawarin tayaka yaki a kan abin da kake so, please ka yi mana magana ka ji?". Ya faɗa mashi hakan ne domi ya sanya ya yarda da su har ya sauko ya samu ya kaisu wajen Mamma, kun san shi Hoorain bai san cewa matar da ya taimaka a forest time da ya je ɗaukar su Auta ita ce mammarsu ba, dik yanzu Kamran suke jira.
Da jin kalaman É—an uwan nasa na zai tayashi faÉ—a su kwato Pretty yasa ya yi saurin juyowa, a sanyayye sosai da muryarsa irin na Mamma ya ce. "Da gaske zaku tayani kwato Pretty?".
Kai Hoorain ya gyaɗa mashi tare da cewa. "Sosaima, zamu tayaka"......... Ɗan ɗaure fuska Kamran ya yi yana bin Hoorain da kallo kafin ya ce. "Amma kuwa in dai haka ne kai kam kai ka gaji Mamma a zafi, sannan in dai haka bil adama suke rayuwa ni ban yi farincikin kasancewata a cikin mutane ba, a tinanina zan ga mutane masu sauki da tausasawa game da kaunar juna shiyasa na matsu in fito daga forest ɗin nan, amma dik in da na je azzalumai kawai nike samu, tin shigowata duniyar mutane na fara yarda da zancen Mamma da take cewa mutane ba abin yarda bane, kuma ko mutun zai mutu kada ka taimaka mashi, dan in ka jawosa inuwa shi kuma rana zai turaka, tabbas Mamma tana da gaskiya a nan, jiya ka taimaki wancan da ya kwace mun Pretty sabida a lokacin baka san waye ni ba kafi kusanci da shi, baka damu ko na mutu ko na yi rai ba, baka damu da sanin wacece ita a gareni ba ka mun mugun duka a kan wancan, yau kuma da ka san waye ni zaka taimaka mun mu kwatota, zaka kwayewa wancan baya, kenan ku mutane ida ba naku ba baku taimakawa wasu? Ƴan uwanku sune kawai mutane masu daraja? Bayan su dik wanda zai shiga kunci babu ruwanku?".
Tin da ya fara magana suka tsaresa da kallo har ya kai karshe, zallar kamannin magana da King Omranish da Commander ya sani yake gani a tattare da Kamran, sai a yanzu ya fara tinanin wasu abubuwa da ya sani dangane da King Omranish wanda yanzu sam babu su a tattare da Udey, tabbas King Omranish idan yana magana a bubbuɗe yake yinta babu tsoro ko shakka, magana kai tsaye babu shakkar abin da zata haifar, lallai maganar Kamran sak take da yadda babansa yake magana, ba ruwansa da wai Hoorain yayansa ne, ya kalli cikin idonsa ya faɗi sun iya zalunci, shi ba haka ya taso ya sani ba, kun san in baka taɓa rayuwa a cikin mutane ba ka shigo rayuwarsu daga baya sai ka rinƙa shan mamaki tamkar ka mutu, wani ma idan ya yi maka wani abin sai ka zaci dik mutanen duniya bakaken azzalumai ne.
Su dai shiru suka bisa da shi, dan sun yi mashi uzuri bai saba zama da mutane bane, Abbo ne ma ya yi karfin halin cewa. "Haka ne zancenka, yanzu dai zoka zauna kada ka je ko'ina"........ Kun san shi babu ruwansa da sai mutum ya girma ne yake yin furfura ko kuma fifikon shekaru da sauransu, dan haka bai ɗauki Abbo a wata tsiya ba, yadda yake kallon su Pretty haka yake ɗaukar su Abbo, wato kowa ma a daidai shekarunsa yake gwadasa, ko da yake ba zaku yi mamaki ba tin da shi da ya ga su Sweeetie suna jaririrai ya rinƙa mamaki dan bai taɓa ganin kananan yara ba, shi da a tinaninsa kowa da girmansa ya zo duniya, bai san ma da uba ake haihuwa ba, kunga kuwa ai bakwa ji mamaki ba dan ya yi wa Abbo kallon girmansu da shekarunsu ɗaya. Dan haka yanai wa Abbo magana gatsau haka babu respect wanda hakan ya yi mugun hasala zuciyar Hoorain ya fusata zai ɗaukesa da mari kenan Abbo ya yi gaggawar rikesa yana faɗin.
