Sashe 95
Laylerh Maleek Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallonsa Dr. Mouhammad yayi kana anutse yace.
“Ya kamata kasawa cikinka abinci koda tea ne ka samu kasha, idan yaso bayan kaci abinci sai kasha way’annan magungunan Dan sune zasu taimaka k’warai wajen rage maka ciwon da kakeji amararka da kuma kanka, please ka daure kashasu saboda pain relievers ne masu kyau.�
Kamar ko yaushe kansa kawai ya jinjinawa Dr. Mouhamad d’in, tare kuma da maida idanunsa ya rufe.
Dr.Mouhammad kuwa juyawa yayi ya fice daga cikin d’akin.
Hakan kuwa shi
Ya bawa Munnira daman matsowa kusa da Maleek d’in, cikin yauk’i da kuma siranta murya had’i dason jawo hankalinsa gareta tace.
“I’am sorry Dear ya jikin naka?�
Bak’uwar muryar da yaji akusa dashi ne yasashi d’an bud’e idanunsa tare da sauk’e ganinsa akanta.
Kallo d’aya kawae yayi mata ya watsar, acikin zuciyarsa yace.
“Tsinken sigari ta sake biyoni Yah Allah Kanesantani da wannan babyn roban, because I hate her.�
Ita kuwa Munnira ganin baice da ita komai bane yasa tasake matsawa kusa dashi, tare da soma yin magana k’asa k’asa.
Oum Ayush dake kallon yarinyar da wai itace zata auri Maleek d’in ajiyar zuciya ta sauk’e tare da d’auke kanta, itakam bata d’auka irin zab’in da Abbou Jaheed yayiwa Maleek d’in kenan ba.
Sam yarinyar bata mata ba, because daga ganinta bata da kunya, irin fand’ararrun y’an matan nanne marassa kamun kai.
Food flask d’in da ta shigo dashi ta jawo tare da d’aukan plate ta soma k’ok’arin zubawa Maleek d’in abinci aciki.
K’aran turomin k’ofar d’akin da akayine yasa gaba d’aya duk suka maida idanunsu ga jikin k’ofar.
Ciki kuwa harda Maleek da hakanan turo k’ofar d’akin da akayi yasa zuciyarsa soma bugawa da k’arfi.
Kyawawan fararen k’afafunta wanda suke sanye cikin half cover shoe ta fara sakowa cikin d’akin, kafun daga bisani sauran gangar jikinta suka shigo, hannunta na damane ke rik’e dana hagu, wanda kuma shine ke d’auke da ciwon da akayi treating d’insa, akasa masa magani da kuma auduga, bisa umarnin wannan nurse d’ince kuma yasa tasaka y’ar yatsarta ta danne audugan kada ya fad’i, domin kasancewar ciwon nata bawani babba bane yasa ba’a saka fulasta an suturceshi ba.
Tabbas shigowarta cikin d’akin ya haifar da bugawar zuciyar wasu, saidai kuma amma bugawa ne ma banbanta.
Yayinda bugawar zuciyar Maleek ta zama ta musamman dana sauran.
Ahankali ta d’ago idanunta daga kallon ciwon nata da take, tare da d’ago gaba d’aya kanta, wanda hakan yasa cikin yanayin bazata ta sauk’e ganinta akansa.
Kyawawan idanunta dake d’auke da danshin hawaye ta zaro waje, cike da alamun mamakin ganinsa da tayi azaune.
Lokaci guda kuwa taji wani irin sanyi na ratsa cikin tafin k’afanta har izuwa duka gangar jikinta.
Wani abu me kama da matsanancin farinciki ne ya lullub’e duk zuciyarta, wanda har hakan yasa idanunta sake cika tab da k’walla.
Sam ba zata iya jurewa kallon da sukeyi juna ba, domin kuwa kallone dake shigar da sak’onni kala kala wa gangar jikinsu.
Haka zalika kallone dake rura watar abunda ke cin zuciyarta.
Tabbas tayi imani cewa da ace daga ita saishi ne ad’akin to tabbas da babu abunda zai hana bataje ta fad’a jikinsa ba.
Kanta ta sunkuyar k’asa tare kuma da kasa koda motsa k’afartane, asanyaye ta had’e y’an yatsunta tare da soma jujjuyasu.
