Sashe 71
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mahreen haÉ—a mata ruwan wanka ko". Momma ta sake faÉ—a tana rabata da jikinta. Da sauri Mahreen ta diro kasa ta nufi toilet, ai tinda Sweetie ce zata haÉ—a mata da gudu ma, yarinya mai golden white hair ai dole aji da ita.
Miƙewa momma ta yi ta fita. Momma ma fita Sweetie ta ɗagawa Pretty duka a baya tana faɗin. "Idan kika sake faɗar abin da ya shafi rayuwata ba da izinina ba ALLAH sai kin sani ne".
Cikin zafa Pretty ta miƙe zata kai mata dukan ita ma Sweetie ta yi gaggawar dirowa kasan bed ɗin ta nufi toilet. Pretty zata biyota Mahnoor ta riketa tana faɗin. "Haba dai aunty Pretty amarya a wajen babban yayanmu, rabu da ita ki ci girma".
Tana huci ta ce. "Ni aunty Mahnoor ki kyaleni in gwadawa yarinyar nan ni ba sa'arta bace ba".......... "A'a ba za'ayi haka ba, rabu da ita kin ji hai". Ta faÉ—a tare da jawota ta koma jikinta.
Sweetie da shegen neman tsokana ana ƙoƙarin tausan Pretty ta leƙo da kai daga cikin toilet ta ce. "Haba aunty lutiya ai ni na wuce ki dakeni yanzu, matar Big Bro nike fa". Tana faɗar hakan ta koma ciki da gudu ta rufo kofa, har da murza key dan Mahreen ta gama haɗa ruwan ta fito.
Takaci tamkar Pretty zata yi kuka ta ce. "Aunty Mahnoor ina cewa kin jita ko?".
"Na jita amma rabu da ita zamu rama wani lokaci, ni baki faÉ—a mun bama, yar uwarkice? Naga kuna kama ovar".
Kai ta gyaÉ—a alamar e kafin ta ce. "Twin's sister É—ita ce"....... "ALLAH sarki amma kuna kama sosai da sosai".
Tana turo baki ta ce. "Na fita kyau ai, ita kalar gashin kanta ne jarinta, shiyasa take shiga rai, kowa yake sonta, ba da ban gashin kanta ba na fita kyau sosai".
Pretty gidan rigima Mahnoor ta faÉ—a a ranta, a fili kuma ta ce. "Sosaima kin fita kyau, ai ko gashin ma naki ya fi nata kyau". "Da gaske nawa ya fi kyau?". Kai Mahnoor ta jinjina mata alamar e, kawai tana son rabasu faÉ—a ne, amma ita kanta tasan kalar gashin Sweetie wane yaro, ya fita daban, kyansa ma na musamman ne.
Haka suka cigaba da hira, Sweetie na fitowa daga toilet É—aure da towel a kirjinta sai ga momma ta shigo wasu kuyangu biyu suna biye da ita a baya hannunsu É—auke da da kayan sakawa masu balain kyau da kamshi.
WAI KUN SAN DA CEWA HANKALIN SMART BAI TAÆA BASHI YA YI TINANIN BABU AURE A TSAKANIN SWEETIE AND BIG BRO BA, SHAP YA MANCE CEWA SWEETIE MUSULMACE, SHI KUMA BIG BRO BA MUSULMI BA NE, BABU AURE A TSAKANINSU HAR SAI YA MUSULUNTA, AMMA KWATA-KWATA HANKALIN SMART BAI TAÆA KAIWA NAN YA YI TINANI BA, KUN SAN HANKALI KE TINANI, BAI MAI DA LURA BA!.
Wani irin kunya Sweetie ta ji ya kamata, saboda yadda taga Momma ta ganta babu kaya. Momma kuwa jawota jikinta ma ta yi tana faɗin bari ta shiryata da kanta, sannan ta ce Pretty ma ta je ta yi wanka. Miƙewa ta yi tana turo baki ta nufi toilet.
