Sashe 80
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cikin tafasar zuciya King ya cigaba da cewa. "Suka kera Spender suka bani, na fito ta wajen na rufe wannan black door ta in da su Omranish suke bi dan zuwa can, to wannan shi ne farkon gabana da su Omranish, wai saboda me zan dakatar masu da jin daɗinsu? Su ba zasu daina tsafi ba dan haka in basu spender su buɗe black door su cigaba da zuwa Blood power suna salwatar da zuriarsu suna samun karfin iko, ni kuma na ce su da tsafi har abada, dan in na bada spender suka buɗe wannan kofa abin har zuri'ata zai dawo ba iya kansu kawai zai tsaya ba, shi ne fa suka ce zasu yake ni, ni kuma na ce shege kafasa, dan in dai yaki da takobi babu tsafi ne wane su, daga nan muka fara yakin da har yanzu muke gwabzawa, kuma har yau har gobe ba zan yarda in basu spender ba. Wannan dalilin yasa mahaifin Bobo ya je ya buɗe karamar blood power a kingdom ɗinsa, dan yana da ilimin tsafin, har yau har gobe shi yana tsafin, shiyasa shi baya kawo mun hari kan spender, ya rabu da zancen, sannan kuma akwai abin da ban faɗa maku ba, a jikin spender akwai wani abin da yakasance tamkar zobe ne na mahaifina wanda kuma sai daga baya na fahimci blood power suna balain tsoron wannan abin, da wannan abin zaka yi amfani ka juyasu kasa ruhanan wajen su yi maka biyya, a wani takardan tsafin mahafina na karanta, to abubuwan guda biyu ne, ɗayan ban san in da yake ba, da na gane ɗayan a dakin mahaifina ne sai na makalasa jikin spender dan kada ya ɓata, sarakuna da dama suna neman spender domin su buɗe black door su isa ga blood power su kuma yi amfani da wannan zobe na babana su saka blood power ta basu iko ta yi masu biyayya dan su mulki duniya, amma har yau ba su iya samun wannan dama ba".
Lokacin da King ya zo wannan gaɓa sai da Big Bro ya ja dogon numfashi, saboda anzo ta kansa, shi ma abin da yake nemanwa kenan a jikin spender, ya buɗe blood power dan ya samu karin karfin iko ya mulki duniya. GASKIYA KING ABDUL MALIK YA KAI, HAR DA WANI ZOBEN DA BLOOD POWER KE TSORO YAKE DA SHI, YA JUYASU SON RANSA YASA SU BASHI POWER YA YI ABIN DA YAKE SO, ALLAH SARKI KING ZUHAIR, YA YARDA YA RASA ƳAƳANSA DAN KAWAI YA RABU DA MULKIN TSAFI, YA RUSHE GININ DA MAHAIFINSA YA YI, KAI GASKIYA AN CUCI KING ZUHAIR BA KAƊAN BA!!.
"Wannan dalilin yasa kaga muke ta faÉ—a da sauran masarautun abu yaki ci yaki cinyewa, ba zan barsu su cigaba da tsafi ba, ba zan basu Spender, Blood Power waje ne da in kuka shiga zaku zaci ba a duniya kuke ba, waje ne da sai da na shafi sati biyu ina tafiya kafin na isa, wannan ma É—an sun san da zuwana ne yasa suka gajarta mun hanya, abin babba ne, Æ´aÆ´ana a cikin alkawarinmu da blood power har da kashe ni suka ce zasu yi idan na sanar da yarjejeniyarmu, yau an wayi gari na sanar daku, ban san me makomana dana yarana Omar da Aneesa ba, sannan dan ALLAH kada ku faÉ—awa Akka na faÉ—a maku wannan sirrin, dan zata cutu, saboda tasan zata rasani, kuma tana tsoron bakin ruhin nan ya dawo zuriarmu, shiyasa hankalinta ya tashi da aka rasa spender, dan bata son tsafi ya dawo garemu!".
