Sashe 32
Rawanin Zalinci Part 4 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana a cikin wannan ruÉ—ani da tashin hankalin unexpected ta ji saukar hannunsa a saman shafaffen cikinta, ya kara tallabota da kyau da É—ayan hannunsa. Slowly ya dawo da bakinsa saitin tsakiyar wuyarta ta gaba kenan, dai'dai makogwaronta ya tsayar da tongue É—insa, kamar yana neman wani abin haka ya shiga É—an motsa tongue É—in nasa a wajen, idanunsa a limshe tamkar mai barci.
Haba jin abin da yake yi mata a wuya ya kara ɗauka hankalinta daga hannunsa dake saman cikinta, ta shiga ruɗani sosai, jikinta sai wani tsuma yake yi, bata taɓa jin irin wannan yanayi ba, ga shi ta gagara kwakkwarar motsi, ban da ɓari da yatsunta suke yi babu abin da zaka iya gani.
Tamkar saukar aradu haka ta ji saukar hannunsa a saman kirjinta, bata ji lokacin da ya haurar da hannun nasa ba, sai kawai ta ji yana laluɓar kirjinta yana cigaba da sauke mata numfashi mai nauyi, sai wani langwaɓar da kansa yake yi tamkar wanda yake a make da kayan maye.
Wage baki ta yi, ta dakarkare zata zunduma mashi ihu, cikin wata iriyar zafa ya tushe mata bakin da nasa, a miliyan ta kwalalo idanu waje, tamkar zasu faɗi ƙasa, gabaɗaya ilahirin jikinta yanzu kam kerma yake yi, bai cire hannunsa daga saman kirjinta ba, bai kuma yi kissing ɗinta ba, ya dai toshe mata baki ne kawai.
Slowly ya cigaba da laluɓar kirjinta yana kara sakin wani irin numfashi mai nauyi kuma mai ɗumi, wani irin uwar birki ya ja lokacin da hannunsa ta kai saman tudunsu, ita kanta wata iriyar zabura ta yi tamkar zata tashi sama, sai dai kash babu halin gudu.
Hannu bibbiyu tasa tare da daƙarƙarewa da karfi zata turesa ta gudu, sai dai ina, ko motsa shi ta gagara. Bubbuga jikinsa ta fara yi da hannunta tana son ko bakinta ne ya sake mata ta bashi hakuri, sai dai ina, ko kusa ko alamar babu niyar zai saurareta. Lokaci guda hannunsa ta ɗan fara kerma tamkar yana tsoron karisa haurar da hannun nasa sama.
Ganin babu sarki sai ALLAH, babu mai iya watarta, it's better for her da ta natsu ta kwaci kanta a natse, in ba haka ba ita zata wahala, dan karfinta ko hannunsa ba zai iya ja ba.
Natsuwa ta yi ta dai'na mutsu-mutsu da tinanin kwace kanta, cikin wata iriyar salo mai tafiya da imani ta capki tongue ɗinsa ta fara tsotsa tana wani limshe idanu, ai take ya kara birkicewa, ya maida hannunsa saman bayanta ya kankameta da kyau, sai dai kuma me? Ta yi matuƙar mamakin jin bai ƙarisa haurar da hannunsa saman tula-talan nata ba ya zaresu, bata yi expecting ɗin haka ba. Uhm kun san meyasa yaki taɓa mata su? Kun tina ranar da ta shiga toilet ɗinsa zuba mashi wannan maganin? Kun tina me ya faru a ranar ai? Ba ta kaurace mashi ba? Ai kunga ya shiga damuwa sosai, to hakan yake gudu yasa ya zame hannunsa, bai san ya aka yi ba tsinci kansa da gudun abin da zai ɓata ranta ba, baya son ko haɗa hanya da abin da zai sanyata kunci, dan ma dai yanzu abin ta kawo shi har wuya ne yasa yake kissing ɗinta, badan haka ba ba zai yi ba, dan yasan zata yi fushi ne.
Jin ya zame hannunsa daga bayanta yasa ta yi ƙoƙari raba bakinta da nasa, bai hanata ba, sai dai ya bita da kallo kawai. Da sauri ta zare bakinta daga na shi, jikinta na ɗan saisaita kerman da yake yi ta yunkura zata miƙe. At the same time suka fara daka hamma ita da shi.
A wannan karon bai hanata tashi ba, saboda dik jikinsa ya mutu alamar yana jin barci, har ɗan wani jiri yake gani. Miƙewa ta yi tare da juyawa da gudu zata bar waje. Sai kuma me? Wata iriyar kara ta fasa wanda sai da ya sanya shi wato sexy eyes ɗinsa game da ɗan ciza roman lips ɗinsa ya ɗan ɗago kai.
Ta tsaya cak a wajen tana wani irin numfashi, take hawaye sun wanke mata fuska, da mamaki yake kallonta yana son yin magana amma tongue É—insa ta yi mashi nauyi. Sai da ta sake zunduma ihu a karo na biyu ne ya É—an nisa, a natse ya ce. "Menene?".
Da hannunta ta nuna mashi kafafunta tana faÉ—in. "My legs Big Bro".
A wani irin slow ya kai idanunsa kasa. Ganin jini yasa ya ɗan kara buɗe eyes ɗinsa da kyau, da sauri ya yi gaggawar kai hannu ya ɗauketa tare da miƙewa, matsawa daga wajen suka yi izuwa kujerar dake gefe, glass cup da ya fashe ne ya farfasa mata ƴan kafafun.