Momma da kanta ta shirya Sweetie cikin dandatsetsen doguwar riga irin ta Æ´aÆ´an sarauta ta larabawa watau na Auta kenan. Ta sanya mata wani haÉ—aÉ—É—en alkyabba mai balain kyau na fitina. Ya subhanallah, Sweetie ta yi fitina a cikin kayan nan, ga wasu irin turarukan larabawa da momma ta turara kayan nan da shi, kamshi mai kwantar da hankali, sai ta fito a princess É—in da gaske, ita kanta momma ta shaida an yi wa kyau kyau a wannan waje, dik cikin surkanenta har ma wanda basu zo ba bata jin zata sake samun mai kyan Sweetie da Pretty.
Ita kanta momma launin gashin kan Sweetie ya yi balain tafiya da imaninta, sai ma da ta tara mata shi ta É—aure, ta yi mata irin yadda larabawa ke É—aure gashinsu, haba ai sai ta hau santin gashin tana addu'ar ALLAH yasa jikanta na farko daga wajensu ya É—auko irin wannan gashi, zasu samu sabon launi a zuri'arsu, abin ya balain burgeta.
Mahnoor da Mahreen dik sai santin kyan da Sweetie ta yi suke yi, to kun fa san dokar kingdom of power ba kowa yake kaiwa Prince abinci ba zai matarsa ko amintaccensa, dan haka momma ta ce kowacce ta je ta kaiwa mijinta abinci É—aki, ta riko hannun Sweetie suka fita, ita kuma Pretty dama tasan hanya ba bakuwa bace, so da ta kammala shiri sai ta wuce room na momma.
Ta yi mamakin gani momma da Sweetie zaune a gefen mattress suna tattaunawa, cikin sanyin murya ta ce. "Momma na je ɗakin Yah Omerish baya nan". Miƙewa momma ta yi tare da riko hannun Sweetie tana faɗin. "Dik sun dawo nan ai". Ta yi maganar tana nufo Pretty dake tsaye.
Gaba ta yi suka rufa mata baya har zuwa dining, nan ta nunawa kowacce abincin mijinta, dan da kanta ta raba masu abincin ta shirya komai. ÆŠauka suka yi sannan momma ta wuce gaba suka rufa mata baya, kowacce ta nuna mata room da mijinta yake a ciki kafin ta juya ta koma nata room É—in.
Kallon juna Sweetie and Pretty suka yi, Pretty ta dallawa Sweetie harara tare da cewa. "Zan kamaki ne?". MurguÉ—a mata baki Sweetie ta yi kafin ta ce. "Ba zan kamu ba ai". Kwafa Pretty ta yi. "Haka kika ce?".
Kai Sweetie ta gyaÉ—a alamar e. Yunkurawa Pretty ta yi zata ajiye kayan abincin hannunta ya capkota, Sweetie ta yi gaggawar shigewa É—akin da Big Bro yake tana murmushi. Kwafa Pretty ta yi game da cewa. "ALLAH zaki zo hannu ne sai kin yi kuka". Ta faÉ—a tare da wucewa ciki ita ma.
-----------------------🔥
Siririn sallama ta yi mashi cikin natsuwa, a natse ta tako ta nufi ciki. Yana tsaye a tsakiyar É—akin yana jin kamar ba zai iya zama a kingdom É—in nan ba, dan wajen ya yi mashi wani iri, yana ta bin É—akin da kallo, yana son kwanciya amma ya raina bed É—in nan, wai a haka fa momma ita ce sarauniyar da ake ji da ita, part É—inta ya fi na dik saura kyau da tsaruwa, amma Big Bro ya gagara kwanciya a gadon saboda wai ta yi mashi local dayawa.
Da kyar ya yi wanka a toilet É—insu ya fito, cikin pj's white color ya shirya sakamakon ya ji birnin akwai zafi, ga shi bai saba da zafi ba, dik sai ya yi mugu-mugun takura, abin dai sai a slow.