Ya kai karshen maganar yana wani irin kuka mai mugun gaɓa zuciya. Da sauri Smart ya matsa ya rikosa yana cewa. "Daddy dakata da bamu labarin nan ka ɗan huta tukun nan, kada ka cutu........"
Smart bai iya rufe bakinsa ba ya ga wani irin bakin jini ya fara fitowa daga hanci da kuma bakin King, take King ya fara wani irin numfashi mai karfi-karfi tare da fara jijjiga a hankali.
WACECE MAHAIFIYAR RAMISH A TSAKANIN MUMMYN CHUCHU DA MOMMA? KING ZAI MUTU KO ZAI RAYU? IDAN YA MUTU WAYE ZAI KARISA MASU LABARIN? DAN BATA KARE BA! YA ZASU KARE DA BLOOD POWER? WAYE ZAI SAKE RASA RANSA? KENAN DAMAN DALILIN DA YASA KING DA AKKA SUKE TASAN HANKALINSU A KAN SPENDER? DAN SUN SAN IRIN AZABAN DA SUKA SHA KAFIN RABUWA DA ABUBUWAN TSAFI! YA MAKOMAN FOUR KINGDOMS? KAI YANZU FA CAKWAKIYAR ZATA FARA! KU SHIRYA DAN JIN WANNAN CAKWAKIYA. KENAN DAMAN ABIN DA YASA FOUR KINGDOMS BASA SHIRI? LALLAI KING ZUHAIR YANA DA GASKIYA, ASHE BAI YAKESU A BANZA BA, ASHE YA FISU GASKIYA. TO TA YA AKA YI SPENDER YA JE HANNUN PRETTY? NA CE MAKU YANZU WASAN YA FARA, MASU ZAGIN KING ZUHAIR SAI KU SHAFA MASHI LAFIYA!! SPECIAL GRO FAMILY A SHAFAWA KING LAFIYA.😌
GA MUNAFUKAI CAN SU MAHAIFIN SU SWEETIE, DA SU LEESHARH AND BOBO, GASKIYA KING YA YI NAMIJIN KOKARIN DA SAMUN IRINSA ZAI YI WUYA, IRIN WANNAN AZABAR DA BALAIN DA YA GANI KAFIN YA SAMU SPENDER YA RUFE BLOOD POWER ASHE DOLE HANKALINSU YA TASHI IN SUKA JI BABU SPENDER, DAN KADA BLOOD POWER SU DAWO FAMILYNSU, ASHE SHIYASA YAKE CIWO DA SMART YA BUƘACI SANIN GASKIYAR UWAR RAMISH, YASAN IN YA FAÆŠI GASKIYA NAN MA BLOOD POWER ZASU DAWO FAMILYNSA, ALLAH SARKI......ðŸ˜
Littafin RAWANIN ZALINCI na kuÉ—i ne, 1k kacal ne kuÉ—in karatunsa, ki biyani hakkina na rubutu ki karanta littafin cikin natsuwa da lumana, na tabbata ke da kanki kin san ya ci kuÉ—insa book É—in nan, dan haka kada ki rike mun hakkina, 1k ba zata rageki da komai ba yar uwa!. 08161390581 Whatsapp me only.
P_R_I_N_C_E_S_S__T_E_E_M_A...âœï¸ðŸ”¥ðŸ•Šï¸
For more information 08161390581 Whatsapp me only!!.
ðŸ¤KADA KU MANTA WANNAN DADDAÆŠAR LABARIN DAGA ALKALAMIN FATEEMA ZAHRA MUSA A-K-A PRINCESS TEEMA TAKU TA AMANA YAKE🔥💘
ALLAH KA KARA MANA SON MANZON ALLAH 🔥ðŸ¤
------------------------------------------🔥♥ï¸
ZABUWAR DUNIYA STEP ONE!.🔥🔥🔥
Hankalinsu ne ya yi wani irin mummunar tashi, a tsananin tsoro da tashin hankali momma ta kwace kanta daga rumgumeta da Big Bro ya yi ta yi kan King tana ambatar sunansa.