Shima akaron farko kenan daya janye idanunsa daga gareta, domin kuwa ad’an kallon sakannin da ya mata shi kad’ai yasan me yaji, inama da ace yau ita d’in takasance matarsa, tabbas da ajikinta zai kasance domin hakan ba k’aramin cire masa radad’i zaiyi ba.
Bayansa ya jingina da jikin bango had’e da lumshe kasalallun idanunsa.
Munnira dake gefensa kuwa wani irin bugawa zuciyarta keyi asakamakon ganin Laylerh’n da tayi, tabbas bazata manta fuskar Laylerh’n ba domin ta tab’a ganinta sau d’aya, saidai kuma amma alokacin Laylerh’n bata kai haka girma ba.
K’warae ganin Laylerh’n ya tayar mata da hankali, tare da jin wani irin matsanancin kishin Laylerh’n da Allah Yayiwa baiwar kyau da kuma kyawun halitta, wanda asanadin hakanne kuma yasa duk taji ta muzanta, saita ji cewar ita ba komai bace a had’uwa.
Ae kuwa baga Munnira kad’ai ba harga Buzuwa ganin da tayiwa Laylerh yasa taji gabanta ya fad’i, domin kuwa ko za’a had’a sama da k’asa akwai tazara da kuma banbanci me masifar yawa atsakanin Laylerh’n da kuma y’arta Munnira, nesa ba kusa ba Laylerh tafi Munnira hundred percent.
Bakomai ne kuma ya d’aga mata hankali ba kuwa, fa ce irin kallon da taga Maleek nayiwa Laylerh’n.
“LAYLERH! anwanke miki ciwon?.�
Maganan Oum Ayush kenan daya sa Laylerh’n sake d’ago kanta asanyaye tace.
“Eh.�
Kai Oum Ayush ta jinjina, yayinda cikin mamaki su Abbou Jaheed suka shiga tambayan abunda ya samu Laylerh’n, bayani Oum Ayush ta musu tare da d’aukan plate d’in abincin dake hannunta ta mik’awa Maleek.
Kallon flate d’in ferfesun chicken soup d’in yayi, ahankali ya d’an girgiza kai, akaron farko ya motsa bakinsa cikin wata silent voice da zak’inta yasa Laylerh lumshe ido, Munnira kuwa ta zura masa na mujiya yace.
“Nak’oshi.�
“Ka k’oshi kuma Maleek? ko bakaji abunda Dr.Mouhammad ya fad’a bane cewar saikaci abinci kafun kasha magani.�
Cewar Abbou Khareem.
D’an b’ata fuska yayi asanyaye yace.
“Tea kawae.�
Jin hakanne kuma yasa Oum Ayush sakin murmushi, cikin kulawa had’i da d’an d’aga murya tace.
“Laylerh had’amasa tea, akwae ruwan zafi a flask, sannan kuma akwai kayan tea d’inma duka na taho dasu.�
Laylerh dake tsaye asanyaye tace “To.�
Sam har yanzu ta kasa sake kallonsa duk kuwa da cewar zuciya da gangar jikinta na azalzalarta akan cewa lallai sai ta kalleshi amma takasa.
K’ok’arin soma had’a masa tea d’in tayi daidai lokacin kuwa aka soma k’wala k’iran sallan magriba.
Wanda hakan yasa Abbou Jaheed da kuma Abbou Khareem suka mik’e don fita waje d’auro alwala da kuma yin sallah.
Ganin hakane kuma yasa Alhaji Farouk shima tashi tsaye, kallon Buzuwa yayi cikin kulawa yace.
“To kuzo mu wuce ko naga dare na sakeyi.�
Bisa dole badon sun soba suka taso suma.
Munnira kam wani haushine ya kamata dan ko kad’an bataso tafiya tabar Maleek d’in ba, domin zama akusa dashi kad’ai da tayi yasa taji ta acikin wata duniya ta daban.
Koda suka zo fita daga d’akin wani uwar harara ta shiga watsawa Laylerh, wanda ita bata masan tanayi ba, ganin sun fitane kuma yasa Oum Ayush bi musu baya, amutumce dan koba komae gaisuwa suka zo musu.
Fitan Oum Ayush d’innne kuma yasa suka zama saura su biyu kad’ai acikin d’akin.
Anutse ta kammala had’a tea d’in acikin wani had’add’en cup, kasancewar kuma tea d’in na da zafi ne kuma yasa ta tallafi k’asa da kuma hannun kofin.