Ta kasan ido ya saci kallonta, ai a wani irin slow ya ɗago da kallonsa gabaɗaya a kanta, ya subhanallah, kara waro idanunsa waje ya yi yana kallon haɗuwarta. Shi kansa ya shaida ta yi fitina cikin wannan shiga, a ransa ya ce tamkar moon cikin stars (tamkar wata cikin taurari). A fili kuma sai ya kara ɗaure fuska yana ta ƙoƙarin dakatar da kansa daga kallonta amma ya gagara iyawa, dan yau ta wuce a ganta a iya kau da kai.
A saman carpet ta dire masa abincin, sannan ta karisa gaban bed ɗinsa, alkyabbar jikinta ta cire ta ɗaura a gefen bed ɗin dan bata saba da da shi ba, so sai ta ciresa kafin ta dawo wajen abincin zata zauna kenan sai kuma ta ga rashin dacewar hakan, koma dai menene ita ce karama a kansa. Dan haka sai ta fasa zama ta nufosa. Dik in da ta yi sai kwayar idanunsa sun bita, wlh wani irin yawu da ya haɗiye time da ta cire alkyabbarta sai da makogwaronsa ta yi wani irin harbawa, wannan ƙashin makoshin nasu sai da ta harba da karfi.
A gabansa ta kariso ta tsaya, cikin sanyin murya ta ce. "Barka da yamma Big Bro".
Shiru bai amsa mata ba, kallonsa ya koma kan matasan kyawawan tula-tulanta dake ɓul-ɓul da su gwanin ban sha'awa da ɗaukar hankali, yanayin doguwar rigar tata mai breast cuff ne, so yana iya kallan tudun tula-tulan nata. Take ya ji wani abu ya tokare mashi maƙoshi, har wani kishirwa ya ji, dik sai ya ji tamkar an takure shi waje guda.
Ganin bai amsa mata ba ne yasa ta ce. "Ina mai baka hakuri a kan abin da ya faru a rannan, na gane kuskurena kuma ba zan sake ba". Ta yi maganar tare da ɗago da kallonta a kansa. Ai wani irin dogon numfashi ya ja tare da saukewa a hankali, ji yake yi tamkar ya sanya hannunsa ya shafi tula-tulanta, haka kawai suka tsole mashi idanu suka kuma tokare mashi maƙoshi.
Jin alamar bashi da niyyar yi mata magana ne yasa ta hakura tana jin zuciyarta tamkar zata fashe, ta zo har wuya, gaskiya horon nan ya yi mata tsauri, ba zata iya jurewa ba ko kaÉ—an. Da sauri ta juya tana sanya hannun ta toshe bakinta saboda wani irin kuka da yake shirin kubce mata, waje ta nufa da gudu.
Slowly ya kai hannu ya riko hannunta, da sauri ta juyo, tana jiyowa ya fisgota ta faÉ—a saman lion chest É—insa. ÆŠan rainin wayau har da sauke cool ajiyar zuciya alamar shi ya ji daÉ—in wannan sabga, amma kuma da ya tsaya yi wa yar mutane iskanci.
Tana shirin fashe mashi da kuka ya yi gaggawar É—aura yatsansa a saman É—an bakinta kafin ya hau girgiza mata kai alamar baya so kada ta yi. ÆŠago kai ta yi suna kallon juna, wani irin fitinannen son junane yake kara shigarsu wanda basu shirya mashi ba.
Hannu yasa cikin dabara ya ware jelar gashinta da momma ta É—aure mata, ya zare pin É—in take gashin ya watse har gadan bayanta, kun san gashin nata very silky haka yake.
Can kasan makoshi ta tsinkayo sharp voice É—insa ya ce. "Kin yi kyau sosai". Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta mai da kanta saman kirjinsa ta kwanta, cikin sanyin murya ta ce. "Nagode ka zo mu ci abinci".
Hannunsa ya tura cikin gashin nata, a hankali ya fara shafawa yana lumshe ido saboda daÉ—in kamshin tirarukan da momma ta turare mata kaya ya tafi da imaninsa.