Da sauri Smart ya tareta yana faɗin Ramish ya bashi ruwa. Riketa Big Bro ya yi ya sake rungumeta, a natse in a cool way sosai ya ce. "Omerish ku rabu da shi for some minutes, babu abin da zai faru, zai ɗan yi bleeding ne for some minutes daga nan shikenan zai wastsake". Tin da ya fara magana suka dakata da yunkurin yiwa King dik abin da suka faro, suka zuba ido suna kallan yadda wannan black blood ɗin yake zuba daga hancinsa and bakinsa, ga shi kwata-kwata baya numfashi, da za su bi umarnin Big Bro bama, amma ba yadda suka iya saboda lafiyar mahaifin nasu kawai suke buƙata a yanzu.
Sosai Smart ya ji zafin abubuwan da suka rinƙa faruwa a tsakaninsa da King, dik fitinarsa ta jawo wannan matsala.
Sai kuka momma take yi sosai, ALLAH sarki soyayya ba karya ba, tsananin so momma ke yi wa King, dik ta shiga tashin hankali ta firgice. Da suka ga kukan zai yi affecting ɗinta sosai sai Big Bro ya ce Smart ya ɗauketa su fita zuwa lokacin da King zai dawo daidai. Da sauri Smart ya miƙe ya cika maganar ɗan uwan nasa, shi kuma Big Bro ya matsa dab da King.
"Ramish bani ruwa a bolw and towel". Big Bro ya faÉ—a yana kallon blood dake jikin King, ya ga jinin ta tsaya ne, shiyasa zai goge mashi.
Sosai Ramish idanunsa suka yi jajir suka cicciko da kwallah, ganin haka yasa Big Bro ya ce. "Babu abin da zai faru kada ya damu, koma abu zata faru ba yanzu da saurin nan ba, sai sun samu labarin ya karya alkawarin zasu yi shirin É—aukar mataki".
Big Bro ba zai gane abin dake zuciyar Ramish bane dan shi bai san daÉ—in uwa ba sai yanzu ya fara sani, bai san me a zuciyarsa ba, raÉ—aÉ—insa dayawa yake, ace wacce ka taso da ita, ta shayar da kai, kake ganin matsayin uwa sannan ace ba ita ce uwarka ta gaske ba, abin akwai ciwo, sannan babban abin takaicin ma wai ba'a san wacece takamaiman uwarsa a cikin matan ba, gaskiya wannan abu ya tsaya mashi a rai sosai, yana jin wani irin mugun nauyi a zuciya! GabaÉ—aya tausayin mama ya rufesa!.
Da kyar ya iya tashi ya ɗaukowa Big Bro abin da ya buƙata, ya kawo ya ajiye mashi a kusa da shi. A natse Big Bro ya jiga towel ya goge dik wani jini dake baki da hancin King, sannan ya sanya hannunsa ya tsaga jallabiyar jikin King daga wuya har wajen cikinsa. Sosai Ramish ya yi mamakin ganin yadda Big Bro ya tsaga sabuwar jallabiya cikin natsuwa ba tare da wani bubbuɗa hannu ko tada jijiyar wuya ba, sai dai ya fito da harshe waje ya datseta irin dai yadda suke yi idan zuciyarsu na kusa ko zasu zuba karfi a abu shi da guyson.
Cirewa King rigar ya yi tare da kara goge mashi jiki, sannan ya miƙe ya cicciɓesa cak sai kan bed ya nufa da shi. Bayan ya kwantar da shi ya ja bargo ya rufesa, sannan ya tsaida kallonsa a kan Ramish. "Ku barshi ya samu good 5 hours yana barci komai zai yi daidai". Ya kai karshen maganar tare da juyawa ya nufi waje.