"Ka yi la'akari da yanayinsa, a nan ne zaka fahimci ba dan rani ya yi maganar ba face haka ya saba yin ta, dik yadda aka yi su biyu shi da gimbiya suka yi rayuwa, daga yanayinsa zaka san bai saba rayuwa da mutane ba, ka bisa a hankali zai saba kuma ka fahimcesa". Abbo ya yi maganar ne da larabcin Kingdom of Power, while shi kuma Kamran da yaren koreans yake yi masu magana tin da ya buÉ—i baki, kun tuna a farkon book É—in nan na faÉ—a maku Mamma tana da yaren da suke yin magana da shi ita da Kamran ko? To wannan shi ne yaren watau Koreans language.
(Ku fa akwai abubuwa da dama da zan tuna maku a book one, ciki har da mahaifin su Bobo watau sarkin yammaci, kun tuna a book 1 na yi magana a kansa lokacin da Auta ta je tambayar King zata je Dubai wajen Yah Omar sai sallama ya zo ya ce da King ga sarkin Yammaci ya zo? Ai a lokacin na ɓoye maku me King da sarkin yammaci suka tattauna ko? Na tsallake wajen, to dik batuce kan Blood Power da King ya rufe, zamu zo wajen zaku ji, wayyo ni, wasu abubuwan daga book 1 nike ajiye maku shi a dunkule baku ganewa har sai kusan karshen book. Uhm kun rike batu kan kauyensu Mahreen ko shi ma kun manta?🤔 Akwai case a can ma, akwai abin da nace ku rike zamu dawo labari a kansa, in kun manta ku tuno!!)
Tausarsa Abbo ya yi har sai da ya hakura ya dawo ya zauna........ Cike da zaƙuwar son sanin in da mahaifiyarsu take Hoorain ya hau tambayarsa in Mamma take?......... "Tana forest tana jiran in samo babana in zo in ɗauketa". Ya basu amsa a taƙaice kuma a dake babu wani respect ko risinar da kai!.
"Zaka iya yi mana jagoranci zuwa wajen?". Hoorain ya sake tambaya. "Me zai hana tin da nima ina son ta bar forest É—in"........ Haba wani irin daÉ—i ne ya kama Hoorain, har bai san lokacin da ya rungume Kamran a jikinsa ba, Mammarsu zata dawo. UHM SUNA NASU HAUKAR, AI KO ZASU MUTU MAMMA BA ZATA DAWO KINGDOM ÆŠIN NAN BA A YADDA SUKE ZATA BA, DAN A TINANINTA MAHAIFIN HOORAIN NE YA ZALUNCETA, KUN GA BA ZATA SAKE YARDA DA SHI BA, AKWAI DAI CASE.
Cike da zumuÉ—i Hoorain ya ce. "Zamu iya tafiya wajenta yanzu?"......... Commander ne ya tari numfashinsa da cewa. "Haba Hoorain, yi hakuri mana zuwa ya kara samun sauki, yanzu ai ba zai iya dogon tafiya ba".
Ɗan rungumo Abbon Hoorain ya yi tare da ɓoye kansa jikin Abbon wai ya ji kunya. Muryar Kamran ce ta katsesu da cewa. "Ba fa irin forest da kuka sani bane, wajen yana da nisa da wancan masarauta da suka kwace Pretty, sannan kuma ragwaye basa iya zuwa wajen, mutuwa zaku yi da namun dawa, ko da yake kai naga kana da jarunta tin da ka iya faɗa dani". Ya yi maganar yana pointing Hoorain da hannunsa. BALAIN LALLAI KAMRAN YA RAINA SU ABBO, WAI JARUMAI NE SUKE ZUWA FOREST, SHI FA YANA GANIN BABU WANDA YA KAISA JARUMTA, SAI DAI KAI RENON LIONESS MAMMARSA.
Babbar magana, zaro idanu Hoorain ya yi, dan kuwa yasan in kuwa haka ne wajen yana da mugun nisa, shi yanzu Kamran bai san a takamamman in da yake bane, amma wlh forest É—in da nisa, in dai ta kingdom of power ne kuma to ai forest guda É—aya ce a wajen wadda take a tsakanin masarautu biyun ta zame masu kamar border, kuma ita ce forest da ya tsinto Zunaira a ciki, idan zai iya tina komai daidai matar da ya taimaka har yake ganinta tamkar ya san fuskarta sabida kama ta jini da ta so yi da shi, to tabbas ita ce kenan? Ye jefi kansa da tambaya.
A fili ya ce wlh ita ce, har sai da su Abbo suka É—ago suna kallonsa. Kamran ne ya ce. "Ita ce wa?". Hararar Hoorain ya wurga mashi. "Kai baka gajiya da faÉ—a da zafin zuciya ne?". Hoorain ya tambayi Kamran.