Ahankali cikin wani irin yanayin sanyi da ta samu kanta aciki ta shiga takowa zuwa gareta, batare kuma da ta d’ago kanta ta kalleshi ba.
Isowarta jikin gadon nasa ne kuma ya sata tsaya, asanyaye ta mik’o masa kofin tea d’in, still bata d’ago kai ta kalleshi ba, hasalima idanunta cike suke tab da hawaye.
Kyawawan yatsun hannunta ya zubawa ido, batare kuma daya karb’i cup d’in tea d’in ba, ya dawo da kallonsa ga kyakkyawar fuskarta.
Yah Subahanallah wani irin matsanancin Soyayyarta ne yaji tana dukawa k’irjinsa, yayinda kuma sassanyan k’amshin cool parfume d’in dake fita ajikinta yasa shi jin hot feelings d’inta na neman rikita masa lissafi, akasalance ya lumshe kyawawan idanunsa masu d’auke da kyawawan lashes, cikin sanyi yace.
“Na k’oshi.�
Kalmar tasa ta cewa ya k’oshin da yayinne yasa tayi saurin d’ago kanta, daidai lokacin kuwa shima ya bud’e idanunsa akanta.
Hakan yasa idanunsu sark’ewa awaje d’aya, dalilin hakan kuwa yasa dukansu sukaji wani irin kasala da sanyi ya sauk’ar musu, asanadin hakan kuwa har basu san lokacin da sukayi kusa da juna ba.
Kallon cikin idanun juna kuma akusa da juna shiya k’ara sawa zuciyarsa wani shauk’i, tare kuma da matsanancin rauni.
Ahankali hawayen da suka cika idanunta suka samu daman gangarowa kan fuskarta, lallai tabbas da sexy eyes d’insa yake azabtar da ita, da kuma kallon da yake mata yakeson zautar da ita, bisa dole ta lumshe idanunta.
Shikuwa Maleek ganin hawaye akan fuskarta yasashi sake jin kansa acikin rauni, ahankali kuma cikin feeling mood d’in daya samu kansa ya matso kusa da ita, har ya zamana numfashinsu na gauraya waje d’aya.
Batare da zato ko tsammani ba, ya d’aura lallausan sajen dake kwance agefe da gefen fuskarsa adaidai nata gefen fuskar.
hakanne kuwa yasa tsikar jikinta yayi wani irin mahaukacin zubawa, har yakai ga ta kasa iya rik’e cup d’in dake hannunta, bisa dole ta ajiye cup d’in akan gadon, tabbas sauk’an lallausan beard d’insa akan fuskarta bak’aramin sanya ta acikin wata sabuwar duniya da yanayi yayi ba, wanda har hakan yasa numfashinta ya tafi luuu kaman zai d’auke, idanunta ta sake lumshewa tare da bud’e y’an k’ananan lips d’inta, saboda feeling d’in dake shiganta kuwa itama kanta batasan tayi hakan ba.
Shima nasa idanun ya lumshe ahankali kuma shima ya bud’e labb’ansa, still kuma har yanzu gefe da gefen fuskarsu na manne dana juna.
Lallai tabbas ba zasu sake kara iya minti daya ahaka ba tare da sun had’e sun zama abu guda ba, domin kuwa gangar jikinsu amatuk’ar buk’ace suke da junansu, hatta tongue d’in kowannensu buri yake yajisa acikin mahad’insa.
Lallai wannan yanayine da babu wanda yasani ko ya tab’aji sai wanda ya jima acikin mayen so da sha’awa.
Daidai lokacin kuwa aka turo k’ofar d’akin.
Acan waje kuwa Abbou Jaheed ne ya dubi Alhaji Farouk cikin sanyin murya yace.
“Idan babu damuwa Alhaji Farouk zan so had’uwarmu gobe dan tattauna wata sabuwar matsala da ta ruskemu.�
D’an jim Alhaji Farouk yayi cikin mamakin wata irin matsalace haka yace.
“To babu damuwa Alhaji Jaheed Allah Ya kaimu goben.�
Da “Ameen.� Abbou Jaheed ya amsa sannan sukayi sallama, daga haka su Abbou Jaheed suka wuce masallaci shikuwa Alhaji Farouk kaitsaye ya nufi wajen motarsa.
*Friday19/2/2021*
*7:26 pm*
2/21/21, 10:47 PM - Ummi Tandama: *L.M*
*55*