Saman sofa ya zaunar da ita, a gabanta ya tsugunna tare da kai hannu ya riko kafafun nata, kafa ɗaya ne ya ji ciwo, ɗayan lafiya lou yake. Hannu yasa ya zari kwalbar dake a cikin kafar tata, datse idanunta ta yi tare da fasa wani ihun. Can ƙasan makoshinsa ya yi wata magana wanda ita kanta bata ji me ya ce ba, kuma ko da ta sake tambayarsa me ya ce shiru ya yi mata bai amsa ba.
Miƙewa ya yi hannunsa rike da kwalbar tata ya nufi bedroom ɗinsa, ko kaɗan bai kalli in da Smart yake ba ya wuce ya nuri T-room dan ɗaukar abin da zai iya gyara mata kafar da shi.
Jim kaɗan ya fito rike da su a hannunsa. A in da ya tashi ya koma ya tsugunna tare da riƙo kafafun nata, wani ruwa a cikin ɗan ƙaramin kwalba ya buɗe, kaɗan ya zuba shi jikin cutton sannan ya fara goge blood dake wajen. Ai wani irin azabar da ta ji ya ziyarce har bata san lokacin da ta kai hannu ta damko kyakkyawar gashin kansa ba. Sai da ta ga ya ɗago da kallonsa a kanta yasa ta farga da abin da ta yi, da sauri ta sake shi tana ciza laɓɓanta tamkar zata farfashesu.
Tsab ya gyara mata wajen kafin ya miƙe da nufin ya nufi fada, wato wannan taro dai ba za'a fasa ba, ta watsa mashi barcin da ya fara ji ɗin ba. Ta so hana shi fita, ta tsayar da shi da shiriritarta, sai dai kash, babu dama, dan ga kafarta ma ciwo yake yi, dole tana ji tana gani a wannan rana aka yi wannan shagali da party wanda sam bata ji daɗin hakan ba, ranta ya kuntata sosai.
Ta wuni sukuku cikin rashin daɗi, Smart ya so ya yi magana da ita dan ya ji wacece ita ga ɗan uwansa, sai dai kuma bai samu yin hakan ba, dan tin da ta koma ɗakinta bata fitoba sai da ta yi sallar isha'i, nan ma abin da ya fito da ita ba komai bane face ta yi ƙoƙarin hanasu taruwa dan yin wannan koke-koken, ta kuma hanasu partyn da za'ayi da misalin karfe ɗaya na dare.
Tana shirye cikin kayan barcinta mai kyau da É—aukar hankali, ta sanya silky headband a kanta, kai tsaye ta nufi room É—insa, tana fitowa daga É—akinta Pretty na shigowa, kallon tsab ta yi mata kafin ta ce. "Barci kike ji ne?". Kai Pretty ta gyaÉ—a mata game da cewa. "Zan kwana a tare dake ne".
Taɓe baki Sweetie ta yi. "To dama in ba dani ba da waye zaki kwana? Ko dama a wani waje kike kwana ba room ɗina na?". Cike da mamaki ta yi maganar. Wuceta Pretty ta yi bata bata amsa ba, dan a cewarta ba zata biyewa Sweetie ba, irin ita babban nan ya za'ayi Sweetie ta tsayar da ita da tambaya? Kun gane ai.
Da ido Sweetie ta bita tana mamakin iskanci irin na Pretty, sanka-sanka ta iya. Wucewa ta yi tana É—an É—ingisa kafa har ta kai room É—insa. Tsaye yake a gaban mirror yana bin kansa da kallo, kariwa wajen ta yi har zata fara yi mashi magana kenan sai ta lura ba shi bane, Smart ne, ya shirya cikin sleeping dress na Big Bro, sai ya kara fitowa sak shi.
Ganin ba shi bane yasa ta ce. "Barka da dare". ÆŠan juyo da kallonsa a kanta ya yi, a farko ya zaci Pretty ce dik da yasan ita dai ba zata ce mashi barka da dare ba, kuma yanzu suka rabu ta ce mashi da Sweetienta zata kwana.
Shiru bai amsa mata ba ya kawar da kallonsa daga kanta. Ganin hakan yasa ta wuce zuwa balconynsa ko yana wajen, baya nan, dawowa cikin room É—in ta yi, ga mamakinta sai taga Smart baya a É—akin, bata wani damu ba ta nufi sama mai gabaÉ—aya ta wajen gym É—insu, dan tasan da wuya idan baya a wajen.
Tana haurawa ta tsaya a bakin wajen tana kallonsu. Black Tiger yana zaune a saman sofa yana latsa laptop ɗinsa, kaya yake oder wa BLACK TIGER AUTO MOTORS daga kasar China, hannunsa rike da cup mai bala'in kyau yana shan hot tea mai zafi. Shi kuma Smart a lokacin ya iso wajen, yana ƙarisawa kusa da ɗan uwan nasa ya zauna saman sofa dake fuskantar Black Tiger tare da miƙa hannu ya karɓi cup dake hannun Black Tiger ɗin.
Ta ƙasan ido Black Tiger ya saci kallansa kafin ya cigaba da aikinsa bai ce uppan ba. Sipping na tea ɗin Smart ya yi, sai ya ji wani irin daɗi ta kaiwa maƙoshinsa karo, ɗagowa ya yi ya kalli Black Tiger. "Dalilin kenan da yasa skin ɗinta ta fi nawa haske ko?". Ya yi maganar yana nuna mashi cup ɗin tea ɗin, wato irin abubuwan da yake sha kenan yasa ya fisa kyau, Smart akwai neman magana.
Wani irin kyau suka yi wa Sweetie, kayan jikinsu kusan iri É—aya, tamkar waÉ—ansu taurari, gaskiya sun yi bala'in haskawa. Sai ta tsaya ta shagala da kallansu.